Advertisement
ππππΉπΉ
MY UNCLE
ππππΉπΉ
Writing by:-sholy
Page:-39/40
Kallo daya aliyu yamata yahango tsantsar rigima yau acikin idonta Dan cikin wata irin masifaffiya yamayarda ita dan shidinma taka tsantsan yake da ita can dabara tafado mishi
Rungumota yayi yazauna tareda zaunar da ita kan cinyarshi baki takara cinnowa cikida rigima tace
Nifa dear tambayarka nake amma kamin shuru kuma kai kagayamin cikina bazaiyi girmaba
Advertisements
Dan murmushi ya sakar mata cikida son kwantar mata da hankali yace
Baby kincika cin abincine dayawa shiyasa cikinki yayi girma
Kuka tasanya mishi Allah ni dear banyaddaba kowama ganewa zaiyi munayin wani Abu har nayi ciki
Toh baby saime idan angane ba maji da mata mukeba
Ni wlh bazan yaddaba uncle tafada tana kara Sanya mishi kuka aliyu kam yafara jin haushin yadda iman take kokarin boye most shi danshi/yarshi na sunnah cikin tsawa yace
To kiyi abunda zakiyi tunda bakyajin magana
Itama cikin fushi tace Allah ni uncle saidai acireminshi
Cikin mugun fushi aliyu yace wlh iman zanyi mugun sabama miki yanzunnan kibari kihaifamin yarona lfy idan baso kike yanzun nan inyimiki mugun duka
Aikuwa iman tashiga taitayinta domin kuwa yau taga yadawo mata aliyu zaki Wanda tasani ada Sam bawasa a fuskarshi
Cikin fushi ya shige dakinshi itakuwa kan kujera tafada tasaki kuka mai ban tausayi bayan minti goma yafito sanye da mata shadda sky blue yayi matukar kyau dukda yana acikin fushi ko kallonta baiyiba amma dukda yana acikin fushi kukanta yayi matukar taba mishi zuciya amma yanaso iman tama dena maganar cire cikin shiyasa yadan tsawata mata amma shidinma yana tausaya mata kodan wahalan da cikin yake Dan bata
Advertisements
Tana ganin fitanshi takara sakin kuka domin gani take uncle din nata yadena sonta da danshi kawai yadamu
Bayan ta huce kuma taga abunda tayi baikamataba Dan haka takudurta aranta kowama zaigane yagane yanzu baruwanta domin tana matukar son uncle dinta batason tabata mishi rai idan dai har abun da yakeso tayi bai sabama shari aba
Baidawo gidanba sa bayan isha yana dawowa dakinshi kawai yawuce iman najin dawowarshi takara feshe jikinta da turare sanye take cikin wata rigar bacci iya gwuiwa purple colour tayi mata kyau sosai komai najikinta yafito zam
Kitchen taje tahado mishi abuncin da ta girka mishi favorite food dinshi sakwara da miya wadda taji agushi da kifi
yau abinci namusamman tatsaya tatsara mishi harda zobo wadda taji cucumber da pineapple mai kauri yadau sanyi
tadaura kan tire tanufi dakinshi bayan tadaura hijab dogo akan kayan baccin
knocking tayi jinshuru ta murda tashiga yana zaune abakin gado tsananin yunwace take addabarshi sabida bayacin abinci awaje kuma bayason yaje yace zaici abincinta takara tada mishi maganar dazu shiyasa yana fitowa daga wunka yazura jallabiyarshi yake zaune abakin gado yana sakawa da walwalewa
sai kuma taji ana nocking yasan itace shiyasa yashare dukda yana tsananin bukatar ganinta
cikeda natsuwa tashigo dakin bakinta daukeda sallama
kadan ya amsa ita dinma badan tana kallonshi taga lokacinda dakinshi yamotsa cewa zatayi bai amsaba
dauke fuskarshi yayi daga kallonta taduka ta ajiye tiren sa annan taduka tazauna akasa kusada kafafuwanshi Idanuwanta ciki da kwalla tace hubby barka da wuni
acan kasan makoshi ya amsa
Please dear forgive me insha Allah bazan karaba Dan Allah kayi hakuri hubbynah please banason kana fushi dani babynkama yace abawa abbanshi hakuri
dagota yayi yadaurata akan kafafuwanshi kuka tasakar mishi yakwantar da ita akan kirjinshi yana shafa bayanta
Sorry kinji babynah nadena fushi dake nima bazan iya fushi dakeba angelyna yihakuri kinji kibawa babynmu hakuri kinji babyna yafada yana zare mata hijabi din jikinta
bari nabawa babyna hakuri dakaina nadena fushi da amminshi yafada yana kissing din Dan karamin cikin nata
ganin zai wuce gonah da iri yasanya iman dakatar dashi tagabatar mishi da abinci atare sukaci aliyu sai santi yake yana sanyamata albarka domin abincin yayi matukar yimishi dadi ainun itakuwa sai murmushi take tana tsokanarshi saida suka koshi sukaje sukayi brush
duk inda iman tayi aliyu kallonta yake domin tabala in birgeshi kuma tasanyashi awani yanayi na matukar bukatuwa
Saida suka raya darennan acikin so da kauna aliyu yanunawa iman matukar kaunah da soyayyah awannan Daren itama iman tabada hadinkai kuma ta taka muhimmiyar rawa awannan Daren aikuwa albarkace tashata abakin aliyu
aikuwa da safe yagabatar mata da dalleliyar sabuwar motarta hadaddiya black colour
aikuwa iman tsalle tadaga tarungumeshi tareda hade bakinta da nashi
Kuyi manage pls zuwa gobe
Love you all my fansππππππππππππππππππππππππππππππππππππ
GIPHY App Key not set. Please check settings