NIDA KE 9

Advertisement


Page 9️⃣

        “Khalil kikeso ki mallaka koh…..”

yafada yana kallon shamsiyyar washe bakin shi yayi yana fashewa da wani mahaukacin dariya me ban tsoro,girgixa kai yai alamun eh 

             “hahahhhhh xaki samu biyan bukatar ki amma da sharad’i…..”

yakarashe maganar tareda jijjiga wani abu me kamar gashi dake hannun shi yana wani surutai irin nasu na manyan bokaye”na yarda boka koh wanne sharad’i ne na amince….”

voice d’inta na cracking tayi maganar tsabar tsoro dan kallo daya xakawa wa bokan kaji tsoro cuz kamar ba halittar mutane ne dashi ba…..”xaki samo mana jinin mahaukaciya dashi xa’a maganin…..tabbas khal xe soki kuma baxe taba rayuwa babu ke ba _DOLE NE KUYI RAYUWA KEDA KHAL_ kuma kema baxaki taba iya rayuwa da wani namiji ba sai shi kin amince xaki iya??…..”

         “na yarda na amince koh ma menene…..”

tayi maganar jikinta na rawa voice d’inta kuwa na cracking

Advertisements

“yanxun nan babaken aljannu ke butar wannan jinin dan haka kiyi maxa ki kawo…..”

tashi tayi suna cin karo da tsohuwarda ta rako ta take suka bar wajen sunyi yawo sosai saida suka wahala kafin sukaga wani bola wanda wata mahaukaciya tayi runfa da ledodi da takarda da dai sauran abubuwan da baxa’a rasaba fitowa tayi dauke da rexa da ta saya a hanyarsu na neman mahaukaciya da wani dan karamin container wanda xa’a saka jinin nufarta sukayi itada tsohuwar da wani matashin saurayi wanda yake driving d’insu rike masu wannan mahaukaciyar yayi nan shamsiyya ta kama hannunta ta yanka shi sosai yanda jini xe fito da kyau kara container d’in sukayi saida ya cika tafffffff daga nan ya saketa suka kama hanya sun dauki lokaci suna tafiya kafin suka iso wajen daga shigar su dakin ta mika masa tareda xama a wani kwarya ya xuba jinin tareda dag’a kwaryan sama take wani irin duhu ya surmuke dakin yan surutai ya fara kafin ya sauko da kwaryan wani kwalba ne a kwaryar da magani a ciki mika mata yayi yana cewa

             “idan kika koma gida ki ebo garin wannan maganin ki saka a gabanki karki kuskura ki wanke kuma duk fitsarin da xakiji karkiyi har sai khal ya kusance ki dole ne yayi rayuwa dake nahar abada kema haka………dole kiyi rayuwa dashi nahar abada…..”

yakarashe maganar yana sakin muguwar dariya……

b’angaren firdausi kuwa dakyar doctor yasamu ta farfado cikeda da maita khal ke kallonta lumshe sexy eyes d’inshi yayi tareda kai mata hot kiss a forehead d’inta yace “yarinyar kinci arxiki baki mutu ba dakin mutu hakanan xanyi amafani dake kuma daga gani gawarki xatayi dadi…….”

yafada yana lashe bakinsa,shiru tayi na tsawon mintuna tana naxari lumshe sexy eyes d’inta tayi tana fitarda hawaye nasu xafi sosai “tunda take a rayuwarta bata taba ganin mutum mara imani ba kamar khal ba mahalukin data tsana bayan shi…..bata karasa tunaninta ba taji saukar lips d’in shi akan nata ajiyar xuciya tasaki tana fashewa da kuka me tsuma rai lumshe ido yayi a.hankali cikin wani.irin yanayi mara misaltuwa dakyar ya cigaba da kissing d’inta dan ba kadan take rikita shi ba sam baya iya controling feeling d’in shi akanta  hannunsa ya daura kan boobs d’inta yana kara runtse ido dakyar yake fitarda nunfashin wahala son ransa yayi jagula ta yaje fara sex da ita kenan yaji mugun tausayinta ya shige shi karo na farko da mace ta fara bashi tausayi kenan a rayuwarsa ta bariki cigaba yayi da wasa da ita har yasamu yayi realizing nan yatashi ya shirya xuwa gida ita kuwa yana fita daya daga cikin guards d’inshi yaxo ya bata jakarta tareda kudi a ciki neman uniform d’inta tashiga yi dakyar tasame su ta saka nan tabar gidan cikeda nadamar abunda ya kawota tana yiwa khal tsinuwa…….kasanta kuwa wani axabar xafi takeji ita duk abunda ta dauka khal ya rigada ya gama da ita ya rabata da budurcintaAdvertisements
shamsiyya kuwa tun a mota tayi inserting d’in maganinda bokan ya bata….direct guest house d’in shi suka nufa…….
umma ce xaune tana facing din malam tace

         “malam kenan kaidai baxaka taba yarda cewar wannan munafukar yarinyar ba karuwa bace…….”

sallamar firdausi ne ya katse mata maganarda take wani irin kallo ta aika mata tana cewa “tsohuwar karuwa ina kika tsaye…..inba iskanci ba me kika tsaya yi tun daxun da aka tashi makaranta…..” damko wuyanta tayi tana aika mata wani xaxxafan mari da sauri malam ya tashi yna kama hannunta cikeda jimami yace “haba luba anya kuwa kinada hankali me tayi miki daxaki hauta da duka ai saiki tsaya kiji abunda ya tsayarda ita……”

    “mtsww rufa mun baki munafukin banxa kawai ai dama na dade da xargin kana lalata da ita kuma nasan soyayya kuke shiyasa baka ganin laifinta koh kadan…..kara shako wuyanta tayi tana cewa  “ki fada mun gaskiya inba haka ba wallahi daga ke har malam din yau saina kashe ku ci nawa yayi miki……iyeeeeeh ??…”

mugun kuka ne ya kufce wa firdausi ta rasa inda xata sa kanta wannan wanne irin rayuwa ne abu ya tashi daga mutanen waje a yau akan babanta ya sauka anya kuwa akwai hankali a tattare da umma…??kai gaskiya ina tantama cuz me hankali baxeyi wannan jahilcin ba malam kuwa suman tsaye yayi cikeda mamaki ya kalle luba yana cewa 

     “luba ke wacce irin dakikiya ce…….yar cikina ce xan nema Allah ya sauwake mun da wannan…..kaxamin rayuwa…….”

headmaster ne ya fado gidan bako sallama rike waist d’inshi yayi cikeda masifa yana kallon umma babane yayi nasa magana yana cewa

    “headmaster lafiya ka fado mun gida kamar ba musulmi ba bako sallah kuma waya baka ixinin shigowa gidan……”

d’aga masa hannu headmaster yayi yana cewa “dakata malam lokacinda akayi mun alkawarin cin yarka baka nan dan haka kayi mun shiru dan wallahi allah yau koh waye ya taru sai an biya ni kudi na inba haka ba kuwa a bani abunda nakeso…..”

      “mtsssw rufa mun baki tsohun dan iska banda abunka waxeyi amfani da wannan karamar yarinyar ai dama kwada ka nayi mu ga idan kai dan iska ne sai gashi kuwa na gani kai tantiri ne……”

dafe baki headmaster yayi yana cewa “ai kece tsohuwar yar iska inba haka ba wacce uwace xataje tallar yarta a aikata xina……dan haka wallahi sai kin bani kudi na inba haka ba kuwa yan sanda na waje sai in tura su su tafi dake……”

jan hannun firdausi abbah yayi ya barsu nan….
khal ne ya fito sanye da jeans trouser da t_shirt hannunsa rikeda wayoyinsa cikeda ixxa da kwanciyar hankali yake tafiya har ya iso main part d’insu sallama yayi kafin ya shigo tafkeken parlourn xama yayi kasa kusada mahaifinsa cikeda girmamawa yace

  “dad gni….”

   murmushi dad yayi yana cewa “dama abunda yasa na kira nan shine batun aurenka yakamata ace xuwa yanxu ka fitarda matar aure……baxeyu mu xuba maka ido ba muna kallonka har yanxu baka fitarda matar aure ba…..”

ajiyar xuciya ya sauke yana cewa

   “dad gaskiya ban isa aure ba kuma koh na isa gaskiya ban tashi yin aure yanxu ba…..”

    “khalil kenan toh nabaka nan da 2 weeks ka fito da matar aure…..”

dago da kansa yayi yana cewa

  “dad…..aure…fa”

yayi maganar voice d’inshi na cracking

    “kwarai kuwa aure….dan nagaji da ganinka haka kai kadai fa allah yabamu matsayin da ai dolene muyi kokarin ganin kaima ka kaiga naka yayan……”

    “dad gaskiya ni……banada wacce nakeso amma xaku iya fitar mun da mata…….”

wayar dad din shi ne ta dau ringing receive na call d’in yayi a raxane ya mike tsaye……….😘😘feebyrh😘✍️

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like

NI DA KE 29

Advertisement  ♣️♥️♣️       _*NI DA KE…..!!*_           ♣️♥️♣️ “`♥️Dole muyi rayuwa………♥️“` Advertisements…