YAR AMANA (NUSAIBA YAR AMANA) 60-61

Advertisement

 

*NUSAIBA*

      *’YAR AMANA*☘️☘️

Rubutawa Karimatu Abdulhamid

( *Mummyn Minal*)

*🌹SUBBAHANALAHI WABI HAMDIHI SUBBAHANALAHIL AZIM*🌹

Advertisements

⚖️

*HAMDALA WRITIN’S ASSOCIATION💪*

        _*{{RUBUTU DOMIN CIGABAN AL’UMMA📚}}*_

https://www.facebook.com/111403834371046

          *✨✨{{H.W.A}}✨✨*

       *PAGE 60-61*

____ Shiko ABDULJABBAR koda yashiga d’akinsa abakin gadon sa ya zauna ya ware sakamakon da dr Musa ya bashi  na scanning d’in nan yaga hoton yara guda biyu Murna yaringayi yana kuka yana godewa Allah wai shine zai samu har yara biyu alokaci d’aya.

Advertisements

IKIRAM kuwa sosai suke zaman lafiya ita da MUS’AF sai de har yau ba abunda ya mata domin jira yake tagama karatunta. Hajiyar su Mus’af ma sosai takeji da Ikiram dan haka Ikiram takejin ba wacce takaita dacen uwar miji, dama ‘yan uwan miji dukka, domin kowa sonta yakeyi tinda dama itama Ikiram abun duniya bai rufe mata idoba shi yasa take da farin jini aduk inda tashiga.

Sai de tana tausayawa NUSAIBA domin tasan Mum ta tsani NUSAIBA bare tasana dinta yayanta yarabu da FINAH ai tasan abune mai kamar wuya Mum tayarda da NUSAIBA amatsayin sirika.

Gashi kuma talura kamar ma ciki ne da NUSAIBA din lalle akwai gwarama a gaba saide tana addu’a komai yazo musu da sauqi.

Yau ABDULJABBAR da wuri yatashi yashirya domin zai biya asibiti ganin Mahaukaciyar nan da yakad’e da mota, dan haka koda yafito NUSAIBA bata tashiba d’akinta yaleqa yaganta tayi d’ad’aya abunta tana bacci hankalinta kwance qarasawa wajenta yayi yasunbaci fuskar ta da cikin ta yana shafa cikin bud’e ido NUSAIBA tayi tace ” miye haka Mallam?

Kallon ta yayi yakashe mata ido d’aya sanan yace ” nazone ingaisa da baby na”

Kawar da fusjarta gefe tayi tana tsaki.

Shiko ABDULJABBAR ce mata yayi “zanje asibiti na dubo Mahaukaciyar nan indawo amma daga can maybe inbiya gida”

“Okay dan Allah kagai damin da Anti Amarya kace nayi kewarta sosai”

“Au ita kad’ai za a gaida miki”?

“Eh ai ita kad’ai nasani”

ABDULJABBAR baiji dad’in abunda NUSAIBA tace ba dan haka sai yafice a dakin kawai.

Yana isa asibitin dr Musa yakaishi dakin marar lafiyar, inda suna shiga suka sameta tana bacci hankali kwance abunta dr Musa ne yakalli ABDULJABBAR yace ” abokina sai de mugodewa Allah domin Mahaukaciyar nan daka kawo jiya tana farkowa cikin dare tadawo hankalinta yanzu haka alurar barci muka mata dan tahuta.

“Yauwa abokina Alhamdu’lillah yanzu kana ganin zuwa yaushe zata farko?

“Eh to qila zuwa yamma ma tafarko”

“To shikenan zanje gidan mu nadawo anjima”

Haka kuwa akayi Kai tsaye ABDULJABBAR gidan su yawuce inda Baba megadin da yasa mowa daddy yabude masa qofa yashige da motar sa, bayan yayi parking d’in motar tasa ne yafito yanufo gurin Baba megadi ya gaisheshi sanan ABDULJABBAR yace ” Baba nikam kanamin kama da wani amma na manta ina nasan mutumin”

Shima Baba megadi cewa yayi “Eh yarona nima kanamin kamani kamar nasanka”

“To shikenan Baba qila munta’ba had’uwa ne shi yasa”

Kud’i yacire a aljihunsa ya bawa Baba Megadi yawuce shashin daddy.

Yana shiga da Sallama abakinsa ya iske daddy da Anti Amarya suna hira, bayan ya gaishe sune yamiqawa Anti Amarya gaisuwar NUSAIBA, itako Anti Amarya tana murmushi tatashi zata fice.

Daddy yace ” dawo ki zauna ina zakije”?

“A’a Baba yara nabaku gurine kudan zanta”

“Eh de kidawo ki zauna nace”

Ba musu Anti Amarya tadawo ta zauna.

Nan ABDULJABBAR yazai yane musu komai na kad’e Mahaukaciyar da yayi,  Amma be sanar dasu NUSAIBA nada ciki ba domin yanajin kunya a Mum d’insa kawai zai iya sanarwa sai de ita kuma taqi bashi damar hakan.

Anti Amarya kuwa cewa tayi “Allah Sarki bari nashiryo mukoma asibitin tare inganta.

Ai kuwa Anti Amarya nafita, ABDULJABBAR yahau yin shoshe-shoshe, daddy yakalleshi yace ” yade ABDULJABBAR kamar da magana fa abakinka?”

“A’a daddy ba komai”

“Inde akwai kafada”

“Babu daddy”

“To masha Allah incede d’iyarta wa lafiyar ta qalau ko?”

“Eh daddy tana lafiya”

“To Almadu’lillah”

Zuwa can jimawa Anti Amarya ta dawo, shashin daddy amma bata samu ABDULJABBAR ba yaje gaisar da Mum.

Dan haka tazauna jiransa, koda ABDULJABBAR yashigo ransa a’bace yake domin Mum tana ganinsa tashige dakin baccinta takulle qofa bugun duniya yayi da magiya amma taqi bud’ewa.

Daddy da Anti Amarya duk sunlura da ‘bacin ransa amma kowa yabasar domin halin Mum sai ita, sun sande dolenta tagama fishinta tasaqqo.

ABDULJABBAR da Anti Amarya kuwa suna zuwa asibitin suka samu matar tafarka likitoci har sunyi mata wanka ansanja mata kaya, ABDULJABBAR yana ganin matar yaji gabansa yafad’i, sai kuma matar takawar da fuskar ta bai qare mata kallo ba amma kamar yasanta.

Nan Anti Amarya tamata sannu tatambayeta ko ita wacece.

Matar kuwa cewa tayi ” labarina mai tsawo ne amma de yanzu ina buqatar hutu”

ABDULJABBAR kuwa koda yaji muryarta sai da gabansa yafad’i.

Anti Amarya kuwa cewa tayi to ” shikenan yanzu bari muje gida kisake hutawa kici abinci sai kisanar mana inda danginki yake”

Haka kuwa akayi dr Musa ya sallamesu ABDULJABBAR nata masa godiya, inda ABDULJABBAR yadauko matar da Anti Amarya amotarsa yakaisu gida, shi kuma yawuce gidan sa.

 Koda ya isa gida a parlour yasamu NUSAIBA amma tana ganinsa tatashi tashige Dakinta shi abun dariya ma yabashi dan haka shima yashige dakinsa.

Washe gari kuwa koda yashirya tafiya gurin aikinsa dakin NUSAIBA yaleqa ya sunbaceta da cikin jikinta sanan yabar gidan kai tsaye gidan su yabiya shashin daddy yafara shiga, anan yaga Mum tana masa gyaran parlour domin shi daddy baya son gyaran masu aiki, Mum na kallonsa tabar parlour d’in, gaisar da daddy yayi, daddy kuwa haquri yabashi akan halin Mum sanan yaqara da masa nasiha akan kyautatawa iyaye amma banda   kyautatawa iyaye akan abunda ubangiji ya shara’anta yinsa, su Kuma iyaye basa so, sbd haka baza a yiwa iyaye biyaiyaba akan kaucewa hanya, nan ABDULJABBAR yamasa godiya, yanufi shashin Anti Amarya.

Yana shiga parlour d’in Anti Amarya yaga wata mata ‘yar matashiya cikin atamfa super riga da zani fuskar matar sai haske takeyi abunta, ai ABDULJABBAR kasa qarasa sallamarsa yayi ya tsaya yana nuna matar da yatsansa yana inda-inda maganar tana so tafito mar amma yakasa.

Anti Amarya ce tafito dara room tace ” lafiya ABDULJABBAR?”

“Ai Anti wanan Qanwar Mum d’i tace wlh itace Anti nace qanwar Mum ce Anti Karima ni ban manta taba.

“Qanwar Mum d’inka kuma ABDULJABBAR itace fa matar da kakad’e?”

“Eh Anti qanwar Mum ce”

Kallon Matar yayi yace ” Anti ni ne fa ABDULJABBAR d’inki, ABDULJABBAR MAINA, anti ina jaririyarki?”

Rungumeshi matar tayi cikin kuka tace ” ABDULJABBAR kai ne kaine kagirma haka ABDULJABBAR kaine kazama babban Magidanci  haka ABDULJABBAR?”

“Eh Anti nine ina kuka shiga ina qanwata Anti?”

“Labarin mai tsawone ABDULJABBAR ina yaya ta MURJANATU?”

Saketa ABDULJABBAR yayi dagudu yabar shashin Anti Amarya shashin Mum yataho ai kuwa yaganta zaune a parlour hanunta yazo yakama yace ” Mum zomuje kiga wani abun al’ajabi”

Itako Mum hanunta takwace tace ” rabu dani shashasha kawai”

Sake kamo hanunta yayi yace ”  Mum da gaske nake muje kigani” jan Mum yayi da qarfi ai kuwa tabishi dole.

Shashin Anti Amarya yakaita suna shiga idon Mum yasauqa akan ‘Yar uwarta Karima ai da gudu tatafi tarungumeta suna kukan yaushe gamo duduba duskarta Mum tayi tace ” dama karima kina raye? Kai Allah nagode maka naga ‘yar uwata nanfa suka shiga murna ABDULJABBAR yayi gudu yaje ya sanarwa daddy ai kuwa nan daddy shima yagarzayo nan fa sukaita murna inda mun da qanwarta suna ta kukan ganin junansu kafin kace me tini Labari yakarad’e ko ina dangin Mum tini suka fara zuwa gidan inda Mum taja hanun ‘yar uwarta suka koma shashinta,  da wanan farin cikin ABDULJABBAR yakoma gida yana bawa NUSAIBA Labari Itako NUSAIBA tsaki tamasa tatashi zata wuce dakinta, figota yayi tafad’o jikinsa matseta yayi aqirjinsa sanan yace ” kinyi sa’a da ajiyata ajikinki da sai kingane kuranki amma yanzuma bazan barki ba, nan yahade bakinsu yashiga yamutsa mata jiki har yafita ahaiyacinsa qoqarin kar’bar haqqinsa yashiga yi anan parlour kan kujera amma NUSAIBA fir taqi yarda dan haka ya yamutsata son ransa har sai dayayi relax sanan ya qaleta yace ” ina baki Labarin Anti na kina min tsaki to bara kiji tana da matuqar mahinmancu arayuwata akan ta zan iya ‘batawa kowa inya wuce Mum da daddy, sbd haka kikama kanki kuma inkika haifa harda mace sunanta zansa.

Sanan yai shigewarsa dakinsa.

Itako NUSAIBA yana shiga tace ” mugu kawai jarababbe kuma baka isaba kasamin sunan kowa danasan sunan mahaifita shi zansa, nanfa tahau yin kuka tana da nasanin rashin tambayar Baffa sunan mahaifiyarta da batayi ba. Ko ya labarin Baffa oho? Nanfa taqara volume d’in kukanta ita dolema yakaita rugarsu taga baffanta takuma tambayo sunan mahaifiyarta………….

Hhmm muje zuwa de my pants

*MIJINKI MIJINA NE*💘🌹

*MUMMYN MINAL TASHIRYA TSAF DOMIN NISHADANTAR DAKU ACIKIN LABARIN NAN KUDE KUBIYONI 09065120158*

PLEASE SHARE DAN ALLAH

*ASSTAGAFIRILLAH WA A TUBU ILAKA*🤲

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like

YAR AMANA 9-10

Advertisement  👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰👩‍🦰 *NUSAIBA ‘YAR AMANA*💧💧 Page 9&10 ABUDULJABBAR ne kwance a gadonsa FINAH tana rungume dashi tamkar zata…