MY UNCLE 25-26

Advertisement

 πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ

MY UNCLE

         πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ

Writing by:-sholy


Jinjina gareku yan Facebook inaganin ruwan comments dinku abun namun dadi over wlh wannan shafin nakune kuyi yanda kukeso dashi inayinku irin sosai sosai dinnanfa acigaba dagashi kawai


25/26

    I love you teema I love you so much I really love you inasonki babyna nikaina bansan tunlokacinda nafara sonkiba  ninakine baby kiyi yanda kikeso dani nabaki kaina gabaki daya please Dan Allah kema kisoni Fateema bazan iya rayuwa idan badakeba kuka  Aliyu yake kamar wani karamin yaro duk da haka baikyale iman ba duk da tuni yarinyar tasume sabida tsananin azaba amma hakan baisa yasarara mata ba shi baimasan tasume ba baisarara mata ba 

Advertisements

Sai kusan  3:12am  mirginawa yayi yana mayarda numfashi nan wani mayen bacci yayi awon gaba dashi bai falkaba sai kusan asuba sai alokacin ya lura da aika aikar da ya aikata aikuwa acikin rudewa yayi kanta yana kiran sunanta  baby kitashi Dan Allah please kitashi kada ki mutu bazan karaba Dan Allah kitashi amma ina ko motsi batayi aliyu duk yarude dasauri yadauko wata doguwar riga yazura mata hijab yadauko ya sanya mata daukarta yayi da wani irin gudu yanufi waje da ita baba mai gadi dayataso yana tambayar lfy Sam Aliyu bai lura dashiba sit din baya kawai yakwantar da ita yazagayawa yayi yashiga mazaunin driver yaja motar da wani irin gudu baba mai gadi yayi saurin bude masa get domin yasan dai balafiya ba yayi saurin fita da mota a 360 gudu yake amma Rabin hankalinshi yana kanta gani yake kamar ankarawa asibitin nisa ko parking baigama daidai tawaba yayi saurin bude motar yafito zagayowa yayi yadauketa yayicikin asibitin ko Neman salim baitsayaba wasu nurses suka turo gadon tura Mara lfy suka daurata  akai sukayi ciki da ita Aliyu kam bayansu yabi cikin tsananin tashin hankali gabadaya yafita a hayyacinshi saida suka rokeshi kafin yatsaya adubata emergency sukayi da ita gabadaya Aliyu zama ma kasayi yayi domin gani yake kamar iman ta mutu waya yadakko yadanna kiran aunty bugu daya tadaga yashaida mata iman na asibiti ba lfy haka ma Su ummah da mama yakira yashaida musu aikuwa nanda nan saigasu sun iso cikin tashin hankali suna tambayar meyasameta suna cikin haka saiga salim zai wuce yayi mamakin ganin Aliyu asibitin kuma wai iman yakawo amma koyanemeshi  likitan dayake duba iman  ne yafito nan sukayi kanshi da tambaya kukwantarda hankalinku tasamu sauki dama dogon suma ne tayi kuma yanzu tasamu sauki ina mijinta Aliyu yayi saurin nuna kansa yawwa kabiyoni office akwai sauran bayananda zammaka Aliyu cikin. Sauri yabi bayan Dr ,salim ba yan Aliyu yabi atare suka shiga office din bayan sungama daidaita zamansu agaban Dr ,Dr yadubi salim ,Dr salim wannanfa sirri zamuyi tsakaninmu da sir Ali haka (haka suke cemishi domin kunsan Aliyu sanannen mutumne da duniya tasanshi kasancewarshi jarumi afagen daga ) murmushi salim yayi yace Dr kenan wannan dakake gani kafadi duk abunda zaka fada agabana wlh sonake nagasgata zargina akansa so nake nasan matakin da zan daukar masa Dr kam mirmushi yayi to Dan Allah Dr alfarma zakayimin mudan tattauna dashi Aliyu kam shuru yayi domin yasan aika aikar dayayi albarkacin Dr salim yabasu wuri bayan fitar salim Dr yamayarda hankalinshi kan Aliyu yawwa Aliyu please Dan Allah magana nakeso muyi yarinyarnan gaskiya taji jiki sosai Dan Allah adinga bin abun ahankali  tasha wuya sosai gaskiya koyanxuma adan daga kafa kafun tadan kara samun sauki domin taji ciyo sosai gaskiya tana bukatar huta yawwa Dr insha Allah za akiyaye yanzu dai tasamu sauki ko eeh tasamu sauki amma Dan Allah kadauki shawarar danabaka nan suka cigaba da tattaunawa Dr yacigaba dabashi shawarwari 

*****”*”

Tabangaren iman kuwa dakin hutu  suka suka wuce da ita  bata falkaba sad kusan 12:00pm please uncle kayi hakuri wlh dazafi Dan Allah mama kiyafemin zanmutu wayyo Abba aunty kizo Aliyu zai kasheni shine kawai abunda iman kefada batareda ma tabude idonta ba auntyce tayi saurin isa wurinta tariko hannunta iman kintashi sannu kinji kiyi hakuri kinji sai asannan iman tabude idonta cikin kuka ta rirrike aunty please aunty Dan Allah kada kumaida Gidan uncle wlh kasheni zaiyi tuni suka harbo abunda yafaru mama da Ummah kam dakin suka bari suna fita Aliyu nashigowa cikin Sosa keya Aliyu yake tambayar aunty tafalkane eeh tafalka Aliyu amma sad wasu maganganu take Wanda nibanma gane kansuba wat meyafaru fada kukayine ko dukanta kayi aunty tafada tana gumtse dariya domin itama tune ta harbo jirgin kawai gwada Aliyu take Sam ya rikece yarasa ta ina zai soma sad susar keya yake   




Kuyi manage muna bikine 


I love you all my fans

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like

MY UNCLE 21-22

Advertisement  πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ MY UNCLE       πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ Writing by:-sholy Page 21/22 Tsananin tashin hankalin da Aliyu yashiga…

MY UNCLE 39-40

Advertisement  πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ     MY UNCLE            πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ Writing by:-sholy Page:-39/40 Kallo daya aliyu…

MY UNCLE 8

Advertisement  πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ Page 8 Tana daura kafanta kan step kan kuskure kafan nata yagoce aikuwa tatafi zuuuuuuuuuu zata…