YAU DA GOBE BOOK 2 PAGE 1

Advertisement

 

๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

  ๐ŸŒนYAU DA GOBE ๐ŸŒน

๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ


(Book 2)

Story & writing by mmn fareesa

๐Ÿ…ฟ๏ธfirst& last free page


*Wannan book d’in na kud’ine.

Advertisements

Inkina buk’ata 300 ne kacan kitura ta account number kamar haka  

6016432288

Saifullahi Ali 

Keystone bank saikiyi screen shot kituro ta wannan number 08100084251

Masu bada Kati karki saurin turowa bakowane Kati zaa turoba. saikin tuntub’i wannan number 08100084251


Masu son cmplt di’n auren wata shidda…nacanza wasu pages sbd rashin complete hakan yasa duk maiso ta turo200 ta account number6016432288

Saifullahi Ali 

Keystone bank

Akwai paid book d’ina wayafi sonta?300 inkina buk’ata da yau da gobe2 ki biya500..


Advertisements

Duk wacce ta karantamun book Bata biyaba banyafe Mata…


Ummi dake kallon safana ,tace babana bbu ruwanka acikin wannan maganar.

   Karabu da son sanin ko wacece ita!sanin ko ita wacece bazai amfaneka da komai ba.

    Hmmmm ba shakka aysha aidole  kice haka”amma wlh natashi dawowa saimun baki mamaki mu duka..ta fad’a tana k’ok’arin fita dg parlourn.

Safana dake tsaye,gaba d’aya kansa yad’aure”akan wannan dattijuwar matar….babana Ina sumayya?

Tun karfe 5:30 zuwa 6pm take dawowa indai taje makaranta.”

Bata cika Kai dareba.gashi har Isha’i ta wuce ,kokasan inda tajene?

Wani fad’uwar gaba safana yaji. Yana kallon ummi cikin mamakin jin Wai sumayya har yanxun bata dawoba…kayi mgn Mana kayi shiru !ko tana gidan mamantane?”cewar ummi tana Zama kusa dashi.

Girgiza Kai yyi cikin wani yanayi yace bansaniba gsky”Kuma Gurin karfe5:30 nakirata naji kota dawo gida.amma sai bbu net work munfara mgn wayar ta yanke. Ummi tace

Subahanallahi!miye mafita ayanzun?”

       Kafin safana yace wani abu musty yashigo parlourn”amsa sallamar sa ummi tayi.kafin tasanar dashi koyasan inda sumayya take?

yace ah ah”

amma ummi karku tada hankali ko tana gdn Abba?”ummi tace

Wlh bamu saniba.amma babana kirata muji yanzun kota shiga..cikin wani irin yanayi da fad’uwar gaba safana ya fito da wayarsa yyi calling d’in Sumayya…saidai sunjita swech up.

Innalillahi wa inna ilaihir raju’un!safana ya maimaita aransa”fatansa Allah yasa Sumayya na gidan Abba”musty yace Yaya muje gdn Abban mugani Mana”mik’ewa tsaye safana yyi had’e da cewa Ina baby?”ummi tace tana d’aki kwance  zazzabi take famadashi…

Musty yace subahanallahi! bara muje kawai ummi”to shikenan saikun dawo”Allah yajiyashemu alkhairi…


    Suna fita ummi tayi tagumi.

“Ahankali tace lokaci yyi dazan nunama mutanan nan shiru shiru batso baneba…akan wane dalili har yanxun bazasu barni na hutaba?”yah Allah kayimana  jagora,kasa sumayya ba wani abu mara kyau yasa metaba..


Safana suna shiga gdn Abba”Kai tsaye part d’in mama suka wuce”

Babu kowa a parlourn”hakan yasa safana yakira Abba yashaida mishi gasu a parlour.

    Dg Abba har mama sunyi zaton ko twins ne  suke rigima aka maidosu.amma lokacin dasuka shigo parlourn sukaga bbu twins.

      Bayan sungama gaisawa”duk sukayi shiru.musty yyi gyaran murya had’e da cewa dama Abba ko anty sumayya tazone ?”

Da mamaki Abba yace ah ah gsky.lafiya daiko?”

nan suka sanar musu”tun tafiyarta skul har yanzun bata dawoba.

Abba yace subahanallahi!waye yakaita skul d’in?”safana yace driver ne!

Abba yace kirashi muji to”hannun safana na rawa yafito da wayarsa, yakira Musa driver shima wayar a kashe.. innalillahi wa inna ilaihir raju’un Abba yafad’a Yana mik’ewa tsaye!duk dauriyar mama da alkunyarta ,Saida tace to Ina sumayya ta tafi?”kunje gdnsu k’awarta sameera?”

Safana dake sake gwada Kiran sumayya” da sauri yace Abba ga wayarta na ringing…tsit sukayi gaba d’aya sunajin ringing d’in wayar, kasancewar tana a hands Free.

     Saidai harta tsinke ba’a d’agaba.sake Kira yyi sai sukajita akashe…Abba yyi tagumi had’e da cewa meke Shirin  faruwaba hakane?”gaba d’aya sunyi jigum jigum!

Safana kuwa moment d’insu na d’azunne kawai yake tunawa ak’wanyarsa”wani gefen zuciyarsa nazargin sakacin sane yajawo hakan.

     Abba yace yanzun meye abinyi?”musty yace bara muje gidansu sameerar muji.dukda bamusan anguwarsuba! Mama tace tana ajanbulo layi na2 dakun shiga gidansu ne me farin get”musty yace to shikenan! Abba bara muje komai ake ciki zamu kiraka!Abba yace to”amma ai nima banga ta zamaba dole muyi wani abu akai…

     Suna a mota ,gaba d’aya bbu Mai mgn acikinsu.gab dazasu shiga layin gidansu sameerar,wayar safana tayi k’ara.alamar shigowar message”da sauri ya fito da wayar Yana parking…*************


Gaba d’aya Musa driver yafitar da rai dasu sake rayuwa shida Sumayya..

      Duk inda mutumin yanuna Masa bi sukeyi .har aka gama Sallar magrib.

    Sunyi tafiyar kusan awa2 cikin daji “kafin su iso wani guri”Mai duhu da kwazazabai.anan sukayi parking.mutumin yafito da waya yakara akunnansa!yyinda sumayya ke kwance asume a back sit…ogah mun iso inda kace!mutumin yafad’a cikin ladabi.

     Kafin yacigaba da cewa  ai asume take “to shikenan.. yafad’a Yana kashe wayar…

    Musa driver addua kawai yakeyi azuciyar!sunkai kusan15 minit “kafin wasu katti 3 da Mata 2 “suka iso gurunsu da wata fitila Mai mugun haske..

Kamo sumayya matan sukayi”suka fito da ita!yyinda Musa driver suka sashi yafito”suka nuna mishi makamai yacigaba da bin bayansu…

    Sunyi tafiya Mai nisa”sumayya ta farka da addua abakinta.hakan yasa sukayi saurin ajiyeta”suna haskata da fitila”waige waige tafara Yi had’e da kare fuskarta”atake Kuma ta tuna abinda yafaru.fatanta kawai ace mafarkine ba gskeba”sai murza ido takeyi…. KE!kinutsu ko mu fed’e Miki wuya”wani yafad’a cikin muryarsu ta mugaye….cak sumayya ta tsaya gabanta na dukan Tara Tara.

Fisgar Mata hannu sukayi ,suka cigaba da tafiya”gaba d’aya sumayya hankalinta atashe yake”Basu dadeba ,suka iso wani fili me bukkuna da manyan duwatsu.agefensu generator nata aiki ga haske suna kallon muyagun mutanen katti kusan 10..

  Hhhhhhhhhhhhhhhh๐Ÿคฃ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜…๐Ÿ˜„๐Ÿ˜๐Ÿ˜ƒ

    Sumayya kenan!aidama nafad’a miki ke tawace nikad’ai…da wani irin shock sumayya ta juyo sbd jin dariyar hamshak’i da kalamansa.

     Wani irin bugawa k’irjinta yyi lokacin dasukayi ido2 da hamshak’i”akuma daidai lokacin,wayar sumayya da hand bag d’inta dake hannun wata acikin matan tayi ringing..atake wak’ar da safana yasaka inyakita zataji ,itace ta bayyana!

Afusace hamshak’i yace ke kubani wayarta.

Bayan yakarb’a,yaga ansaka MY LION!gabanshi yaji yafad’i”cikin dakiya yakashe wayar gaba d’aya”kafin yadubi sumayya wacce aka duk’ar agaban shi, yace kinyi kuskuren kiranshi da ZAKINKI”inhar da gaske shi zakinne”to yazo anan yakarb’eki shi d’aya”hakan zaisa na yarda yanasonki ,Kuma shi zakinne…ta haka nikuma Zan sassareshi nayi gunduwa gunduwa da namanshi”kafin nagudu dake dg k’asar Baki d’aya!sbd Baki Isa ki mareniba ,ki wylak’antani, kizageniba. Duk sutashi atutar banza”dole kikasance tare dani!

     Yafad’a Yana kunna wayar “yabinciko number d’in safana yasaka a wayarsa…

Sumayya dake jin zuciyar ta tamkar ta fashe”sbd fargaba da bak’in ciki da tashin hankali!inda akwai makami agunta bbu abinda zai Hana tamishi illah”wata tsanarshi da k’insa ke nunkuwa aranta…Kai kuje da wannan wawan ,yaci abinci yyi Sallah saiku d’aureshi”hamshak’i yafad’a Yana nuna Musa driver..

Bayan suntafi dashi”aka ajiyemai kujera yazauna gaban sumayya”yafito da wayarshi Yana latsawa…kafin yadubeta yace sumayya bazan gaji dasanar dake cewaba inasonki”dole nakashe mijinki namallakeki”inhar kuwa bankasheshiba !toke zankashe kowama. Yarasa”ayanzun zanmiki tsirara na d’auki hotonki ko vedio d’inki natura mishi…inhar baka fasaba baka k’aunar Allah”banza d’an iska,la’ananne…wani wawan mari wata mace ta d’auke sumayya dashi”hakan yasa Bata Ida maganar ta ba…tasaki wata K’ara ,atake bakinta yafashe…afusace hamshak’i yace kin aikata babban laifi dakika mareta.

     Gaba d’aya mazan nan 10 kowa sai yyi reping naki! sumayya ko iyayena ta zaga bazan iya dukantaba”tasaka hannunta t mareni a skul”Kuma banmata komaiba…fad’uwa yarinyar tayi agabanshi tana bashi hakuri”wata tsawa yyiwa mazan Gurin “yace kuyi Mata fyade anan nace…cikin azaba sumayya tace Kar Wanda yatab’a ta!aini tayiwa laifin ko?”da mamaki duk suke dubanta”hakan yasa hamshak’i yace kurabu da ita…

     Gaba d’aya yarinyar tayi mamakin kyawun hali irin na sumayya..jiki asanyaye tabar Gurin”hamshak’i yace”saiki cigaba da zagin nawa”dama nayi missing muryarki…banza sumayya ta mishi,tana addua aranta”kafin tace kasa akaini nayi Sallah”tafad’a batare data kallesa ba”sauran matan2″yakalla, hakan yasa suka ce Mata muje”ahankali ta tashi tabi bayan su…hamshak’i yyi kwafa had’e da latsar wayarsa.yafara turawa safana text message kamar haka….


Duk wacce ta karantamun book Bata biyaba! banyafe mataba”da yawanku iya muku sai Allah.anmuku book 1 free.book2 paid…bance dole saikin siyaba”inhar bakida halin siya kibarshi…bazanyi Allah ya isaba! Tunda nace banyafeba sai hakki yabiki ta inda Baki tunani wlh…


Dan ALLAH inhar kinsan Zaki fitarmun da book pls karki siya.. sannan inhar basiya zakiyiba karki bini kibatan lokaci.nagode

Leave your vote

-4 Points
Upvote Downvote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings