Advertisement
Page 7
Faduwar iman ita tamayar da hankalin kowa kanta Wanda tuni tasume
Aikuwa tuni sukayi kanta aunty ta tallabota saifaman kiran sunanta take amma ina ko motsawa batayi ba hankalin kowa yayi matukar tashi
Aliyu ne yazo da ruwa yaduka yashafamata afuska wata doguwar ajiyar xuciya tayi tarida fashewa da kuka
Dan Allah aunty kicemin wannan mafalkin nawa bagaskiya bane wlh banason shi ni inada Wanda nakeso dan Allah Abba kada kuyimin haka ni uncle yayanane bazaitaba zama mijina dan Allah Abba kuce bagaskiya bane mafalki nake tafada tana kara fashewa da kuka
Advertisements
Awurin bawanda iman bata bawa tausayiba saidai bayanda zasuyi domin anyi hakan ne domin ta tallafi rayuwar dan uwanta
Aliyu kam tsaki yaja dominshi haushima tabashi tunda take tunanin kamarshi wai zaiyi rayuwar aure da karamar yarinya kamarta
Dan haka batareda sanin kowaba yabar dakin
Saida ummah da momy sukayita lallashin iman tareda kwantar mata da hankalin cewa za a samu mafita sannan akasamu tayi shuru
Mama kuwa mahaigiyar iman tsaki taja tana cewa kada ma tahakura tunda dan uwan naki kike gudu shi baice komaiba sai kece maibakin magana ko Allah idan kika matsamin sawa zanyi Aliyu yayi miki dan Karen duka
Su momy sai hakuri suke bata
Advertisements
Wannan kenan
**********
Aliyu kam yana fita yatarar da salim acikin mota dan haka ba bata lokaci sukabar gidan
Agaskiya Aliyu kai dan gatane irin wannan aure haka ai wlh bakaramin gata su Abba sukayi maka ba
Aliyu ya harareshi salim wlh su Abba bakaramin xubarmin dagirma sukayi ba acewai surasa wacce zasu hadani aure da it a sai wannan jaririyar yarinyar Allah da ni mace ne dana haifeta
Kai karewar zubarda girma wai agabanta suke cewa wai zata taimakenina kan abunada kedamuna kajifa salim ai saisusa tarainani yafada yana karajin ranshi nabaci
Dariyar shakiyanci salim ya kyalkyale da ita yana cewa to karya akayi bataimakon naka zatayiba tunda kai jarabar tsiya ce dakai….
Aliyu yayi saurin katseshi Allah yakiyaye yoni kowaci irin jaraba ce dani ai wlh nafi karfin insauketa akan wannan yarinyar Allah yakiyaye
Dariya salim yakara saka mai ai wlh kuwa Aliyu zaka bani labari ne watarana kai bakasan kananin yaranma sunfi dadin sha’aniba
Kai nifa kadena ma kwatanta watarana zan zauna inyi rayuwar aure da yarinyarnan
Hmmmm murmushi salim yayi zakayi bayani kana kuka da idonka akan iman
Allah yakiyaye wlh Aliyu yafada dai dai lokacin da sukayi parking a gidan da Aliyu yagina
Gidane yakai gida kamar akasar turai yahadu iya haduwa masu karatu nabarku da kanku Ku kissima haduwar gidan
Katon falone sai two bedroom acikin falon sai kuma kitchen sai dinning area sai kuma sama inda nanma wani katon falone sannan three bedroom kowanne da toilet acikinsa toilet dinma abin kallone asaman ma akwai kitchen gidan dai tubara kalla masha Allah dan yahadu
Aliyu kam baima tsaya magana da salim ba yabude dakinshi daya dayake agyare yashiga wow dakinkam yahadu domin komai nadakin farine dakin yayi matukar haduwa
Salim da yabiyo Aliyu yana yimishi shakiyance yana cewa Allah dai yanuna mana munkawo maka iman gidan nan mun danka amanar ka awajenta ko ma huta da wannan jarabar take hakanne yakara hasala Aliyu watonma amanarshi za abayar awurinta yayi saurin rufe dakinshi domin kar salim yacigaba da gasa mishi wayannan magangannun dayake ganin sunkusa tarwatsa mishi zuciya
Dariya salim yayi yana daga murya yanda Aliyu zaijiyoshi ango kasha mai yafada yana barin falon yanufi gidanshi
Aliyu kam wanka yayi kozai rage jin yanda yakeji bayan yagama shiryawa yakwanta domin so yake yayi bacci yanda zai dansamu natsuwa
Aikuwa bajimawa bacci barawo yayi awongaba dashi
Wannan kenan
*****”***
Acen gidan Abba kuwa iman tasake kamar ba abunda yafaru domin karfin gwiywarda su ummah suka bata akan idan bataso baza ayi mata doleba dole asan yanda za ayi ,sukuwa sunyi hakane domin ganin yanda ta tada hankalinta
Da aunty ta tashi wucewa ummah tace abar mata iman nan aikuwa itama salma tace ba inda zataje ummah sai dariya take tanacewa to idan akakai iman gidan mijinta yazakiyi salma
Aikuwa sai kukan iman sukaji ummah sai tambayrta take lafiya
Ummah ni wlh kidaina cewa mijina ni wlh bamijina bane kuma bazanje gidanshiba
Ummah da kwata kwata tama manta plan dinsu tayi saurin cewa yihakuri iman wasa nake ba Inda zakije
Aikuwa nandanan tasaki ranta
Anan akabarta ita da salma
********
Aliyu baidawo gidanba sai karfe 10:7pm shima azatonshi su iman nagidan aunty shiyasa yazo nan gidan domin shigani yake yanzu yarinyarma angama jamishi raini awurinta dan haka ko gidan aunty bazaijeba
Duka globes din falon akashe suke yafara taka step din hawa sama iman da yunwa tadameta tafito domin neman abunda zataci kayan baccine kawai ajikinta rigace mai maballayye kayane masu laushi da daukar hankali tana daura kafanta kan step kan kuskure kafan nata yagoce aikuwa tatifi zuuuuuuu zata fadi dawani irin zafin nama ya rungumota gabadaya ajikknsa
I love you Lodi Lodi masoyana ππππππππππππ
ππππππππππππππππ
GIPHY App Key not set. Please check settings