NI DA KE 22

Advertisement

 ♣️♥️♣️

        *_NI DA KE…!!!_*

                  ♣️♥️♣️

“`♥️Dole muyi rayuwa……..♥️“`

Advertisements

_By 😘😘feebyrh😘✍️_

page 2️⃣2️⃣

    Dagowa tay ta kalleta tana sakar mata murmushi “jira ni mu tafi….” xama tayi tana jiranta ta gama.

Nan suka gama suka shirya suka nufi gidansu luba ,luba tayi musu tarba ta nuna musu karamci kamar wata ta kwarai nan ne Firdausi ke rokon baba daya nemi auren mom d’inta jim yayi cox yasan tafi karfin shi nesa ba kusa ba ganin Firdausi ta nace da rokon yasa ya amince nan suka bar gidan tareda bawa luba makudan kudi da kayan abinci tareda takardun baba direct gidan suka koma suna isa gidan direct dakin khal ta wuce yana nan kwance kamar gawa sai rabon ido yake tana Shiga dakin ta fashe fa dariya shi kuwa sai kallonta yake yana jin kamar ya tashi ya shak’e ta dapppp dashi tayi tana cewa “ehhyeah khal yau ba kuka koh don kaji ance xaka samu sauki ne……???” tafada tana kai face d’inta daidai nashi tana kallon kwayar idonshi dan tabe baki tayi tana cewa “ooohhh please yayana kayi hawaye kaji wallahi xan iya mutuwa idan banga wannan hawayen naka ba wallahi ba namijin daya taba bani wahala sai kai please yayana kaji…..tafada kamar xatayi kuka tana sakar mishi shu’umin murmushi ” baxakayi bane sai na nuna maka halina kai dan matsiyata harka isa nasa ka abu ka k’iyi…..!??”cikin fada tayi maganar “karka damu ina xuwa kaji nan ta fita ta nufi kitchen tsoma hannunta tayi a ruwa kafin ta dankwala hannun a yaji tana murmushin mugun tayi bedroom d’inshi lokacinda ta shiga dakin eyes d’inshi a lumshe suke bayan xafi ba abunda yakeji a heart d’inshi bud’e sexy bold eyes d’inshi yayi jin motsin mutum a kusa dashi cakkkk ta caka mishi hannunta me yaji a ido take idonshi yayi mugun jaaaaa xaxxafan hawaye na fita daga idon Dariya tayi tana facing d’inshi tace “ba kai taurin kai ba meyasa kayi kukan yanxu….kasan me nakeso dakai yanxu…???so nake kayi mun dariya inba haka ba kuwa hmmm koh na lahira sai ya fika jin dadi minti biyar na Baka kafin na dawo ka tabbata ka shirya yin mun dariya…tayi maganar kamar wacce bata taba dariya ba a duniya nan ta fici daga dakin a parlour ta same iyayen basu xama tayi tana facing d’in mom d’inta tace ” mom inaso gobe naje gidanmu sai mun kammala waec dinmu kafin indawo”

     “OK Allah yakaimu goben lafiya…”

   “Ameen” tace tana tashi daga wajen 

Advertisements

Da safe ta Shiga dakin khal xama tayi tareda fitarda allura tana cewa “bari na sossoka maka in gani idan jini na yawo a jikinka …”

   Tafada tana fara soka mishi allura duk jikin shi ba inda bata soke ba har face d’inshi nan ta mayarda allurar cikin hand bag d’inta tabar dakin 

BAYAN SATI BIYU 

yau ne su Firdausi suka gama exams d’insu tsaye take tana gyara kayanta a trolley d’inta luba ce gefenta tana tayata nad’e kayan cikeda kulawa luba take kallonta kafin tace “Firdausi don Allah karki tafi yau ki bari ki kara kwana biyu kinji yata…..”

     murmushi tayi tana cewa “umma kiyi hakuri xan dawo nan da kwana biyu insha Allah…”

   “toh yata Allah yayi miki albarka”

    “Ameen” tafada daidai ta gama hada kayan nan ta xauna jiran driver da xexo daukarta ba’a dauki lokaci ba sai gashi yaxo gaba dayan su sukayi mata rakiya nan tabar gidan 

Basu dauki lokaci ba suka nufi gidan bayan yayi parking ta fito tana murnar haduwa da khal ta koma yi mishi muguntarda ta saba gabanta ne yayi mugun fadiwa ganin mutum xaune yayi crossing kafarshi daya kan daya idonshi dauke da white glass sanye yake cikin jeans trouser white color da riga black hankalin shi gaba daya na kan waya dake hannunshi a hankali ya dago da kanshi karappp suka hada ido saida kayan cikinta ya kad’a sumar tsaye tayi tana  saka abubuwa a ranta “lafiya kika dask’are cen….??” ta tsinkayo voice d’in mamanta dakyar ta iya daga kafarta jikinta na rawa ta isa wajensu voice d’inta na cracking ta gaida su amsa mata sukayi tsabanin khal Wanda tunda suka hada ido ya dan ja tsakin takaici yacigaba da lamarin gabanshi “kina mamakin yayanki ne….??”

    ajiyar xuciya ta sauke tareda furxarda xaxxafan iska daga bakinta tace “sosai kuwa dad amma ikon Allah bayada mamaki…”

     “hakane mamana ranarda kika tafi kina fita 

Lokacinda na Shiga dakin shi sai naga kamar an sossoka jikinshi da wani……be karasa maganar ba tace “kun gane Wanda ya soke shi….??” tayi maganar voice d’inta na mugun cracking

     Murmushi dad yayi yana cewa “a’a ina ganin kamar haka kawai abun ya faru cox bakin jini yayita fita daga wajen ba’a dauki lokaci ba sai gashi ya fara motsi….”

    “Kai Allah mun gode maka Allah ya rufa mana asiri”

   tafada tana yin daki tana shiga ta mayarda door ta rufe tareda jan dogon tsaki tace “wallahi banso yaji sauki ba wallahi naso ya mutu a haka”

   yinin ranar cikeda bakin ciki ta yini B’angaren khal kuwa ba kadan ya tsaneta ba yaso ya gasa mata aya a hannu amma ya barta koh ba komai itace sanadiyar samun lafiyar shi xaune yake kan darduma ya gama sallah tashi yayi xe nufi main part d’in gidan yana doso kofar Shiga parlourn ita kuwa tana kokarin fita wani irin kaura sukayi lafiyayyen mari ya akai mata ya shako wuyanta……

😘😘feebyrh

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like

NI DA KE 29

Advertisement  ♣️♥️♣️       _*NI DA KE…..!!*_           ♣️♥️♣️ “`♥️Dole muyi rayuwa………♥️“` Advertisements…