MY UNCLE 19

Advertisement

 Page 19

Inda Aliyu yatafi da kudurirrika masu yawa aransa Wanda shikadai yasani sai kuma mahaliccinsa, Saidai muce Allah yakiyaye Aliyu 


***************

Iman kam karatunta tacigaba dayi hankalinta akwance saidai wani lokaci idan tana ita kadai takan Dan tuna Aliyu dayanayin da taganshi a Daren ranar da zaitafi 


Wani lokacin haka kawai idan suna zaune tareda salma idan tatuna da yanda taga Aliyu kawai saita fashe da dariya salma kam kallonta kawai take ta girgizakai tarasa meke damun iman 


Yauma kamar kullum suna zaune suna cin abinci haka kawai iman ta fashe da dariya salma data gaji da halin iman tace waike mekikewa dariyane kullum sai kitasani agaba kitamin dariya 

Advertisements


Iman data kara fashewa da dariya acikin dariyar tace Allah ko salma wlh matar uncle tashiga uku 


Salma tajuyo tana kallonta salma ta dago takalle iman acikin mamaki tace waike dama duk wannan dariyar uncle kikema to tsayama meyasa kikace matarshi tashiga uku 


Hmmmm kedai kawai salma bari wlh ninasan me nagani amma wlh matar wannan bawan Allah tabanuu tafada tana dariya 


Salma data kulu iman taki fada mata komiye tace wace matarsa kuwa banda ke aikuwa idan hakane kece kika banu 


Iman tajuyo tana dariya hmmm salma kenan ai wlh wannan mutumin yafi karfina kedai bari kawai 


Haka suka cigaba da firarsu salma natason jin miye iman tagani amma iman taki fada 

Advertisements


Dan haka suna gamawa salma ta tashi tayi shigewarta daki iman kam remote tadauka tacanja tasha zuwa mbc Bollywood domin tana bala inson Indian film


***************

Haba Aliyu wai miyake damunkane haka kullum cikin tunani muba haka muka sankaba Dan Allah kagaya mana abunda yake damunka ko kadawo yanda kakeda please Aliyu  Jibril yafada cikin tsananin damuwa(Jibril aminin Aliyu ne wurin aikinsu daya sunshaku sosai Jibril namatukar son Aliyu sabida hakayenshi shiyasa yanzu dayaganshi cikin damuwa shima yashiga damuwar )


Bakomai Jibril insha  Allah zanyi kokari inga nadaina katayani da addu a please


Insha Allah zantayaka da addu a aminina 


Nagode Aliyu yafada 


Yawwa kokaifa kasan kaine babban aminin ango da munkoma daga wannan aikin da sati daya za afara biki kasan wlh namatsu inga Teema acikin gidana ina bala’inson yarinyar wlh Jibril yafada 


Hmmm aikuwa naga alama gara mumika mata kai muhuta domin ita dinma naga alamar haka takeso domin wannan wayar dakuke ba kakkautwama ta isa tashaida mana hakan 


Ai inaganin yanzu saura kwana goma shadaya mukoma ko 


Eeh hakane mana yaza ayi namanta nida nake shirin angwancewa inbarku da rungumar filo da matse matsen kafafuwa Jibril yafada cikin tsokana 


Lallaikuwa to kasani ko narigaka Aliyu yafada 


Ahaba ahaka dinne zaka rigani kaida bakama San yanda zakayi tunkare  mace mace kana sontaba inagafa sai kaje gidanmu nida teema na kayi mana sati daya mu koyamaka yanda ake love


Aliyu kam kafadar sa yadaka yana fadin to oga kada kayi mamakin inriga shiga daga ciki wlh 


Yawwa dama ina so intambayeka Dan Allah meye alamar mutum yakamu da so 


Aikuwa dariya Jibril ya fashe da ita ba kakkauta har saida Aliyu yasha omo yamike zaibar wurin 


Jibril yayi saurin rikeshi please sorry abokina wlh dariya kabani yihakuri zangaya maka sorry duk da dariyar tashi taki tsayuwa 


Aliyu yadawo yazauna domin yanason jin amsar da Jibril zabashi amma  cikin daure fuska yazauna 


Please Aliyu meyasa kayimin wannan tambayar


Malam  Zaka bani amsar tambayatane ko a a 


Zanbaka amma naso nasan wannan wace mai sa ar ce wlh 


**************

Lallai kuwa iman wlh kinbani mamaki ace duk yanda muke dake kikasa gayamin wai zakiyi aure sai yanzu daga baya nakeji amma wlh iman bakida mutunci kumani nasan zamana dake ayanzu  shiyasa wlh nakiraki nagaya miki kizo gidana yau akwai labari domin insamu damar  gayamiki abunda yake raina vatareda kowa yajiba domin. Wlh idan akaji wai kinyi aure bansaniba dariya za amana suhaila ce kewannan masifar


Haba suhail kiyi hakuri wlh bahaka bane Nima abun abazata yazomin nan iman ta labarta mata yanda abun yakasance 


Salma tasake shewa tareda rungume iman Dan farin ciki a kai haba wlh naji matukar dadin abunnan su abba da baba sun burgeni kai amma iman inatayaki murnar samun handsome guy irin uncle dama wlh kundace 


Salma tawaro ido ke kuwa suhaila kinada hankali kinsan waye uncle kuwa nikam wlh bazan iyaba ai yagayamin shima bayasona kuma karatu yakeso muyi daga mungama shida kanshi zai samo mana mafita kuma nasan Sakina zaiyi inje in aure Abdul dina 


Amma wlh ke iman wawuyace to wlh ina gaya miki kada ki kuskura kiyi wannan wautar domin rabuwarki dashi bakaramar wauta bace yarinya kikama abunki hannu bibbiyu domin wlh irinsu uncle sune mata ke rubibi dakudinsuma wlh amma ke gashi kinsamu kinaso ki tafka babbar wauta 


Haba salma keda yakama ki bani shawarar yanda zanyi murabu da uncle.  amma zakizo kidinga batamin rai 


Ganin duk haryar da suhaila zatabi taja hankalin iman taki tayarda kawai saita bullo mata tawata hanyar(masu karatu kada kumanta suhaila matar aure ce itace su iman sukayi bikinta lokacin har uncle yahana iman zuwa)


Haba kawata da maganarki kuwa to zanbaki wata shawarar nafarko dai saikin cire tsoron Aliyu aranki  sauran kuwa zokiji iman tamatso cikin jin dadi suhaila tafada mata zaro ido naga iman tayi ke suhaila anya kuwa zan iya haba kawata zaki iya mana kamardai ba ima din danasaniba wlh kuwa zaki iya idan dai harkinaso Aliyu yasakeki dake  


OK toshikenan zanyi duk yanda kikace suhail indai uncle zai kyaleni inje in aure Abdul dina 


Yawwa aminiyata suka fada suna tafawa haka suka cigaba da firarsu suhaila nata kara karfafawa iman Gwuiwa aikuwa iman tadauka 100% sai 4:30pm iman tabargidan tareda daura damarar aikata abunda suhaila tagaya mata 


Tana tafiya suhaila ta fashe da dariya 


Iman kenan ai wlh idan kinsan wata bakisan wataba hmmmmmmm uncle inatayaka murna tafada tana kara fashewa da dariya HMMMMMMM!!!!!!!!! Nima sholy nafada  


Kudai kawai kucigaba da bibiyar littafin my uncle domin jin yanda zara kya 


Ina mai Baku hakuri jina shuru kwana biyu wlh muna shirye shortened fara exam ne on Monday Dan Allah kutayamu da addu a Allah yabamu sa a nagode nagode nagode !!!!!!!!!


Inayiwa kowa barka da juma a


I love you all my fansπŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like

MY UNCLE 35-36

Advertisement  πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ MY UNCLE           πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ Writing :-sholy Page 35/36        …

MY UNCLE 39-40

Advertisement  πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ     MY UNCLE            πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ Writing by:-sholy Page:-39/40 Kallo daya aliyu…

MY UNCLE 20

Advertisement  Ψ§Ω„Ψ­Ω…Ψ―Ω„Ω„Ω‡   Ψ§Ω„Ψ­Ω…Ψ―Ψ§Ω„Ω„Ω‡  Ψ§Ω„Ψ­Ω…Ψ―Ψ§Ω„Ω„Ω‡ abokanai,dakuma masoya ina godiya sosai da addu o inku nagode sosai Allah yasaka da…

MY UNCLE 8

Advertisement  πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ Page 8 Tana daura kafanta kan step kan kuskure kafan nata yagoce aikuwa tatafi zuuuuuuuuuu zata…