MIJIN AMMINA NE SILA 39-40

Advertisement

 ✨MIJIN AMMINA NE SILA✨

 Written by NoorEemaan✍

ELEGANT ONLINE WRITER’S📚✍

Page 39-40

………. Gaba daya jiyayi zaman office din ya ishe shi, company ya bari ya nufi gida kamar wani zautacce shi kadai sai surutu yake a mota, ai ranar gaba daya ma’aikatan gidan suma sun san oga baya cikin hayyacinsa, domin ya fita da mota yafi sau a kirga duk cikin neman su ammi daga baya ya dawo

Advertisements

cikin gidan ya zauna cikin rashin sanin madafa, shi yanzu burinsa ya gansu domin daga uwar har yar yana bukatarsu domin suna da amfani agareshi ba kuma yaso asirinsa ya tonu a gari….

A yau asabar dubban jama’a suka shaida daurin auren AABAN ABDUR-RAUF MAI FATA TARE DA KYAKYYAWAR MATARSA ABRAR SAJEED. Aaban dake sanye cikin tsadadiyyar gezna fari da aka yi masa dikin babban riga, tsadadiyyar zaran dinki ya kasance golden, hula da talkaminsa sau ciki suma kalan shigarsa ne, hannunsa kuwa rolex watch ne me tsada gaske…. yana jin an shafa fatiha wani sanyin dadin ya shiga ratsa jini da sokan jikinsa, kana kallon sa zaka hango wani shirtattacen  murmushi shimfu’de kan kyakyyawan fuskarsa,… Bayan jama’a sun fara watsewa ya nufi wurin daddy dake ta gaisawa da jama’a, a bazata daddy yaji Aaban ya rungumesa hadi da furta 

“nagode dad Allah ya kara girma”

Bubbuga bayansa daddy yayi hadi da cewa “godewa Allah son, Allah ya baku zaman lafiya”

“Alhamdulillah, ameen ya Rabb dad” ya fada cikin muryan dakeson bayyana yanayin farincikin dayake ciki…

Daga wurin daurin auren reception aka wuje direct a wani hada’dden hall, wanda kuma ya kasance zallan maza ne a wurin, Aaban Allah-Allah yake a tashi ya je ya ga decent one dinshi, domin arufe take adakin wanda hakan ya kasance umarnin mummy ne wanda shi be san dalilinta nayin hakan ba…. (Mummy kuwa tayi haka ne domin kada ta fito mutanen biki su ganta ta, ta rasa amsar basu)

Da misalin 12 na rana aka watse daga taron babu bata lokaci ya nufi gida, domin burinsa kawai ya jita a kirjinsa, yaji wannan feelings din na kasancewarta halalinsa, musaddiq ne ya tuko su a tsadaddiyar motar Aaban di’n da yau ya fara hawanta, shi musaddiq din dariya hadi da mamakin abokinsa yake domin be taba tunanin cewa ze so wata ya mace aduniya haka ba, domin baro-baro ya karanci zumudi a fuskarsa, amma shi Aaban  matsewa yake shi ala dole kada a ganosa…

Advertisements

Isarsu cikin farfajeyan gidan yasa sauke wata ajiyar zuciya me karfi, Wanda yasa musaddiq bushewa da dariyar mugunta, ko kallansa Aaban din be yi ba ya fice a motar….

Yana shiga falon nasu ya ga  mata da yawa duk da cewa ba’a gayyaci mutane  ba se dai yan’uwa na jiki amma ba laifi sunyi jama’a, dafe kai yayi domin yanzu zasu sa masa ciwon kai domin dayasan da mutane a falon, toh da ta baya ze shiga part dinsa, wata yar’uwar mummy ce ta fara hangonsa, guda tasaki, yayinda sauran suka fara tsokanar shi ango-ango na amarya, ina amaryan taka? Ko rowar ta kake mana? Be basu amsa ba kawai ya gaishesu ya wucewarsa, “miskili kafi mahaukaci ban haushi” wata tsohuwa ta fada, sarai ya jita amma ya shareta shi yana mamakin idan aka kira shi miskili, she dai yasan ba miskili bane shi kawai bayason yawan magana da shiga abunda ba ruwansa…

Mummy ya hango tsaye a dinning table tana shirya aminci, “first love” ya kirata cikin dadin muryansa da amonsa ke fitar da zallan farinciki da yake ciki

“my son” mummy ta kira shi tana sakar masa murmushi, rungumeta yayi yayinda hadi da cewa

 “thank you so much mum”

“Don’t mentioned my son, ina fata baka manta da sharadi na ba ko?”

Jinjina mata kai yayi, 

“Good ga abinci na hada maka nasan baka ji komai ba, zan aiko Amal ko Hannan su kawo maka”

Hannunta ya sumbata hadi da barin wurin still be ce komai ba.

Bude kofar part dinsa yayi ya shige, yana kokarin rufewa, yaji sallamar Hanan, bude mata kofar yayi hadi da bata hanyar shigowa, dire abinci tayi a kan dressing mirror hadi da rungunme Aaban tace

“am so happy for you guys, ya Aaban Allah ya Baku zaman lafiya me yours be among the best”.

” thanks little” yace cikin kaunarta. 

Sai lokacin idanunsa suka kai gareta, ta takure waje guda tana binsu da kallo, tausayinta me tsanani ne ya darzu a ransa hadi mugun kaunar ta me zafi, wajenta ya nufa hadi da durkusawa gabanta yace

 “wifffffy” ya ja F din hadi da kamo hannunta duka ya matse cikin hannunsa 

“you re now mine, today and forever, am so excited, I love you for who you re not what you have, please express your feelings, Express the love and the happiness you have for being us husband and wife”..

Hanan hawaye ne suka ciko idanunta, ahankali ta karasa gadon hadi da dafa shi ta baya tace ” ya Aaban kayi haku’ri a yanzu, sam bestie bata fahimtar abinda kake cewa, due to her condition”..

“I know hanan nasani, hiran da nake da ita a haka kawai yana bani farinciki”

“Soyaayya ya yiwa ya Aaban kamu bana wasa ba”  Hanan ta aiyana aranta, tana kuma fatan Allah ya bata miji daze sota koda rabin irin soyaayyar da Aaban ke nunawa Abrar ne.

Inda ta ajiye abinci ta nufa ta dauko wani dan bowl dake gefen tray din me dauke da lalle ya sha hadi har wani jaa ruwan yayi alamun ana sawa ze kamu, “ya Aaban ga henna na kwaba wa bestie ko iya yatsu ne tasa” domin tasan cewa Abrar bazata yarda da kowa yasa mata ba sai shi.

murmushi kawai yayi yana shafa kanta, domin yana son  jaan lalle sosai, hannun Abrar Hannan ta kamo ta shiga juyi da ita a dakin tana cewa “Abrar ta zama, ta zama ta ya Aaban, ta zama ta zama dauko riga, ta zama dauko buta”… Ta fada da muryan waka tana dariya, itama Abrar dariyan take yi … Aaban kallon ta kawai yayinda yakejin dadin har ranshi ganin ta cikin walwala.

Ganin Hanan bata da niyyan dainawa ya sashi cewa” its ok hanan, kada ku fara jin jiri fa”, dainawa hanan tayi yayinda Abrar ta shige jikinsa tayi shiru kamar ba ita ta gama dariya yanzu ba, shima zagayeta yayi da karfaffan hannuwansa…

“Ya Aaban na tafi” hanan tace.

“Bye” yace yana take mata baya, kofar ya sawa wa key kana ya shiga takowa wurinta idanunsa kafe a kanta,  durkusawa yayi a gabanta hadi da kama fuskarta yace “I love you decent one” sai ya bata Sumba a kumatu. Kallonshi kawai take bata ko kiftawa…., babbar rigar ya cire ya mike ya dauko abincin da hanan ta ajiye, kan centre carpet ya ajiye kana ya yi mata alamun tazo, mikewa tayi ta zo gabansa ta tsaya, hannunta ya riko ya zaunar da ita kan cinyarsa, hadaddiyar alkubus hadi da miyar taushe daya ji su namomi gwanin kyau, kutsiro alkubus din yayi hadi da dangwalo miyar ya nufi bakinta dashi, bakinta har karkarwa yake wurin amsa, murmushi yasaki aransa yana cewa

“am sure decent one me son abincin ce” 

 haka ya cigaba da bata abincin da zuka zukan naman har ta koshi sosai, yanka uku yaci kawai ya sha kunun aya mai sanyi da mummy ta hada masa, Abrar kuwa gaba daya jug me dauke da kunun ta kafa a bakinta, bata dire ba sai da ta shanye duka sai faman tande baki take, kallon burgewa yake mata yayinda ya kurawa shafaffen cikinta ido, kai baka ce ita ta cinye uban abincin nan ba, gaba daya yau sai ya ga tayi wani sanyi na musamman, sai kuma ya tuno tabbas aure ba wasa ba.

Bayan ya gyara wurin da suka ji abincin sai ya daga ta cak ya nufi toilet da ita, domin so yake yayi mata wanka, rigar ya cire mata tana tsaye sai raba idanu take yayinda take ta kare jikinta da hannunta, murmushi mai sauti ya sakar mata, farin towel ya dauko ya daura mata, sai a lokacin ta sauke hannunta, sabon brush ya dauka yasa toothpaste (makilin) yayi mata brush kana ya shigar da ita cikin jaku’zzie, shampoo ya dauka ya shiga dirzan kanta yayinda dauda’n ke fita, daya dan sa ruwa ya dauraye mata kai sai ta kyakkale da dariya saboda sanyin ruwan dake ratsa har scalp dinta, daya sake yi ta kuma sa dariyan, dadi yaji ganin tana dariya, cigaba yayi da zuba mata ruwan a kan, dan kawai ya ga tana dariya sosai ya bata lokaci a wurin wankin gashinta, ruwan ya bude domin me daud’an ya fita, sai ya sake taran me dumi ya shiga yi mata wanka smoothly kai kace jaririya yake wa wankan , bayan ya gama ya sanya mata wani towel din kana yazaunar da ita a wani chair dake toilet, hand dryer dinsa ya jona a socket ya shiga busar mata da yalwataccen gashinta, bayan ya gama ya dauketa cak ya fito da ita, kan gado ya dire ta hadi daukan lotion ya shiga shafa mata a lallausan Brown skin din’ta bayan ya gama ya bude wardrobe dinsa irin shaddar sa tsaf ya sanya mata da aka yi mata dinkin doguwar riga, das kayan ya zauna ajikinta yayinda kyawun kirarta ta sake fitowa, dan kunnen da sarka na zallan gold ya sa mata,  besan lokacin daya bata sumba mai tsayin gaske a goshi ba yace “you look super ordinary beautiful wiffy” dan kwali ya gwada daura mata amma ya kasa sai kawai ya ajiye, tuno da lallen da Hanan ta bashi ya dauko hannunta ya kamo ya shiga sa mata lalle a hannun a hankali gudun kada ya bata rigarta, bayan ya gama ya riko hannunta domin bayaso  ko kadan ta jagwale kunshin,  hannunsa manuniyya da yayi ja adalilin lalle daya sa mata ya kalla, murmushi da iyakarsa labbe ya saki domin har ya daina mamakin Kansa…

 awa daya da rabi daidai na cika, ya nufi toilet da ita cikin sink ya sa hannunta hadi da fara wankewa, sai daya tabattar hannun ya wanku kana ya kura wa zara zaran yatsuntsa ido cikin sha’awa da burgewa, rungumeta yayi na kamar mintuna 5 kana ya zaro a hankali a jikinsa hadi da rigo yatsanta daya ya sanya abaki yana tsotsa kamar ya samu sweet….

Manage pls, ina ganin comment dinku everywhere hakan na bani farinciki, keep going my people.👌❤

Share✔

Comment✔

Vote✔

Edit❌

✨MIJIN AMMINA NE SILA✨

 Written by NoorEemaan✍

ELEGANT ONLINE WRITER’S📚✍

Page 39-40

………. Gaba daya jiyayi zaman office din ya ishe shi, company ya bari ya nufi gida kamar wani zautacce shi kadai sai surutu yake a mota, ai ranar gaba daya ma’aikatan gidan suma sun san oga baya cikin hayyacinsa, domin ya fita da mota yafi sau a kirga duk cikin neman su ammi daga baya ya dawo cikin gidan ya zauna cikin rashin sanin madafa, shi yanzu burinsa ya gansu domin daga uwar har yar yana bukatarsu domin suna da amfani agareshi ba kuma yaso asirinsa ya tonu a gari….

https://chat.whatsapp.com/FEfWeTiufpk96my8yNBeaM

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like