MY UNCLE 35-36

Advertisement

 πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ

MY UNCLE

          πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ


Writing :-sholy


Page 35/36

          cikeda nuna gajiya da jin bacci lemunshi yake kurba ya ajiya sauran akan center table din dayajanyo akusa dashi yazauna akusa da ita lemun yanuna mata baby bazaki sha lemon ba yafada kamar ba abunda yadameshi dama iman kushi takeji kasala ce kawai tahanata tashi tamike tareda cewa yawwa,my uncle nagode Allah yayima albarka kamar Kasan makogorona harya bushe angely bana hanaki cemin uncle dinnanba ko waini yaushema nazama uncle dinki

nasabane uncle wlh amma zandiga cewa Yaya yafada tana kai cup din lemon abakinta tazuka bata ajiye kofinba sanda tashanye tax yakara cikawa tashanye wani killer smile aliyu yasaki yana kallonta tagefen ido hmmmm zaki dainane yarinya Allah yasa kawai tace tareda mikewa tamayarda cups din kitchen tana fitowa,tamishi saida safe tawuce dakinta murmushi yasaki yana cewa yeessssss zakiyi bayanine yarinya tana Shiga daki wanka tafada tadade tana tsaftace jikinta daturarukka masu kamshi na wunka tafito jikinta sai tashin kamshi yake towel tasanya tatsane jikinta tadakko wani lotion Mai dadin kamshi tashafe jikinta dashi wani irin tsam taji tsikar jikinta tamike ahaka tacigaba dashafa manta tabiaa lungu da sako najikinta tafeshe da turare Mai dadin kamshi wasu hadaddin kayan bacci tasanya purple sunbala in yimata kyau kuma sunbayyana duk wata suffa tajikinta domin transference ne Sam iman takasa gane meyake damunta wani irin feeling takeji takwanta takashe globe amma Sam takasa bacci wani iri takeji ajikinta juyi take wani irin murdaya mararta tayi tayi saurin sakin kuka tana tanbayar kanta what’s wrong with me? Jin abun yamatsama mata tamike tanabin bango tanufi Dakin aliyu dama gogan naku ashirye yake yanajin alamun taba kofa yasaki wani murmushi tareda gyara kwanciyar shi yarufe ido kamar Mai bacci iman nazuwa kan gadon tahayo tareda shigewa jikin aliyu Dan ita atunaninta bacci yake Sam ba alamun samun sauki tamike tafara tashin aliyu cikin alamun Wanda baccinshi yayi nisa aliyu yace baby bakiyi bacci ba miye kuma tana jinshi tafashe mishi da kuka uncle banda lfy jin kukanta shima yayi saurin tashi zaune yariko hannayenta Miyake damunki baby tanaana kuka tacemishi nima bansaniba uncle Kasan cewar hasken dakin akashe yake aliyu yasake murnushin mugunta acikin ranshi yace Zaki sanine baby janyota yayi jikinshi yarungumeta yanashafa bayanta alamun rarrashi ahankali iman tafara jin dadin abunda yake mata tafara sakin jikinta jin tafara karbar sakonshi yasashi dakatawa tareda kwantar da ita shima takwanta yaja musu blanket Kasan cewar dakin yadau rabar A/C iman Kam Sam bahaka tasoba domin tagama fahimtar metake bukata saidai Sam batajin zata iya requesting dinshi awurin uncle din nata dan haka tasaduda kawai takara lafewa ajikinshi saidai Sam takasa natsuwa sai juyi take Wai angely miyene tatsinkayi muryar aliyu bakomai uncle yafada OK shima yace yanagyara kwanciyar shi ganin babyn tashi class dinta bazai Barta tafadi metake bukataba kuma shima amatse yake bakinshi kawai iman tatsinta acikin nata aikuwa kasancewar itama ba ahayyacinta takiba tabashi hadinkai domin itadinma wata irin sunbata take mishi aliyu kam dakatawa kawai yayi Yana karbar sakonta aranardai aliyu yaragwargwaje angwancinshi iman kuwa kuka tasanya mishi Bayan komai yalafa aikuwa aliyu yadinga dariya yanacewa angely rigima kefa kika zo hardakina kan gadona sannan yanzu Bayan nabaki minti mai dadi kuma kinyi enjoying zakizo kina min kuka ko kari kikeso Wai dukan wasa takaimishi akirji tareda rungumeshi tace Toni uncle aibance kaban sweet dinba harara yagalla mata wainikam bana hanaki cewa uncle dinnanba ko itadinma baki tarufe tace tomezance kamar zatayi kuka abunda kikace lokacin danake baki sweet dinki idonta tarufe domin aliyu yasata Jin kunya tace menace uncle namanta rubgumota yayi yarada mata akunne dole kimanta mana yanmata tunda kinji sweet ashe haka uncle dinnan yake tayi maganar dabatasan tafito filiba sai dataji yace ai angely ninama wuce haka indai akanki ne murmushi tayi tana rufe fuskarta yadara mata akunne kimanta cewa kike hubbyna dadadi inasonka wlh inasonka hayatee my muhiib I love you towanne za adinga kirana aciki ko duka  imankam yau aliyu yagama Bata kunya dan haka tayi kusss saida yace Allah idan bakiyi magana za ayi second round tayi saurin cewa duk Wanda kakeso uncle aikuwa tayi saurin rufe bakinta dam Sam tamanta kallonta yayi yace da alama angely baki gajiba dannaga haryanzu uncle dinnan baifita abakinki ba tayi saurin cewa wlh yafita hubby Sanda tafada kuma taji kunya ahakadai rayuwa taci gaba da tafiya wata irin soyayya sukewa junansu aliyu agaban kowa nunawa iman soyayya yake harwani lokacinma ita kejin kunya amma Sam shi baruwanshi 

*********

Advertisements

Yau watan iman ukku datarewa agidan aliyu tana kitchen Dan malili kawai taji tana shawa’awa shiyasa harsun kwanta tacewa aliyu tana zuwa ganin tajima Bata dawoba yasanya aliyu biyo bayanta jikawai tayi yarungumeta tabaya hartatsorata yanajin kanshinai tafahimce shine dadai lokacinda tajuyeshi a plet takashe gas karbar plet din yayi Yana dubawa yakuma bita da kallo baby miye wannan Kai tadan Sosa Dan malili tabashi ansa inalureda dake baby a yan kwanakinnan bakyason cin abinci sai wannan kwalame kwalamn yanzu kuma tsakar dare Zaki tashi kidafa wannan abun kici meyake damunki yatambayeta idonshi akanta cikin sanyayayar muryar itadinma dai abun nadamunta Sam tarasa meke damunta abun harmamaki yake bata kuka tafashe mishi dashi taje dagudu tarungumeshi wlh uncle nima bansaniba bansan meyake damunaba rarrashinta yashigayi kwantar da hankalinki angely insha Allah gobe zamuje asibiti adubaminke kinji dakyar ya lallasheta tayi shuru atare sukaci Dan malilin duk jikinsu amace sukaje suka kwanta aikuwa tunda safe sukashirya saida sukafara bi tawurin aunty aunty taji dadin ganin su dakuma yanayin zamansu iman da Salma suna ganin juna suka saki ihu suka rungume juna Salma tagaida aliyu sannan sukayi daki suna murna aunty tadubi aliyu fita zakuyine halan eeh aunty asibiti zamuje aunty tadan zaro ido waye ba lfy aliyu yadan Sosa keya yace iman aunty takara kallonshi meyake damunta domin ni banga alamun wani ciyo atattare da ita ba jiki a mace ya labartawa aunty duk abunda yake damun iman yana rufe baki aunty tasake murmushi lallai aliyu Dakai da matar taka bansan wayafi wani wautaba yanzun wannan shine abun damuwa amma bakomai kuje asibitin insha Allah nasan hasashena gaskiyane aunty miye hasashennaki domin shi iya gaskiyarshi baisan meyake damun iman aikuwa suka garyazaya asibitin aminina nashi Dr salim


Inayiwa kowa da kowa barka da sallah love you all my fans

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹ πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

Leave your vote

-1 Points
Upvote Downvote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like

MY UNCLE 20

Advertisement  Ψ§Ω„Ψ­Ω…Ψ―Ω„Ω„Ω‡   Ψ§Ω„Ψ­Ω…Ψ―Ψ§Ω„Ω„Ω‡  Ψ§Ω„Ψ­Ω…Ψ―Ψ§Ω„Ω„Ω‡ abokanai,dakuma masoya ina godiya sosai da addu o inku nagode sosai Allah yasaka da…

MY UNCLE 27-28

Advertisement  πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ MY UNCLE Writing by:-sholy Jinjina gareku yan Facebook inaganin ruwan comments dinku abun namun dadi over…