HAYATUL MAHAYAT 15-16

Advertisement

 

🌸 *HAYATUL MAHAYAT* 🌸

         πŸ¦šπŸ¦šπŸ¦šπŸ¦š

               πŸ¦šπŸ¦š

                 πŸ¦š

_Story and written_

            “`By“`

*NPEEDY A AJI* 

_Dedicated to_

Advertisements

*My yar amana*

“`My Novels 

1-NAYI RAYUWA DAKE

2-SANADIN ACCIDENT

    2019

3-SAKAYYAR CUTA 

4-RUFAFFIYAR ZUCIYA

5-FURUCI MURDADDIYAR SOYAYYA

 HAYATUL MAHAYAT

Advertisements

         typing……✍🏻“`

 *_____________________________________*

 *πŸŒˆπŸ‡°AINUWA πŸ‡ΌRITER’S✍🏼*

*πŸ‡¦SSOCIATION🀝🏻*

 “`{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}“`

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*

πŸ…Ώ 15 & 16

Tsayin lokaci Arfat tana amai sosai tagalabaita Momy ta taimaka mata wajan gyara gurin bata nemi kowaba ri’ke da ita Momy tafito daga toilet d’in kwanciya tayi saman cushion cikin tashin hankali Momy tace 

” Mu’azzam kadubamin Arfat dan tabbatar da abindake shirin tarwatsa zuciya ta “

Cikin wani yanayi Mu’azzam yace ” Momy ay basena dubataba cikine da ita tun tuni nafamimci haka “

Salati Momy tashigayi cikin damuwa tadubi Mu’azzam tace ” wannan wace irin ‘kaddara ce ? sunan wa wannan yaron ko yarinyar zai amsa a cikin ku ? ” 

Murmushi ‘karfin hali Mu’azzam yayi yace 

” sunana mana Momy nida Muzaffar d’ayane hakama yaranmu d’aya ne Momy dan Allah karku  bari Muzaffar yasan cewa wannan cikin yanada ala’ka dashi nayi al’kawarin ri’keshi tamkar nawa “

Tashi Arfat tayi zaune tace 

” Momy tayaya za’ayi haka kuyi ha’kuri amma dole Muzaffar yasan cewa wannan cikin nashine  ” kukan munafurci tasaki lallashin ta momy tashigayi shiko Mu’azzam fita yayi daga part yanajin zafi cikin zuciyar shi 

Cikin matsanancin ciwon ciki Samha take juyi saman bed wanka Muzanbil yafito bayan yagama shirin shi tsaf yafito parlour zama yayi yana kallon news jin shiru babu motsin Samha yasa Muzanbil yace 

” anya wannan yarinyar lafiya take kuwa ? yau tunsafe  ban gantaba abinda bata ta’ba yiminba  “

Tashi yayi yanufi cikin bedroom d’in ta cikin sauri ya’karasa inda take hannu ya’ka zai tadata cikin raunin murya tace 

” Kabarni  bana bu’katar taimakon ka Yarima wallahi idan namutu kaine ka kasheni ” tsayawa yayi yana kallon ta cikin mamaki juyawa yayi yafita parlour yakoma yazauna yanason shareta amma yakasa wayar shi yad’aga yakira Mu’azzam babu jimawa Mu’azzam yashigo zama yayi kan cushion d’in da Muzanbil yake zaune kallon shi Muzanbil yayi ya girgiza kai dan daganin shi kasan yana cikin damuwa sosai tun bayan faruwar  wannan lamarin har yanzu Mu’azzam baya cikin farinciki 

Ajiyar zuciya Muzanbil yasauke yace ” doctor madam cefa babu lafiya tun safe tana cikin bedroom please kadubamin ita nasan maiye matsalar ” murmushin ‘karfin hali Mu’azzam yayi yace 

” Haba d’an uwana kode kaima munsamu ‘karuwar ne ? ” duka Muzanbil yakaimai yace ” haba ayni bayanzuba kamarni na’aje yaro ? ina yayi wuri kai de muje kadubata ” tashi Mu’azzam yayi yace ” to bari naje nad’akko  kayan aykin ko ? “

‘Daga mishi kai Muzanbil yayi babu jimawa dafitar Mu’azzam yadawo tare suka shiga cikin bedroom d’in sosai Mu’azzam yaduba Samha cikin mamaki yake kallon Muzanbil ajiyar zuciya yasauke sannan yasaki murmushi yace 

” amma kai de to ina tayaka  murna madam d’inka nada ciki harna tsawon 2 months amma sede bakabama babyn kulawa sosai gaskiya yakamata ka gyara ” daga haka Mu’azzam yafita cikin tashin hankali Samha tasakko daga kan bed dur ‘kushewa tayi gaban Muzanbil cikin kuka tace 

Dan girman Allah Yarima katsaya ka saurareni wallahi bansan taya nasamu wannan cikin ba wani lokaci al’adata tanayin har 3 months bangantaba sekuma tazo ay kaima kasan haka ? Idan tazo har sekasa anyimin allura take dedeta dan Allah Yarima kar kamin muguwar fassara ” 

Fita Muzanbil yayi batare daya cemata komiba kuka sosai Samha tasaki shiko yana fitowa  cikin bedroom d’in shi yanufa kai komo  yashigayi zaman yayi bakin bed afili yace 

” taya nayi sakacin bari har Samha tagane da wannan cikin kuma gashi shima Mu’azzam yasani kai gaskiya dukda haka bazan bari wannan cikin yarayuba sabida ni ban shirya haihuwa ba kuma ban shirya amsar raini  daga gun mace ba shiyasama nike zuwa mata bayan nabata abinda zai kaudamin  hankalin ta gashi ita batasan ita kusantar taba da wannan hanyar zanyi amfani nasan zata yarda acire cikin dukda yadda takeson haihuwa idan aka cire wannan cikin ciki na 3 kenan kay gaskiya bazan iya barin cikin ba sabida ni ban shirya haihuwa ba “

Fita yayi yakoma bedroom d’in ta tana ganin shi hankalin ta ya’kara tashi zama yayi a abakin bed kallon ta yayi yakuma tamke fuska sosai yace ” ina kika samo wannan cikin ? Sake rud’ewa Samha tayi sosai cikin sanyin jiki tazauna kusa dashi saurin matsawa Muzanbil yayi sabida shi kama idan har zata matso kusa dashi seyaji muguwar shi’awar shi tamotsa gashi bayaso tagane haka cikin fad’a yace 

” tambayar ki nakeyi tunda dai ke kinsa  ni banta’ba kusantar kiba taya kika samu ciki ? ” kuka sosai Samha takeyi cikin kuka tace 

” Yarima Allah bansan ta yadda akayi nasamu ciki ba banta’ba sanin wani namiji ba sede cikin bacci na acikin baccin ma kai ne kuma akullum senayi mafarki da kai am…… “

Dakatar da ita yayi dafad’in ” wato kina nufin mace zata iya samun ciki ta hanyar mafarki ? lalle Samha kinyi mugun rainani watoma dani kikeyin mafarki sabida raini ko ? “Girgiza mishi kai tayi d’auke idanun shi yayi daga kanta sabida yadda yakejin tsananin bu’katar ta tana taso mishi cikin kasa lalliyar murya yace 

” naji amma dole azubar da wannan cikin dan bazan iya d’aukar ‘kaddarar ciki ba sannan karki bari kowa yasan zubar da cikin mukayi idan kuma kika bari wani yasani to nima zan bayyana cewa ba cikina bane  bari nakawo miki magani “

Bin bayan shi Samha tayi da kallo zuciyar ta cike da mamaki ta yadda yasauka haka batare daya nuna bijirewaba dukka mugun zafin shi dakuma taurin kan shi babu jimawa yadawo hannun shi ri’ke da cup din ruwa da magani mi’ka mata maganin yayai babu musu ta amsa tasha amma cikin zuciyar ta cewa tayi 

” Dukda nakasa gane taya nasamu wannan cikin amma naji tsananin son cikin a raina dama wata ‘kaddarar tajuyashi yazama d’an asali  “

Babu jimawa dashan maganin Samha taji wani irin bacci yana fizgarta tagefan  ido yake kallon ta kwanciya tayi wani irin mugun bacci yayi gaba da ita tasowa yayi yashiga kiran sunanta jin shiru yasashi sakin murmushi aje wayar shi yayi yashiga balle botir d’in rigarshi hawa saman bed d’in yayi jawota yayi jikin shi yanajin wani irin yanayi 

Cikin hikima yashiga rabata da kayan jikin ta bai bar komi a jikin taba idanun ya’kurama breast d’in ta yanajin matu’kar san kallon su ako wane lokaci hannu yakai yashiga shafar su cikin salo da ‘kwarewa bakin shi yake yashiga tsotsar su   tsayin lokaci yana sarrafata sannan yashiga cikin duniya datake  sashi zaucewa sosai Muzanbil yasamu gamsuwa bayan tsayin lokaci kallon agogon bangon cikin bedroom d’in yayi saurin tashi yayi afili yace 

” ya Allah saura 15 minutes tafarka idan Samha taganni cikin wannan yanayin ay girmana yazibe “

Hmmm habawa Muzanbil akwai ranar dazata ganka kuwa barid’e dubunka tacika  

Cikin sauri yamaida mata kayanta shima yamaida nashi yafita  babu jimawa dafitar shi Samha tafarka wani irin tsaki taja tace ” ya Allah yaya zanyi da wannan mafarkin niba ma’amala da miji ba azahiri amma kullum senayi wanka wataran ma har sau 3 arana sede idan wannan mugun baccin mai d’aukeniba  yauma   gashi to amma taya nikeji ajikina tamkar azahirine ji yadda gashin kaina yayi karde ace wani ke kusantata batare dasaninaba ” tashi tayi tafita parlour ta kiran wata hadima tayi bayan tazo tace 

” akwai wanda kikaga yashiga cikin bedroom d’ina ? ” girgiza mata kai tayi tace ” gaskiya babu kowa Gimbiya hasalima ay babu wanda yake shiga cikin bedroom d’in ki  se Yarima yanzuma yafito ay ” yanzu ? ” Samha tasake maimaitawa sake tabbatar mata tayi da hakan cikin mamaki takuma cewa dama yana shigowane ? “

Cikin mamaki hadimar tace ” Allah yataimake ki yana shiga mana akullum Allah yahuci zuciyar ki senaga ay shi mijin kine bashida shamaki wajan shiga cikin bedroom d’in ki ” 

Saurin basarwa Samha tayi tace ” ayya nayi zato bamai gidana kike magana ba kinsan Yariman dake cikin masarutar nan ay sunada yawa “

Daga haka Samha takoma ciki zuciyar ta cike da mamaki amma takasa gasgata cewa Muzanbil shine zai iya kusantar ta saurin cire abin tayi cikin zuciyar ta tabar shi a matsayin mafarki toilet tashiga danyin wankan tsarki kamar yadda tasaba aduk lokacin datayi wannan mafarkin

Cikin razana sarki yakuma yun’kurawa zai tashi akaro nakusan  4 amma yakasa jima yayi jikin nashi ya’karayin sanyi dede lokacin Kilishi tashigo cikin mamaki tace 

” lafiya kuwa maimartaba  har yanzu kake kwance ? gasu Abubakar sunzo gaidaka tun d’azu suke jiran fitowar ka amma shiru ” cikin wata irin murya wadda dagaji  kasan da’kar yake fiddata yace 

” Momyn Ahmad nakasa tashi duk jikina ciwo yakeyi kiramin Ahmad ” a gigice Kilishi tayi kanshi ‘ko’karin d’agashi  tashiga yi amma dazaran ta d’agoshi seyakoma yaraf kamar babu ‘kashi ajikin shi aguje tafita takira Ahmad da Abubakar dake parlourn nashi kasa magana Kilishi tayi se nuna hanyar bedroom d’in datakeyi cikin sauri suka sa kai cikin bedroom d’in ganin mahaifin nasu  akwance abinda basu saba ganiba yasa sukayi saurin isa  gareshi 

Cikin ‘karfin hali maimartaba yace 

” Ahmad Abubakar kunga yau Allah yajarafceni da rashin lafiya banason kutada hankalin ku kusani shi bawa dole yakasance cikin jaraftar Allah kune zaku ‘karfafama ‘kannanku zuciya karku karaya  sannan kar wanda  yasake yafad’ama Muzaffar cewa banida lafiya sabida idan aka sanar dashi bazai iya yin aykin shiba yau gashi bazan iya fita gada ba ku kiramin Idris da Yusuf wani daga cikin su yamaye gurbina kafin Allah yabani lafiya cikin sauri Abubakar yace 

” Allah yabaka lafiya mahaifina amma ay mune  magadanka maiye amfaninmu idan bamu iya tafiyar da mulkin masarutar HAYAT ba nizan amshi jagorancin mulkin masarutar HAYAT har zuwa lokacin da Allah zai baka lafiya inda Muzaffar yananan  to babu shakka shine zai maye mana gurbinka dukda shi bayason haka amma shine zai iya sabida yadda kowa ke shakkar shi “

Murmushi maimartaba yayi yace ” Allah yayi muku albarka dukanku nagode ma Allah daya bani magada kamarku jeka kiramin liman da waziri da galadima “

Cikin damuwa Ahmad yace ” bari akari Mu’azzam yazo yadubaka cikin sauri maimartaba yace ” a’a Ahmad wannanfa baciwon likita bane kude kawai kukiramin su “

Tashi sukayi suka fita itako Kilishi kuka takeyi sosai suna fita Ahmad yari’ke hannun Abubakar yace ” Abubakar maiyasa zaka amshi shi’anin mulki a hannun ka ? kasan yadda mulki yake kuwa ?  Yaya business d’inka zaitafi  bayan dole kazauna guri d’aya yanzu “

Dafashi Abubakar yayi yace ” nasani yaya Ahmad amma kasani nima bawai  inason wannan sarautar bane nayi hakane sabida kare martabar wannan masarutar tamu yaya Ahmad batun yauba nasan cewa ‘kannan  mahaifin mu basuson ganin mahaifin mu akan wannan mulkin sannan acikin fada  nalura  akwai munafukai aciki Yaya Ahmad nasan idan akbar  wani daga cikin su yahau wannan ‘kujerar to babu shakka semun fuskanci babbar matsala kaduba kisan Nabila da ‘batan yaranta kai kasan dole akwai wa’inda suke da hannun cikin masarutar nan musamman cikin fada da dakuma cikin masarutar nan kaga wannan ciwon na mahaifin mu nasan cewa daga Allah amma akwai wa’inda sukayi silar shi naso ace Muzaffar shiya amshi wannan kujerar kafin samun sau’kin maimartaba dakaga  yadda munafukai zasu shiga taitayin su “

Jinjina kai Ahmad yayi cikin gamsuwa da maganar d’an uwan nashi hanyar part d’in kayu  Yusuf suka nufa 

Cikin wani yanayi Muzaffar yakai dubanshi kan Rayhana amma se kunnuwan shi suka ‘karyata  abinda yaji cikin zuciyar shi yace 

” a’a babu macan data iya kiran wannan sunan se my Nabila “

Tashi yayi cikin sauri yafita  bin bayan shi tayi da kallo tashi tayi tashiga gyara gidan tanayi tana tunanin mahaifiyar ta  gyara gidan tayi tsaf sannan tashiga kitchen ta d’aura abinci jin kuka su Sudees yasata fitowa cikin sauri shiga cikin bedroom d’in tayi d’akko su tayi tanufi cikin bedroom d’in da Muzaffar yace shine nasu nono tabasu  sannan tacire musu kayan jikinsu  tashiga dasu cikin toilet goya d’aya tayi tafarayima  d’aya wanka 

Bayan tagama tafito cikin sauri tashiga shiryasu  wasu kyawawan kaya tasaka musu masu matu’kar kyau da tsada sosai sukayi kyau tamkar  kahad’iye su fitowa tayi dasu parlour zaunar dasu tayi suka shiga wasa itakuma takoma kitchen lafiyayyan abinci tashirya seda tagama jera komi kan dining sannan tashiga cikin bedroom d’in shi ta gyara dan danan  yad’auki wani irin kamshi na musamman mai natsar da zuciya fitowa tayi cikin shi’awa take kallon su Shureem cikin zuciyar ta tace 

” Allah sarki gidan uba dabanne musamman idan kasamu  uba mai tsoran Allah ji yadda suke jikin walwala fiye da dah  “

Shiga cikin bedroom d’in nasu  tayi wanka tashiga babu jimawa sosai tafito sabida hankalinta nakan yaran dan gudin karsuyu banna  mai da powder kawai tashafa se turare mai wani irin kamshi  na musamman doguwar riga tasaka wadda tafito da kyawun surarta 

Cikin sallama Muzaffar yashigo shida wani abokin shi hango su Sudees yayi wajan freezer suna wasa cikin sauri yanufi gurin d’aukar su yayi yafara ‘kwala mata kira da ‘karfi  

” ke ke ke kina ina ? kikabar  yara wajan kayan wuta sabida mugun rashin hankali ” cikin razana Rayhana tafito wani irin kallo yawatsa mata amsar Shureem abokin nashi yayi yana bashi ha’kuri  mi’ko hannu tayi zata amshi Sudees ya’ki bata shi komawa cikin parlour yayi zama sukayi shida abokin nashi 

Murmushi abokin nashi yayi yace 

” gaskiya abokina kayi sa’ar mata masha Allah kalli yadda yaranka  sukayi wayo abin shi’awa ammafa bakada  kirki mai makon adinga gayyato ni wajan cin dinner kodayake dama kai boye mana madan kakeyi tunda ko auran ka sede mukaji  asama  yaya sunan Twins d’in namu  ? ko ba’a canza musu sunaba  ? “

To ko wane suna Muzaffar zai basu ku biyoni

Daga Al’kalamin ……….✍🏻

Leave your vote

-1 Points
Upvote Downvote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like