NIDA KE 5

Advertisement

page 5️⃣
        
           Su saif kuwa tafiyarda sukayi be wuce na 15 minutes ba suka isa gidan, a daidai saitin gate d’in gidan sukayi parking bud’e door d’in motar saif yayi ya fito yana kallon wajen sosai kafin yayiwa guards d’in magana suma suka fito mutum biyu duk masu jida karfi ne irin
manya manyan maxan nan ne wa’inda suka sha training suka gashi koh wannen su sai wuci suke kamar xaki hannunsa dauke da dan wani karamin bottle kamar na turare bud’e gate din sukayi suka shiga koh wannen su yana irin tafiyar nan nasu na masu jida karfi mai gadin ne ya tare su yana cewa ina xasu shiga wannan bottle dake hannunsu daya daga cikin su ya watsa masa a fuska take ya fadi kasa sumamme nan suka nufi katafaren parlourn wanda yaji duk kayan more rayuwa family ne xaune suna hira duk mutanen gidan sun hallara a parlourn cikeda jin dadi da ansuwa suke komai nasu a raxane duk suka juyo jin karar bingida a parlourn cikeda fadiwar gaba dajin tsoro suke kallon guards d’in bada b’ata lokaci ba guards d’in suka feshe duk parlourn da wannan abun da suka fesawa me gadin take duk suka fadi kamar mutattu babu me motsi a cikin su nuni saif yayiwa da guards din alamun su dauko wata matashir budurwa wacce ke kwance kamar gawa a kafada suka daurata nan suka bar gidan driving suka kamar xasu daga da titin sama cikin minti 7 suka isa guest house d’in khal horn sukayi me gadi ya bude kofar 
 nan sukayi parking a parking space wanda yake dauke da motoci naji da fada dauke da ita daya daga cikin guards d’in ya fito yana nufar main parlour d’in gidan yanda suka barshi haka suka same shi sai center table dake gabansa kuwa cike suke da giyoyi
wani irin mugun dariya ya fashe dashi yana tashi daga xaunen da yake 
   “ku kai mun ita ya”
yafada yana nufar bedroom dinsa garau yake tafiya kamar bame shan kwalbobi giya sama da 30 ba duk rana haka yake kullum b ruwan shi da abinci ruwan ma sai yaxama dole yake sha dan giyar kamar abinci da ruwa yake jinsu uwa uba ba su kadai yake sha ba duk abunda aka sani na maye hatta allura ba abunda baya yi xina kuwa ta xamar masa riga dan ba ranarda baxeyi disvirgin d’in yan mata sama da uku koh biyu haka yake rayuwarsa kullum ba’a nigeria ba duk kasashen waje da yake rayuwarsa haka yake.yana fadawa bedroom din ya nufi dressing mirror wani dan karamin bottle ya dauko nan ya dawo tafkeken gadon ya kwanta yana lumshe mayun sexy eyes dinsa masu rikitarda duk wanda yake kallo dasu ganin an direta saman gado ne yasa shi sakin lallausan murmushi tareda sauke ajiyar xuciya yana fesa mata abunda ke cikin bottle din wani rikittacen nauyayyen ajiyar xuciya ta sauke tana furta innalillah wa’inna ilaihi raji’un a hnkl ta furta tana ware eyes d’inta a kansa ta sauke su da sauri ta tashi tana kara xaro ido tareda murxa idon ahankali take bin dakin da kallo mamaki tappp ya gama cikata ita dai tunda take a rayuwarta bata taba ganin wannan kyakkyawar fuska da tayi arba dashi ba yanxu tsappppp ta gama kallon dakin nan kuma ta kara sauke sexy eyes d’inta da suke cike tappppp da eyelashes gabanta ne yayi mummunan fadiwa ganin yanda yake lashe baki kamar wani tsohun maye ya kurawa breast dinta ido yanda ya ware idonsa yana kallon breast d’inta kamar idon xe fadi kasa mamaki be gama cikata ba saida taji lallausan hannunsa akan breast d’inta da sauri ta fara ja da baya tana neman sauka daga bed din amma ta kasa dan jikinta gabadaya baya aiki a muce yake ihu ta saki tana kara jan jikinta amma ta kasa kai kanta inda takeso toshe kunnensa yayi dan ba abunda ya tsana kamar ihu duk abunda xeyi disturb din kunnensa baya so 
   “keee kinada hankali kuwa da xaki rikayi mun ihu kamar wata mahaukaciya koh gidan ubanki ba’a baki tarbiya bane? jahila kawai…..!!”
cikin fada yayi mata maganar kamar xe hadiyeta wani kololo daya tsaya mata a wuya ta hadiye mamakin dayane bata taba tunanin yasan kalma daya na hausa ba balle taji ya furta ita yafi mata kama da larabawa amma sai taji akasin haka
   “please kai waye….? kuma ina yan uwana….”
murmushin mugunta yayi yana cewa
  “yan uwanki na gidan ubanki nan kuma kina gidana dan haka ki natsu inba haka kohna lahira sai ya fiki jin dadi……”
      ajiyar xujiya ya sauke tana fitarda nunfashi me mugun xafi 
   “dan allah kai waye…..??”
murmushi ya sakeyi na dole yana cire kayan jikinsa yace
   “nine maciyinki tunda na daura idona a kanki naji ina kwandayin romonki kuma na kwallafa rai na a dole sai na sha shi dan ni bana neman abu na rasa NIDA KE DOLE MUYI RAYUWAR JIN DADI dan haka ki shirya bani kanki inba haka ba alhassan da kansa xe bud’e mun kafar ki inci nawa rabon….”
yakarasa maganar yana kokarin rabata da nata kayan jikin ihu tafara tana neman hanyar gudu amma ina ba hanya dan duk jikinta a mace yake wani haukataccen mari ya kai mata saida taja wasu stars masu mugun haske akan axaba ko hawaye ma be fito ba daga idonta sai ja da idonta yayi tsananin axaba
“ke bakida hankali ne koh bakisan wanda ke gabanki ba dan ubanki da har xanyi magana kiyi kokarin yimun gardama toh wallahi bari kiji koh uwarki naso hada jiki da ita wallahi sai nayi balle ke karamar kwari…..alhassan ma be isa hanani cinki ba…..”
yayi maganar yana cigaba da cire kayan jikinta danneta yayi nan yashiga romancing d’inta ta koh ina yake wasa da ita har yayi nasarar yabata da budurcinta tun tana kuka tarta hakura ba bari wani bala’in radadin xafi takeji a kansanta kamar ansa rexa an yage ta ansaka barkono haka takeji nunfashinta kuwa sai neman daukewa kawai yake yana sauka kanta yayi toilet wanka yayi tareda dauro alwala daga nan ya fito daga  toilet din yana nufar babban wardrobe dinsa me girman gaske bangaren da yake ajiye jallabiya ya bud’e ya dauko jallabiya brown colour ya xura daga nan ya fito main parlour doctor yayiwa magana cewar idan yagama dubata su saif su mayarda ita tareda kudin da ya cire mata a gefe nan ya shiga wani dakin daban dan gidan dauke suke da dakuna ba adadi


wani katafaren parlour ne wanda yaji komai na more rayuwa ba abunda babu a parlourn duk wani abu da ake kawata parlour dashi akwai shi a cikin wannan parlourn kujerun parlourn kawai ma abun kallo ne koh gidan shugaban kasa albarka dan fadin haduwar wannan parlourn bexeyuba dan xa’a dauki lokaci sosai ana abu daya wani.mutum ne xaune a tafkeken hadadden chair dake parlourn tareda wata mata daga gani kasan matarsa ce su biyu ne kawai a parlourn sai ma’aikatan gidan dake a dinning area suna jera abubuwa abinci kala kala ne suka jerawa da drinks da sauran kayan more rayuwa cike dinning din yake tappppp a abubuwa kala-kala mutumin da yake xaune yana facing dinta cikeda kulawa yake kallonta fuskarsa dauke da murmushi yace
  “mine wai yaushe dan lele xe dawo ne tun daxun da safe fa daya dawo be bari munyi wani magana ma dashi na ya fita….”
  “allah kuwa alhaji nima jiran dawowarsa nake nasan yana wajen friends dinsa kasan.ya dade baya kasar dole ya dade wajensu…..”
“hakane amma ya dace ace xuwa yanxu ya dawo…”
yafada yana kara lafewa a jiknta tareda lumshe ido

b’angaren khal kuwa bayan ya shiga sallolin da ake binsa yayi nan ya bude wardrobe gixna black colour ya cire daga wardrobe din nan ya nufi side d’in da hullunansa suka ya dauko tareda dauko wani covershoe dinsa wanda company DG sukayi cikin kankanin lokaci ya shirya tsabbb ya feshe jikinsa da turaruka masu kamshin gaske wayoyinsa ya duko nan ya nufi main parlourn kohda ya dawo parlourn ya tarda saif har sun dawo daga kaita alamu yayi da su tashi su bisa parking space suka shiga nan aka bud’e masa motarda ke tsakiya wacce duk tafisu kyau nan bodyguards din suka shiga motar biyu baya biyu gaba nan suka bar gidan direct wani makeken gida suka nufa wanda koh shugaban kasa dakyar xe iya mallakarsa shima sai yaci duk kudin tattalin nigeria lol bud’e musu bullet prove gate din gidan me gadi yayi nan suka danna kan motocin cikin wannan hadadden gidan wanda nima kaina saida na kusa suma dan rudewa daidai saitin da xe isarda shi main parlourn gidan sukayi parking bud’e masa door d’in motar akayi a hankali ya sauke kafarsa ya dauki lokaci be gama fitowa daga motar ba bayan ya fito cikin takunsa na ixxah da gadara ya nufi cikin a xaune ya iske iyayensa dukawa kasa yayi gaba daya yana gaida iyayensa cikin girmamawa bayan ya gama kwasar gaisuwar ya tashi ya xaune inda mahaifinsa ke xaune yana daura kansa a shoulder mahaifinsa dan marairaice fuska yayi yana cewa
   “i really miss you dad….”
yafada yana murmushi 
 “miss you more khalil shine ka tafi wajen friends dinka ka bar nida mom dinka muna missing dinka…”
yayi maganar cikin kulawa dan tabe bakinsa yayi cikin sigar shagwaba kamar karamin yaro yace
    “am sorry dad…..”
murmushi dad dinsa yayi yana cewa
   “toh tashi muje our dinner is ready…”
“oohhh dad gsky bana jin yunwa…”
  “haba dan lelena meyasa kake haka ne mom dinka baxataji dadi ba idan baka ci ba…”
yafada yana kallon matar tasa wacce ta daga kai alamun eh 
   “dan murmushi yayi yana cewa ai kuwa dole inci dan banason abunda xe sa iyayena rashin jin dadi….”
yafada yana tashi daga xaunen da yake yabi bayan iyayen nasa xuwa dinning area bayan sun xauna cook d’in tayi saving dinsu pepper soup din kifi kawai yasha dafe kansa yayi dan jin yanda kansa ya sara masa duk bukace yake da giya tashi yayi yana yiwa iyayen nasa saida safe direct part dinsa ya nufa daga parlourn ya xarce bedroom dinsa  wani babban box ya bude duk giyoyi ne cike bottle biyar ya fito da ya daura a saman wani karamin glass table me kyau sosai saida ya shanye su kafff kafin ya kwanta…
bangaren firdausi kuwa da safe aka sallame su bayan ta farfado bayan sun dawo gida malam ya shirya xuwa kasuwa dan abokan kasuwancinsa na jiransa saida ya bi dakin firdausi ya dubata kafin ya fita yana fita luba  tayi dakin tana shiga ta cafko wuyanta tana cewa
    “ai wallahi yau sai kin amayo dubu biyar dan wallahi koh ina xaki shiga sai kin kowa shi maxa ki tashi kibar gidan nan kije wajen samo mun kudi…..”
 cikin kuka da voice dinta na cracking dakyar take magana tace
    “umma wallahi bansan inda xani na karbo miki kudi ba…”
“shegiyar yarinya toh dan abunki nayi magana yau da safen nan da headmaster nace masa xaki je dan haka kije yanxun nan kuma duk abunda yace yanaso ki bashi kina jina…?”
dakyar ta daga mata kai alamun eh nan ta sake wuyanta firdausi kuwa jiki na rawa ta tashi  tana neman hijab ai ba bata lokaci tabar gidan direct compound da headmaster ta nufa wanda keda dakuna dakinsa ta nufa tun a bakin kofarsa tayi sallama shida ke xaune a kujera ya amsa mata yana washe baki lallai yau xe hadiya miyau daya tsaya masa a wuya 
  “a’a firdausi ce har kinxo.…?”
yafada yana kara washe baki kamar wani washa 
   cikin jin tsoro tace “eh…” voice dinta na cracking tayi maganar 
“shigo dakin mana muyi mu gama kar lokaci ya kure dan inason xuwa makaranta”
yafada yana wani murmushin mugunta 
    “aa basai na shigo….ba nan ma yayi…..”
dan tabe baki.yayi yana cewa 
  “ummar taki batayi miki bayani ba kafin kixo….”
   girgixa kai tayi alamun aa
  “shigo mana kinga mutane suna bi karsu ganki…”
gabanta na fadiwa tabi shi suka shiga dakin matsowa yayi kusa da ita yanata faman lashe baki kamar wani maye yana kokarin kai hannunsa kan boobs dinta da sauri ta jaye jikinta tana cewa 
    “umma na tace sai ka bani kudin na kai mata kafin na dawo kayi abunda xakayi…”
“toh badamuwa dubu biyar ne tace koh..?toh gashi ma na kara ya xama shida….”
yafada yana kai hannunsa a aljihun wandonsa ya xaro kudin jikinsa na rawa ya mika mata yana cewa
  “karki dade fa ki bari mana koh nono na taba kafin ki dawo…”
    “a’a yanxu xan dawo ai….”
tafada tana fita daga dakin bayan ta fita gidan ne ta sauke ajiyar xuciya tana godewa allah daya kawo mata wannan dabara da tayiwa headmaster direct gida ta nufa tana shiga ta mikawa umma kudin gaba daya karban kudin umma tayi  cikeda fara’a tana cewa 
    “a’a da wuri haka kin tabbata kin bashi shi dakyau ya koshi….”
daga mata kai alamun eh kirga kudin umma tayi tana cewa
   “lallai headmaster yaji dadi sosai harda karin dubu daya toh ga dubun kije kiyi amfani dashi….”
girgixa kai tayi alamun aa nan umma tace
  “haba yata ki karba koh turare xaki saya dashi ki fesa suji kamshi yanda xasu dinga baki kudi sosai yanda headmaster yayi…..”
tafada tana kara mika mata kudin dakyar firdausi ta karba kudin nan ta nufi dakinta kwallawa maryam kira umma tayi nan ta mika mata kudin cewar ta kaiwa me adashi

familyn sheikh Alhassan kuwa bayan duk sun farfado cikeda mamaki da naxarin abunda ya rafu jimmmm suke suna neman inda yarsu kwaya daya tilo mace taje suna cikin tunanin nan ne ta fado parlourn jikin mamanta tafada tana kuka me tsuma rai kuka take sosai duk yanda taso ta saida kukan amma abun yaci tura dakyar iyayenta suka samu tayi shiru nan ta xayyana masu duk abunda ya faru iyayen sunyi bakin ciki sosai dan harda kuka ummanta tayi tsabanin babanta da bakin ciki ya kusa kasheshi cikin tashin hankali suke tambayarta wa yayi mata wannan aika aikan nan ta shaida musu da bata san shi ba tambayarta sukayi me a jakarda aka rataya mata ce musu tayi bata sani yayanta ne ya dauko jakar ya bude kudi ya gani nan ya nunawa iyayen nan suka juye jakar gaba daya idon yayanta ne yakai a kan wani dan karamin takarda wanda ya fado tareda kudin daukar takardan yayi yana xaro ido nan ya nunawa iyayensa…..
da misalin karfe 3:26 na rana malam ya dawo gidan tareda wata kanwarsa wacce taxo duba lafiyar firdausi jin firdausi batada lafiya suna sallama su firdausi da sauran yaran gidan suka amsa hannu umma ta daura a kai tana salati tareda rushewa da kuka tana cewa
  “malam yarinyar nan xata jawo mana abun kunya……daxun nan maryam ta ganta a dakin wani suna aikata masha’a sai gashi ta dawo da naira dubu daya da sauran kayan maku lashe a leda….”
tafada tana kara karfin kukanta  da take cikeda mamaki daga malam har kanwarsa suke kallonta sun jima suna kallonta daga karshe suka maida kansu a kan firdausi wacce tayi tsaye tsammmm kamar itace ta tsaya waje daya kamar gunki tsoron allah ya mata yawa ta rasa inda xata saka kanta dan tsabar rudewa
“idan kuma na mata karya xaku iya tambayar maryam itada ta gansu”
tana goge hawayen munafurci harda majina cikin karfin hali maryam tace
   “wallahi baba daxu kana fita ta shirya ta fita itama wajen mashayan nan da suke xama a kasuwa ta tafi ni kuma umma ta aike ni na nemeta sai nake tambayar wani daya dga cikin su sai yace tana dakin abokin danaje dakin sai naga a rufe yake ina leka window naga suna aikata abunda bayada kyau…..”
tayi maganar jikinta na rawa kasa motsi malam yayi wani irin uban jiri yakeji yana dibarsa timmm ya fadi kasa yana cewa
   “innalillahi wa’inna ilaihi raji’un ya allah ka tayardani daga wannan mummunan mafarkin da nake..”
yafada yana kai kallonsa ga firdausi wacce ke nan tsaye kamar gunki koh motsi batayi kanwar malam ce ta kalleshi tace
“gaskiya yaya baxan taba yarda da wannan batun ba…..nasan firdausi baxata iya aikata wannan mummunan abun ba duk da kuwa ba’a shaidar yaro…”
goge hawayen munafurci umma tayi tace 
  “idan baki yarda xaku iya bina dakinta kuga kudin da kayanda ta dawo dasu cikin leda…”
tafada tana cafko hannun firdausi tace 
  “munafuka xoki nuna musu su gani da idonsu…”
nan tajata xuwa dakin kanwar malam kuwa da sauran yara suka mara mata baya sakin hannunta umma tayi tana cewa
  “aida karya ne da kunji ta karyata ni amma tasan gaskiya ne shiyasa tayi shiru maxa ki dauko kudin…..”
cikin sanyin jiki firdausi takai hannunta kan wajen ghana most go ta dauko kudin 
kallonta umma tayi tace
  “ina ledar to….”
tayi magana tana hararanta
“umma maryam ce tabani ajiyar ledar….”
tafada tana kuka 
 “karya kike munafuki ina maryam xata samu kudi tasaye abu tunda ba karuwa bace irinki….”
tafada tana kai mata mari kanwar malam ce tayi magana 
  “haba luba mubi komai hnkl mana”
“hmmm rabi kenan idan baki yarda ba bari na bude maki kafarta ki duba kiga idan ba’a taba cinta ba ni nasan wannan yarinyar karuwa ce…”
tayi maganar tana koran yaran dake dakin nan ta kwantarda firdausi a dan karamin katifarta tareda bude mata kafa ta cire pant dinta tasa hannu ta bud’e ganta tana cewa
“rabi kixo ki duba da kanki karki ce nayi mata karya..”
matsowa rabi tayi ta duba wajen da dauki saita lura da boriya 
shewa tayi tareda buga hannun luba tace
  “karyar banxa ki duba da kyau kema yarinya da keda boriya dole sai an neme wanxami ya cire mata shi ai ba namijin da xe iya kusantar ta da wannan abun sai an cire shine kuma xaki mata karya….wallahi bakyada halin kwarai ki cenxa tun dare beyi miki ba….”
tafada tana dagoda firdausi wacce keta faman kuka 
tsalle umma tayi ta dire tana cewa
  “wallahi karya ne idan kunyi musu aje wajen headmaster daxu dana turata wallahi yayi amfani da ita shine ma yabata kudin…”
tayi maganar kamar wacce sabon hauka ya kama hannun firdausi taja suka isa inda mallam kwance 
  “yaya kayi hakuri duk abunda wannan jakar matarka tafada wallahi karya take…..”


khal kuwa da asuba ya tashi yayi sallah ya koma ya kwanta jin hayaniya yayi yawa a ta part dinsa ne yasa ya tashi dan hayaniyar ta masa yawa direct yana fita yaci karo da mahaifinsa tareda wani mutum ganin yarinyarda aka kawo masa jiya ne yasa gabanshi fadiwa amma ya basar yana kallonsu kafin yayi magana mahaifin yarinyar yace
  “shine wannan…”
daga masa kai tayi alamun eh 
cikin daga murya dad din khal ya fara magana
“subhanallah wallahi karya take khalil baxe taba aika wannan abunda kuke xarginsa dashi ba …..”
wani irin kallon rudewa ya bisu dashi yana cewa
  “innalillahi wa’inna ilaihi raji’un hasbinallah dad tunda nake a rayuwa ban taba kama hannu mace da sunan inji dadi ba balle ince xan aika xina harta kaini gayin fyade…..”
yayi maganar yana dafe kansa 
alhassan kallon yarsa cikeda mamaki a rasa wanda xeyi mata fyade sai khalil wanda duk duniya sun san shi mutumin kirki ne ba wanda xe gaya maka ai bunsa sai dai alkhairinsa  cikin tsawa da fada yace 
  “kiji tsoron allah ki fadi gaskiya nasan khalil mutumin kirki ne baxe taba iya aikata wannan mugun abun ba………..”

_08057761657 domin comment koh kuwa bada wata shawara_comment and share please

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like

NIDA KE 9

Advertisement Page 9️⃣         “Khalil kikeso ki mallaka koh…..” yafada yana kallon shamsiyyar washe bakin…

NIDA KE 7

Advertisement age 7️⃣     Sak’e_sak’e take ranta tunani kala-kala  take tsaye tayi waje daya tayi tagumi tana…