A GIDA DAYA 33-34

Advertisement

 ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾

      🌹A GIDA D’AYA🌹

            🏘️🏘️

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Advertisements

    Story & written by mmn fareesa

🅿️ 33&34

……….”Cikin fad’uwar gaba Abba yamurd’a k’ofar parlourn Yaya mahmod yashiga “bbu ko sallama.yaya mahmod yatashi zaune

Yana cewa” Abba!ajiyar zuciya Abba yasaki had’e da cewa” katadamun hankali wlh”nazata kobakajin dad’ine ai.girgiza Kai yayi Yana cewa”abba gara ace banida lfy akan abinda yafaru dani” yafad’a hawaye na wanke mishi kyakykyawar fusakarsa..Abba yamatso kusada dashi Yana cewa subahanallahi!kamun bayani Mana”tunda naga kana hawaye nasan kuwa da mtsala sbd Kai jarumine mahmy.yaya mahmu Yana goge hawayensa yace”

*Abba bana gani na makance*

innalillahi wa inna ilaihir raju’un!Abba yafad’a arikice”kafin yace” mahmod da gske kakeyi banason wargi”ga idanunka abude kana ganina kace ka makance”girgiza Kai kawai yyi Yana cewa duhu nake gani Abba. bana  ganinka saijin muryarka”la’ilaha illah anta subbahanaka inni kuntu Minal zalim!Abba yafad’a arud’e Yana nufar Yaya mahmod yakamashi “Yaya mahmod yafashe da kuka gwanin ban tausayi”Abba yace”.yishiru Dena kuka Allah zaimana magani”yaushe abun yafaru ne Kuma ya akayi ka kirani??”

Advertisements

     Ahankali yashiga bashi labarin komai da komai…Abba yace”.ita Khadija meyasa kace ta tafi to?inkuma misali wani yazo yacutar dakaifa”kayi hakuri Abba nayi hakan ne sbd nasan halin hjy karta zargi Khadija akan al’amarin nan shiyasa”ajiyar zuciya Abba yasaki had’e da cewa”hakane kumafa”yanzun tashi muje cikin gidan.dole su sani kafin Khadija tadawo nan sbd kula dakai.amma sainaji ta bakinta inzata iya Zama dakai sbd afita hakk’inta.yaya mahmod yace”Abba dan Allah kayiwa kowa warning Kar afita da maganar nan waje sbd abokan aikina banaso suji…Abba cike da tausayi Yana share k’wallar data zubo mishi na tausayin danisa dayake tak’ama da alfahari dashi aduniya. yace “karka damu zanyi yadda kakeso insha ALLAH.yanzun ankusa magrib da safe zamuje Gurin mlm na Allah adubaka”jikina nabani ba ciwon asibiti bane wannan.yaya mahmod yace”to shikenan Allah yakaimu goben lfy.abba yace” ameen Yana kamashi suka fito yajawo k’ofar parlourn yarufe…

Khadija kuwa tana tafe tana share hawayenta a hanya.koda ta shigo parlourn Babu kowa sbd su ummi na gun wa’azi Basu dawoba.asabe me aikice keta goge goge a parlourn.hakan yasa tayi hanyar sashen su”anty na kitchen tana girkin dare”sbd azatonta da Khadija akatafi dan tace Mata ta tambayi Yaya mahmod inya barta suje.shine Khadija ta Mata k’aryar cewa yabarta “dalilin shiryawarta kenan tabi su ummi ,shine yagansu d’azun..

  d’akin ta ta wuce ta kwanta taci gaba da kukan tausayin halin da Yaya mahmod yake ciki…

Abba kuwa Yana rik’e da hannun Yaya mahmod sukayi alwallah abakin tape d’in dake bakin get da taimakon Abba ya idar da alwallah.suka fice masallacin anguwar”bayan an idar da magrib”Abba yakira hjy yace kowa yataru a waiting parlour” in angama isha’i akwai meeting.

Basu dawoba saida aka gama Isha’i…tare da daddy suka nufo gida duk da besan meke faruwaba. suna k’ok’arin shiga get Abba yaji muryar Yaya Nura Yana gaidasu”amsawa sukayi fuska asake”Abba yana rik’e da hannun Yaya mahmod.nura yadubi Yaya mahmod yace”.dama Wai tsokanata kakeyi ko?shine katayarmun da hankali.abba yace”ba tsokanarka yakeyiba”da gske ne muje ciki kawai…jikin Nura asani yabisu cikin gidan”yyinda mahmod bece komaiba har suka shiga parlourn gidan.

Gaba d’aya kowa ya hallara ana jiran jin dalilin taron”sab’anin Khadija datasan komai.harsu ummi sundawo dg wa’azi suna zaune cike da fargaba su Abba suka shigo.

Amma duk anyi mamakin ganin Abba rik’e da hannun Yaya mahmod yazaunar dashi kan kujera”sannan yazauna agefensa.gyaran Murya Abba yayi kafin yace”alhmdllh kowa yataru” Zan sanar daku matsala konace k’addarar da Allah yajarabi mahmod da ita”sannan bamasan kowa yafita da maganar nan awaje insha ALLAH.

Innalillahi wa inna ilaihir raju’un”meya farune ?cewar inno arud’e.yyinda hankalin hjy yyi mugun tashi.abba yashiga sanar musu komai…..anty ,mama jummai da Abba sune kawai basuyi kukaba.nura rungume amininsa yayi Yana kuka.gaba d’aya samarin gidan da y’an matan gidan kuka sukeyi” Zee hankalinta yayi mugun tashi sbd atsorace take rayuwa”dama sauk’in inta tuna Yaya mahmod Koda ansaceta yataimaka Mata “gashi abinda yasameshi.

Cikin kuka da tashin hankali hjy tace”.tayaya hakan yafaru mahmod da yaushe kadena gani??cikin wani yanayi yace”.nidai hjy nafarajin idona kamar wani abu yaf’ada “dg nan nafarajin Yana zafi da k’aik’ayi”nafara murzawa sai Kuma nafara gani biji biji dg nan nadinga ganin duhu ko yanzun duhu nake gani…Abba ya karb’e zancen da cewa duk wani tambaye tambaye bashi bane.ayi hakuri mudage da addua”sbd makamin muminice”duk abinda yafaru da mutum marar kyau.ya ambaci sunan Allah to zaizo da sauk’i insha ALLAH.lokacin dakaji bak’on yanayi a idonka sai furta qalu innalillahi wa inna ilaihir raju’un! Allah yasa mudace.gaba d’aya suka amsa da ameen.abba yadubi nura dake rungume da Yaya mahmod Yana kuka”yace kayi hakuri abokinka zai samu lfy insha Allah.ka kula dakomai nashi a office “sannan duk Wanda yatambayeka Ina yake? Yana gida bayajin dad’i..Nura yace” insha ALLAH Abba.

Abba yadubi Khadija daketa kuka”ahankali yace”Khadija inaso kifad’amun gsky tsakanin ki da Allah! Zaki iya Zama da mahmod Yana tare da wannan lalurar ki kula dashi matsayinsa na mijinki??

      Tsit parlourn yayi kowa Yana kallon Khadija dajiran amsar dazata bada”hjy kuwa tuni ta yanke shawara aranta inma Khadija bazata iya Zama da Yaya mahmod ba”sai acikin satin a d’aura auren su da khairat.tasandai ita dolensa ce bazata gujeshiba….Abba Ina tare da Yaya mahmod ko wuya ko dad’i insha ALLAH.fatanmu Allah yabashi lfy…. Muryar Khadija ta katsewa hjy tunanin ta”Abba da daddy sukace Masha Allah!kincika y’ar halak khadija”Allah yayimiki albarka yaba mijinki lfy.

      Batace komai ba kanta ak’asa”yyinda Yaya mohmod yasaki murmushi batare daya saniba.yanajin son Khadija da k’aunarta nabin duka sassan jikinsa.ita kanta anty taji dad’in yadda Khadija tace.

Hjy kuwa bata tab’a zaton Khadija zata aminceba.sbd azatonta sbd kud’in Yaya mahmod da d’aukakarsa ta yarda da aurensa.amma ko yanzun bazata yadda ace ita d’aya zata zauna dashiba.dole asake auramishi kairat sukula dashi tare.dukda tana ganin khadijar bazata iya kulawa dashi ba.

   Daddy yace to alhmdllh yanzun zakibishi da Kamal “Kamal yakwana a parlourn sbd buk’atar taimakon wani abu” sai sukuma su wuce ciki.ina fatan hakan yyi wa koya daidai?gaba d’aya suka amsa da cewa hakan yayi”sab’anin hjy..Abba yace”kowa zai iya tafiya”

Yaya Nura yataimaka makawa mahmod yatashi tsaye”suka fita tare da kamal.yayinda anty ta dubi Khadija tace”.ke mekike jira dabazaki bisuba?

Inno na k’ok’arin fita tace”ah ah abi ahankali dan ALLAH !tashiga ciki Koda akwai abinda zata d’auka saita tafi.batajira cewar anty ba ta fice..

Khadija ta tashi ta wuce sashensu”hjy kuwa ta ayyana aranta da safe zata Kira hjy rabi tasanar da ita tazo “intazo sai suyi mgn akan yaushe za’a yi d’aurin auren khairat da mahmod?da wannan tunanin ta wuce d’akin ta sbd tanason yin nafilfili tarok’awa yaronta sauk’i agun ubangiji…

Duk abinda tasan zata buk’ata saida ta d’auka “saidai ranta fargaba da tsoro takeji “Wai yau zata kwana d’aki guda da Yaya mahmod.da wannan tunanin ta nufi d’akin sa”

    Dg shi sai Yaya Kamal “da alama Nura yatafi gida.amsa sallamarta Kamal yayi”Yana cewa yauwa Khadija kibawa Yaya abinci “nace zanbashi bayaso , k’ila ke zai amince.to kawai tace tana k’ok’arin shiga k’ofar bed room d’in sa.bayan shigarta”Yaya mahmod yatashi tsaye yace”Kamal nunamin hanyar da bed room d’in yake! Da to ya amsa Yana Kama hannunsa”Saida yashiga sannan yasakesa.khadija na k’ok’arin fitowa yashigo”hakan yasa tayi baya k’adan.ahankali tace”Yaya sannu da jiki! d’an murmushi yayi yace”Khadija kina Ina?zoki kamani na kwanta”yafad’a Yana lalubanta.matsowa tayi kusada dashi tana cewa” Yaya  abincinfa?Khadija bazan iya cin komaiba.yafada Yana rik’e ta jikinsa.gefen bed ta nufa dashi.bayan sun zauna tace”nidai karka kwana da yunwa dan Allah Yaya banaso nidai…Khadija idan naci abincin zakiyi farin ciki da hakan?”da sauri tace”eh zanyi wlh!inkuma bakaciba zantayin kukan.my khady kin iya rigima ko?toke meson naci abinci”ke kinci ko?nifa Yaya Bata tawa akeyiba”ta taka akeyi ai”murmushi yyi yace”ah ah ni Kuma Bata kaina nakeyiba ta Taki nakeyi khadija.to yanzun bayan kagama cin abincin kayi wanka ka kwanta sainaci nawa”hakan yayi ?beyiba my khady! d’an turo baki tayi had’e da cewa to yaza’ayi?”muci abinci atare shine kawai”konace nafasa cin abincin.dan shiru tayi tana tunanin sunan dayacanza Mata yanzun”

*my khady*

Hannunta dake cikin nashi ya d’an matsa Yana cewa”kinyi shiru to!ajiyar zuciya tasaki had’e da cewa na amince ai”tashi muje ko anan zamuci abincin.yauwa my khady kokefa”anan zamuci gsky.janye hannunta tayi had’e da cewa to baranaje na maido shi anan…

Yana nan azaune yarda ta barshi”amsa sallamar ta yayi”bayan ta ajiye tray d’in abincin akan carpet d’in dake tsakkiyar parlourn ta nufi gurinsa.yaya sakko muci abincin”tafad’a tana k’ok’arin Kama hannun sa”tashi tsaye yyi had’e da cewa sannunki khadija nagode da k’ok’arin ki..nidai Yaya banyi wani k’ok’ariba”Kuma kadena mun godiya.hmmm!kinganki ko my khady”yafad’a suna Zama”hannunta guda yarik’e da duka   hannayensa Yana shafawa da murzawa ahankali sbd taushin hannun nata…ita kuwa bak’on yanayi na rashin sabo takeji da hakan…jikinta duk yayi lakwas”daurewa kawai taji ta jawo tray d’in gabansu..k’arar cokulla yaji”hakan yasa yace” nifa da hannunki zaki bani!batayi musuba”ta motsa abincin shinkafa da Miya da coslow tayi bissimillah ta nufi bakinsa”ahankali yabud’e bakinsa dayaji hannunta kusa dashi”Koda ya hadiye”cewa yyi my khady nima nizan Baki  da kaina”tamkar tace kaida baka gani!saitaga rashin dacewar hakan”hannunsa na dama tasaka acikin abinci “bayan yadebo tana rik’e da hannun takai bakinta.sannan itama tabashi”

Sunjima suna shiriritar cin abincin”hannunsa rik’e da hannun ta guda”gab dazasu gama sukajiyo muryar hjy”saida gaban Khadija yafad’i”shikansa mahmod daurewa kawai yyi”Yana adduar Allah yasa kartayiwa Khadija fad’a da gaya maganganu masu zafi.ba shakka Ashe dukda be ganin sbd jaraba tare kukecin abinci ko?kin wani zo kinshige mishi haka harda rik’e hannu!Kai wannan yarinya kin bani..muryar hjy ta katsewa mahmod tunani.kan khadija ak’asa batace komai ba”zaki tashi kibamu wuri zanyi mgn da d’ana ko kuwa?”da sauri Yaya mahmod yacika Mata hannu”batace komai ba ta tashi ta d’auki tray d’in ta fita.

Zama hjy tayi gefen mahmod tace”.bance kasaki jiki da yarinyar nan ba sbd banyarda dasuba da uwarta.nayi mamakin amincewarta zata zauna dakai”karka damu gobe insha Allah! hjy rabi zatazo nakirata tazo da safe”Zan sanar Mata sati me zuwa atsaida mgn” a’daura auren ku da khairat.nabari saitazo mungama mgn saina tuntubi alh da maganar.. Allah yakaimu lfy”iya abinda yace” Yana mamakin me Khadija da anty suka tsarewa hjy aduniya ta tsanesu haka.yanzun ya d’auka zata godewa Khadija akan kula dashi dazatayi da Kuma zab’ar Zama dashi.amma zai barta da hjy Rabin da khairat yaga yazasu kwashe..kadage da addua dan Allah inzaka kwanta.kakumayi k’ok’arin tashi sallar asuba”kayita Azkhar da karatun alk’ur’ani mai girma” aikanada hadda ko?”da eh ya amsa”cike da tausayi race babu komai Allah yasan damu.kayi hakuri “tafad’a  tana tashi tsaye  had’e da cewa” saida safen zanshigo insha Allah.to hjy Allah yakaimu”yanajin muryar ta bayan fitarta tana gayawa Khadija mgn.ya gigiza Kai kawai cike da tausayin Khadija”yarinya Mai kawaici da kamun Kai”sallamar ta ce ta katse mishi tunaninsa.agabansa ta duk’a tana cewa Yaya ga ruwa kasha”ta nufi bakinsa da da robar ruwan.lalibo hannuwanta yayi yarik’e cikin nasa.saida yagama shan ruwan”tukum yace”matso nan gurin Khadija kinjiko? yafad’a Yana janyo hannunta ta fad’o jikinsa”yyi saurin rungumota”kuka sosai tasaki tana k’ankamesa”Murya ahankali tace”.dan Allah menayiwa hjy dabata sona ta tsaneni?”

Khadija nima bansaniba!Kuma banason tana Miki hakan.kiyi hakuri dan Allah banason jin kukanki.insha Allah zata Dena wata rana.muyi Mata addua”Kinga mahaifiyata ce ita!banida kamarta aduniya karki rik’eta aranki kinji my khady nah.yafada Yana shafa kanta da bayanta”tana shashshekar kuka ta kwantar da kanta a kirjinsa”sunkai kusan 10 minit a haka kafin tadena ajiyar zuciya.

Ahankali yace”kin hakura ko?”cikin sanyin murya tace aibanyi fushiba”yace”yauwa tawan”yanzun muyi wanka saimu kwanta bacci ko?gabanta taji yafad’i.aranta tace to yanzun yazanyi da wankansa?”my khady miye abin jin tsoro ?inkika kaini toilet nashiga 🛁 bath tub saiki fito”bayan kin ajiyemun towel.inna Gama zanmiki gyaran Murya saikizo kifito Dani”ajiyar zuciya tasaki harta fito fili”uhmmm!tsorona kikeji kome?da har wani ajiyar zuciya kikeyi”Allah dai yabani lafiya yarinya tare zamu dinga yin wanka duk zancire Miki wannan kunyar ai.itadai batace komai ba”tana mamakin yadda yau yaketa bak’in abubuwa.barin jikinsa tayi ta wuce toilet.lokacin data fito Yana tsaye “dg shi sai boxer yarage kayan jikinsa”da faffad’an kirjinsa tafara cin karo.”mai cike da gargasan gashi bak’i sidik”saida takomajin wani tsoro sbd bata tab’a ganin babba namiji ahakaba.motsinta dayaji yasakashi cewa duba a sip nawa kibani towel”Gurin sip d’in ta nufa.taga towel kusan 7jere ta d’auki guda ta rufe sip d’in.

Ahankali tace”.gashi Yaya”my khady kimatso kibani ,k’ofa motsinki banaji”yafad’a Yana lalubenta.hakan yasa ta k’ara matsowa kusada da shi.karban towel d’in yayi yahad’e da hannunta yarik’e.yana cewa muje toilet d’in”saida tayi addau suka shiga.bayan yashiga 🛁 bath tub d’in.ta fito taja wani stool ta zauna gab da toilet d’in.

Hankali kwance yayi wanka da lalube da dubara yagama”yafito dg bathtub d’in”bayan yad’aura towel d’in” yamata gyaran murya..da sauri ta turo k’ofar ta shigo”Yana tsaye “tamkar Yana gani haka takeji.sbd hasken dakecikin toilet d’in”hannunsa ta Kama ahankali”yadafata Yana yarfomata ruwan hannunsa. bayan sun  fito tace”dafa sanyi ruwan Yaya ka yarfomun”Yana murmushi yace”.eh Mana kozaki iya ramawa ?nasandai ke matsoraciya ce”hmmm!Yaya tsorofa halak ne ko?injiwa to? zaunar dashi gefen bed tayi”tanacewa zaka saka kayan bacci?ah ah kiduba asip din katana gida na 3 akwai boxers ki kamun guda nasaka .amma Yaya ko vest bazaka sakaba?keko my khady? Allah nakamaki Zaki gayamusu.kibani kawai”turo baki tayi ta wuce ta d’akko tazo gabanshi tanacewa gashi to”hannunsa yasaka ya karb’a”Yana k’ok’arin ruk’ota ta zille tana murmushi.shima murmushin yayi had’e da cewa zankamakine”hmmm nide wanka zanyi nima “nasan sadda Zan fito kayi bacciko?”k’ila to”yafad’a Yana tashi zai janye towel nasa”da sauri ta wuce toilet d’in.

Acan tasami wani towel guntu ta d’aura”bayan tagama ta fito.yana kwance kan bed d’in idonsa alumshe.doguwar riga tasaka da hijab.takabbara sallar shafa’i da wuturi.my khadi mekikeyi ne wai? yafad’a sbd yadena jin motsinta.gyaran Murya tamishi,hakan yagane cewa Sallah takeyi.

Bayan ta sallame tace “Yaya salla nakabbara kayi hakuri dan Allah.mekake buk’ata ne?Babu komai Khadija”inkin idar kizo mu kwanta anan.da acanma ai Zan kwanta.sbd me?Babu komai”hmmmm!ki kwanta inda kikeso sbd bakisona bazaki iya kwanciya  shimfid’a daniba.

Dan ALLAH Yaya kadena nifa ba haka bane wlh.bece komaiba yajuya bayansa yayi kwanciyarsa.sbd shi aganinsa miye nacewa bazata kwanta tare dashiba?inma wani abu take gudu”shibazai mata komaiba.

Khadija kuwa ta lura dabeji dad’i ba”hakan yasa ta shafa addua “ta cire hijab da kayan.tasaka riga iya gwiwa ta bacci.tafeshe jikinta da turare.gaba d’aya nauyi da kunya had’e da tsoro duk suka durarmata.aranta tace “ohni yau nice Zan kwanta da namiji a shimfid’a guda.

Daurewa tayi ta hau kan bed d’in”bayan tarage hasken d’akin”ta kwanta nesa dashi.ahankali take komai.saidai batasan Babu wani baccin dayakeyi duk yanajinta.saida tamusu addu’a tukum ta kwanta”Yaya mahmod yayi saurin murginowa saidai kafinma ta juyo yahaye samanta Yana cewa wa nakama?kingama yimun abinda kikeso ko?cikin zaro ido tace”.Dan Allah kayi hakuri ka kwanta”tafad’a cikin tsoro dasakin nishi sbd yamata nauyi sosai.uhummm baccima zanyi anan yafad’a Yana laluba kirjinta.cikin rashin sa’a yatab’o nashanunta.saurin rik’e hannun sa “tayi tana turesa.mirginawa yayi yadawo  k’asa ita tadawo sama .baby khady kinutsu bacci zamuyi ba wani abuba sarkin tsoro.shiru tayi batace komai ba sbd tsoro.da haka yarungume ta sosai ajikinsa.batada zab’in dayawuce ta kwantar da kanta akirjinsa.ahaka bacci yyi awon gaba dasu….

Washe gari da safe”Yaya kamal yataimaka mishi sukaje masjid suka dawo”Koda yadawo Azkhar yazauna sukayi da khadija.sai kusan 7 am yace Mata tashi muje mu kwanta.har zatayi musu ta tunada bayason musu.ahankali tace”Yaya Ina kwana ya k’arfin jikin?”Yana murmushi yace “kece me jinya my khady sbd haka ke za’a tambaya yamai jikiko?to nidai lfy qlau nike”ya tsoron dakika kwana dashi  cike da shagwaba tace”.nide Yaya kadena tsokanata.murmushi yayi Yana cewa matso nan kiji wata mgn.babu musu ta matso jikinsa”yarungume ta.suka nufi kan bed”tana rungume ajikinsa suka kwanta.cikin sanyin Murya tace”bacci zamuyi?hmmm!labari Zaki bani”Amma kafin nan hau online kidubamun messages Dana wasu grps sai ki duba face book.dato ta amsa”tana jawo wayar dg k’asan pillow…

Karfe 8:da wasu mintina hjy rabi da khairat suka iso gidan…✍️

Comments kawai🥰

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like

YAU DA GOBE 17&18

Advertisement  ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾   🌹YAU DA GOBE 🌹 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 Story & writing by mmn fareesa 🅿️17&18 ……Wani irin mummun…

SIRADIN RAYUWA 11

Advertisement  ðŸ‘‘ *SIRAƊIN RAYUWATA*👑 *_wannan littafin na kudine,kuma amana ce a hannun duk wanda yasiya,idan kina da buqatar…