NI DA KE 17

Advertisement

 ♣️♥️♣️

        *_NI DA KE…!!!_*

                  ♣️♥️♣️

“`♥️Dole muyi rayuwa……..♥️“`

Advertisements

_By 😘😘feebyrh😘✍️_

page 1️⃣7️⃣

       “daman bakada lafiya shine ka cuce ni ka aure ni kasan….baxaka iya amfani dani….ba shine ka auro ni wallahi bari kaji baxan taba yarda da wannan cutar ba….koh ka biya mun bukata na koh kuwa yanxun nan in kira wanda xe magance mun…..??”

baki ya saki yana kallon ikon allah mamaki ne yayi mishi yawa “toh me ma take nufi….ne??” yafada a xuciyarshi yana kallonta jim yayi 

kafin ya dubeta da kyau yace “kinada hankali kuwa anya kuwa salmat kinsan abunda kike….please ki bari wannan ba tarbiyarki bane”

   “mtsssw kasan kai ba cikakken namiji bane shine ka cuceni kasan baxaka iya biya mun bukata ba…..

Advertisements

       “what do you mean salmat yaza’ayi nasan cewar ni me lafiya ne koh akasin hakan tunda ban taba yin wannan abun ba…..”

        “hhhhh kenan ni na taba kake nufi…..”

dan murmushi yayi yace “haba salmaty na ai duk wanda ya kalleki yaga cikkakiyar virgin….”

        ajiyar xuciya tayi ta gyara kwanciyarta “toh yaxanyi in san kai lafiyayye ne….”

daure fuska yayi kamar wanda be taba dariya ya daga shoulder yace “ban sani ba??”

         “gaskiya yakamata in sani cuz ina bukace dashi”

     dan guntun tsaki yaja ya gyara y kwanciya haka tayi ta surutai har bacci y kwashe ta a raxane khal ya tashi tareda yin salati “innalillahi wa’inna ilaihi raji’un don allah kayimun haka khairat wallahi ina matukar kaunarki please karki tafi ki barni dan allah ki yafe mun” yafada yana faman fitarda nunfashi tashi yayi ya fada toilet ya dauro alwala yayi nafila tareda yin addu’oi daga nan ya koma ya kwanta da tunani pallll a xuciyarshi.

da asuba ya tashi ya dauro alwala tayarda ita yayi dan y makara bud’e ido tayi a hankali ta sauke su kanshi dan guntun tsaki taja “honey ki tashi muyi sallah”

tab’e baki tayi tace “baxanyi ba”

     “am kamarya baxakiyi ba…?

   cikeda mamaki yayi mata tambayar 

   “to sallar dole ce…?”

   “innalillahi wa’inna ilaihi raji’un please salma kibar wannan wasar”

   mtsssw  taja tsaki ta tashi tabar dakin ganin gari na k’ara haske yasa yayi sallah daga nan ya nufi toilet yayi wanka cikin kankanin lokaci ya shirya tsafffff cikin suits maroon colour sai kamshi yake xubawa direct room d’in salma ya nufa kwance yasameta tana bacci tayarda ita yayi yana cewa “xani asibiti ki shirya anjima xanxo in dauke ki muje” yafada yana xura hannunshi a lallausan sumar kanshi wanda y kwanta lufffff sai sheki yake xubawa “shikenan amma kasani ba asibitin da xani…kuma baka isa ka fita ka barni haka cikin matsanacin sha’awar da ta addabeni”

     wani irin kallo ya aika mata shi yarasa gane kanta tantama yake anya kuwa wannan salma ce haka dai ya fice ya barta tashi tayi tana jan tsaki direct toilet ta nufa tayi wanka bayan ta fito daure da towel direct bed side drawer ta nufa phone d’inta ta dauko ta kira leenah ringing daya ta daga “bae lafiya irin wannan kiran da safe haka…??”

    “ina kuwa lafiya ki shirya gani nan xuwa muje tudu wajen bokan nan”

    “ok sai kinxo” 

daga nan suka datse wayar sharp sharp tayi ta shirya daga nan ta tabar gidan a waje ta tsaya ta kira leenah nan ta fito suka bar wajen basu dauki lokaci ba suka isa salma ce ta shiga leenah kuwa ta tsaya a bakin kofar wajen salma na shiga ta fara tub’e kayan jikinta saida tayi xindir haihuwar uwarta sai ga wani mutum ya fito cikin wani dakin kamar dodo haka hallittar shi take kadan nima kaina in xuba da gudu amma haka na daure na tsaya kanta yayi take ta kwanta nan yashiga amfani da ita ya dauki lokaci a kanta kafin ya sauka yana sauka nan ya fashe da dariya yana cewa “matsalarki khalil ko..?”

     daga kai tayi alamun eh nan ya koma kecewa da dariya yace “akwai wani abu da baki sani ba gameda khalil kinason shi dan dukiyar shi….to karki damu kin kawo kanki wajen magance matsalar ki”

yayi maganar cikin wani irin voice me ban tsoro “duk dukiyarda kike nema wajen khalil wanda kuke tunanin yana hannun mahaifinshi yana hannunsa dan mahaifinshi ya dade da mallaka masa duk abunda ya mallaka a duniya xan baki abu biyu wanda xakiyi amfani dashi kuma da sharadi idan kika mallake duk abunda kikeso sai kin kawo mun xuciyar budurwar yarinya hhhhhhhhhh yafada yana sakin mugun dariya dan gyara xamanta tayi tareda gyara muryanta tace “nayi alkwarin haka boka”

      “hahhahaha ba nan kadai aka tsaya ba ni nan xan baki yarinyar da nakeso ki kawo mun xuciyarta…”

ajiyar xuciya ta sauke tareda furxarda iska me xafi daga bakinta tace “na yarda boka” 

      wasu magani guda biyu yayi tsafinshi suka fito nan ya mika mata yana cewa “wannan idan xakiyi magana dashi ne xaki tauna kina hauna shi duk abunda kikace kina bukata dole jikinshi na rawa ya baki daga nan kuma wannan xaki watsa mishi shi a jiki kina watsa mashi an gama da tarihin sa baxe kara yin motsi ba haka xecigaba da rayuwa har sai lokacin shi yayi kina aiwatarda hakan xaki kawo mun xuciyar wannan yarinyar ya bud’e wani kwarya ya nuna mata wata yarinya idan kuma ba haka ba xaki haukace har karshen rayuwarki  

  nunfashi taja ta sauke tareda cewa “na yarda boka”

fitttt ya bace ita kuwa ta kwashi kayanta tabar dakin da sauri tana fita daga dakin pattt dakin ya bata nan suka wuce a hanyarsu ne tabawa leenah labarin abunda boka yace dariya leenah tayi tana cewa “mtsssw manta dashi a ina xaki ga yarinyar balle har ki kawo mashi xuciyarta ki share shi kawai kicigaba da sha’aninki “

     “hakane kawata to yanxu meye abunyi..??”

     “salma be kammata kiyi amfani da maganin da xe sashi yayi paralyze ba ki bari saikin ta tseshi da kyau”

   

khal kuwa yana isa asibitin mom d’in khairat kawai ya iske rusunawa yayi ya gaida ita nan yaxauna saman kujeranda ke facing din khairat yana mata wani irin kallo wani bala’in sonta yakeji da tausayinta yana addabarshi lumshe sexy bold eyes d’inshi yayi hawaye masu xafin gaske na sauka daga idonshi “lafiya khalil ciwo ba shine mutuwa ba…..”

ya tsinkayo voice d’in mom d’in khairat ta fada dan ajiyar xuciya ya sauke yana goge hawayen d’ago kanshi yayi yana jan hannunta ya shiga murxawa a hankali hawaye ne take fitardawa a hankali numfashinta kuwa sai hawa yake yna sauka hannunshi ya daura a saitin heart d’inta yana jin yanda yake beating kamar xe fasa rigar ya fito voice dinshi na cracking yace “sannu allah ya baki lafiya…”

yafada yana kokarin janye hannunshi daga kan heart d’inta rik’e hannunshi tayi tana runtse idonta a hankali ta furta “inasonka khalil…….”

sanyayyar ajiyar xuciya ya sauke tareda sakin lallausan murmushi “inasonki khairat fiyeda yanda kike tsammani ina sonki fiyeda komai nawa dan allah khairat ki yafe mun ki tausayawa rayuwata katse shi tayi ta hanyar daura mishi lallausan hannunta a bakinshi “ba amfani neman yafiya a wajena dan na dade da yafe maka allah ya yafe mana…”

rumgumeta yayi tsam a jikinshi yana fitarda hawaye me xafin gaske daga idonshi “nagode allah yasaka miki da aljannah nayi matumar alfaharin samunki a matsayin mata inasonki khairyna na cuci rayuwarki…”

    “uhhhm uhhm khal baka cuceni ba dan allah xan iya samun wani alfarma a wajenka….??”

  dan murmushi yayi “xaki samu khairyna kuma koh menene nayi alkwarin xanyi miki shi”

     “dan allah kabar duk munanan abubuwanda kake please…..”

jimmm yayi yanajin wani xufa na karyo mishi cuz baxe iya rayuwa ba kayan maye ba kuma baxe iya xama batareda yayi disvirging din mace “kayi shiru”

tafada cikin daddadan voice d’inta “xanyi kokari khairyna amma ki tayani da addu’a cuz sun xame mun jiki…..”

    “insha allah…..”

yafada tana kai mishi hot kiss a forehead d’inshi “khairat wai da gaske duk kin yafe mun munanan abubuwa dana miki….??”

     “sosai ma kuwa mijina…..”

takarasa maganar wani mugun tari na kamata hakan yayi daidai da shigowar iyayen khal gaida iyayen nashi yayi nan ya mike yana cewa “khairyna bari inje inxo da salma…”

    “ok allah ya tsare mun kai…”

tayi maganar tana rufe fuska cuz ta manta da iyayen nashi na kusa.

a hanyar ne salma ta kira lukii ta ce mishi su hadu a gidan leenah bayan sun hadu sun gama aikata masha’arsu nan yake sanarda ita asibiti xashi dan baya jin dadin jikinshi a nan suka rabu yayi asibitin ita kuwa tayi gidanta cenxa kayan jikinta tayi xuwa kananan kaya ta shirya tsaf tana jiran dawowar shi dan yau ta shirya mishi sosai.

khal kuwa tafe yake kalmomin khairat nata mishi yawo a kai a haka ya isa gidan salma horn yayi mai gadi ya bud’e mishi tafkeken gate d’in nan ya kutsa kan motar xuwa cikin gidan yana shiga parlourn yayi arba da ita nan wayarshi tashiga ringing receiving d’in call d’in yayi “innalillahi wa’inna ilaihi raji’un kawai yake furtawa haba dad meye haka ynxu fa nabarta gaskiya ban yarda mata ta ta rasu na please dad ka bar yimun wannan wasan nasan khairat baxata tafi ta barni ba guppppppp yaji an bug’e shi wayar hannunshi ta fadi kasa ta fashe gaba daya kafin ya dago kai ya kalle wanda ya bige shi har ya isa wajen salma tashi tsaye salma tayi ganin lukii yayi kanta da gudu ya shak’e mata wuya dakyar ta iya bud’e bakinta tana cewa “haba lukii lafiya shine xaka fado min gida…..”

    “shegiya yau saina kashe ki ni xaki sakawa kanjamau wallahi yau sai nayi ajalinka karuwar banxa kawai…..” yafada yana kara shake mata wuya cikin rud’ani khal yayi kansu karfin hali tayi takai hannunta kan tafkeken kujerar dake parlourn ta dauko leda da hannu ta fashe shi dan batason yaji me yake faruwa tsakaninta da lukii dan gudun take asirinta ya tonu wajenshi  watsa mishi maganin tayi a jiki nan ya fadi kwance koh alamar motsi beyi ido kawai yake rabawa duk yanda yaso ya bud’e bakin shi yayi magana amma ina ya kasa lukiii kuwa sai jibgar salma yake gaba daya duk ya yanyanke mata jiki hakan yajata yabar gidan da ita yana cewa “wallahi yau kwananki ya kare yau sai na kashe ki…….”

bangaren dadyn khal kuwa sunyita jiran dawowar shi amma shiru hakan suka dauki gawarta suka bar asibitin

_gaskiya xan dakata dan kuna ganin kamar wasa nake duk baku gyara ba wallahi xan dakata nima in hutu tunda dan comment d’in da sharhi ya gagareku_

comment and share

Leave your vote

-1 Points
Upvote Downvote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like