MATAN HAFIZ 10

Advertisement

 10.

Mikewa Heema ta yi da sauri ta nufi dakinta wayarta ta dauka tana neman layin Hajiyar su Hafiz, Yana kara amma ba’a daga ba a na ukun aka daga tare da yin sallama, magana ta shiga yi cikin sarkewar harshe  ai hajiyar bata tsaya jin karshen maganar ba ta yi hanyar waje tana kiren direbanta cike da tashin hankali sai addu’a take Allah ya sa ba mutuwa Mufeeda ta yi ba, kullum fada take mata a kan ta rabu da matan Hafiz ta barta da su ita za ta yi maganinsu amma yarinyar nan taki sai shegen taurin kan tsiya.

Suna zuwa gidan ko parking direban bai dai-dai ta ba ta bude motar ta nufin falon gadan gadan, “Innalillahi wa inna ilaihin raji’un”!.

shi ne abinda ta furta saboda hango Mufeeda ta yi a sakiyar falon jini Nata Malala, magana take so tayi amma ta kasa ilahirin jikinta Bari yake, direbanta da maigadin gidan Hafiz ne suka saka Mufeeda a mota bby Aymana sai kuka take ta na Mmy Mmy, daukarta hajiyar tayi ta shiga baya tare da Mufeeda, heema kuma ta shiga gaba  da gudu dreban yaja motar Hajiyar tana ce masa yayi saurin kada jinin Nata ya kare, ikon Allah ne kawai ya kaisu asibitin mlm Aminu kano,

dama Hajiya ta Kira mijinta wato dadyn Hafiz ta sanar dashi komai dan babban likita ne a asibitin, dan haka jiran isowar su kawai yake, suna zuwa lokitoci suka kawo gadon daukar marasa lafiya aka wuce da ita emergency domin bata taimakon gaggawa.


Bari mu koma wajen Hafiz a Cameron muga me yake wakana wajen na su.


Yanzu Hafiz ya daina takura ma Fateema kamar da saboda ya sameta a cikakiyar mace ba lafi sai dai Heema ta fi ta iya dadin mu’amala kullum idan zai kusanci Heema tamkar zuma yake jinta saboda wajen Nata a tsuke yake ba zaka ce ta haifi yara har biyu na ukun Yana hanya ba, ita kuma Fateema ya jita wani irin shi yasa bai fiye zuwa gareta tunda suka zo so hudu kawai ya nemeta a cikin wata uku wai hakan ma yayi kokari saboda bakar wahala yake sha da zafi ita ma sai tayi ta kuka ga saurin gajiya, abinda Heema bata taba yi mashi ba sai dai shi ya tausaya mata ya kyaleta.

Advertisements


(Mata a kula a dage wajen gyran jiki da cin ababen kara ni’ima, ruwan zafi kadai idan mace ta rikesa wallahi an wuce wajen saboda zai taimaka miki sosai, Yana hanaki kamuwa da wasu cututtuka marar kan gado irin su infections da warin gaba kuma zai matseki sosai yar uwa kiyi tsarki da ruwan zafi ki shiga daki ki shafa miski hmmm , kuma ki samu kankana da ayaba da dabino da aya ki markada su ki tace ruwan ki zuba Zuma Kadan kisha za ki ba wasu labari, ko kuma ki samu kwai guda daya ki fasa acikin dan roba ki zuba duk kayan  kamshi banda albasa sai ki dora kaskonki kiyi anfani da man Oliv a maimakon man gyada, ki soyashi da kyau ki cinye  tun da safe Zaki yi shi kafin kici komai, ki dauki tsayin sati daya kina wannan zaki ga yadda ni’ima za ta saukar miki wallahi ko zama kika yi zaki dinga jin danshi danshi a pant dinki banda Yan mata duk yarinyar da tayi wannan na kwan babu ruwana cikinta zai yi  ciwo a banza kuma da ta zauna za ta jike, matan aure kawai πŸ™ŒπŸΌ Yan uwa abubuwan suna da yawa na gyaran jiki suna da yawa a hankali zamu dinga kawo muku su daya bayan daya saboda mata da yawa suna fama da wannan matsalar, wasu sai su ce Sun yi komai amma bai Hana mazajen nasu su  wulakatansu, yes irin Haka Yana faruwa sosai amma ki gyara Hajiya duk wulakanci da zai miki idan har kina gyara ba zai iya rabuwa dake saboda ya san dad’in da yake zuka a jikinki na barku Haka Allah ya sa mu dace amine).


 Ko yanzu kwance suke saman gado Fateema sai shige masa take Yana janyeta a jikinsa ta dora hannunta saman faffadan kirjinsa tana Wasa da gashin da suka kwanta lub lub gwanin ban sha’awa wani irin mugun feelings yake ji Yana ta so masa tun daga yatsun kafarsa har cikin kansa, lumshe idon sa yayi Yana kawar da kai saboda baya so ta gane cewa ya fara accepting din saqonninta, da yaga Yana shirin shidewa ya janyota da karfi.a jikinsa har tana yar kara na kitsa ya maidata kasa yayi mata rumfa Yana cire mata kayan jikinta da ya gama cire komai sai ya kashe wutar dakin ya cigaba da aiki. tun Fateema tana daurewa har ta fara tureshi , ita kam ta gaji da wannan bala’i kullum za su yi sai ta ji ciwo sabida baqaramin  lafiyayyen ingarman namiji bane,ya iya jiyar da mace dadi na qarshe harta mance a wace qasa shin ma aka haifeta,  shiyasa kobai nemetaba take nemosa  Amman tanacin uquba inya fara aiki danba wasa kamin dadin yamaye gurbin wahalan kuma tafara masa sambatu itama. kuja ta fara

shi ko Hafiz ko jinta bayayi sai faman aika mata yake da karfin tsiya saboda mugunta Yana kwancinshi ta tadar mishi hankali a banza alhalin ba wani gamsuwa zai yi da ita karar da wayarshi ta dinga yi shi ne yayi sanadiyar katse mishi aikin da yake Ya dauki wayar yana sauke ajiyar zuciya kashewa zai yi sai ya ga sunan mahaifiyarsa da sauri ya duro daga kan gadon Yana amsa wayar tare da yin sallama, 


“Ashe da mahaukaciya kake zaune ban sani ba Hafiz?”


Shi ne abinda ya daki kunnen shi ko sallamarsa bata amsa ba, Yana shirin yin magana ta katse shi tare da cewa,


“Ai wallahi kaji na rantse  sai ka saki wannan yar iskan yarinyar Zainab take kowa oho, fada suka yi ita da Mufeeda ka santa da saurin zuciya ta je gidanka ban ma sani ba ta biye ma Zainab suka yi fada na tashin hankali harda jima juna shi ne ita kuma mahaukaciyar matarka ta  rarumo kwalba ta fasa ma Mufeeda Kai yanzu haka gamu asibitin da Abbanka yake aiki kwananmu biyar a can Saida aka yi mata dinki da kara mata jini saboda jinin na ta ya zuba sosai, amma tsabar bakar zuciya irin na matanka musamman ita Zainab ko ta lekomu ta ga halin da muke ciki, ita kuma Raheema tun ranar da muka zo bata kara zuwa ba sai dai ta aiko dreba da abinci na mata uzuri saboda cikinta ya girma sosai, Mijin Mufeeda duk hankalinshi ya tashi ko aiki da kyar yake zuwa nida yayarka Aisha muke wajenta, ban san yaushe za ka yi dacen mata ba Hafiz saura mu ga ita kuma Fateema dame za ta fara mana ta yi shiru ta ji abinda zai ce”.


Advertisements

Tunda Mahaifiyasa ta fara magana zufa kawai yake zubo masa cike da tashin hankali da jin takaicin Zainab kanwarshi uwa daya uba daya za ta nemi halaka sabar tunaninta ya toshe aiko Hajiya bata yi magana ba zai dauki mataki wannan karon zai yi maganin iskancin da take ji,


 Hello! Hafiz Kana jina ko?


“Ina jinki Hajiya Allah ya tsare gaba Insha Allah yadda kika ce Haka za’a yi jibi zamu dawo da izinin Allah da Haka suka yi sallama ya kashe wayar yana goge gumin goshin shi da hannunshi”


Dakin ya shiga ko inda Fateema take bai kalla ba ya wuce toilet domin tsarkake jikinshi, ita kuma Fateema tun lokacin da ya bar dakin ko motsin kirki ta kasa yi saboda azabar da take ji a kasanta tamkar yau ne ya fara kusantarta ta yunkura ya za ta Mike da sauri ta koma ta kwanta saboda ji take kamar yankata akayi da reza…
*By sunshine 4  writer’s fasaha*😍

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like