MOON 53-54

Advertisement

 

*MOON*

       _✍🏾53-54_

Tunda Deen yabar cikin makarantar yake faman yawo a gari, yama manta yana da wata mota wani lokacin da ƙafafuwansa yake shiga lungu da saƙo,wani lokacin ya hau Taxsi.

Duk inda yake tunanin his Queen ɗinsa babu ita babu labarinta, zubewa yay a tsakiyar titi yana mai da numfashin wahala, idanunsa ya shige ciki sbd tsabar fargaba, bai son ace harsha shensa ya zama gsky akan ɓatan Queen Maimunatou Aliyou Eneye Ahuoyza, idan har abinda yake tunani gsky ne ya rantse babu wanda zai bari da rai.

Zabura yay da sauri yana kaiwa iska duka kafin ya samu taxsi ya hau zuwa gidansa,yana zuwa ya fara fatali da dukkan abinda yaci karo da shi, gaba ɗaya ya hargitsa parlour’n shima duk ya yanke a hannun,banda kiran Maimunatou babu abinda yake ya zama wani iri,daman yasan cewa Moon itace weakness nasa, Aliyou bai taɓa shiga halin daya shiga a yanzu ba ji yake kamar rayuwarsa ya rasa baki ɗaya.

Advertisements

Da sauri ya haura upstairs yana fesar da iska daga cikin bakinsa a haka ya ƙarasa ciki kai tsaye bathroom ya shige tare da sakarwa kansa ruwa mai sanyin gaske.

Da sauri ya sauya kaya hanunsa riƙen da wyarsa yana magana da wani kana ganin yadda yake magana a ɗan hankali kasan very important ce, yana gama maganar yace “Ok I’ll be there soon,just get ready” yana faɗin haka ya kashe kiran,ya fice daga gidan baki ɗaya kai tsaye makaranta su Moon ya koma yana zuwa ya nufi office ɗin principal zama sukai baki ɗaya yana sauraren abinda Principal ɗin yake faɗa “na gama yin report a wajan ƴan sanda,duk an baza securities in sha Allah she’ll be save” jinjina kai Deen yay yace “You don’t have to worried, kaje ka janye report ɗinka” da mmki Principal yace “kamar ya?” Deen na fita waje yace “kamar yadda nace” yana faɗin haka ya fice daga cikin Office ɗin, can gidan sa ya koma a nan duk yabar motarsa yana gama komai ya nufi airport babu jimawa jirginsa ya ɗaga zuwa Katsina.

Moon tun data baro makarantar take gudu ashe lokaci ɗaya suka fito da wata yarinya, Moon sai da tayi gaba sosai sannan ɗaya student ɗin ta fito a kuma dai-dai lokacin motar Damus tai parking bai tsaya ɓata lokaci ba ya kama yarinyar da yake tunanin mooni ce,duk da cewa ya ɗauki shekaru masu yawa bai ganta ba,suna saka yarinyar a mota suka ja da gudu tare da barin wajan.

Ashe duk abin ke faruwa a idanun Faizak wanda ya fito zai nufi airport sbd gida da yake san komawa, ganin mutanan yasa hankalinsa ya tashi kuma ya tabbatar Moon suke son kamawa sbd photon daya gani a wajan ɗaya daga cikin su, kuma yana da tabbacin zasu iya dawowa da zarar sun san ba Moon suka kama ba, da sauri yasa mai taxsi ɗin da yake ciki ya tsaya,fita yay zuwa inda Moon ta kwanta da alama mutananta ne suka jefar da ita a wajan, yana zuwa yasa hannu ya ɗauke ta motar ya shiga cikin taxsi da sauri mai taxsi ɗin yaja suka nufi hanyar airport ɗin, wajan motoci guda biyar ne jere suna jiran zuwan Deen cikin airport ɗin ya gama shirin komai Adyan wanda ya kasance abokin Deen ya kalli Deen yace “Am coming” bayansa Deen yabi domin yasan Adyan da shegen surutu yanzu sai yaje yayta zuba bayan ga abinda yake gabansu, kai tsaye Adyan wajan Faizak ya nufa wanda yake jingine jikin Taxsi ɗin,Deen bai ƙarasa ba sbd kiran ake masa a waya,ganin sunan Besty yasa yaƙi yin answering call ɗin gaba ɗaya kansa turiri yake bai zai iya wani long talking ba.

“Wlh Yarima baka da kirki gaba ɗaya, rabuna dakai tun a U.S sauran abokan mu kam nasan tun a primary school ka manta dasu” murmushi Faizak yay yace “Wane ni? Ai kune manya” baki Adyan ya riƙe yace “Abin harda cin mutuncin ashe? Tuba nake Yariman Barno” Faizak yace “baka rabu da abin dry,ykk dai yanzu Meta kawoka nan?” Adyan yace “Allhamdulillah! Meya kawo ni nan wannan kai zan tambaya kasan yanayin aikin namu” Faizak yace “haka fa, ni nayi N.Y.S.C.E ne a nan makarantar kwana, kuma yau gida zani daman dai saura kaɗan na gama” Adyan yace “ma sha Allah” leƙa taxsi ɗin yay yaga mace kwance kamar mara rai ga kayan makaranta jikinta yace “Who is she?” Kallan motar shima Faizak yay yace “Ohh! she’s my sister” jinjina kai kawai Adyan yay yace “Nima zamu Katsina ne, but ƙilan mu hau jirgi ɗaya fa” daga nan dai sukai sallama kowa ya kama hanyarsa.

Harara Deen ya watsawa Adyan yace “Fuck You” dry Adyan yay yace “Afuwa you’ll be surprised idan nace naga friend childhood ɗin mu harda sister ɗinsa” taɓe baki Deen yay baice komai ba ya nufi hanyar shiga jirgin da yasa aka kawo masa tun ɗazo, sosai Adyan yay mamakin ganin jet ɗin domin bai san dashi ba haka dai yabi bayan Deen, Faizak da hannunsa ya ɗauki Moon wacce take ta bacci bayan Aljanun sun saketa, har cikin jirgin ya shiga ɓangaren vip kwantar da ita yay sannan ya zauna idanunsa na kanta a haka jirginsu ya tashi kusan lokaci guda da jirgin Deen.

Damus a fusace yay bal da yarinyar dage gavansay bashi kaɗai ba hatta Ovasi yay mmkin ganin yarinyar, Nana khadii kam ta kasa mutsi domin duk abinda yake faruwa yanzu sun sani, tana addu’a Allah ya kare Moon daga sharrin su, zubewa tayi a wajan da sauri Salmerh ta riƙeta domin kowa na gidan ya fahimci cikin dake jikin Nana khadii wanda yake bata wahala ga wata jaraba da cikin yasa mata indai bata kasance tare Ammar ba hankalinta baya ɗaya, Eki ita da Salymat suna gefe ɗaya cikin takaici itama tace “Deen na ɓata maku hankali, i have an idea why baza kuyi bincike akan family nasa ba ƙilan ko samu wata mai makon moon,kaga dole yazu gareku” kasa cewa komai Damus yay can yaji wayarsa ta fara ƙara a karo na farko kenan da Oga Taju ya kirasa tunda yaga haka yasan lamarin ba ƙarami ba ne, Answering call ɗin yay a zafafe Oga Taju yace “ka ɗauki duk ƴan matan wajan nan ku fice daga gidan  Emmediatly, zan turo private jet gaba ya ɗauke ko zuwa Pakistan no more questions munyi kidnapped grandma ɗin Aliyou” yana faɗin hakan ya katse wayar da sauri ya shiga tattara ƴan matan gidan zuwa cikin mota, Granny wacce take kwance babu lfy Damus ya kalla ganin babu wani aiki da zatai masu yasa ya ɗauki bindigarsa ya harbi Granny da ita nan take kanta ya fashe ya shiga malalar da jini, ihu Nana khadii ta saki sbd akan idanunta komai ya faru jikinta ya ɗauki rawa da sauri tai wajan compound ɗin gidan tana zuwa motar Ammar na parking a karo na farko sbd ya kirata har babu adadi bata ɗauka, tana ganinsa ta faɗa jikinsa tana sakin kuka,bai tsaya jiran menene ya sameta take kuka ba,kawai ya ɗauke ta gaba ɗaya ya sanya ta cikin motarsa da wani irin speed yabar cikin gidan.

Baƙin ciki yay Damus yawa da sauri gaba ɗaya suka bar gidan suna zuwa airport ɗin jirginsu na sauka, shiga sukai cikin ƙaramin lokaci jirgin ya ɗaga dasu zuwa sararin samaniya su Damus Pakistan tayi kira.

Deen basu samu damar kaiwa Katsina ba sai a Barno suka sauka, motoci Masu yawan gaske ne a airport ɗin kana gani kasan na gidan sarauta ne,a hankali Faizak ya fito hanunsa ɗauke da Moon zuwa lokacin ya fara tsorata sbd har yanzu bata farka ba, Bafadawa ne suka rufa masa baya sai kirari suke masa, Tsaki Deen yaja wanda yake gefe guda shida Adyan domin babu abinda ya tsana sama da Kirari, ganin abinda fadawan suke yasa ya ƙara jan tsaki yana shirin shiga mota idanunsa ya sauka a hannun Faizak dake ɗauke da Moon, ya daɗe yana kallon Moon amma ya kasa gane wacece domin banda hannunta babu abinda ake iya gani, cikin mota ya shige yana shiga wayarsa nayin ƙara, kamar bazai duba ba sai kuma ya duba.  Notification ne na istagram da sauri ya duba account ɗin Oga Taju ne bai taɓa sanin yana da account a I.g ba sai yau,vedio ya gani dan haka yay download ɗin sa, wani ihu yay sbd arba da yay da Yayinda an ɗaure ta jikinta duk jini sbd dukan da akai mata ko mutsi ba tayi,ana gama nuna masa sai aka hasko fuskar Oga Taju wanda yake ɗauke da manyan guys da bom masu hatsarin gaske, dry yake ta ɓaɓɓakawa cikin kakkausar murya yace “You’re mad Aliyou, yanzu saika zaɓa Your grandma or your wife, na baka nan da awa goma ka bai yana a gabana kai da matar taka idan ba haka ba zai kashe kakar taka,sannan na ƙarar da family naka,the choice is yours” Deen ya huci yace “i promise wlh billahi tallahi sai naga ƙarshen ka, kafin nan da cikar awa biyar Ni Aliyou Eneye Ahuoyza indai auren sunna akai aka haifan saina bai yana a gabanka tare da Queen Maimunatou, you have nothing to do, gani nan zuwa Pakistan ni dakai shege ka fasa”.

Yana faɗin haka yay dailing number Besty ringing ɗin farko Besty yay answering yace “Aliyou kana ina?” Kai tsaye yace “ok stay there kaje gidan Sarkin Barno,kafin kaje I’ll tell him everything nan da awa guda zanzo”.

Deen bai tsaya jiran wani abu ba ya shiga mota shida Adyan suka nufi Gidan Sarkin Barno,dry Adyan yay yace “for the frist time aboki zaije gidansu abokinsa Wow” banza Deen yay masa yaci gaba da driving cikin ƙonar rai a tsakiyar gidan Sarkin Barno sukai parking da kansa Sarki Aliyu Al’amin ya tarbi Deen rungomesa yay yana faɗin “wlcm takwara na,wlcm the king of Nufaz place” ƙarfin kawai Deen yake kafin yace “Thank you Abba” idanun Deen ne ya sauka akan Faizak wanda yake sanye da farar Alƙyabba yay kyau sosai, tsayawa yay yana kallonsa haka kawai yaga kamar ya sanshi ga kuma kamar Queen Maimunatou a fuskarsa, Murmushi Sarki Aliyu Al’amin yay yace “badai kun manta juna ba?” Cikin barkwanci Adyan yace “Allah ya taimaki sarki da alama Yarima Faizak Aliyu Al’amin ya manta Yarima Aliyou Eneye Ahuoyza” waro idanu sukai a tare cikin farin ciki kuma suka rungome juna,domin sai yanzu komai yake dawo masu, daga nan kuma kowa ya fara burin kunya sbd duk sunga juna a makarantar su Moon, dry Faizak yay yace “Albishirinka” idanun Deen akan waya yace “faɗi kawai” Faizak yace “No dole kaban wani abu dole zaka fi kowa farin ciki” taɓe bakinsa yay abu biyu zai sashi farin ciki a yanzu ai ganin Queen Maimunatou sai Yayinda, ganin babu komai wajansa yasa Sarki Aliyu Al’amin ya ɗauki wani zobe mai tsadar gaske a hanunsa ya bawa Faizak yace “gashi ni na fanshesa” karɓa Faizak yay yace “Your daughter is with me” da sauri Deen ya kalli Faizak bakinsa har rawa yake “are you serious friend?” Jinjina kai yay yace “eh, tana wajan Fulani” jikin Deen na rawa ya kama hannun Faizak zuwa cikin place ɗin yace “please kai ni wajanta” bayansu Adyan yabi shida Sarki Aliyu Al’amin yay, babban parlour suka sami Fulani da kuma Yakumbo sai Jadakadiya Asifa, tunda suka shigo Deen yake kallon Fulani wacce babu abinda ya rabata da Moon,tana zaune sanye da Alƙyabba hannunta riƙe da casbawa idanunta yay ja,da ido kawai take bin Deen har suka gaisa, daga nan kuma suka nufi flat ɗin fulani..

Zaune take sanye da riga da wando masu kyau an tufke mata gashin kanta,tunda ta farka ta hanaka kowa zuwa inda take banda kuka babu abinda take, da ƙyar ta bari Fulani ta shiryata amma ko abinci taƙi ci, a bakin ƙofa Faizak ya tsaya Deen kuma ya shigo tare da rufe ƙofar da key, a hankali ya fara takawa zuwa inda take tsaye,jin kamar tsaiwar mutum yasa ta ɗaga kanta arba da tayi da Deen yasa ta fasa wata gigitacciyyar ƙara jikinta ya fara rawa, ci gaba da tafiya Deen yay duk inda tayi yana biye da ita,harta ƙarasa jikin bango,rufe idanunta tayi sosai har lokacin jikinta rawa yake lumshe idanunsa yay yana fesar da numfashi, hankali a kuma taushashe yace “Lolly” girgiza kawai take tana son tace am not ur Lolly amma bakinta ya kasa faɗar komai, hanunsa ya miƙa zai taɓa ta tayi sauri janye a hankali kuma tace “don’t touch me”  manyan idanunsa ya ware kamar wanda bai gane me take cewa ba yace “mene?” Shiru tai masa lokacin da wani kuka ya kwance mata ta shiga faɗin “Dad why? Me yasa zaka dawo gareni? Kashe min iyaye dakai bai isa ba saika dawo kai na? Ko nima burinka ka kasheni? Ok ashe bana buƙatar kisa a gareka burinka ka samu jikina ka aikata zina dani ka mai dani ƙaruwar..,” bai bari ta ƙarasa maganar ba ya sauke mata wani ƙyakƙyawan mari a saman fuskarta, kuka ta saka tana faɗin “ko zaka kashe ni ba zan fasa faɗin abinda nai niya akan ka ba,ashe dalilin daya saka kake cewa ni matar ka ce ko? Sbd ka ɗauki niyar mai dani dadironka” da sauri yasa hannu ya damƙi sumar kanta yana huci yace “stop Maimunatou,wlh kika ƙara cewa zan mai daki dadirona zaki sha mamaki na,a ɗakin nan zan maki komai naga uban da zai hana” cikin ƙarfin hali ta buɗe baki zatai magana yay saurin sanya bakinsa cikin nata,duk ihun da suke bai hana sun saki ajjiyar zuciya a tare ba wani mahaukacin hot kiss ya fara bata daga ita har shi jikinsu ne ya fara rawa, kasa tsaiwa tai hakan yasa tai baya ta faɗa saman bed ɗin dake bayanta kamar wanda ta jawo haka shima yabi bayanta ya faɗa samanta,cikin sauri ya fara birkitata shi kansa yasan yanayi ne kawai sbd ɓacin ransa daya kufce, cikin zafin nama yaci gaba da sarrafa bakinta wanda yake cikin nasa,kafin yasa ɗaya hannunsa hanunsa ya zame wandon dake jikinta wanda gaba ɗaya bai huce manyan cinyoyinta ta ba, bakinsa na cikin nata while hannunsa na waist ɗinta cikin nama ya zare pad din dake jikinta, lokacin ya sanya yatsarsa a jikinti ta ƙara shi ɗewa shi kam kasa mgn yay sai “Uhm” kawai da yace yaci gama da tura yatsarsa cikin jikinta, kasa daurewa yay sbd danshin da yaji hakan yasa ya zare bakinsa yay ƙasa da kansa,da sauri ta yunƙura zata tashi zaune yay saurin dannata baya tare da tura mata yatsarsa wacce ta saba sha a cikin bakinta, sabon lamarin da take ji a jikinta yasa bata san lokacin data fara tsotar yatsarsa ba, “uhm” kawai Aliyou ke cewa idanunsa ya rine yay jaa sosai, Faizak tunda yaga Deen ya rufe ƙofar ya juya inda ya bar Adyan,su Fulani kam sun ɗauka Aljanun ne sbd Faizak yay masu bayanin komai, yanayin wajan da yake fess  kuma ciki jajir yasa Deen yay saurin tura hancinsa ƙamshi da wajan yake yasa shi faɗin “Uhm Yasubuhanallah!” Kafin da sauri ya sanya bakinsa a cikin jikin ta rashin sabo yasa Moon sakin ihu sai kuma fitsari shaaaaaa ya sauka a fuskar Deen, wani ƙawataccen Murmushi Aliyou ya saki kansa ya ɗauke bayan ya shanye ruwan wajan tasss, da sassarfa yabar ɗakin kansa na sara masa.Wani tsanar Dad ɗinta ce ta saukar mata a zuciya sai yanzu ta ƙara tabbatar da abinda aka faɗa mata a wannan wasiƙar wacce bata san ko waye ya rubuta ta ba,kuka ta sanya mai ratsa zuciya tana jin duk duniyar tai nauyi da girma, babu abinda yake ƙara ɓata mata rai illah shan da Deen yaywa jikinta. Babu jimawa jirginsu Besty ya sauka shida Nene gaba ɗaya lokacin da Oga Taju ya bawa Deen sai tafiya yake hankalinsa ya tashi,ga vedio’n da ake tura masa na Yayinda wani ma baya iya gani,ga yadda Moon taƙi sunyi mgn bare ta fahimci halin da ake ciki, yanzu ma gaba ɗaya suna babban parlour Sarki Aliyu Al’amin ne yace “kabar iya yaran su tafi i believe Aliyu zai yi handle ɗin komai, kada ka damu in sha Allah zasu lfy kuma su dawo lfy,na gama shirya tafiyarsu an ta nadi private jet ɗin da zai kaisu” ajjiyar zuciya Besty ya sauke Kafin yace “Allah ya tsare ya ɗurasu a kansu” da Ameen Sarki Aliyu Al’amin ya amsa kafin ya miƙe yace “bari naje waccan ƴar rigimar sirikar tawa” yana faɗin hakan ya nufi wajan Moon wacce take ciki ɗaki, shi kam Sarki Aliyu Al’amin yayi hkne domin ya ƙara ganin Moon yana jin wani sanyi idan ya ganta,bai taɓa gasgata maganar Faizak ba sai yanzu. Da ƙyar ya lallaɓa Moon ta sauya shigarta zuwa wata red ɗin abaya mai kyau irinta yaran sarakai,ba ƙaramin kyau tai mata ba idanunta ya kumbura sbd kukan da tasha, a parlour suka samu su Deen da faizak tare da Adyan suna ganin su suka miƙe daman ita ake jira,da ido kawai Deen ke binta yana jin kamar yaje ya rungome Matarsa ko ya samu sauƙin zuciyarsa, gaba ɗaya suka fita wajan place ɗin inda pilot ya ajjiye jet ɗin suna so tafiyar ta zama sirri shiyasa sarki yasa aka kawo masa jet ɗin har cikin place.

Advertisements

Faizak a gaban Adyan na tsakiya Moon na side ɗin baya sai tsaki take ja sbd zaman ya isheta duk da bata san inda zasu ba, Adyan ne yace “Aliyou bashi da kirki jibi yadda ya shanya mu” murmushi kawai faizak yake sbd yasan halin Deen da nauyi kamar mace.

Tsaye yake gaban manyan sarakan guda biyu dukkan su sun ɗura hannayensu saman kansa sai addu’a suke masa, yana sanye da wasu amy color ɗin uniform, farar singlet ce ƙal a jikinsa hanunsa riƙe da wata ƙatuwar gun ga wasu manyan baƙaƙen Black shoe da suke ƙafarsa wanda suka zo har wajan ƙarin sa, gaba ɗaya pocket ɗin dake aljunsa gaba da baya duk bindigogi ne, kansa sanye da p.cap wacce ta kasance Amy color itama  sai da ya juya bayansa sosai sannan naga sunan dake saman rigar sa kamar haka; *CAPTAIN A.E.A* ashe kakaƙin sojoji ne a jikinsa, rungome mahaifinsa yay sannan ya rungome Sarki Aliyu Al’amin,da gudu ya juya ya nufi harabar Masarautar tun daga nesa ta hangosa yana gudu sai taga kamar an ƙara masa girma da tsayi tare da faɗi, uniform ɗin sojojin ba ƙaramin kyau sukai masa ba, meke nan Dad ɗinta Soja ne ko me?? shiru tayi tana ganin yadda yake gudu cike da ƙwazo, murmushi Adyan yay yace “the best soldier i never see soldier like you ALIYOU ENEYE AHUOYZA” da sauri Captain Deen😂 ya shige cikin jet can ƙarshe inda Moon take zaune, Kallonta yay ta ɗauke kai ba tare daya kulata ba yasa hanunsa tare da haɗata da jikinsa idanunta ta runtse ta shiga sauke ajjiyar zuciya,shima wata wahalalliyar ajjiyar zuciya ya sauke yana ƙara matseta a faffaɗan ƙirjinsa cikin ƙasa da Murya yace “i missed you Queen Maimunatou” jet ɗin ne ya fara Juyawa dasu a hankali da sauri kuma ya cilla sama zuwa cikin sararin samaniya hannu kawai su Besty ke ɗaga masu, Deen ƙara lumshe idanunsa yay tare da tura hannayensa zuwa ƙirjinta while jirgin na ƙara shiga cikin sararin samaniya……

   _to jama’a mu haɗe a Pakistan masoya Deen masoya Moon,masoya Faizak duk sai kunzo ganin Oga Taju😂_

  _*🔥🔥SIRRIN MU🔥🔥* the best book of the year kada ki sake ayi babu ke Soon za’a fara sakinsa masoya na nasan kuna dako da wanda ya taɓa siyan book ɗina da wanda bai taɓa ba,gaba ɗaya kuzo a karan farko ku ku nuna min soyayya😍zaku karanta romantic a majic novel za’a taɓa babin da su Ooo suka fi ƙauna🥰💋 kada ayi babu ko, *promo* wanda suke son nrml grp mai makon 400 zasu bada 300 masu son vip mai makon 600 zasu bada 500, amma iya wannan week ɗin dana fara sakin book ɗin ya ƙare tuni an fara payment ina ƴan ajin tubarkallah da hajiyoyi?? Wanda keɗin biya ga account details_

0116886423

Sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616☺️

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like

MOON 25-26

Advertisement   *⚡ MOON⚡* _✍🏻 Wattpad Nimcyluv_ _25-26_ Advertisements *DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV* https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ Kafin Eki ta sauke…

MOON 65-66

Advertisement   *MOON* _✍🏾65-66_ DON ALLAH SUBSCRIBE MY YOUTUBE CHANNEL  Advertisements https://youtube.com/channel/UClywbagpRx5qlVyOy0ZPPDA Ware idanunsa Mutumin dake tsaye gefen…