NIDA KE 1

Advertisement

 ♣️♥️♣️

        _*NIDA KE!!!*_

page 1️⃣

      Hadadden guy ne tsaye a gaban wani babban glass table me kyaun gaske da daukar hankali,wanda kana ganinsa kasan ba karamin kud’i xe iya sayensa ba matashi ne me jini a jiki sambalele, dogo ne mai matsakaicin jiki tareda faffadar kirji full six park sumar kansa kuwa kwance take lufffffff bayan sheki ba abunda take  fuskarsa ce tafi daukar hankali duk me kallonsa dan a fannin kyau kam shi ajin farko ne pink cute lips gareshi sai d’an karan hanci har baka  me kyan gaske koh yamutsa fuska yayi sai kaga

alamun dimple d’insa,ga siraran hakora masu kyau da wushirya a tsakanin su fuskarsa kuwa irin v shape din nan ne mai kwanceccen saje kakkarfan jiki Allah ya bashi lafiyayye,duk da ya kasance marar fara’a amma dole zaka gane shi mai kyau ne ajin farko,kwalaben manyan giyoyi ne a gabansa sunfi kala ashirin sai sauran manyan kayan shaye-shaye dake cike taffff a wannan glass table sanye yake cikin english ware wando three quarter white colour sai t-shirt itama white da white cover shoe d’insa sai babban agogo dake makale a hannunsa wanda kudinsa yafi dubu dari biyar 

fuskarsa a tamke take daga ganinsa bame fara’a bane, wata matashiyar budurwa ce a daidai saitin inda yake tsaye sai wasu matasan maxa masu jida karfi duk sun xagaye shi daga gani bodyguard d’insa ne bayan sauke ajiyar xuciya ba abunda wannan matashiyar budurwa keyi dakyar ta iya bud’e bakinta yana rawa tace  

     “wai me kake nufi dani ne me xan maka daka sa aka kawo ni nan….??”

   da karfi take maganar voice dinta na cracking, ya kwashe samada 5 minute kafin ya bud’e bakinsa kamar wanda baya son magana yace

    “na kawo ki nan ne dan nasamu abunda nakeso!!!…”

yafada yana daukar glass cup dake gabansa me dauke da giya saida ya shanye cup din gaba daya kafin ya dago yana jiran amsarda xata bashi cikeda ixxah yake komai nashi 

Advertisements

     “khal dan girman allah ka mayarda ni….wallahi ni ba maxinaciya bace…”

    tafada wasu xaxxafan hawaye na wanke mata fuska masu xafin gaske

    “hahahhhh wallahi sai na ci ki NIDA KEE dole muyi rayuwar morewa dole muji dadin juna mu inba haka ba koh na lahira sai ya fiki jin dadi….duk fadin duniyar nan ba ubanda ya isa ya hana inyi mu’amala dake kohda kuwa ubanki ne dole yabarni na xubda ruwan ishinki da nakeji dan wallahi ina bala’in kwadayinki….”

in cool voice yake maganar ya dauki lokaci yana maganar dayake baya iya magana da sauri cakkk ya tsaida idonsa a kan boobs d’inta yana wani irin lumshe idonsa kamar tsohun maye 

   “innalilahi wa’inna ilaihi raji’un anya kuwa akwai imani a tareda kai…”

“keeee!!! karki kuskura kiyiwa oga maganar banxa a nan”

daya daga  cikin bodyguard d’insa ne yayi maganar cikin xafin rai tareda xaro ido kamar xe fada kanta 

 hadiye kukanda ke.kokarin kufce mata tayi tana binsu da ido ya dauki lokaci yana mata mugun kallonsa na kwadayi kafin ya dauki babban roll na wiwi dake saman table din ya saka abaki, daya daga cikin bodyguard d’insa ne ya kunna masa lighter nan ya fara ja cikin isa da gadara kujerar dake bayan ya xauna tareda crossing kafar daya kan daya,hayaki yaja ya furxar mata shi a fuska kafin yace

   “yar talakawa kenan kinci arxiki yarinya ni bana cin yaran talakawa amma tunda na hada ido naji ina kwadayinki ya xama dole ki bani inyi taste….”

 yayi maganar yana kai hannunsa tareda cafke nonuwanta yana wani lumshe ido, mugun kara tasaki tana neman shidewa da sauki daya daga cikin bodyguard ya riketa khal kuwa toshe kunnuwansa yayi dan a duniya ba abunda ya tsana irin ihu bayan y’an sakanni yaja kwalbar giya ya bud’e ya kafa kai saida yayi rabi kafin ya ajiye yana cewa 

    “nawa ne keda ubanki?? da har xanyi neme abu kija dani….”

yayi maganar batareda ya juya ya kalle inda take ba shiru tayi batace komai ba dan tana bud’e bakinta ba abunda xe fito sai kuka 

Advertisements

     “xan saye ubanki da kudinda se yaxo da kansa ya kawo mun ke kuma ya bude mun kafar ki inyi abunda xanyi….”

    karfin hali tayi ta cije tace

  ..”kaga malam idan xakayi shashancinka karka kuskara kasa iyaye na a ciki…..”

  ya dauki lokaci be juyo ba balle ya bata amsa packet din wani magani dake gabansa ya dauka ya balla kusan guda goma ya jefa a baki tareda daukar kwalbar giyar xe kafa a baki yace

    “koh uwarki naso ci wallahi sai naci balle ke karamar alhaki….”

yafada tareda sakin wani mugun murmushi yana kai kwalbar bakinsa 

    wani kololon bakin ciki taji tareda wani mashin me mugun xafi ya soke xuciyarta

ajiye kwalbar yayi yana furxarda iska me xafi daga bakinsa yace    “koh kina tantama ne…???”

nan ma shiru tayi masa dan baxata iya bud’e bakinta tayi magana ba,da karfin tsiya ya dake table din yana cewa

  .”matsiyaciya fadi nawa kike bukata daga naira daya xuwa billion 50…”

nan ma shiru tayi bata bashi amsa ba hakan ne yasa shi tashi daga xaunen da yake, cikin takunsa na kasaita ya isa wajenta da karfin tsiya ya rungumeta tareda kai mata hot kiss a kumatu,sanyayyar ajiyar xuciya ya saki yana lumshe ido ya dauki lokaci rumgume da ita kafin ya saketa kwantarda muryansa yayi yana cewa  

    “sau..daya fa xanyi na barki dan in bana cin mace sau biyu duk na samu abunda nakeso a wajenki saidai in neme wata sabowa kuma kohda kuwa uwarki ce haka xanyi mata…..”

yafada yana sakin wani lallausan murmushi tareda kashe mata ido daya yana daga gira 

      kurawa lips dinta ido yayi yana cewa

   “bari na tsotse wannan karamin baki ne dauke da haddadun lips din nan daga gani xasuyi dadi….”

yafada yana k’ara matsowa kusa da ita fara ja daya bayi hannu ya daga mata 

   “dakata yar matsiyata ba’a mun haka idan kikayi wasa yanxun nan xan tarbeki na kashe ki na kashe banxa ba abunda aka isa ayi….”

yafada yana xaro karamar bindiga dake aljihun wandonsa ta gefe a goshinta ya saita mata shi tareda dan girgixa kansa yace

   “noo baxanyi miki haka ba a yanxu amma idan kika kara ba abunda xe hanaki bakuntar lahira….!!”

nan ya daura bakinsa a nata yana mata wani irin mugun kiss kamar xe cire mata baki yafi karfin 30 minutes yana kissing dinta kafin ya saki bakinta ,

bayan rawa ba abunda jikinta keyi sai xaxxafan hawaye dake yawo a fuskarta lips dinta kuwa sukayi jaaa xirrrr bayan axaba ba abunda suke mata jin take kamar xuciyanta xe kama da wuta, iska me sanyi ya hura mata a fuska yana cewa

   “kai bakin ki da dadi kamar xuma me kika saka ne?….”

shiru tayi sanadiyar  nunfashinta na neman daukewa

tipppppp suka ganta kasa ta fadi sumammiya sai kunfa ke fita a bakinta……

*comment dinku ne xe bani damar cigaba  idan naga comment sosai xan cigaba idan kuma ban gani ba shikenan na huta*

08057761657 _domin comment koh kuwa bada wata shawara_
comment and share please

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like

NIDA KE 7

Advertisement age 7️⃣     Sak’e_sak’e take ranta tunani kala-kala  take tsaye tayi waje daya tayi tagumi tana…

NIDA KE 9

Advertisement Page 9️⃣         “Khalil kikeso ki mallaka koh…..” yafada yana kallon shamsiyyar washe bakin…