NI DA KE 27

Advertisement

 

♣️♥️♣️

        *_NI DA KE…!!!_*

                  ♣️♥️♣️

“`♥️Dole muyi rayuwa……..♥️“`

Advertisements

_*Wattpad@feebyrh*_

page2️⃣7️⃣

    “Kiyi a hankali mana ai ba’a shaidar yaro….”

      cikin xafin rai ta koma riko wuyanta tana neman kashe ta,da sauri momyn khal ta amsheta daga hannunta tana cewa “kinada hankali kuwa koh kin manta anyi mata fyade  ne shiru kawai nayi ina kallon ki don ina tunani  baki manta da kaddaran daya risketa ba…..??” cikin fada tayi maganar tana shigarta Firdausi jikinta wacce keta faman kuka kamar ranta xe fita ,nauyayyen ajiyar xuciya ta sauke ta dawo kan tafkeken kujera dake parlourn ta xauna tana mayarda numfashi tagumi tayi tareda share xaxxafan hawaye daya fara sauka daga idonta tace

       “Aunty na manta wallahi”

     Cikin kuka tayi maganar tana koma share hawayen dake ambaliya a fuskarta gyaran murya dad yayi yana cewa

Advertisements

        “akwai alamar tambaya a wannan lamarin ina tunanin Khalil ne ya aikata mata wannan mummunar lamari….katse shi Maman Firdausi tayi tana cewa 

      ” a’a yayah yaxa’ayi ace Khalil ne ya aikata mata wannan mugun ta’asar ita da ma tunda aka dauketa bata San inda kanta yake ba har xuwa mayarda ita da sukayi….kuma Khalil baxe taba aikata irin wannan mugun lamarin ba….”

     numfashi momyn khal ta sauke tana gogewa Firdausi hawaye dake kwaranya a idonta tace 

      “Ku kwantarda hankalin Ku mu kara tambayarta…”

    dago da beauty face d’in Firdausi tayi tana cewa 

       “mamana Khalil ne ya aikata miki wannan ta’asar…..?”

    shiru tayi tana binsu da ido wanda yayi masifar yin ja tsabar kukan da taci

        “Shine koh….???”

     dad yace yana karasowa inda take 

     Dakyar ta iya bud’e bakinta voice d’inta na cracking tace 

      “Kuyi hakuri da abunda xan gaya muku  bansan wanda yayi mun wannan abun ba sunan yaya Khalil dana kira rud’ewa ce tasa na kira sunan shi don Allah Ku yafe mun wallahi na kwammace in mutu da irin wannan bala’in dake addabar rayuwata….” tayi maganar cikin kuka sosai rumgumeta momyn khal tayi tana rarrashinta nan bacci me nauyi ya dauketa koh wannen su cikeda bakin ciki yake khal ne yayi sallama ya fada parlourn sanye yake cikin gixnah brown colour sai kamshi yake xubawa gaida iyayen nashi yayi yasamu waje ya xauna yana aikawa Firdausi wacce ke kwance sai sharar baccin wahala take harara Jim dakin ya dauki shiru ba me magana kohwa da abunda yake tsak’awa a ranshi 

      “Dad lafiya dai duk na ganku haka…..???”

    shiru dad yayi maman Firdausi ce tayi kokarin bud’e baki tace mishi

      “ciki ne da kanwar ka……”

  raxana yayi ya xaro ido yana cewa 

    “ciki fa…?? garin yaya gaskiya ban yarda ba yaxa’ayi ta samu ciki lokaci daya…..??”

      takarda ta dauko ta nuna mishi karba yayi ya karanta tsaki yaja tareda cewa 

      “wallahi koh waye ne karya yake xa’ayi ace cikine da ita infact a ina xataga namiji balle ayi mata ciki…”

   “cool down Khalil lokacinda ta bata anyi mata fyade ne….”

     “no ban yarda ba wannan yarinyar ba namijin da xe iya yi mata fyade don halinta halin kwarai ne baxata taba amincewa ba koh da kuwa da karfi xa’ayi mata…..”

      “Khalil ka yarda…..bata karasa maganar na yace 

    “A’a wallahi baxan taba yarda ba bari na kaita wani asibityn a kwada ta….”

iyayen nasu sunyi matukar tausaya mishi yana fadar hakan ya tashi tana cikin bacin yaja hannunta direct sai parking space bud’e mota yayi ya cillata ya shiga nan yaja motar yabar gida kallonshi kawai take tana kuka tanajin kamar ta tona asirin shi kowa ya huta guest house d’inshi ya nufa da ita kafin su isa har bacci yayi awon gaba da ita don wannan cikin sosai yake sakata bacci bud’e murfin motar yayi ya fito ya daukota a hannunshi a parlour ya direta binshi kawai take da ido kiran doctor yayi ya auna mishi ita be dauki lokaci ba ya mika mishi sakamakon tsaye ya mike yana bugun table dake tsakiyar parlourn yace 

      “doctor ka cire cikin nan yanxun nan…..”

     “alright boss amma ba kayan aiki….”

     “Shittttt kayi sauri yanxun nan ka kawo…..”

    xama yayi ya dafe kanshi kenan ya dauki lokaci a hakan kafin ya juyo yana kallonta shako wuyanta yayi da karfi cikin masifa yace

         “meyasa kikayi ciki don ubanki waya gaya miki ki bari ciki ya shiga ni na ce miki na shirya haihuwa ne…..”

      kuka take tana kokarin kwace kanta daga gareshi wani irin mugun tsawa ya daka mata nan yasaketa ya koma gefe yana ta huci kamar tsohon xaki xuciyar shi kuwa sai mugun bugawa yake kamar xe fasa rigar shi ya fito kai da gwiwa ta hade tanata kuka kura mata sexy bold eyes d’inshi yayi a breast d’inta ya sauke su yana mamakin yanda gabanta ya cika sosai tayi fresh tayi kyau dan tsaki yaja yana cewa…..mexanyi da ita yanxu….???yafada yana cigaba da lamarin gaban shi lumshe sexy eyes d’inshi yayi breast d’inta kawai yake gani a idonshi take yaji bananar shi ta mike hannu yasa ya mayarda ita tana Jan tsaki lokaci daya reaction d’inshi ya cenxa wani irin mugun feeling yakeji akanta hakan yacigaba da hakuri yana sharewa ganin baxe iya hakuri ba yasa ya taso daukarta yayi ya shiga bedroom da ita, ita kuwa sai mutsu mutsu take tana kuka hade bakin su yayi waje daya yana kissing d’inta sosai ji yake kamar ya hadiyeta tsabar sha’awarta da yake yi cikin kwanciyar hankali ya rabata da kayan Jikinta yana kaiwa breast d’inta cafka bakin shi ya daura a daya yana sha ita kuwa kuka kawai take tana cewa “don Allah kayi hakuri karka koma mun wani cikin please….”

  shareta yayi yana cigaba da lamarin gaban shi ganin ta dame shi yasa ya cire bakin shi daga nononta yana cewa

   “waya gaya miki xe koma cinki ne dahar xaki yimin maganar banxa mexanyi dake…??don haka ki rufa mun baki inyi abunda ke gabana….”

Yafada yana mayarda bakinshi kan breast d’inta sun dauki lokaci a hakan kafin doctor ya dawo wani magani yaxo dashi me kwara hudu mika mata biyu yayi hannunta na rawa ta karba bottle water ya mika mata yana cewa “kisha maxa….”

     bata fuska tayi kuka na kokarin kufce mata tace 

     “baxan iya xubda cikin nan ba”

     kallonta yayi da kyau yace

     “Umurni nake baki ba shawara ba”

       yana fadar hakan ya danna bakinta ya bud’e da karfi ya danna bakinta ya saka mata maganin ya xuba ruwa hancinta ya rufe da karfi aiba shiri ta hadiye shi karban dayan maganin kwara biyu yayi ya balle yana cewa 

     “Doc kabani waje xanyi Abu…”

fita doctor yayi shi kuwa ya kwantarda ita ya bud’e kafarta ya soka mata guda biyun nan yajata suka bar gidan suna komawa gida yace “ba ciki bane jini ne ya taru a maranta….”

    sosai mamanta tayi mamaki ace jini ya taru wa mutum a mara kawai ta share suna cewa khal ya damu da cewar da ba ciki bane, yinin ranar da masifaffen ciwon Mara ta yini amma koh kadan bata bari iyayen nasu suka Sani ba 

Haka tayita wahala har waye war safiya tsananin ciwon yasa ta rasa inda take kunfa kawai ke fita a  bakinta da sauri sukayi asibity da ita ba bata lokaci aka dubata doctor na fita daga dakinda take su dad sukayi kanshi suna tambayarshi me jiki dan gyaran murya yayi yana cewa “ya akayi kuka bata maganin da xe xubarda cikin da ke jikinta…..???” 

     A tare suka hada ido suna kallon juna cikeda mamaki kowa da abunda yake fada a xuciyar shi 

      “doctor ban fahimta ba kana nufin cikin ya xube…??”

     dad yayi karfin halin tambayar doctor d’in

      “no cikin be xube ba amma yana gabbb da xubewar idan har tana aikin wahala coz maganin ya ciggiga cikin sosai xubewa ne kawai beyi ba tayi amfani da magani mafi karfi na xubewar ciki shiya jawo mata wannan wahalar munyi kokarin kare abun…..”

     ajiyar xuciya suka sauke suna cewa

        “xamu iya ganinta…..”

   “eh xaku iya but pls Ku kula karta dinga yin ayukan masu wahala da dogon tafiya…”

    “to doctor mun gode…”

         Dad ya fada yana kokarin kutsa kanshi cikin dakin a kwance suka tarda ita idonta a lumshe  kamar me bacci jin motsin mutane yasa ta bud’e idonta akansu ta sauke idonta 

     “mamana ya jikin ki….??”

    dad ya tambayeta 

   “da sauki….”

 tafada tana gyara kwanciyarta mommyn khal ce ta kasa hakurin wannan abun ta kalleta da kyau tana cewa 

     “mamana waya baki magani jiya…..????”

  har a cikin kwakwalwarta taji wannan tambayar ta dauki lokaci kafin tace 

     “paracetamol ne doctor yabani jiya dana ce mishi kaina na ciwo….!!”

tafada cikinta nadan rawa

        “kin tabbatarda paracetamol ne…???”

       dad ya tambayeta

         “eh da kaina na balla maganin…”

   ajiyar xuciya ta sauke tana mamaki irin wannan abun lallai akwai abunda wannan yarinyar ke boyewa yaxa’ayi ace ba maganin da tasha bayan doctor yace tasha maganin xubda ciki

A ranar aka sallame su suka dawo gida bayan kwana biyar Firdausi na kwance a dakinta tana kuka wanda ya xame mata jiki kullum sai tayi ganin mutum kawai tayi tsaye a gabanta ya hade hannu yana mata kallon tsana 

       “keee cikin ya xube….!!???”

  cikin takama da gadara ya tambayeta shiru tayi ta share shi tana cigaba da kukanta rikota yayi kamar yana son rabata da hannunta yace “bake nake tambaya ba…..!!!???”

     cikin xafin rai yayi maganar 

    voice d’inta na cracking tace 

     “ban sani ba…!!!

   yanda ya mata maganar hakan ta mayar masa lumshe idonshi yayi tareda furxarda iska me xafi daga bakin shi yace 

      “ni xaki cewa baki Sani ba……???”

   yafada yana shak’o wuyanta…….

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like