NI DA KE 28

Advertisement

 

♣️♥️♣️

        *_NI DA KE…!!!_*

                  ♣️♥️♣️

“`♥️Dole muyi rayuwa……..♥️“`

Advertisements

_*Wattpad@feebyrh*_

*Alhamdullilah naji sauki na dawo insha Allah xaku rik’a jina kullum*

page 2️⃣8️⃣

       “Ni xaki cewa baki sani ba…….???”

Advertisements

yafada yana shak’o wuyanta

xaxxare ido ta shiga yi tana rike hannunshi sanadiyar nunfashinta dake baraxanar daukewa saida yaga idonta y cenxa kafin ya saketa ta dauki lokaci a hakan tana mayarda nunfashi kafeta yayi da shanyayyun sexy bold eyes d’inshi, saida ta dawo daidai kafin ta dago da kanta tayi mishi kallon up and down tace

      “ance maka ba’a Sani ba d’in wai kai meka dauki kanka ne…???”

  tayi maganar tana sauke dogon nunfashi sosai maganarta ya bashi mamaki baki ya saki galala yana jin kamar ya shaketa ta mutu coz mugun haushi take bashi cikin daure fuska kamar Wanda be taba dariya ba yace 

      “ba kee nake tambaya ba ina cikin yake yana nan koh ya xube….???”

    ganin yanda mode d’inshi ya koma nan da nan yasa kayan cikinta kadawa wani kololo ta hadiye kafin ta saita Kanta tace

“yana nan….”

    voice dinta na cracking tayi maganar wani irin gumi me xafin tsiya yaji ya karyo mishi tareda matsanacin jiri Ba shiri ya xauna yana mata kallon tsantsar tsana yace 

    “ya akayi Hakan ya kasance bayan na baki maganin da xe xubda cikin….?”

   “nima bansani ba…”

  ta amsa mishi a takaice furxarda xaxxafan iska yayi daga bakin shi yana cewa 

     “ya akayi kika san cikin be xube Ba…?

   ya tambayeta yana jiran ta bashi amsa 

   ” bayan mun dawo ne Mara na yadinga ciwo shine muka je asibity doctor yace na sha maganin xubda ciki ne…”

    xumbut y mik’e yana cewa

    “kin gaya musu Wanda ya baki maganin….???”

   cikin firgici yayi mata tambayar…

Managed please

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like

NI DA KE 29

Advertisement  ♣️♥️♣️       _*NI DA KE…..!!*_           ♣️♥️♣️ “`♥️Dole muyi rayuwa………♥️“` Advertisements…

NIDA KE 7

Advertisement age 7️⃣     Sak’e_sak’e take ranta tunani kala-kala  take tsaye tayi waje daya tayi tagumi tana…