MOON 41-42

Advertisement

 *⚡MOON⚡*

_✍🏻41-42_

Yadda jinin ke fita a bakin Deen yasa Moon ta rikice,da sauri ta miƙe tare da ƙarasawa wajansa tana zuwa ta rungome sa tana kuka tare faɗin “Noo! Dad please stop kada ka kasheni da raina,idan na rasaka ban san yaya zan yi ba,am so sorry Dad I’ll never ever broke your heart over my died  body”. runtsa

idanunsa yay da ƙarfi yana jin yadda zuciyarsa take beating kamar zata faso ƙirjinsa ta fito, yasan she never understand his felling,tayi ƙarama da yawa ba zata taɓa fahimtar abinda yake damunsa a zuciya,Dollynsa she’s still young, ya ya zai yi da zafin haɗi da ciwon da zuciyarsa take masa? Ƙara runtsa idanunsa yay yana datse harshen sa haɗi da teeths ɗinsa,komai ya fice masa a rai he need her, Dollynsa yake buƙata he need her on his life,baya jin zai ƙara tafiya ya barta, kansa ya kifa a bayanta ya shiga fesar da numfashi tare sauke ajjiyar zuciya banda vibration babu abinda jikinsa yake,idan har ransa ya ɓaci babu mai iya control ɗinsa sai Besty idan kuma baya kusa karatun Alkur’ani kawai ke sawa yaji zuciyarsa tayi masa sauƙi,cikin ƙarfin hali ya shiga ƙoƙarin ganin ya furta mata wani abu, yana rawa da bakinsa haƙoransa na datse da ɗan ƙarfi kuma yace “Dolly take my phone” Moon na jin abinda yace tayi saurin ɗaukan tabfatsetsiyar wayarsa mai ƙirar iphone 12 max pro, fuskarta cike da hawaye duk jikinta rawa yake tace “Dad gata” fesar da iska ya ƙarayi yana danne ƙirjinsa cikin wata murya very slowly yace “jeki audio” da sauri ta fara lalubar inda application ɗin audio yake tana zuwa cikin audio taga kusan rabin audio ƙira’ar Alkur’ani ne ta Sheikh Sudais da kuma sauran malamai sai kuma waƙoƙin larabci dana India, kallon yadda yake dunƙule hannunsa tayi tamkar zai kai mata naushi tace “Dad na shiga” idanunsa a lumshe duk jijiyoyin dake saman kansa sun firfito waje sun yi raɗa²,a zafafe yace “find any  suraah” rasa surar da zata shiga tayi kawai saita nufi Suratul Khhafii kana ta ajjiye wayar saman kujera, lumshe idanunsa ya ƙarayi ya fara sauraran ƙira’ar Alkur’anin wacce ta fara ratsa jikinsa zuciyarsa ta fara sanyi,a hankali ya ware hannayensa da suke a lumshe,da sauri da sauri kuma ya maida numfashi ta tsakanin wuyanta lamoo tayi jin kinsa ta kasa mutsawa sbd wani riƙo da yay mata,gaba ɗaya ta tsorata da yanayin Dad ɗinta,ko dai shima yana da abun da Feenerh ta keyi? wanda idan suka tashi take ta ihun, Lokacin da karatun yazu dai-dai aya ta 9 ina ake cewa 

أمحسبت أن أصحب الكه‍ف والرقيم كانوٱ من ءاتنا عجبا.

Jikinsa yay very weak ya shiga lumshe idanunsa yana jin zucyarsa nayi masa sanyi yana samun nutsuwa,a hankali kuma ya gama ware hannayensa da suke a dunƙule ya shiga sauke ajjiyar zuciya da sauri da sauri,sai da karatun yay kusan rabi sannan ya miƙa hannunsa a hankali ya stop na karatun tare da kashe wayar gaba ɗaya sbd message ɗin Damus dake ta shigowa tun ɗazo, kuzarin dake jikinsa gaba ɗaya ya tattaro tare miƙewa tsaye da ita a jikinsa kai tsaye harabar Makarantar ya nufa, ganin yadda students suke kallonsa yasa ya haɗe ransa tamkar wanda aka sanar masa da cewa Besty ya mutu, principal ɗin dake ƙoƙarin shigowa ne yay saurin kallon Deen yace “badai tafiya ba?” Ba tare daya kallesa ba yana lumshe idanunsa yace “Noo! I’ll be back soon”wajan wata Mota bugatti wacce take da kalar blue black,yana zuwa wajan motar ya direta tare da buɗe ƙofa, kallonsa tai taga bama ita yake kallo ba hakan yasa tayi saurin shiga gaba ta zauna, rufe ƙofar yay ya koma side ɗin drever,a zafafe yake taka ƙafafuwansa kamar mai shirin yin gudu,duk yadda ya kejin zuciyarsa babu daɗi amma hakan bai sa ya fasa tafiyar daya saba ba wacce ta zame masa jiki,yana shiga motar yay mata reverse ya jata da wani irin speed yabar makarantar, gudu kawai yake a saman kwalta har ya isa wani haɗaɗɗan park a ciki yay parking ɗan haɗe laɓɓansa yay yana jin yadda kansa yake sara masa,a hankali kuma yaja numfashi haɗi da ware idanunsa waje yana ƙarewa park ɗin kallo, taɓe baki yay a hankali kuma ya fito daga cikin motar bayan yabar motar a kunne sbd baccin daya ɗauke Moon yasan tana da saurin jin zafi hakan yasa habar motar a kunne amma dai ya saka mata key, da blue eyes balls ɗinsa ya shiga kallon wajan kafin a hankali kuma yasa hannunsa ya ware ribbon ɗin daya ɗaure gashinsa dashi,gashin ya sauka har baya da kuma gefen fuskarsa,cikin nutsuwa yake tafiya harya iya reception bai tsaya wani abu ba ya huce vip side kai tsaye wajan Swimming pool ya huce special side ne kusan babu kowa a wajan koda kuɗin ka ba kowa ake bari yaje wajan ba,cikin nutsuwa ya fara cire kayansa ya rage daga shi sai farar singlet da kuma wanda 3gauter ya shiga cikin ruwan yana lumshe idanunsa, bakinsa ya hura kaɗan ya rufe idanunsa slowly ya fara nutsu cikin ruwan baka ganin komai sai fitar numfashinsa shima sanadin ƙananun ƙwaiƙwaye dake ta cikin ruwan zaka fahimci haka,daya tuna hannun Farouk daya taɓa Dollynsa dashi saiya ƙara nutsewa cikin ruwan,masu kula da wajan kowa yana harkar gabansa,amma mutum ɗaya mai suna Joseph yana kula da sanda Deen ya shiga cikin ruwan,a hankali ya duba agogon hannunsa yaga kusan 10minutes left da shigar Deen cikin Swimming pool ɗin amma ko ɗagowa baya yayi, miƙewa yay yaje har bakin Swimming pool ɗin, idanunsa ya fara yawo dashi a cikin ruwan amma ko alamar Deen bai gani ba, Deen idanunsa a lumshe yake nutsewa cikin ruwan har yaje ƙarshen ruwan, tunawa da Maganar Moon da take cewa “Dad nima ance ana sona”kuma ta gwada masa kissing da akai mata yasa da sauri ya buɗe bakinsa da idanunsa ruwa ya fara shigewa cikin su, Joseph mamaki ne ya kamasa amma bai ce wani abu ba yana tsaye yana kallon Sarautar Ubangiji,da sauri ya fesar da numfashi yana sauke ajjiyar zuciya jin numfashinsa, hannunsa ya ware tare ƙafafuwan sa ya fara yin iyo tare da yowa sama,harya fito bakin ruwan,yana fitowa Joseph ya miƙa masa sabon towel ya shiga goge jikinsa,sabbin kaya ya amsa rigace armless da wani long jeans mai kyau,yana gama sawar ya fice daga wajan kansa da sumar ƙirjinsa na ɗigar ruwa,a reception ya bata A.t.m suka ciri kuɗin su,da gudu-gudu ya fito da ciki zuwa wajan motarsa idanunsa yay jajirrr sbd ruwan daya shige masa,sai yanzu yake jinsa fresh ya samu nutsuwa,har yanzu bacci take kallo guda yay mata ya ɗauke kansa,da sauri ya fara murza kan motar har ya fice daga cikin park ɗin. Kai tsaye wajan wani babban Mall ya shige da ita nan ma bai ta sheta ba,babu jimawa ya dawo da wasu securities da suka dauƙo masa kaya a cikin Boot suka sanya masa, kuɗi masu yawa ya basu bai jira jin gdyar da suke masa ba yaja motar da gudu,sai wajan magrib ya dawo da ita cikin makarantar,sai mistsika idanu take wanda sukai mata nauyi  sabida yawan baccin da take,a hankali ta juya kanta zuwa direction ɗin da Deen yake da sauri ya ɗauke idanunsa daga kanta yana ɗan haɗe rai, kwaɓe fuska tayi tana turo ƙaramin bakinta wanda yake ɗauke da jajayen laɓɓa masu kauri da da ɗan faɗi sunyi kyau sosai,tun kafin tai magana yay saurin fita daga motar ganin hakan yasa itama ta fita,da sauri ya fara tafiya zuwa hostel na jss section yayi nisa yaji baya jin ta kunta a bayansa tsayawa yay cak tare da juyawa,tsaye ya ganta ta ɗaga kanta sama tana kallon wata bishiya sai dry take kai ka rantse shira suke da bishiyar, harɗe hannayensa yay ya zuba mata narkakkun idanunsa wanda suke a janye sbd damuwar da yake ciki,a hankali yaga ta fara tafiya zuwa wajan bishiyar tana gaf da ƙarasawa wajan bishiyar yaji ta fasa wata gigitacciyyar ƙara haɗe dayin baya ta faɗi a wajan babu numfashi,cikin zafin nama ya ƙarasa wajan yana faɗin “Lolly!!! No please Dolly!!” Yana faɗin hakan ya ƙara kwasa sa gudu abinka da wanda bai saba tafiya a nutse ba,yana zuwa yasa hannunsa gaba ɗaya ya ɗauke,a hanya suka haɗu da principal daya fito daga side ɗinsa Kasancewar gidansa a cikin makarantar yake, kallon Deen yay wanda yake ƙoƙarin komawa da ita cikin mota yace “ka ɗauke ta lokacin ɗaukan karatu,yanzu kuma ina zaka? Zaifi kyau ka mai data ga makwancinta” ko kallansa Deen baiyi ya nufi hostel ɗin su Moon a  coner farko su kaga Head grill ɗin su Moon ta da tare da Yasmin,da sauri Yasmin ta saki head grill ɗin mai suna Haneefa tabi Deen da kallo tana ƙara ware idanunta, a hankali ta furta “GATEKEEPER” sarai ya jita kuma yasan ko wacece ita,amma ko a jikinsa kai tsaye ya shige part ɗin su Moon yana zuwa ya samu Feenerh tayi bacci kwantar da Moon yay,kana ya ɗura kanta a saman cinyarsa a hankali kuma ya zare hijab ɗin jikin ya fara shafa sumar kanta,kallon principal ɗin yay Murya kamar an masa dole yace “ƙaro A.c,and close the windows” dukkan abinda yace haka yayi,wata wahalalliyar ajjiyar zuciya ya sauke lokaci ɗaya kuma ya fahimci abinda ya samu Lollynsa,buda da yadda yaga goshinta yake fidda zufa, yasubuhanallah! Wacce lukutar masifa ce haka, ƙaramar yarinya da irin wannan abun tayaya zata jure zama da aljanu a jikinta? Bakinsa ya ɗura a saman goshinta da sauri tayi miƙa kafin ya janye bakin ya maidasa saitin kunanta, hijabi ɗin ta ya ɗauka ya ɗura saman goshinta ya shiga murzawa, cikin zazzaƙar  muryarsa mai ratsa zuciya ya fara yin Bisimillah! Kafin ya ɗura da karatun suratul Baaƙhara shafin.

وٱتبعوٱ ماتتلوٱآلشيطين على ملك سليمن.

Advertisements

Miƙa ta farayi bakinta ya shiga fitar da kumfa,duk yadda yay karatun Kur’anin ƙin mutsi sukai sai juyi kawai da take saman cinyarsa gumin wahala na yanko mata,daya matsa da karatun ma kawai sai a tishawa suka gudu hakan na nuna cewa basu ma da Lokacin tsayawa aji dalilinsu na shiga jikinta bare a nemi sulhu dasu,suna guduwa ita kuma bacci yay gaba da ita,da jajayen idanunsa kawai yake kallonta shi sai a lokacin yaga girman data ƙara halittun ta na ƴar mace tun sun bai yana sai raguwar girman,fesar da iska yay a hankali kuma ya zameta daga jikinsa ya kalli principal ɗin kamar bazai magana ba sai kuma yace “okey! Dama akwai su?” Girgiza kai principal ɗin yayi yace “ko kusa ko alama bata taɓa yi ba sai yanzu”taɓe baki yay bai ƙara kallon principal ɗin ba ya nufi wajan wardrobe ɗinta shi kuma Principe ɗin yay waje abinsa,wasu fararan kaya ya ɗaukar mata masu kyau riga da wando,gefen gadon ya zauna tare da jawota jikinsa ya zare mata rigar jikinta yana jin yadda ta sauke ajjiyar zuciya duk abinda yake idanunsa a lumshe suke bai yarda ya buɗe ba,sai da ya sanya mata kayan kana ya ɗauke na jikinta ya ajjiye can gefe guda,tsaye ya yi a kanta yana kallonta ko ƙifta ido ba ya yi, agogon warist ɗin sa ya duba yaga time yaja ko Isshā baiyi ba, durƙosawa yay ya shiga yi mata karatu idanunsa akan fuskarta sai faman haɗe rai take tana turo baki gaba, tattausan tafin hannunsa yasa ya shafa mata addu’ar,hasken ɗakin ya kashe ya ƙaro gudun ac sosai Sannan yaja masu ƙofar ya fita. Washegari da safe ya kasance weekend Moon basu da class tun safe data farka take ta mmkin yadda kayan bacci yaje jikinta, zuciyarta cike da tsoron Allah yasa Dad ɗinta ba tafiya ya kuma yi ba,bayan tayi sallah tai wanka ta ƙara komawa bacci, Feenerh kuma tana shirya wa ta nufi wajan Amira domin tayi mata kitso,can cikin baccinta taji ana ja mata hanci slowly ta fara buɗe idanunta tana rufewa a haka harta samu damar buɗe idanunta sosai a saman fuskarsa,waro ido waje tayi mmki,yana sanya da wani tissue ɗin boyal black wanda akaiwa ɗinkin riga half body mai ƙaramin hannu,ya ɗura wata half ɗin jaddara mai shegen kyau,sumar kansa ta sauka har wuyansa yay wani bala’in kyau tunda take bata taɓa ganinsa a shigar manyan kaya ba sai yau,hatta ga ta kalmin ƙafarsa jaaa ne shima half covert shoe mai gashi,ga wani watch ɗin iphone dake maƙale a hannunsa, idanunsa ya ɗauke a kanta yana faɗin “stop staring at me” turo baki tayi tace “Dad you look like Akbar na film ɗin Joda & Akbar” shiru yay mata ita kuma taci gaba da faɗin “Dad Allah kuna masifar kama sosai” taɓe baki yay yana miƙewa tsaye can kuma yace “ke kika san shi” sakkowa tayi ta kama hannunsa tace “Dad zaka tafi dani ko?nifa na gaji da Wannan makarantar” waro manyan idanunsa yay waje idanunsa a ƙofa kamar da ita yake maganar yace “Au! Lawyern fa?” Hawaye na ya fara sakko mata tace “to stay with me please Dad” Tofa anzu waje,shi yama rasa me zai farayi ga message ɗin Besty saya samesa jiya da yake cewa _Besty i missed you soo much,Nasan kana fushi dani ne but Aliyou ni nasan nai maka gata ne,ina son idan harni na haifeka ba riƙon ka aka bani ba,ba tsintar ka nayi ba to kazo gobe bai ɗauke maka ba, your father *~ENEYE AHUOYZA~*_

Abu na gama message ɗin da Damus yay masa inda yake faɗin. _Oga Deen kayi good 2years amma babu wani impormation about the girls,Oga Taju yace yana buƙatar yin meeting dake a Zoom tomorrow by 12pm zaku tattauna akan ɓatan yarinyar Moon dan kai yake zargi,dan haka ka tanadi hujjarka idan har baka dashi yana iya sanyawa azo tunda daga PAKISTAN zuwa Niger ai cire masa kanka kasan wannan ƙaramin aikin Taju ne, babban kuma zai iya ɗaureka a hankali ya dinga yankan nama jikinka, zan tura baka sa code na meeting ɗin tare da link_

Ga kuma rabuwa da Moon da zai yi yanzu,dole ya sassauta fuskarsa ya tattaro duk abinda ya iya ya bata nishaɗi kafin ya tafi, ajjiyar zuciya ya sauke kafin yace “Lolly ƴan mata sai Aure” ƙafa ta fara diddorewa tana sakin kuka “Dad ni bazan aure babu kyau fa” buɗe ido waje yay yace “laaa injiwa??” Turo baki tayi tace “kawai nidai,bayan ance wasu basu riƙe Aure da daraja, inaji Amira tana faɗin sister ɗinta ko good 3mounth ba tayi da Aure ba mijin ya saketa,wai baya bata abinci sannan baya sauke mata haƙƙinta” fito da idanu waje yay sosai yace “meye haƙƙi” shiru tayi kamar bai tunani sai kuma tace “nima ban sani ba” haɗe rai yay sosai kana yace “look at me Dolly,bana son kina zama kina jin wannan zantukan kinji ko, kuma ko wanne zai maki wani wakan kici masa uwa, bance rashin kunya ba a’a babu kyau rashin kunya gana gaba,ki zama kamala da nutsuwa,ki zama mai hqr da jajircewa,ki zama mai ra’ayin kanki kuma kaifi ɗaya,kada ki yadda wani yace zai sauya maki ra’ayi,ki zama tsare mutuncinta gida da waje, And ki rage wannan surutun naki” ya faɗi maganar yana sauke wata wahalalliyar ajjiyar zuciya ya daɗe bai magana bai tsayin wannan ba,kana ya ɗura da faɗin “ko hannu mace ta bari wani ƙaton ya riƙe mata to ciki take ta haihu,wata ma ta mutu”da sauri ta zaro ido tana dafe ƙirjinta dry taso bashi dake bata damesa ba ya haɗiye abarsa yace “Eh! Sosai fa,dan haka ki kama kanki ki riƙe al’ƙawari dukkan wanda ya saɓa al’ƙawari bayan ya ɗauka to shi da Allah!,akwai hijab ɗin dana sauyae maki na makaranta kada ki ƙara sanya wannan guntun hijib ɗin understood?”ya faɗa ya fito da ido waje,kaita gyaɗa masa sakin fuskarsa yay yace “I’m coming Lolly, please keep the promise kada ki saɓa”kuka ta saka masa da sauri ya lumshe idanunsa yace “I’ll be back Dolly, tabbas zan dawo a ko wanne lokaci kisa wannan a ranki Dad ɗinki na tare dake” kuka tasa masa tare da maƙale sa,shiru yay yana bubbuga bayanta cikin nutsuwa Kuma ya fara rera mata waƙa;

_🎸🎻 I am a Muslim child, I will never see him for my money for Thailand for Daddy was with my neighbour🎻🎸_

Shiru tayi tana jinsa kafin ya ɗura ta 

_🎻🎻 tinkle tinkle star up I wonder was just her like a diamond in the sky🎸🎸🎸_

Dry ta farayi tace “Dad kai ma a School ka iya ko?” Gemunsa yaja yana ɗaga mata kai ƙara rungomesa tayi tace “I’m going to miss you Dad ” kanta ya shafa yace “sama to me Lolly ALLAH ya sa maki albarka, barakallahu fikiii Maimunatou” shiru tayi shi kuma a hankali ya ɗago haɓarta tare da sanya mata ƙaramin yatsarsa a cikin bakinta yace “take a sweet” lumshe idanunta tayi a hankali kuma ta fara jan yatsarsa ta suma tsotsa kamar alawa, runtsa idanunsa yay yana jin yadda tsigar jikinsa me tashi ga kuma yadda take jan yatsarsa kamar zata zuƙe masa jinin jikinsa,da sauri ya zare yatsarsa ya rungome ta yana maida numfashi kafin ya bata peak a forehead ɗinta, muryarsa na rawa yace “love You Lolly” kasa magana tayi har ya fita daga ɗakin yana fita ta faɗa saman gado ta fashe da kuka hadda birgima.Da sauri da sauri yake taka ƙafafuwansa a cikin gidan Sarautar duk inda ya ratsa barori da kuyangi da hadimai sai fadawa ne suke zubewa ƙasa suna gaishesa,amma ko kallon arziƙi basu samu ba daga garesa ba,kansa a ƙasa yake tafiya yana baza farar alƙyabbar jikinsa wacce tasha ado da wani kallar zare,ya ɗura hular ƙarfe a kansa daga sama an ɗora gashi,Beaty na zaune shida matarsa Nene suka fara jiyo ana bal da abu,kafin su miƙe Deen ya shigo cikin parlour’n da sauri kamar an cillosa, miƙewa Nene tayi tana kallonsa kafin tayi magana ya nuna ta da yatsa jikinsa duk rawa yake yace “what is this Mom???” kasa magana tai ita ta haifi yaro amma sam bata haifi halinsa ba,ace mutum bashi da aiki sai zafin zuciya baya gani girman kowa sai wanda yay niyya ga rashin hqr da nunƙufarcin tsiya, alƙyabbar jikinsa ya cire yay hurgi da ita kana ya cire hular ya jefar ya rage daga shi sai farar armless mai ƙyau an rubutu Lolly da manyan baƙi a jikinta, kallonsa kawai ENEYE yake yana mamaki zuciya irinta Deen, numfashi ya sauke yace “Wlcm Besty come in” wani kallo Deen yaywa mahaifinsa yace “Ni zan shigo ciki? GOD FORBID” yana faɗin hakan ya juya ya fita da sauri murmushi Besty yay yace “Congratulations Besty now Moon is ur wife Moon matar kace” da wani sauri Deen ya juya ya fara kallon mahaifinsa,kai ya gyaɗa masa yace “Yeah!! Na san i made a mistake but now i understand Maimunatou matar kane tun ranar daka bar gida aka ɗaura maka Aure da ita….

Advertisements

Team Deen where are you????🤣🤣🤣

_A yau comment ɗin kune zai fansheku tabbas wancan karan na ɗaga maku ƙafa sbd ina tunanin mai da book ɗin na kuɗi,amma yauzo na fasa yana nan as free kamar yadda nace amma fa Ni ba gantalalliya bace🤣🤣 da zanna abu babu yabawa ba, tabbas idan baku gigita ni da COMMENTS ƊINKU ba Allah zaku sha mamaki sai nayi sati banyi update ba 08119237616 game son ducoment na UNCLE NE akan 400_

SARAUTA 👑

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like

MOON 67-68

Advertisement  *MOON* _✍🏾67-68_ Please Subscribe my YouTube channel *Nimcyluv T.V* https://youtube.com/channel/UClywbagpRx5qlVyOy0ZPPDA Advertisements SIRRIN MU love and romantic story…