A GIDA DAYA 39-40

Advertisement

 ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾

      🌹A GIDA D’AYA🌹

            🏘️🏘️

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Advertisements

    Story & written by mmn fareesa

🅿️39&40

…….Da ido kawai hjy hakeema takebin hjy rabi dashi”ak’asan ranta tsantsar mamaki ne aciki”Allah yasa alkhairi!iya abinda hjy ta fad’a kenan ta mik’e tashige cikin bedroom nata.sbd kukan bak’in ciki dake

cinta”inbatayiba bazataji dad’i ba..

    Tab’e baki hjy rabi tayi ta tashi ta fice dg parlourn….

Advertisements

Zaune Khadija take kan katifarsu”sai gyangyad’i takeyi.sbd batasamun isasshen lokaci sosai..yyinda Yaya mahmod na toilet Yana wanka”wayar Yaya mahmod dake gefenta tayi ringing”gabanta taji yafad’i sbd ganin number d’in *hajiyata*

Rasa Yaya zatayi ma tayi har wayar ta tsink’e aka koma wani Kiran”badan tasoba ta d’aga cikin kirman jiki”hjy tafashe da kuka gwanin ban tausayi tace”mahmod kaji abinda rabi da y’arta suka Mana ko?rasa mezatace Khadija tayi “kafin tayi mgn hjy tacigaba da cewa”bacin maganganun data gayan masu d’aci”shine kana cikin wannan lalurar za’a saka bikin khairat nan da wata d’aya.kamutu koka rayu badamuwarta bace”sbd abin duniya…wlh mahmod kunyar Khadija da mamanta nakeyi akan abinda nayi abaya… k’arar knocking d’in k’ofar toilet da Yaya mahmod yayi”yasaka Khadija kashe wayar kawai.ta ajiye kan katifar da sauri ta nufi toilet d’in…

      bayan sun fito”tace Yaya hjy ta Kira kana wanka”kusan sau2 tona d’auka tafara mgn  banaji sosai sai naji motsinka sainakashe… okay my khady kiramun ita to.dato ta amsa tana d’aukar wayar”bayan ta shiga ta mik’a mishi yakara akunnansa.sallama yamata”kafin yace”hjy kinkira banaji sosai”Amma yanzun inajinki.hjy ta shiga kora mishi bayani kamar yadda tayi ad’azun”ajiyar zuciya yasaki.kafin yace karki damu hjy Khadija bata rik’e kiba.amatsayin uwa kike agurinta.fatana kija anty ajikinki kuzauna lfy.batun mama rabi ki ajiyeshi gefe sbd 

*Kowa yasiyi rariya saita tafkamishi asarar ruwa*

Banaso kina nuna Mata kindamu da abinda ta aikata”kibarta ai duniyace karkuma ki yanke zumunci da ita”ah ah kibarta kuciigaba da zumuncinku…insha Allah hjy sai anjima zansake Kira Allah yak’ara girma…janye wayar yyi sbd kin takashe.

Ahankali yace”khadijaaaa!shiru bbu motsinta”murmushi yyi yace”hmmm wannan halin naki na burgeni my khady “sab’anin wasu matan na lik’e d miji suna bimishi kwaf a al’amurran rayuwarsa.sallamarta ta katse mishi tunaninsa”ya amsa had’e da cewa my khady hjy na gaidake tunda kingudu saikace wani abu za’a ce ta wayar…tana murmushi tace”Ina amsawa Yaya “bara nashafa maka Mai ko?ah ah bani nashafa da kaina khadija”meyasa bakaso namaka?

     my khady kinsan mlm yacemun naguji duk abinda zaisa nashiga wani yanayi(sha’awa)kibani kawai….itadai bata wani gane meyake nufiba.tajawo trolley d’in su ta fito da lotion d’insa .ta matsa kusadashi ta saka mishi ahannunsa.kafin ta zauna gefen sa”amamakinta saitaga Yana shafawa da lalube”tayi tagumi kawai”aranta tana tariyo maganganun hjy.tarasa meyasa taji dad’i da akace kharat wani zata aura ba Yaya mahmod ba.sannan ita kanta tayi mamakin butulci irin na hjy rabi da khairat.wato badan Allah sukeso Yaya mahmod ya aureta ba…. khadija karki gaji pls kayana kinjiko?”ahankali tace”aigasunan ma nafito dasu.tafada tana k’ok’arin mik’a mishi kayan..riga t-shirt  da wando 3 quarter.ta taimaka mishi yasaka.yana Zama yace” wai Khadija wakike bawa wankinmu ne? sai yanzunma na tuna da wake Mana wanki?”

Ai Yaya nice kemana…cike da mamaki had’e tsakanin ganin ki’marta yace” haba khadija ai wahalar saita Miki yawa ko? Ga hidima dani ga Mana wanki”na zata koma Kamal ke kaiwa ai.dg yanzun bazaki sake wankiba”to dama wane lokaci kikeyin wankin be?

Shagwabe fuska tayi had’e da cewa nidai dan Allah kabarshi namana tunda bawani Mai yawa bane dan Allah..tunda sai in kana baccin safe nake wankemana.”ke Kuma saiki hana naki idon baccin ko?to ai Yaya zansamu ladane ko?my khady haka kike dama? Allah yayimiki albarka Ina alfahari dake amatsayin matata.nagode Yayana”Yana murmushi yace”matso kusada dani nabaki tukwaicin farin cikin dakika sani ayanzun.d’an Jim tayi ,katin ta tashi ta matso kusada shi”janyota jikinsa yayi ya rungumeta sosai”kafin yace”Allah yabani lfy my khady na Miki alk’awari d’aukar karatun abdallah insha ALLAHU…sosai khadija ta rungumesa tana sabbatun godiya.nagode sosai Yayana”wlh kullum burina na inganta rayuwar abdallah sbd abbanmu baya sonmu… tafad’a tana sakin kuka.ah ah my khady karmuyi karmuyi haka dake Mana”addua zamuyi mishi kinjiko”dukda banga abdallah ba”amma dasukazo kwanaki naji muryansa, kuma d’an uwankine naji inajinsa tamkar salim..sbd haka karkidamu hakan nacikin jarabawarmu kinjiko my khady?”gyara kanta tayi akirjinsa tace”naji Yaya zanyi yanda kakeso”fatana Allah yabaka lfy”Yana shafa bayanta yace”ameen my khady…

****************

Rayuwa haka tacigaba da tafiya a family d’in su Yaya mahmod”kowa burinsa samun lafiyar Yaya mahmod.amma jidai suke shiru”shikansa Yaya mahmod Yama cire Rai da samun lfy…ayanzun haka watansa na 2kenan Yana cikin lalurar”

   gaba d’aya hankalinsa atashe yake sbd nura ya kirashi jiya”yasanar mishi ibbi yadawo dg igypt yasami lfy”yad’ora dg inda yatsaya gurin shashanci…”bbu wani zancen kamashi amishi hukunci.hakan ba k’aramin haushi da b’acin rai Yaya mahmod yashigaba.sbd ko sati 2 da suka wuce dayasami labarin an rantsar dasu Alh mudi,anbasu office bedamuba.sbd yasan watarana gsky zatayi halinta..gaba d’aya yaji yatsani wasu acikin mutanan Nigeria sbd rashin adalcinsu”sannan tashin hankalinsa”kada ibbi yasake kaima zainab farmaki.koda hakan yafaru yasan bbu abinda hukuma zatayi.sbd bbu wani tsayayye ko jajurtacce dazai tsaya a lamarin…gaba d’aya jiya da yau Khadija ta rasa gane kanshi.data mishi mgn saiyamata banza ko tsawa.hakan yasa tashiga damuwa”saima tarik’a zargin kodan sbd gobe ake d’aura auren khairat ne shiyasa yake Mata haka…

Da misalin karfe 9:30 na dare Khadija na k’ok’arin yin addua ta kwanta gefensa”sbd itama duktashareshi.nikuwa nace kishine.

Khadija fushinme kikeyi dani?gaba d’aya kinshareni kokema kingaji da zama dani ne?”hmmmm!amma nimena yimaka duk yau kaketa mun tsawa?saikaga laifina Dan na kaucewa abinda za’a hantareni.sau 3 yau inamaka mgn kana sharewa… tafad’a tana sakin kuka….yah salam!Khadija meyayi zafi haka?dan Allah kibarni naji da damuwata.karki sake kuka”kukanki natadan hankali… yafad’a Yana matsowa kusada ita Yana lalubenta.ni karabu dani!kinaso nayi fushi dake?shiru kawai tayi tana share hawayenta.bata auneba tajita ya rungumota.tasaki ajiyar zuciya.rarrashinta ya hauyi.saigashi harda murmushin ta suka fad’a duniyar bacci…

Washe gari da misalin karfe 11 na safe aka d’aura auren khairat da Jamil..yyinda hjy hakeema bataje Gurin bikiba”dg ita harsu ummi.duk event din da akayi basujeba.anyi kamu ,dinner mother’s day….haka da marece akadauki  kharat aka Kai anguwar G R A….gida abinda ke gida nagani na fad’a.kowa yaba gidan yakeyi”hjy rabi jinta take tamkar a ajanna take sbd murnar y’arta tasamu duniya…

Bayan kowa yawatse”Jamil ya iso gidan.shi d’aya bbu wasu abokansa”hakan bedami khairat ba”bayan sunci sunsha.suka Yi wanka batare da gabatar da nafila ba Jamil ya afkawa khairat…..

Bak’aramin azab’a Jamil yabawa kharat ba.bbu wani rarrashi ko nuna tausayi yake gudanar da komai.tayi kuka da ihu bbu iyaka.saida yasamu gamsuwa yabarta.ko yatsa bata iya d’agawa”batare daya kalli inda takeba ,yawuce toilet yawatso ruwa ya tsarkake jikinsa yafito.kallonta yyi sbd jin shashshekar kukan ta”tab’e baki yyi had’e da cewa inma Zaki dayaye ki dayaye wlh “sbd Zan k’ara nasafe in Allah yakaimu.dole na mori sadakina wlh bazanyi asaraba”kitashi kije kiyi wanka ga ruwa can na had’a Miki..ahankali ta d’ago kanta ta dubesa”Yana tsaye d’aure da towel ak’ugunsa.yanzun Jamil da abinda zaka sakamun dashi kenan?bazakaji dad’i nakamaka budurcinaba ,ka rarrasheni kabani kulawa kamar yadda kowane ango kebawa amaryasa a first night nasu…Kinga inbazaki iya tashiga nakaiki toilet kawai”banida lokacin tsayawa shirmen wani tarairayar mace.indai kina biyamun buk’ata Zaki samu komai waja waja agidan nan.amma hakan shirme nad’aukesa gara naje office Gurin neman kud’ina.inafatan karki koma mun wannan korafin banzan…mamaki sosai Jamil yabawa kharat.tasaki k’arar azaba”hakan yasa yasureta bbukomai ajikinta yadireta acikin bathtub”tana ihu da komai”yadinga gasata sosai”kusan sau3 Yana canza Mata ruwan zafi.sbd kuka har muryarta ta dusashe.yana tsaki yace”kindamu mutane da uban raki ragguwa dake kawai. saiki Ida wankan kokuma ki kwana aciki”nidai tunda nagasa Gurin hutuna kekika sani…bejira cewartaba yabar toilet d’in.saida Tasha kuka sosai tukum”tayi wanka tana mishi Allah ya isah…lokacin data fito haryama kwanta.da d’ingishi takeyin komai sbd haryanzun Gurin azabar zafi yakemata..kayan bacci tasaka ta kwanta gefensa…

Washe gari da kuka ta farka sbd jin Jamil samanta”Yana tumur musarta.tana k’ok’arin turesa”amma tamkar zugashi takeyi.cikin buk’atuwa yace”ina dg cikin maza masu buk’ata Koda yaushe”inma zaki zama jaruma gara kizama wlh.nidai banida ra’ayin Mata 2 “Kuma ni ba mazinaci bane.sbd haka kullum sainayi sa 4 “ak’aramin takadiri..meyasa baka sanarmun ba tuni?dariyar rainin hankali yayi kafin yace”ainazata Zaki jure ne sbd naganki lashi money ce ke….rokarsa tafarayi sbd zafin datakeji”Amma yamata banza saida yabiya bukatarsa.saigashi har suma Saida tayi.bayan yataimaka Mata ta farka yace”kishirya na dare wlh..Yana fad’in hakan ya wuce toilet.

Tana kuka ta Kira hjy rabi”ko gaisawa basuyiba tafasaki kuka”hjy rabi tace” lfiyarki ?mama wlh Jamil mugune azzalimi! subahanallahi wani abu yamiki ne?banason hakafa ,farawa da ita Zaki Fara kamun k’orafi”cikin kuka tasanarmata. Tsaki mama rabi tayi had’e da cewa tobasai ki nemi maganiba ,kikuma gasa kanki”dama tunda andurka miki kayan mata dole ki ji ajikinki.kibi komai ahankali banason rashin hakuri”tunda ba wani abu yamikiba.ki kula kinjiko?duk yadda zakiyi ki had’a dubu dari 5 abiya bashin damukaci namiki siyayya”to kawai khairat tace takashe wayar sbd haushi.da k’yar tasamu tayi wanka ta kwanta bayan tayi sallah.sai Gurin 9:30 yatasheta tayi break fast ankawo dg gidansu Jamil din.

Bayan sun gama break”yadubeta yace”mekike buk’ata ne?inaso kabani kud’i Zan biya kud’in d’inkuna na na biki”bece komaiba”yawuce d’akinsa”bbu jumawa yafito da jaka me uban kud’i”ya ajiye gabanta had’e da cewa tad’ibi konawa take buk’ata.dubu dari biyar ta d’auka “kafin yace”zan wuce office ni”kallonsa tayi tana yatsina fuska tace” amma baka d’auki hutubane?murmushi yyi kafin yace mu aikinmu ba’a d’aukar hutu”kigodewa Allah daban d’auki hutunba”da aknki zai k’are.uffan batace mishiba yafice abinsa…

*Bayan wata 1* 

Rayuwar khairat agidan Jamil”komai na more rayuwa akwai”ta watsa sutura takece raini ta shiga motar datakeso”saidai tayi rama sai uban haske da dayi”jarabar Jamil kuwa har yanzun takasa sabawa”sannan baya Bata wata kulawa”inyafita tun 9na safe bedawo sai10 nadare”zuwa 12 nadare. zaifara tumurmusarta sai yadda hali yabada zai k’yaleta.

Hakan nadamunta dg ita har hjy rabi”sannan gashi tafara rashin lfy ta lura kamar cikine da ita…

Zaune suke a dining area suna break fast”tafara kwara amai”wani mugun kallo Jamil yabita dashi”kafin yace”kije ki wanke jikinki muje asibiti inma cikine cireshi za’a yi sbd banshirya haihuwa yanzunba akan me?dg zuwa sai ciki”wato nagane kina bak’in ciki na huta da jikinki ko?to wlh summa tallahi ciresa za’a yi indai shine….✍️

Nagaji wlh Kuma banajin dad’i..

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like

A GIDA DAYA 19-20

Advertisement   🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾       🌹A GIDA D’AYA🌹             🏘️🏘️ 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 Advertisements…

A GIDA DAYA 35-36

Advertisement   🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾       🌹A GIDA D’AYA🌹             🏘️🏘️ 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 Advertisements…

A GIDA DAYA 51-52

Advertisement   🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾       🌹A GIDA D’AYA🌹             🏘️🏘️ 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 Advertisements…

A GIDA DAYA 23-24

Advertisement   🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾       🌹A GIDA D’AYA🌹             🏘️🏘️ 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 Advertisements…

A GIDA D’AYA 29-30

Advertisement  ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾       🌹A GIDA D’AYA🌹             🏘️🏘️ 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 Advertisements  …

A GIDA DAYA 61-62 (The end)

Advertisement   🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾       🌹A GIDA D’AYA🌹             🏘️🏘️ 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 Advertisements…