HAYATUL MAHAYAT 25-26

Advertisement

 

🌸 *HAYATUL MAHAYAT* 🌸

         πŸ¦šπŸ¦šπŸ¦šπŸ¦š

               πŸ¦šπŸ¦š

                 πŸ¦š

_Story and written_

            “`By“`

*NPEEDY A AJI* 

_Dedicated to_

Advertisements

*My yar amana*

“`My Novels 

1-NAYI RAYUWA DAKE

2-SANADIN ACCIDENT

    2019

3-SAKAYYAR CUTA 

4-RUFAFFIYAR ZUCIYA

5-FURUCI MURDADDIYAR SOYAYYA

 HAYATUL MAHAYAT

Advertisements

         typing……✍🏻“`

 *_____________________________________*

 *πŸŒˆπŸ‡°AINUWA πŸ‡ΌRITER’S✍🏼*

*πŸ‡¦SSOCIATION🀝🏻*

 “`{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}“`

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*

πŸ…Ώ 25 & 26

Sosai cikin masarautar HAYAT tacika da d’inbin jama’a kamar anyi watanni ana gayyatar mutane wajan wannan walimar cikin  d’an damuwa Momy take kallon hanyar part d’in Muzaffar sabida har yanzu basu fitoba gashi har malaman sun gama hallara kowa suyake jira 

Acikin part d’in kuwa Muzaffar zaune yake kan cushion d’in parlour fuskar nan tashi a matu’kar tamke cikin matsanancin tsoro Rayhana take kallon shi tsayin lokaci sannan cikin tsawa yace 

” ke zonan ” jiki yana rawa ta’iso gurin shi tunkafin tadu’ka yasauke mata mari mai zafi agigice tayi zaman ‘yan bori a’kasa hannu yasa yasha’ko wuyanta cikin fad’a yace 

” wato ke harkin samu guri ko ? mai yakai hannunki kan kayana  ? ” wasu irin hawaye suka fara sauka saman kumatunta murya a sanyaye tace 

” gani nayi su Sudees zasu jawosu ‘kasa kuma naga kana cikin toilet shiyasa nad’auke maka  amma dan Allah kayi ha’kuri k……. “

Wani marin yakuma sauke mata yanunata cikin matu’kar fusata yace 

” koma mai zasuyima kayana bance kihanasuba gara suyimusu koma maiye akan hannun ki yakai kan kayana kisan wannan ke kinsan dalilin shigowar ki cikin masarautar nan dan haka yazama dole kibi umarnin duk wata doka tawa idan kuma kika’ki to wallahi zanyi miki mugun wula ‘kanci “

Dede lokacin Zarah tashigo cikin ladabi ta gaidasu murya asanyaye tasanar dashi cewa Momy tace lafiya har yanzu basu fitoba sukad’ai ake jira   cemata yayi tace gasunan fitowa yanzu bayan fitar Zarah wani irin kallo Muzaffar yawurgama Rayhana yace 

” ki tabbatar lokacin fazamu fita  babu wata damuwa saman fuskarki idan kuma naga haka kema kinsan mai zaifaru “

Cikin bedroom yakoma  wasu kayan yad’akko yasa babu dukda haka seda yasake d’aukar lokaci sannan yafito kallo d’aya Rayhana tayimai tayi saurin kauda kai sabida yadda taji gabanta yayi muguwar fad’uwa cikin zuciyarta tace 

” Tabarakallahu ahasanul kali’kin ” shiko ko kallonta baiyiba d’aukar Shureem yayi itakuma tad’auki Sudees masha Allaha abin shi’awa dankam sunyi matu’kar dacewa suna fitowa akad’auki busa da kirari dafe kirjinta Arfat tayi murya can ‘kasa  tace 

” ya Allah tayaya zan’iya cimma burina akan Muzaffar idan har wannan Aljanar yarinyar tana kusadashi ina ganin mugun kyau wajan Nabila toga wadda tafita dukda nasan nima wajan kyau ina sahun gaba amma banason asamu wadda takaini balle tafini hmmmm zansan abinyi “

Cikin takun shi na’isa yanufi gurin da’aka tanadar musu dan zama itama Rayhana zaman tayi zuciyar cike da damuwa damatu’kar tsoran Muzaffar ga danasanin shigowar ta cikin masarautar HAYAT suna zama akafara gabatar da walimar su Aliyu nashigowa sukayi parking d’in motocin su dagacan baya babu wanda yalura da motocin dukda suna d’auke da tambarin masarautar Sarki Yazeed sabida akwai d’inbin motoci agurin shikam Aliyu bai shiga cikin taronba wata rumfa yasamu daga can nesa mai d’auke da kujerun hutawa 2 an ‘kayata gurin iska mai sanyin dad’i tana hurawa agurin zama yayi yatura abokin shi akan yaje yasan yadda zaiyi yaturomai Zarah 

Zuwan Waziri 2 wajan da’aka rufe boka amma yakasa damun hanyar  shiga gashi wa’inda ke tsaron gurin masu gaskiya bazasu amshi kudirin shiba wata dabarace tazo mishi cikin sauri yakoma abinci yasa aka had’a yanemi wata baiwa yabata sannan yabata wasu  ma’kud’an kud’i akan tana kai abincin tasan yadda zatayi tabar cikin masarautar HAYAT cikin tsoro ta amshi abincin tatafi 

Cikin ‘kasada murya Rayhana tace 

” kayimin izini zan d’an tashi matsuwa takamani ” yi yayi kamar bai jitaba itako Rayhana kamar tasaki kuka  sabida wani irin fitsari dayayi mata mugun kamu ganin tana d’an mutsu mutsu  yasa  Muzaffar daka ‘kafar shi ‘kasan  kujerarta d’aura ‘kafashi yayi saman tata yatake wani irin zafi Rayhana taji har cikin kanta wanda yasata rumtse idanunta ahankali yace 

” kinatsu banason wannan juye juyen ” ‘kin d’aga ‘kafar yayi kallon shi Rayhana tayi muryata narawa tasake cewa ” kayi ha’kuri bazan iya ri’ke wannan matsuwar ba dan Allah kayimin izini ‘ tamke fuska yayi sannan yace ” dole sekinbi hanyar dakowa zesan kinyimin magana tayadda  za’asan wani uzirin kikajeyi bakuma zakiyi magana kowa yajibane a aykace zakiyi  idan kuma bakisan yadda zakiyiba sede kitazama har atashi ” 

Ajiyar zuciyar Rayhana tasauke ‘kara take ‘kafarta yayi wanda yasa taji fitsarin yakusa zubowa tunanin yadda zatayi tashigayi dan kam gaftake datayi shi anan zaune nan take wata dabara tafad’o mata juyowa tayi gefanshi tamatso sosai bakinta takai gurin kunnan shi tace ” kayimin izini dan Allah ” 

‘Daga mata kai yayi batare daya  kalletaba wani irin wahalallan murmushi tasaki tami’ke jin yadda ‘kafarta tayi yasata razana amma tayi saurin dakewa salon tafiya tacanza sabida kar’agane tasamu matsala wajan tafiyar  shiko Muzaffar ‘kwafa yayi cikin zuciyar shi yace 

” watoma haddayin yanga agaban wa’innan d’inbin jama’an hmmm zakisani bari agama ” cikin sauri Arfat tacema mu’azzam Doctor please bari nad’akko phone d’ina inason d’aukar wannan wa’azin ” wata irin harara yasakar mata hannu yasa cikin aljihun shi yaciro tashi wayar yami’ka mata rai ‘bace ta’amsa dankam ita bahaka tasoba Rayhana tasobi bawai d’akko waya ba 

Cikin sauri Rayhana tagama uzirinta tafito  ganin wata baiwa tana ‘yan wege wege alamar rashin gaskiya yasata nufar gurinta cikin sand’a seda ta’isa   daf da’ita tace 

” mai kike shirin aykatawa ? ” cikin razana tayi saurin du’kawa tana gaidata cikin tsoro da furgici tace ” Allah yataimakeki dama narasa yadda zanyi ina neman wanda zai fahimceni yabani agaji wallahi bazan iya kisaba ” jin haka yasa Rayhana kama hannun ta suka nufi part d’in su gayamata komi tayi ta’karashe fad’in maganar da 

” nasan idan nayihaka koda nagudu se’an nemoni kamar yadda yake neman larai ayimata hukunci bada ha’kkintaba ” sosai Rayhana ta’kara razana da makircin cikin masarautar nan ajiyar zuciya tasauke tace 

” karki damu nasan yadda zanyi amma karki sake kicemakowa kin sanar dani hakan kuma daga yau duk wani abinda kikaga za’ayi nacutarwa kizo kisanar dani ” sosai taji dad’in haka cikin ‘bacin rai Muzaffar yami’ke ganin har yanzu Rayhana batadawoba ga yara sunfara kuka amsar Shureem Samha tayi shiko Sudees kin yarda yayi kai tsaye part d’in shi yanufa yana shiga yadakama wannan baiwar tsawa wadda tayi sanad’in zubar da abincin hannun ta cikin tsawa yace 

” maiyakawo wannan cikin part d’in nan ? Wannan abincin fa daga ina  ? ” 

Cikin matu’kar tsoro tace ” cewa akayi nakaima wannan malamin da’aka kulle shine gimbiya tahana ” saurin kallonta Muzaffar yayi hannu yasa yawanketa damari yace ” ubanwaye yasaki kaimai abinci ” kafin tayi magana Zarah tashigo ganin Zarah yasa Muzaffar cewa maza kikwashe shi ki kuma gyara gurin kibar cikin part d’in nan idan wani yasake baki irin wannan ayken kika amsa hmmmm kicema koma waye nahana “

‘Dan sakin fuskar shi yayi ganin Zarah da wannan baiwar yace ” tun d’azu mai kikeyi haka ? tashi mutafi ” amma cikin zuciyar shi cewa yayi lalle yarinyar nan sena nuna miki waye Muzaffar sannan zaki seta wannan rawar kan naki ” saurin kama hannun shi Zarah tayi tace 

” yaya dama ‘yan Skul d’inmu ne sukazo shine zan saukesu anan ” tamke fuska yayi ” duk masaukan ba’kin dake cikin masarautar nan kirasa inda zaki sauke naki ba’kin senan ? “

Marairayce fuska tayi tace ” yaya dukfa akwai ba’ki ciki kasan kowa yayi tashi gayyar nanne kwai  naga babu kowa ” jinjina kai yayi yajuya yafita tashi Rayhana tayi dad’an sassarfa tabishi suka jera sawa Zarah tayi aka shirya abin tarbar ba’ki batare datasan Aliyu bane sabida ita cemata akayi ‘yan Skul d’in sune kuma mata 

Bayan angama shirya komi tafita bada izinin shiga dasu tayi itakuma tanufi part d’in Momy dan canza kaya sabida najikinta duk sun isheta cikin dakewar zuciya Aliyu yanufi part d’in shida abokin shi bayan sun zauna abokin nashi yaci wasu dagacikin abinda aka tarbesu dashi shiko Aliyu komi yakasaci shide burin shi yaga Zarah bakinta d’auke da sallama tashigo cikin parlour cikin mamaki take kallon wa’inda ke zaune cikin parlour 

kasancewar bayansu kawai tagani yasata ‘karasawa dan ganin suwaye tana isa Aliyu yami’ke cikin mamaki tanunashi had’a fuskarta tayi sosai tace ” maiya kawoka cikin gidan mu ? saurin jawota yayi kafin tasake cewa komi tashi abokin shi yayi yafita yana fad’in ina wajan damukayi parking idan kagama rungume ta Aliyu yayi sosai d’aura hannun shi yayi saman cikin ta yafara shafashi bakin shi yakawo gurin kunnanta yace 

” nazo gaisawa da baby nane amma ke kinsan  bakida  matsayin dazanzo danke ” afusace Zarah tayun’kura zata tashi yayi saurin saka bakinshi cikin nata wani irin mahaukacin kissing yashiga yimata hannun shi yad’aura saman breast d’inta yafara matsar su cikin sauri sauri dagani yana cikin matsananciyar bu’katar ta “

Wani irin ba’kin ciki Zarah takeji cikin zuciyar ta shiko Aliyu izuwa yanzu yafara sakin layi hannuwan shi yatura cikin rigarta yacafko Breast d’in ta sosai wani irin ajiyar zuciya yasauke da’karfi Zarah tature shi tami’ke tana dafe cikin ta mi’kewa Aliyu yayi saurin dakatar dashi Zarah tayi tace 

” dagata Aliyu bakada ikon yin magana dani balle ta’ba jikina koka manta kasakeni kuma bakada ala’ka da wannan baby kamar yadda kace tun daga  wannan ranar shima babyn yamanta dakai kamar yadda namanta dakai  har abada wallahi idan bakiyi gaggawar fita daga cikin masarautar muba senasa anyimaka mugun duka  kuma Allah ya’isa ta’banin dakayi “

Juyawa tayi cikin sauri zatabar gurin yayi saurin jawo hannun ta cikin murya mai taushi wadda Zarah batayi tsammaniba  yace 

” Zahra har yanzu matsayin matata kike a ranar dana sakeki ranar namayar dake sannan ni nasan wannan babyn nawane nayi hakane sabida wani dalili Zahra ina matu’kar kewar ki kidawo mukoma gida ki haifarmin babyna cikin gidan mahaifin shi ” 

Wani irin kallo Zarah tayimai  tace ” kayi kuskure Aliyu wato dawannan kazo tobari kaji ba’a wula’kanta zuri’ar masarautar HAYAT abanza kari’ke dalilinka bana bu’katar ji sannan kasani bazan iya cigaba dazama dakaiba sabida kasan banasonka tun farko kaka ita tayi jagorar komi yanzu kuma komi yawarware sannan kasani wannan babyn tun  ranar dakace shid’in banakabane yatashi daga naka katabbatar bazaiyi rashin uba ba ammafa bakai bane uban shi ayanzu “

Fizge hannun ta tayi cikin sauri Aliyu yace ” koda zan sanar dake wani sirri bazaki  fahimceniba ? “

Cigaba datafiyarta Zahra tayi tabar cikin part d’in dafe kanshi Aliyu yayi yasaki wata irin ajiyar zuciya fita shima yayi rai ‘bace kai tsaye wajan motocin su yanufa yana shiga aka tada mota sukafita aguje itako Zarah part d’in kaka tanufa cikin bedroom tashiga kwanciya  tayi kan bed  tafashe da kuka 

Su Muzaffar suna isa wajan taron  yanufi wajan maimartaba magana yayi mishi yadawo yazauna  babu jimawa maimartaba yayima ba’kin da malaman  godiya had’ida sallama babu jimawa kowa yatashi wajan walimar se ‘yan cikin masarautar HAYAT mi’kewa Muzaffar yayi yace 

” duk wanda naji yasake aykawa da abinci akaima wancan  tsinannan mutumin to wallahi idan har nayi bincike nagane waye to wallahi har dashi zan had’a wajan hukuncin wanda yafasa “

Juyawa yayi afusace yabar gurin itama Rayhana barin gurin tayi cikin sanyin jiki Samha tami’ke wata irin juwa takwashe ta tafad’i agigice Muzalbil yayi kanta 

‘Daukarta yayi yanufi part d’in su yana fad’in Aunty Sumayya  taimaka min kidubata bin bayan shi tayi akan cushion d’in parlour ya kwantar da’ita cikin sauri mu’azzam yashigo  mi’kama Aunty Sumayya kayan aykin yayi tafara  dubata tsayin lokaci sannan tadubi muzalbil tace 

” mai kefaruwane ? wace irin ‘kwayace samba takesha  haka lalle kam zata illata rayuwar ta dan gaftake data gur’bata jinin ta kuma tanada damuwa sosai cikin zuciyar ta yanzu za’ayi mata wannan allurar zuwa anjima zan tambaye ta mai yazamata shan irin wannan ‘kwayar  “

Cikin tashin hankali Muzalbil yake kallon fuskar Samha cikin ranshi yana addu’ar  Allah yasa karta furta matun cikin nan Muzaffar yana shiga cikin part d’in shi kai tsaye yanufi cikin bedroom ‘kwalama Rayhana kira yayi cikin tsorata da fargaba tashiga cikin bedroom d’in azafafe yafizgota tafad’a kan jikin shi cikin matu’kar tsorata ta ‘kan’kameshi tana bashi ha’kuri 

Wani irin takaici Muzaffar yakeji jiyayi jikin shi yamutu tsayin lokaci suna ahaka sannan yace ” bakida niyyar d’aganine sena tureki kinfad’a ” ahankali tasake shi tatsuguna agaban shi hannu yasa yakama kunnanta yamurd’e da’karfi har seda tasaki yar ‘kara adede lokacin Arfat tashigo har cikin bedroom d’in cikin sauri Muzaffar yarungumo Rayhana juyar da’ita yayi saman bed yafara yimata cakulkuli tana dariya cikin harzu’ka Arfat tace 

” Muzaffar gurinka nazo ” ko d’agowa baiyiba sema sake rungume Rayhana dayayi bakinshi yasaka cikin nata yafara kissing d’inta “

Daga  Al’kalamin…πŸ–Š

NPEEDY A AJI 🌸🦚🌸

Comments and shire please

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like