MOON 39-40

Advertisement

 

*MOON*

_✍🏻39-40_

*MG’A SKINCARE*

_Sabulun gyaran jiki ɗaya tamkar da dubu, bleaching kike fuskarki ta ɓaci?? Ko kuma gurajen fuska gareki??? Ko kuma tabo ne fuskartaki?? Koma menene ke samun fatarki Wannan sabulun zai maki

gyara fiye da tunaninki ni kai na *NIMCYLUV* da *MG’A SKINCARE* nake amfani dan haka kada ko bari a barku a baya_

_Uwargida da amarya harma da yanmata kuyi kokari kuma kumallaki sabulunnan daya tamkar dubu wato mg’s herbal whitening black soap kunemi naku kujaraba kugani domin sabulun yayine bakarya Yana_

_Repairing damage skin_

Advertisements

_Ina Mai fama d pimples_

Black spot

Sunburn

Stretch mark 

Wrinkles

Black head

_Dama dukwani matsala daya danganci fata kunemi mg’s kusha mamaki bazance komai b gani da ido ance yakoriji bama cika Baki jst gv it a try nd see for urself🥰 wise pupil nasan kunfahimci zncn👏 maiso yy mgn ta_ 08062991549

_Soap price:3k_

_Pls kayanmu bn bleaching bn organic ne zaifiddomuku d ainihin natural beauty dinkune bn bleaching bn ko bakida komai you can use the soap zaikara gogemiki jikine fatanki tayi fresh kita glowing wani zncn dai sai kungani da idonku zaku sheda_

_Team glow skin👯🏻‍♀️_

Advertisements

*_Masu buƙatar ai masu tallah suyi magana 08119237616_*

DEEN, FAIZAK, FAROUK Duk suka zuba mata idanunsu kowa da abinda yake saƙawa a ransa,a hankali ya lumshe idanunsa tare da sanya hannunsa a saitin ƙirjinsa yana murza dai-dai indai zucyarsa take beating vry fast, gajiyayyun idanunsa ya ware akan ya ganta still a durƙoshe tana kuka,wani abu ya haɗiye mai ɗaci a maƙoshinsa kafin a hankali yaja jikinsa ya shige cikin office ɗin principal,ganin shigarsa cikin office ɗin yasa Farouk barin jikin motarsa ya ƙarasu wajan ta yana kaɗa key car ɗinsa, taɓe baki Faizak yay ya shige office ɗinsa yana mai jin yaushin ai ko ƴan uwanta ne bai dace duk sunsu lokaci ɗaya ba,cikin ƙasa da Murya yace “Maimunatou!!!” Kanta ta ɗaga wanda yake cike da hawaye ta kalli Farouk tattausan murmushi ya sakar mata kafin ya miƙa mata hannunsa alamar ta kama ta miƙe tsaye,da sauri ta kalli direction ɗin inda Dad ɗin ta yake tsaye ganin babu shi yasa tayi saurin murza idanunsa cikin mamaki tace “am in dreaming Yayahhhh?” Juyawa idanunsa yay yace “mene?” Tace “Ba kaga Dad ɗina ya tsaya a nan ba”ta faɗa tana nuna masa wajan da Deen ya tsaya,kai ya girgiza mata yace “Are you at of your sense Moon?ni ɗaya ne a nan kuma ni nasa a kira ki” shiru tayi tana tunani kafin idanunta ya kawo hawaye tace “amma na ganshi fa a nan a tsaye”wajan ya kalla yace “ƙilan kin shashi a ranki ne,amma dai babu kowa sai ni” shiru tayi kamar mai nazari tana jin zan cansa kamar ba haka bane,amma idan har Dad ɗinta ne ai da ɗauke ta,idan Dad ɗinta ne ai da zai rungome ta yace “Lolly nayi missed naki”idan Dad ɗinta ne zai ce “Lolly where is your Ring?” Idan Dad ɗinta ne zai ce “Lolly please keep the promise on your mind” amma babu ɗaya daga cikin wannan ƙilan damuwa dashi da kuma mafarkinsa da take ya sanya take tunanin Dad ɗinta ne,idan kowa bashi bane Lallai tana buƙatarsa tana son ganin Dad ɗinta tana son jin ɗumin jikinsa kamar yadda ko wanne ɗa yake son jin ɗumin mahaifinsa she missed him a lot, leƙa fuskarta Farouk yay Yana sakin murmushi kafin yace “kunyi da Dad ɗin naki zaizo ne?” Baga kallesa ba haka kuma bata bashi amsar tambayar sa ba,can ya fesar da numfashi yace “wanne class kike yanzu?” Kanta a ƙasa tace “Jss3a” kai ya gyaɗa yace “Bravo,so how is your study?” Tace “Allhamdulillah!” Sosai yay mamakin yadda lokacin ɗaya ta zama babba gaba ɗaya shekara nawa yay bai ganta ba,tab wannan irin su ake cewa girma babu hankali,amma dai ita haɗa duk biyun da girman kuma da hankali, siririyar muryarta yaji tana faɗin “and why are you here?” Murmushi yay mata yace “am here to see,am coming just for you cutie” fararan ƙwayar idanunta ta juya masa kafin tace “to daman kasan ina nan ne?ko Dad ya faɗa maka?”girgiza mata kai yayi kamar yaro yace “Ni a’a,kawai dai nazu wajan wata” da sauri tace “wace?”kai tsaye yace “my sister Yasmin” zaro idanu waje tayi kafin tayi saurin dafe ƙirjinta da ɗan mmki yace “what again?”baya tayi zata bar wajan yay saurin riƙe hannunta jikinta ne ya fara rawa hakan yasa tayi saurin cewa “let’s go on me” da sauri Deen dake jikin window’n office ɗin yay saurin runtsa idanunsa kafin ya dunƙule ya kaiwa bango naushi,da sauri principal ɗin yace “Are okay?” Wani mugun kallo Deen ya watsa masa da sauri principal ɗin ya fice daga ɗakin sbd tsoran Deen daya kamashi,shi kaɗai ya shiga fesar da huci yana sauke ajjiyar zuciya da sauri da sauri,kafin a hankali kuma ya farar tari yana riƙe saitin zcyarsa ganin tarin bazai barsa ba yay saurin shigewa cikin toilet, murza hannunta Farouk yay yace “har tafiya za kiyi?” Kaita ɗaga masa hannunsa yasa a cikin aljihu ya ɗauko mata wata ƙatuwar chocolate mai ƙyau kana ya bata,tuna ranar da Sumy ta bata chocolate tayi tag the same da wacce ta bata da kuma wacce yake bata yanzu,cikin sanyin Murya tace “no Thank Yaya”haɗe rai yay yace “Nasan ba lalle ki amshi wani abun ba,amma ki amshi chocolate ɗin” kamar zatai kuka tayi saurin girgiza kai tace “Yaya bana da appetite ne,ka bassa Ngd” da sauri ta juya zata bar wajan taji principal yana faɗin “Maimunatou!!” Muryar principal ɗin nasu yasa ta juya a hankali ta nufi inda yake tsaye tace “Yes sir” kallonta yay Sannan ya kalli Farouk dake ƙoƙarin shiga mota yace “Maimunatou Aliyou  M.D.A Are you mad?” Da sauri ta girgiza kanta sannan yace “ok iskanci ne kenan?” Nan ma ta girgiza kanta idanunta na kawo hawaye domin bata san Abinda tayiwa principal ɗin ba, cikin rawar murya tace “Am sorry sir” da sauri yace ” sorry for yourself Moon,tun ɗazo Dad ɗinki yazu amma kin tsaya kina surutu da wani kamar shiya kiraki,da kikazo mai makon kizo office tunda ni nasa a kiraki amma kika tsaya” gabanta taji ya faɗi ta shiga girgiza kai hawaye na fita daga cikin idanunta, juyawa tayi ta kalli inda Farouk yake taga harya shige mota ya nufi gate abinsa,bata tsaya jin abinda principal ɗin zai mata ta kwasa da gudu zuwa cikin office ɗinsa a bakin ƙofa ta tsaya tana maida numfashi kafin a hankali ta sanya kanta cikin office ɗin,tsaye ta samesa ya bawa ƙofa baya hannunsa harɗe saman faffaɗan ƙirjinsa sai huci yake fesarwa yana pouting lips ɗinsa,dukkan gargasar jikinsa ta miƙe banda rawa da tsuma babu abinda jikinsa yake,da sauri ta nufi inda yake tsaye ta rungome sa ta baya tare ƙanƙamesa kana ta saki kuka tana faɗin “Dad…Dad….dyna da gaske kai ne?”wata ƙaƙƙarfar ajjiyar zuciya ya sauke tare da lumshe idanunsa yana jin wani zafi ƙunci na taso masa a cikin zcyarsa, idanunsa ya kaɗa yay jajirrr sbd zallar bala’in dake damunsa a zuciya,ga abin faɗa amma babu halinyi sbd wani dalili,da ace wani ne ya kama hannun Moon ba Farouk ba wlh wlh sai dai a sanya masa hannu roba ko kuma uwarsa ta haifi mai kama dashi wanda yake da hannu amma tabbas da saiya gutsiree hannun,yana jin yadda take kuka sosai yay banza da ita domin idan yace zai juya ha kalleta lallai zai iya yi mata rauni sbd ita kanta haushinta ya keji,ganin yay mata banza tayi sauri komawa gabansa tare dasa hannunta zata haware nasa hannun da yake a harɗe yay sauri sanya ƙafa yay ball da ita,wani gigitaccen ihu ta saka lokaci da taji hannunta ya daki jikin sofa ɗin dake office ɗin principal,ba ita da taji zafin faɗuwar da tayi ba hatta shi sai daya runtsa idanunsa, Moon kam hannunta ta riƙe tare da ɗurawa aka ta fasa kukan a zaba ta faɗin “Wayyoooo! MUMMY hannuna zan mutu hannuna zai karye”kukanta ya keji har tsakiyar kansa wani tausayinta kuma ya ɗarsu a cikin ransa shi kansa bazai ce ga lokacin daya aikata mata hakan ba,sai bayan ya aikata ya fahimci abinda yayi, jikinsa a ɗan sanyaye ba can da kuzarinsa kuma ya ƙarasa gareta yana zuwa ya durƙosa dai-dai inda ta takure jikin sofa tana,cije bakinsa yay kafin a hankali ya ware manyan idanunsa a saman fuskarta wacce ta jiƙe sosai da ruwa hawaye hadda majinar a zaba,shi sam bai iya wani abu rarrashi ba bai san yaya ake yinsa balle yay mata,amma dolansa ya shiga makarantar koyan zamantakewa Musamman ga masu halayya irinta Lollynsa,cikin wata murya wacce bai taɓa sanin ya mallaketa ba sai lokacin yace “Am sorry Lolly” shiru tai masa tana ƙara janye jikinta sbd tsoransa daya kamata,ganin da gaske fushi tayi dashi yasa ya zauna akan ƙafafuwan sa tare da kallon fuskarta yace “Maimunatou!!!” kallonsa tayi sai kuma ta ɗauke kanta tana ƙara sakin wani sabon kukan, runtsa idanunsa yay ya dai fahimci da kukanta zata rama abinda yay mata sam baya ƙaunar jin kukanta bare yaga hawayen dake fita daga cikin idanunta,wata gigitacciyyar tsawa ya daka mata wacce yasa ta zabura da sauri zata bar ɗakin sbd tsaɓar tsoran daya kamata miƙewa shima yay tare dasa ƙafarsa ya taɗota ihu tasa jin zata faɗi shi kuma yay saurin zubewa saman sofa ta faɗa jikinsa,kokawa ta shigayi ita a dole sai ya sauketa dry ta kusa bashi duk da cewa shiba ma’abocinta bane rungome ta yayi sosai a jikinsa ya lumshe idanunsa yana jin yadda itama take sauke ajjiyar zuciya,few seconds ya ware idanunsa a kanta kafin a hankali kuma ya sanya mata ƙaramin yatsarsa a cikin bakinta cikin ƙasa da Murya yace “Take a sweet Lolly” datse bakinta tayi tare da turo yatsarsa daga cikin bakinta sai kuma ta kifa kanta saman ƙirjinsa ta sakar masa kuka, tashin hankali kenan tunda yaga taƙi shan yatsarsa kamar yadda ta saba yasa ba ƙaramin haushinsa take ji ba, shi kuma har ransa bai san yaya ne zai rarrasheta ta daina kukan ba, shirun da taji yasa ta ɗaga kanta zuwa fuskarsa haɗa ido sukai tayi saurin ɗauke idanunta tana turo bakinta gaba, taɓe bakinsa still kuma idanunsa na kanta, kasa daurewa tayi tace “Dad…”shiru yay mata da ƙarfi tasa hannunta taja dugun sajen mai masifar ƙyau sai sheƙi yake,fresh red lips ɗin sa ya taune da sauri yana faɗin “Auchhhhhi” dry ta saka masa sai kuma tace “Dad i messed a lot,i feel like naita kukan murna dana ganka,why are you leaving so long Dad!?” Fesar da numfashi yay kafin ya lumshe idanunsa ba tare kuma da yace mata komai ba sai kallonta da yake babu ko ƙiftawa,itama idanunsa ta kalla tace “Dad…naaaa” “Uhm” yace mata ita kuma tace “Dad mene a idanunka?” sarai yaji me tace yay mata shiru domin har yanzu idan ya tuna hannun da Farouk ya riƙe mata sai yaji wani baƙin ciki a ransa,sai data ƙara magana sannan ya kalli baby hijab ɗin dake jikinta a hankali kuma ya saka hannunsa ya zare hijab ɗin tulin gashin ta dake ɗaure ya kalla a hankali kuma yasa yatsunsa guda biyu ya zame ribbon ɗin ya fara shafa yalwataccen sumar kan nata wanda ya sauka har baya, ajjiyar zuciya ta sauke tace “A lot missed Dad” sai lokaci ya ɗan ja numfashi cikin wata cool voice ɗinsa yace “Missed you Soo much Lolly,kin wahalar dani” cikin rashin fahimta tace “wahalarwa Dad?” Baya yayi ya jingina da jikin kujerar yana fesar da numfashi,kamar bazai magana ba sai kuma yace “Yeah! I mean my words Daughter” sai kuma ya kama hannun Moon ya ɗura saitin zcyarsa da sauri ta ware idanunta sbd bugawar da taji zuciyarsa nayi,kamar zatai kuka tace “Why Dad?” Yana cije lips ɗinsa yace “kawai Soyayya ce Dolly” shiru tayi tace “Soyayya Dad?Nima a School akace ana sonaaa” a hargitse ya ware idanunsa tare damƙar hannunta cikin wata kaushashiyar Murya yace “Soyayya Dolly wanne ɗan shigeyar ne” tsoro ya kamata tayi saurin faɗin “Daddd kuma har haka akai min” ta faɗi haka tana ɗura bakinta cikin nasa da sauri ya kulle idanunsa tare da dafe saman forehead ɗinsa yana jin yadda take kissing bakinsa ita a dole nuna masa abinda akai mata takeyi bata son cewa a zabar da take ganawa Dad ɗinta har gwamma ta gaya masa da baki datai gwaji dashi,da sauri ya zare bakinsa yay cilli da ita gefe guda,da idanunsa da sukai jaaa kawai yake kallonta kafin a hankali cikin ƙasa da Murya yace “Lolly what about the promise?Dolly you broke my heart”sai kuma ya fara tari a hankali da sauri ta miƙe tsaye idanunta cike da hawaye zata taɓasa yay sauri janye jikinsa kafin da ƙarfi ya saki wani tari yana dafe ƙirjinsa sai kuma jini ya fara fita ta cikin bakinsa…

_MANAGE SWEETHEART’S😫😍_

*_I NEED YOUR OPINIONS👇🏻 TUN KAFIN FARA POSTING NACE BA KULLUM ZANNA POSTING BA SBD ABUBUWA DA SUKAI MIN YAWA,TO ALLHAMDULILLAH! YANZU NA GAMA RUBUTA LITTAFIN UNCLE NE😊AMMA INA ZUWA WAJAN AIKI INA ZUWA MAKARANTA,TSAKANI DA ALLAH BANA DA LOKACIN TYPING KULLUM,AMMA WASU SUN ZO DA BUƘATA AKAN NA MAIDA BOOK ƊIN NA KUƊI IDAN HAR ZANNA POSTING KULLUM, HARGA ALLAH FREE BOOK NAI NIYYA KUMA HAR YANZU MA,AMMA MAGANA AKE TA MASU GIDAN RANA WATO KUƊI😃IDAN HAR ZAKU SAI BOOK ƊIN TO TABBAS NI KUMMA ZANNA POSTING KULLUM BABU FASHI,DAN HAKA SHAWARA NA GAREKU IDAN KUNA SON POSTING KULLUM SAI DAI YA KOMA NA KUƊI🤨IDAN KUMA BA HAKA BA TO BABU TIME NA UPDATE KULLUM DAN HAKA THE CHOICE’S IS YOURS HABIBATIES INA JIRAN JIN RA’AYINKU KO A PRIVATE KO A CIKIN COMMENTS✍🏻LOVE YOU ALL ALLAH YAY MAKU ALBARKA_*

_MASU SON DUCOMENT NA UNCLE NE YA ZAMA READY ZAKA BIYA 400 BOOK 1 2 3 ACCT NUMBER 0116886423 SULAIMAN NAIMA S UNION BANK EVIDENCE OF PAYMENT 08119237616_

COMMENTS COMMENTS

Share fisabilillahi dan ALLAH

SARAUTA 👑

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like

MOON 65-66

Advertisement   *MOON* _✍🏾65-66_ DON ALLAH SUBSCRIBE MY YOUTUBE CHANNEL  Advertisements https://youtube.com/channel/UClywbagpRx5qlVyOy0ZPPDA Ware idanunsa Mutumin dake tsaye gefen…