Advertisement
Page 14
Wani irin kallo yakebinta dashi mayen kallone mai cike da ma anoni dayawa kallonta yake yama kasa dauke idonshi akanta wani irin feeling ne yake bijiro mishi baitaba tsammanin haka yarinyarnan takeba kwata kwata yama kasa controlling kansa jikawai tayi anrugumeta dawata irin zabura tayi kokarin kwace jikinta amma ina Sam takasa
Wayyo aunty iman takwalla kara Wanda yasa Aliyu dawowa hayyacinsa yayi saurin sakinta tareda ja dabaya
Cikin borin kunya aliyu yafara fada Zan mugun saba miki bana hanaku saka irin wannan kayanba ke mai kunnen kashi ko to idan kika yarda nakara ganin da rin wannan shigar wlh abunda zan miki sai kinyi mamakina tunda nafahimci ke kwata kwata yanzu bakyaji
Hmmmmmm nikuma nace to itakuma rungumar tameye aliyuππππππππ
Advertisements
Sorry uncle iman tafa tana dukar dakanta kasa
OK oya jekikawomin abinci amma kifara cire wannan kayan najikinki kafin kidawo nan wurin
Aikuwa,iman saida taga kamar baya kallonta tamurguda mishi baki tareda harararshi
Ke nikike murgudawa baki yafada yana mikewa zai kamata dagudu iman tabar falon tashige dakinsu sai haki take
Wani irin kayataccen murmushi Aliyu yasaki Wanda bantaba ganin irinshi akan fuskarshiba yakoma yazauna yana Dan danna wayarshi still murmushin nakan fuskarshi
Sanin iman badawowa zatayiba yasanya Aliyu mikewa ya isa kan dinning yaci abuncinshi sanda yakoshi sa’annan yakara fita
Advertisements
Iman kuwa adaki kwanciyarta tayi afili tafurta wlh bazan cireba haka kawai inajin dadina wannan mutumin zaizo yatakurani to bazan ma koma falonba music dinta takara sanyawa tacigaba darawarta
Wannan kenan
***********
Saima wasan buya yashiga tsakanin iman da uncle domin tasan tayi mishi laifi batasan shiyama manta da hakanba yashiga sha anin rayuwarshi
Kwance take sai juyi take tana kuka zufa duk yajikata shigowar salma kenan tatarar da iman awannan halin tayi kanta tana tambayarta meyake damunta cikinta tanuna mata dagudu salma tayi dakin aunty takirawota suna fitowa dai2 Aliyu shima yafito daga dakinshi aikuwa gabadayansu sukayi dakinsu iman kuka take sosai tana rike ciki aunty tayi kanta iman meke damunki
Aunty cikina mutuwa zanyi aunty wayyo kasancewar hartayi shirin bacci kayan baccinne ajikinta Riga iya kugu sai wando iya cinya
Aikuwa aunty takasa riketa sabida irin juyin datake
Aliyu Dan Allah danzo ka kamamin ita inkawo insanya kayana muje hospital
Hmmmm kawai yace ya hawo gadon aunty kuwa tasauka tafita canzo kaya rungumeta yayi sosai ajikinsa yana kallon fuskarta itakam iman da bata Masan inda kanta yakeba sai juyi take tana kuka
Shigowar aunty tace yawwa Aliyu Dan Allah kamata muje mota
Haka kawai yaji bazai iya barin aje da’iman haka gaban wani Dr dakayan bacci ba dan haka yace aunty kisauya mata kaya please
Aliyu yazanyi nasauya mata kaya tana cikin wannan halin please aunty Dan Allah Aliyu kawai katashi ka kamata muje
Ina kayan nata suke yabukaci da aunty tabashi kayan
TOFA MASU KARATU KOSHI YAKE NUFIN ZAI SANYAWA IMAN KAYAN OHOOOOOOOOOOOOO!!!
MUHADU A SHAFI NAGABA DOMIN JIN YANDA ZATA KAYA PLEASE KUYI MANAGE DA WANNAN WLH KWANANNAN I AM TOO BUSY SHIYASA
AMMA INSHA ALLAH IDAN NASAMU CHANCE ANJIMA ZAN SUBURBUDO MUKU PAGE 15
I LOVE YOU SO MUCH MY FANSπππππππππππππππππππππππππππππ
GIPHY App Key not set. Please check settings