MY UNCLE 17

Advertisement

Page 17

Salma data fito danjin iman shuru tayi mugun gani tayi saurin komawa inda tafito, Cikin tsananin rudewa iman tawani irin zazzaro idanuwanta tana kokarin kwace jikinta


Aliyu da gabadaya yagama fita hayyacinshi jiyake kamar yana shan wani sweet mai mugun dadi Wanda kuma baya son abunda zai tsaidashi daga wannan zumar dayake xuka 


Kissing dinta yake kamar zai cire mata lips 


Hannunshi iman taji yana yawo agadon bayanta  kamar yana Neman wani Abu zip din rigarta ya lalubo πŸ™ˆ


Advertisements

Iman da wani irin karfi yazo mata tayi saurin kwace bakinta tareda fashewa da kuka


Cikin wani irin Hali Aliyu da sai ayanxu yadawo hayyacinsa yayi saurin barin falon yana dafe da mararsa da take wani irin mirda mishi 


Iman kuwa kuka kawai takeyi salma dataji alamun bude kofa tayi saurin lekowa gani ba Aliyu tafito tana tafa hannayenta cikin wata irin dariyar mugunta take cewa ahhh lallaisu momy abun ba sassauci kenan yanzu bazaku jira akaiku gidankuba afalonmu ma

 za’a nuna mana love kinacewa bakyaso toshima wannan duk cikin kiyayyarne


Iman data karajin wani irin haushin Aliyu gakuma lips dinta dasuke mata Dan Karen zafi sabida shiga hannun Aliyu da sukayi sannan kuma wai yanzu salma tazo tana mata wannan zancen aikuwa takara sautin kukanta 


Ahaka aunty tazo ta tarar da ita saifaman tambayarta take meyasameta take kuka amma tayi mata shuru kan salma aunty takomarda tambayarta itakam salma cewa tayi bata saniba itama ahaka ta tarar da ita amma dasun hada ido da iman sai tayi mata gwalo ranar dai ahaka iman tawuni data tuna abunda Aliyu yayi mata dazu saitayita kuka gashi tayi brush yakai sau goma wai wlh bazata sha miyan wani katoba hardasu cewa kazami kawai tanajan tsaki taredayi masa Allah ya’isa tafi cikon kwando


Wannan kenan 

Advertisements


Tabangaren Aliyu kuwa yana fita yabude motarshi yashiga yajima aciki yana mayarda numfashi kafin yatada motar yabar gidan akan hanyarshima tunanin abunda yafaru kawai yakeyi sannan yana yiwa gangar jikinshi Allah ya isa domin gani yake ita ta ingizashi ga wannan abun kunyar da ya aikata 

Kanshi yadafe yana fadin 

Why! Why!! Why ni Aliyu zan aikata hakan salon wannan yarinyar ta rainani shutttt!!!!!!!!!!!!!!!! Yafada dakarfi 


Aikuwa baidawo gidanba sai 11:30pm sabida bayason wani Abu dazai sake hadashi da wannan yarinyar harta kawo mishi raini 


Bayan yagama duk wani Abu dayasabayi kafun bacci yafeshe jikinshi daturare yafada kan gado tareda janyo blanket yarufe jikinshi kasan cewar lokacin sanyine aikuwa bacci yagagare Aliyu domin kuwa daya rufe idonshi siffar imance kemishi yawo a kwakwalwa dakuma moment dinsu nadaxu saiyayi saurin bude idonshi 


Dayaga abun banayi bane yamike ya dauro alwala yafara jero salloli shine bai kwantaba sai 1:22am Inda wani daddadan bacci yayi awon gaba dashi cike da mafalkai masu dadi dakuma wuyar mantawa


Saidai muce gudnyt Aliyu &imanπŸ˜„


************

Tun lokacinda abunnan yafaru tsananin Aliyu da iman suka shiga wasan buya danshi gani yake yarinyar tagama rainashi 

Ita kuma batama kaunar ganinshi 


Aunty kam bata saurara wurin gyaran kanwar tataba domin sotake takama Aliyu da hannunta 


Saidai kash tuni su Aliyu suka sami wani kiran gaggawa a abuja wani gagarumin daji da ake zargin kidnappers naciki gobe zasu wuce 


Dan haka Aliyu yakira Abba da baba yasanar musu Dan haka aka dage tarewar iman harsai yadawo 


Wannan kefans10:43pm abisa tsautsayi suna kallo a falo domin kuwa ita iman harma tayi shirin bacci wani Indian film yadauki hankalinsu suka tsaya su kalla sai  aunty  tatuna sababbun cups dinda tasiyo dazu akasuwa ta aiki iman dakinta tadauko matasu cikin wardrobe tanazuwa kuwa taga turaren ranar datake masifar son kamshinshi Dan har akasuwa tabincika bata samuba aikuwa cikin murna tadakko tafeshe jikinta dashi sannan tadauko cups din tafito 


Takawowa aunty tana zama aunty da Sam tamanta da wani rurare tace kekuwa iman a ina kika samo wannan turaren 


Adakinki Aunty wlh turarennan namin dadi kibanishi Dan Allah tunda naga bakyama amfani dashi 


OK zanduba ingani idan bawanda nasiyowa Abba bane 


Toh aunty kawai tace


Yawwa iman dan Allah tashi maza kikaiwa Aliyu abincinshi adaki domin yanzunnan yashigo yace yagaji bazai iya fitowaba akawo mishi


Haka kawai iman taji gabanta yayi wata mummunan faduwa amma haka tadaure domin kada aunty tafahimci wani Abu

Tace toh tareda mikewa tahado abincin tanufi dakin Aliyu kirjinta nakara matsanincin bugawa 


Bayan falon nashi tayi tunanin ko harya shige Dan haka ta isa Kofar bedroom din taredayin sallama amma shuru kakeji ganin jinshuru tadauka ko harya kwanta Dan haka tatura Kofar bedroom din wata irin kara iman ta kwalla tareda sakin tiren dake hannunta taduke kasa 


Aliyu da fitowarshi kenan daga ban daki dagashi sai Dan karamin towel ya dakko jallabiya tareda sakin towel din jikinshi dai2 iman tashigo gashi kofar yajiyo yana kallo  danshi kwata kwata baiji ma sallamartaba kuma yasan shikadaine adakin bamai shigo mishi komai nashi kai tsaye yakeyi shiyasashi sakin towel dinπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™Š


I love you all my fans

Leave your vote

-2 Points
Upvote Downvote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like

MY UNCLE 25-26

Advertisement  πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ MY UNCLE          πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ Writing by:-sholy Jinjina gareku yan Facebook inaganin ruwan comments…

MY UNCLE 8

Advertisement  πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ Page 8 Tana daura kafanta kan step kan kuskure kafan nata yagoce aikuwa tatafi zuuuuuuuuuu zata…