DUK NISAN JIFA 56

Advertisement

 

🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾

          *DUK NISAN JIFA*

           _(K’asa zai dawo)_

🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾

            _RUBUTAWA_

               *SAJIDA*

Advertisements

        *SADAUKARWA*

                   *GA*

           *MASOYA NA*

πŸ’«βœ¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟

_(Tsintsiya mad’aurinki d’aya)_🀝

  β˜† *[ T.M.N.A]* β˜† πŸ“–πŸ–ŠοΈ 

Advertisements

https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/

_Bismillahir rahamanir rahim_

                            56

Da ido malan ya rakata har suka fita a gidan ya yi dan murmushi yana kallon mahaifiyar Mami  a sanyaye ya ce” Kin ga abinda na fada maki da kika ce dan me ba’a daura mana auren ba?, bata bani amana bane”

Ajiyar zuciya ta sauke, kwarai ita ta masa nuni da a yi abinnan , ba dan komai ba sai dan ta gyara kuskurenta na farko kan tubure masa, tayar masa da hankalin da ta yi har ta nisanta shi da matarsa, ita mutuwar Mami gaba daya ta saka ta yi sanyi da rayuwar, tana kallonsa ta ce” Ai ba ta haka zaka saka a yi dole dole ba Malan, da rarashi ake yi ko dan ka tsufa ne ka manta yaya ake samun amincewar mata ne? “

Ta karashe tana daria

Malan Jauro ya gyada kansa yana murmushi ya ce” Watau ninema na tsufan ko ? Na ji, in dai Asma’u ce barta inda kika ganta wai itama ta girma shine har take kora y’a dakin miji bayan ita tana gudun mijin”

Nan dai suka ci gaba da hirarsu cikin raha da sakin fuska wa junna da fahimtar junnansu

…………………………….

Karfe daya kennan na dare, a irin wannan lokacin da zuciyarta cikin nutsuwa take da ta jima da kamo tashar baci

Sai dai kasancewar bata cikin nutsuwa ya saka tana saman salaya bayan ta yi wanka ta dauro alwallah ta saka wata doguwar riga mai hade da hijab din nan ta dubi gabas ta shiga gabatar da ibadarta, sosai take ambaton Allah domin ta yi imanin ba abinda ke kawo waraka da sanyin zuciya irin ambaton Allah

Yinwa take ji sosai, aman tunda ta ajiye ledar kusa da makeken gadon dakin bata bi ta kanta ba, ta yayama zata iya cin wani abin? Ta rasa gane halin da zuciyarta take ciki a yanzu, Allah yana ganni farin ciki yannayinsa ya haifar mata, sai take jin kamar ta rama din nan ta rama wulakancin da ya yi nata, ita fa a wulakanci ta dauka kuma a matsayin rashin so, kwata kwata sai ta dora abin a matsayin ai dole haka ta faru a yanzun ga wace yake so ba ita ba, ita din kanta Aishar sai take gannin kamar da gudunmuwarta duda abin bai yi karfi a zuciyarta ba aman ai tana iya hanna shi kusantarta kau?

Karar bude kofar ya sakata dago kanta ta kai dubanta  da sauri

Ido hudun da suka yi ya sakata jin gabanta ya bada ras

A hankali ta cire kanta a kansa ta kara sadawa  sai dai gaba daya ta kasa hakan a nitse ta kuma dagowa ta zuba masa idon

Ja ya yi ya tsaya a hankali ya bude mata hannayensa yana kallonta cike da shauki da wani irin abu dake taso masa tun daga tafin kafarsa har zuwa kansa  yana wani irin sara masa yana tatse du wani kuzarinsa

A hankali ta ringa sauke ajiyar zuciya a jejere a jejere tana kallonsa, kwata kwata ji ta yi kafarta ta kasa daukanta, hakan ya sa sai kawai take kallonsa tana son gane shin numfashinta dake son tsayawa athsma ce ke son kamata ko me?

A hankali ta lumshe idannuwanta a lokacin da ta ga yana kara kisantota a nitse sunna kara facin din junna

Tsayinsa ya rage sosai a lokacin kuma kanshin turarensa ya daketa ta kara lumshe idannuwanta tana kallonsa ya kamata ya cicibata tsaye

Bai tsaya wata wata ba ya rungumeta a jikinsa, gaba dayansu sai da gabansa  ya yanke ya fadi, wani irin zazafan yannayi ya ringa ziyartarsu

A hankali yake dan shafa gadon bayanta kafin ya saketa yana kallonta ya sakar mata dan murmushi a sanyaye ya mika hannunsa ya dauki salaya ya shinfida a gabanta ya mata nuni da su yi sallah

Bakinta bashi da amo, bata da kuzarin bude shi, sai ta samu kanta da daidaita tsayuwarta ta shiga binsa sallar raka’a biyu kawai suka gabatar

Kanta a sade yake tana jin wani irin bakon yannayi da wani  irin firgitacen lamari a lokacin da Hisham ya shiga karanta adu’ar godiya da Allah kafin ya dafa kanta a sanyaye ya shiga adu’ar Allah ya azurtashi da alkhairinta ya kare su da sharinta

Wani irin yam yam yam ya sakata jin zata kifa a zaunen da take domin wani madaukakin emotion da ya tisota gaba lokaci daya

A birkice  take lumshe idannuwanta har ya gama a hankali ya dago dubanta yana kallonta a sanyaye ya ce” Kin san girman darajar yafiya?, Allah yana yafewa mai hakuri da yafiya Ya nurih, na yarda koami ya zo a yannayin da bakya so, na kuma dauki laifina ina mai baki hakuri kin ji? “

A hankali ta gyada masa kanta aman bata saki fuskarta ba hakan ya saka shi tashi ya kamata a hankali ya nufi wajen bed din da ita

Ledar nan ya bude ya ciro jika jikan kazin da suka sha gashi irin mai ruwa ruwan nan sai kanshi suke, a wata farar lesa kuwa an daure albasa da tarugu hade da mayonaise da magin ruwa

A hankali ya zauna kusa da ita yana kare mata kallo cikin rigar nan zuciyarsa cike da kokonton shin zata iya  da lamarin da yake son zuwar mata? Sam ba haka ya tsara masu ba  niyarsa sai ya gamsu da irin yannayinta kafin ya kawo mata wannan karatun aman irin yadda take saka shi a rudu ya saka shi son gane wanene?, sosai zuciyarsa kw cike da wani irin matsananciyar faduwar gaban kar a je da gaske take ba son bata masa rai bane  take? Shin idan ya tarda hanyar nan wani ya taba takata da sawunsa yaya zasu kwashe?, shin zai kuma iya dubanta? Yaya zai ji a ransa? Sosai yake tsoron hakan aman wani abu mai karfi na cin karfin tunaninsa kanta, Billy ce fa? Yarinyar da yakan yi mafarki da ita da safe ya je ya tsaftace jikinsa, yarinyar da a irin yadda ta yiwa rayuwarsa ilah ta zama duk motsinsa itace, shin yaya za’a daura aurensa  da ita ya iya wuni cir bai kara mayar da ita shi, shi ita ba har dare ya tsala safia ta yi?, yaya zamansu zai kasance a irin wannan yannayi? 

A hankali ya ringa gimtse fuskarsa yana kallonta ya ce” Ki ci “

Fuskarta take dan yatsinawa tana son matsawa gefe ta ce” Yinwa ce bana ji “

Bai bata amsa ba sai idasa dinke yannayin fuskarsa da ya yi a birkice ya ringa tura mata kazar nan wace sai ya kara hada mata kayan dadin ya saka mata a bakinta 

A nitse ya bale madarar dake cikin ledar ya bude a hankali ya kafa mata a bakinta yana kallon yadda take ta lumshe ido ta gaji ga kuma yinwa

Sosai ya daure fuskarsa sai da ta ci wadatace sannan ya kafa kansa sauran madarar da ta sha da bakinta ya shanye tas

Cikin ledar ya maida robar ya mike ya nufi bayinta

Da ido ta raka shi cike da tsoro ta idasa dora kafafuwanta ta matsa sosai cen jikin kan gadon ta jinginar da bayanta tana jiran gannin fitowarsa ya bar mata dakin domin ita barci take ji

Ya dan jima kadan kafin ya fito ya nufi hanyar fita

Ajiyar zuciya ta sauke tana kallonsa sai dai gannin duhu ya mamaye dakin da sauri ta zarro idannuwanta ta ce” Hamma kunna min wutar mana ka kashe dakin ya yi duhu abin tsoro?”

Bai bata amsa ba sai wajen tufafinsu ya nufa da lalube ya bude bangarensa, dan haske ne ya bayana daga cikin sif din dan kadan ba da yawa ba , rigar barci da dogon wando na maza ya janyo a hankali ya rufe wajen kafin ya kama rigarsa ya cire

Kasancewar duhu ya kuma mamaye wajen bata san ya cire din ba, a hankali ya saka hannunsa ya shafa wajen da yake ji ya cikar masa, a gaskiya wani irin nauyi yake ji wanda bai san na meye ba, aman kuma ya dage ya cije ya saka kayan bacinsa ya bude ya mayar da rigar doguwar wanda a lokacin ta ga ya cenza kayan

Da sauri ta kara yin wani dan tsuguno ta hade hannayenta muryarta a sanyaye ta ce” Aya hamma, ina son komawa wancen dakin na huta bara na bara maka nan din”

Tana fada ne tana saukowa a gadon da lalube ta shiga neman hanyar da zata zata fitar da ita domin a tsorace take ainun

Karron da suka yi da shi ne ya sakata dan matse baki kafin ta bude da dan daga murya ta ce ” Sannu ban ganka ba “

Bai ce da ita komai ba a hankali ya riketa a jikinsa riko irin na ka riko mutun ta bayan nan

Ido ta kuma zazarowa a bayane ta ce” Subahannalah Hammana dan me kake son hada jikina da naka ne yanzun haka kai tsaye, ka bari plz ni tsoro kake bani idan kana haka”

Bai dai ce da ita komai ba , a sanyaye yake saka hancinsa a jikin hijab dinta yana sinsinarta, sannu sannu a hankali da dabara ya iya dan tataro doguwar rigar tata sanadiyar irin rikon da ya yi mata ya cukwuikuyeta sai bata ankara ba har sai da ta ji sanyi na taba cinyoyinta a lokaci guda ta ji sanyin a fatar cikonta kafin ta ankare ta ji an fitar da hijab din dake jikinta wanda ya zame mata sutura ya kare dukan halitar jikinta da du wani lungu da sako na jikinta , 

A razane ta damko shi jikinta tana zazaro ido kafin ta fashe da kuka muryarta na rawa ta ce” Hamma am kai ne? “

Hisma da hannunsa ke saman cikinta a hankali ya kara lumshe idannuwansa yana jin yadda tudun mazaunanta ke wajen cinyarsa da irin yadda jikinta ke da dan dumi du da irin sanyin AC din nan

A hankali take girgiza kanta ta ce” Yua na ga rana Hamana ni ce fa? Nana bilkisunka kanwarka dan Allah ka amsa ni na gane da kai nake magana kana bani tsoro “

Tafiar da yake yi da ita ne ya sakata kara rike damtsen hannunsa, du irin masifafiyar kunyar da ta gama kasheta ne ta hannata fahimtar ainahin inda ya nufa da ita, bata shirya ba, bata tsamaci inda suka zo kennan na sai gani ta yi haske ya garwaye dakin baki daya

Wani irin ihu ta saki tana zarro ido a lokacin da ta ganshi ya yi mata wani irin kurri yana karewa ainahin shigarta ko tace zir dinta kallo domin a jikinta dai daga ita sai pant da bra bakake sidik wa’inda suka haska farar fatarta

Da gudu ta juya ta rikice tama rasa ina zata saka ranta sai kawai ta haye bed din ta shiga rarumar abinda zata rufa da shi dan kare suturarta

Wata wawuyar ajiyar zuciya ya saki yana hangen bayanta da irin yadda take rarumar zannin gadon aman irin shinfidar da akai masa ya shiga sosai ya rike sosai ya kama gadon sam sai ya ki fitowa da sauki ta ringa kokowa da shi 

A hankali ya kashe ya ringa nufo gadon, lokaci daya kuma yana cire rigar dake jikinsa

A hankali ya hau da yannayin kukan da take tana salalami ya gane inda take hakan ya sa d karfi karfi  ya damkota a jikinsa ya hadeta da jikin nasa du kuwa da yadda take karewa tana ture shi tana kara maimaita masa ita ce fa

Bakinta ta kuma budawa dan yin magiyar, sai dai gaba daya ta hadiye sauran maganar a lokacin da ya hade bakinta sa nasa a karro  na biyu a rayuwarsu

  

Bakin nata ta janye da sauri, sai dai bata kai ga idasa janyewar ba ya biyota ya damke shi da damka irin ta mamaki ya yi saurin cafkar lebenta a hankali ya shiga tsotsa

Mutsu mutsu din da take yi ya ringa karuwa, shi kuwa a zafafe ya ringa binsa har sai da ya dawo ya ringa sakewa, sannu a hankali jikin nata baki daya ya ringa saki sai mumumuiiii take da baki kafin gaba daya ta lumshe idannuwanta tana sauraron yadda ya kama mata lebe kamar ya samu alewa

Gaba daya abin ke neman girmamarta a lokacin da ta ji ya dora hannunsa saman mamanta

Wata wawuyar ajiyar zuciya ta saki tana jin yadda yake yi mata wani irin abu a saman maman nata ta saman bra din dake jikinta

Dayan hannunsa da ya talabeta da shi ne ya saka a hankali ya bale abin bra din dake jikinta

A zabure ta saka hannunta tana kokarin rike nasa sai dai abinda ta fahimta kamar wace take taimakawa nasa hannun ne wajen mulmula dan kan mamanta da a  yanzun ne take jinsa ya tasa wada a da ba a tashe yake ba a shafe yake a jikinta

A firgice take jinsa, a rikice take sauraronsa a matukar razane take dubansa a lokacin da duhu kawai take ganni sai sawayen hannayensa sai ko iskar numfashinsa da wani nishi da take jin yana saukewa sai irin yadda jikinsa ke rawa gaba daya yadda ya gama hautsinewa

Fitsarin nan na dazu da safe ne ta kuma ji kamar yana zubar mata, da sauri ta lumshe idannuwanta sakamakon jin danshin lebensa a saman dan zagayenyen mamanta da ya yi tauri yanzu yanzun bayan a da ko kamuwa baya yi

Cen kasan makoshi ta ce” Hamma am, jikina kake tabawa? Ka rufa min asiri kar ka yi abinda zan kasa kallonka, Hammana mamana kake sha? “

A hankali ya kara lumshe idannuwansa, so yake ya samu ya iya bata kalamai, so yake ya ce da ita’ Billyna na wa zan sha idan ba naki ba?, so yake ya ce da ita Ashe haka kika nuna?, so yake ya ce da ita idan ban taba jikinki ba na wa kike son na taba?, sai dai gaba daya wani irin yannayi na zumudi da tashin hankali sun haifar masa da nauyin baki da barin jiki

A haukace ya shiga kara nutsar da dukan manufarsa a gareta, a gigice yake kara son aika dan aikensa kafin ya isar da nufinsa, a dimauce ya janye dan yalolon bakin pant din dake jikinta, a tsorace yake son samun nutsuwa da ita dan tsoron kar a je ba zata iya ba, tausayi, soyayarta, tsantsar bukatuwarta suka hadasa masa rufewar ido, ko adu’ar saduwa da iyali bai iya yinta a kunnayenta ba sai a kasan zuciyarsa ya yita kafin ya shiga kokarin kwatanta bin lamarin a hankali duda tarin abin dake son kaishi da karfi

A hankali ya ringa bi bayan ya ririketa sakamakon boysarewa da son tashin da take tana son kwatar kanta dan bata shiryawa bakuncinsa ba a wannan lokacin da wuri haka, sai dai ta makaro, Bilkisu bata shiryawa lamarin ba ta ji wata duniyar na ratsa tata da wani irin fitinanen tsadaden zafin da du wace ta watsar da shi a titi bata samun darajar jin zafin nan ta rinrintse idannuwanta ta takarkare ta sauke wata nansuyar ajiyar zuciya tare da fashe da wani irin kuka mai hade da abubuwa da dama

Lakwas  jikinta ba karfi, a hankali ya kwonta a jikinta ya rungumeta kam kam, kamar an ciro maganar daga bakinsa a sanyaye ya ce” *DUK NISAN JIFA, KASA ZAI DAWO BILLY AM*, a yau na ratsa tatanin budurcinki ni da kaina, ashe zan ga wannan ranar? Ashe zan ga haka? Wayo Allahna shin zaki iya amsata?, ba maganar kunya ko tauye kai Billyna, dan Allah ki yi hakuri mu idasa zama abu guda……” a hankali ya shiga motsa jikinsa a nata, du yadda ya so ya shige abin ya gagara dan haka a hankali ya ringa motsawa yana kara rarashinta yana ta kokarin gannin abin bai fi karfinsa ta yadda ba zai haike mata ba

Sai dai kash

 Lamarin wajen ya saka shi jin kamar wani gam ke jansa ko mayen karfen da ya janyo shi da karfin da sai kawia ya ji shi ya kara shiga sosai ta yadda ihunta ya zaburar da shi kamar matashin doki mai samun gamsashen abinci ya ringa rarakar abincinsa ta hanyar yi mata kyakyawan rikon da………..

πŸ˜«πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like