SHINE SILAH 21-25

Advertisement

 SHINE SILAH

PAGE 21-25 

Ya rugumeta sosai ajiyar zuciya Najma kawai take saukewa danjin abuda yake yafi ‘karfin kwanyar kanta amma bata da iko hanashi 

shi kansa Najib wani abun ma baisan ya iyaba sai yau dan duk duniyancinsa baya bin matan banza Yau dai Najma tanaga takanta don yadda Najib yake dirzarta kamar da wace ta kware yake tare ba abunda takeyi sai kuka shima tun tana me sauti har yadawo baya fita gaba dayaAdvertisements

Shikuwa Najib saida yasamu nutsuwa sannan ya rabuda ita yajawota jikinsa ya rungume yana sauke ajiyar zuciya cike nutsuwa da shaukin da yake ciki
Bashi ya farka ba sai 5:50am itakuwa Najma daman bata samu damar rintsawa ba sabuda azabar da ‘kasanta kema gashi ko yatsanta takasa motsawa 

mikewa Najib yayi yashiga toilet ya farayin wanka sannan ya ha’dawa Najma Ruwa mezafi ya zo ya kaita toilet d’in ya gasata sosai sannan yabar tayi wanka fitowa tayi tana taka ‘kafarta a hankali taji dadin jikinta sosai dan da ‘dazune bazata iya takawa bama karasa tayi tazauna Najib yasa mata hijab yajasu Sallah Asuba 
Advertisements

bayan sun idar yasu addu’a sannan yace takoma ta kwanta kanta ‘kasa tace to dan ko ha’da ido bataso suyi wata irin wasifafiyar kuyarsa takeji kwanciya tayi bata jimaba bacci ya dauketa dan jiya dama batasamu damar bacci ba.Shikuwa Najib mikewa yayi yafita room ‘din su Khairat yayi knocking Aysha ce ta bude tana murza ido alamun bacci takeyi harara ya watsa mata yace “ubanwa yace muku bacci kukazo kuyi a gidan nan? to wallahi tun ranku bai bacci ba kufito ku ‘dora bearkfast dan ba bawanku a gidannan”  baki Aysha ta turo tace “amma Yaya kansan ko a gida iyanzu bamu tashi sai zuwa jimawa ko”   cikin fa’da yace “to nan bagidan ubanki bane kuma fito tunkan na dawo kitashi Khairat ‘din inba hakaba hmmm kinsan halina basai na fad’a mikiba”  yana gama fad’in haka ya juya yabar gurin
Komawa dakin Aysha tayi Khairat na kwance kan bed tayi ‘dai-‘dai tana bacci Aysha tasamu cinyarta ta ‘dala mata duka afingice Khairat ta tashi tana zaune tana na kwalalo ido tana kalon Aysha 

Aysha da take Harararta tace “to uwar bacci kitashi yanzunan ubamu yazo yace mutashi muyi musu bearkfast tunda gabayi ankawo musu” 

tsaki Khairat taja tace “wallahi duk abuda zaiyi saidai yayi karmu tashi murabu dashi”  ido Aysha ta zaro tace “amma Khairat bakida hankali ko kin manta waye Yaya Najib ko to wallahi yanzu saiya tsinkamu a gaban wannan jakar yaimana dukan tsiya Idan ke bazakiyiba bari kiga ko wanka bazanyi ba saina gama aikina” tamike ta fice dole Khairat ta mik’e dan kar Najib yazo ya ta’ba lafiyar jikinta
saida sukaga Hada komai Sunajib na daki suna bacci sukuwa Khairat sai zaginsu suke musaman Najma tasha tsinuwa agurinsuSai 11 suka tashi Najma kuwa tashi tayi da ciwonjiki ga zazzabi da ya rufeta duk jikinta yaimata nauyi Najib ne ya ha’do mata Tea tasha ka’dan yabata magani  takoma ta kwanta  shikuwa yana gama bearkfast yashirya yafice daga gidan duk da yad’au hutu ba Office zaijeba amma gara yafita dan bazai iya huni a gida ba
bai jima da fitaba Khairat ta kali Aysha tace “nikuwa a yau wannan munafukar banga tafitoba ko?”  “Eh bata fitoba”  kwafa Khairat tayi tace tashi muje muga wace wainar take tuyawa”  mikewa suke harda saurinsu suka nufi ‘dakin NajimaAkwance suka tadda ita tarufa da blanket fuskarta duk ta kunbura da alamun kuka tayi suka kali Juna Khairat tace “kamar jiya Yaya yayi aika-aika fa”  kai Aysha ta gyada tace “nima haka nagani” lips ‘dinta Khairat ta gatsa tace “hmm amma bari mugani” 
Tacewa Aysha tafita tafara tashi Najma a tamukar wa halce ta bud’e ido tazubawa Khairat su Khairat cikin tsana tace “Dama kanen Mamee ne sukazo sunce kizo su ganki”  idon Najma na yakawo Ruwa tace “Ina Yayanku yatafi”  “bansaniba” Khairat ta fad’a tana juyawa tafice
Ba yadda Najma ta iya haka tamike a waharce tasa hijab ta fito parlour 

amma bataga kowa ba sai Aysha da Khairat tace “inabakin kuma?”  Tsaki Khairat tayi tace “mtsss jiranki zasu zaunayi kina tafiya kamar ‘yar kowo to sunyi tafiyar su”  kai kawai Najma ta girgiza dan tagane kawai wahalar da ita sukayi amma tamusu uzuri da basu san dawan garinba wai Amarya tayi kashi a mod’a amma kowa zaiyi auran ya ‘dan  ‘dana yaji batace komaiba tajuya takoma daki

Khairat tafita da harara tace “tsinaniya Allah yasa anjima idan yazo yakasheki kowa ya huta”  Aysha tasa dariya “Allah Khairat bakida mutunci keda zaki tausaya mata”  “uban tausaya mata zanyi ninake takai kanta gurin mijin”  “A’a”  Aysha tace tana cigaba da dariya
Najib ne yadawo gidan lokacin Najma ta…………..!Saikunyi hakuri da typing dan kadan dan yanzu bani da waya naje biki ran Sunday me rabo ya ‘dauke wayar konace mara rabo a lahira dan inmunje can zaibiyani abata 


Duk da ayanzu nashiga damuwa πŸ˜”πŸ˜” musaman akan typing din books din da nakeyi kuma wallahi 3weeks kenan da siyanta  amma watarana nizanyi dariya 😁 duk da ayanzuma alhadullih bansa damuwa ba dan wani hani ga Allah baiwace Sabuda haka na dakatarda typing din TAURARI BIYU sai Allah yasa na siyi sabuwar waya tukunNagode masoya πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°COMMENT 

AND

SHAREby

XAHARA

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like