A GIDA DAYA 53-54

Advertisement

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

      🌹A GIDA D’AYA🌹

            🏘️🏘️

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Advertisements

    Story & written by mmn fareesa

🅿️ 51&52

………Cike da mamakin muryar dabatayi zatoba ta amsa sallamar ta.inbacin sanin mahinmancin sallama dabata

amsataba”Zama taji akan carpet tana raba ido”hjy ta shafa addua ta tashi ta koma kan kujera”sai asannan Khadija ta d’ago kanta tace wa hjy rabi Ina wuni?”fuska bbu yabo bbu fallasa ta amsa.kafin tace ke bamu wuri zamuyi mgn….bbu inda zata !sbd Khadija matsayinta d’aya da yaran dana haifa.kome zaki fad’a ki fad’a Mana…shiru kawai hjy rabi tayi “batayi mamakin kalaman hjy hakeema ba.sbd ta cancanci agayamata fin hakan”cikin aro jarumta tace”Ina wuni yamai jiki??”Allah yatsare gaba yabada lfy.hjy na wani irin murmurshi Mai wuyar fassara tace”lfy qlau alhmdllh!jiki Kuma ya warke da ikon Allah”sai masu gayamishi mgn suji kunya,sbd su azatonsu zai dauwama da cutar.saigashima cutar data sami wasu tafi makanta ciwo indai da hankali da lissafin fahimtar munin ciwon…wata iriyar kunyace takama hjy rabi “sbd tasan sarai zanbo cikin aminci hjy hakeema keyimata.sannan abin tambaya dama tasan kharat na gida da Kuma waye mijin khairat d’in??”assalamu alaikum!muryar Yaya mahmod ta katsewa hjy rabi tunani”wata kunya da nadamar zuwa gidan taji”yaya mahmod gimtse fuska yyi Yana tuna abubuwan dasuka faru daya lura da itah.sannan yasan komai akan khairat da Jamil…bbu yadda zaiyi Dole ya girmamata k’anwar mahaifiyar sa uwa d’aya uba d’aya.mama Ina wuni? yafad’a cikin ko inkula da ita.

    Lfy qlau mahmod ya k’arfin jikin?yace”alhmdllh!saikuma mukaji wannan al’amari na kharat da Jamil”to Allah yakyauta….hjy rabi wani irin Abu taji aranta”wato kenan kowama yasan meyafaru dasu?sukedai boyewa”kasa cewa komai tayi”yyinda hjy kecigaba da lazuminta.khadija na chats da friends nata…

Advertisements

    Babu kunya Yaya mahmod yadubi Khadija yace”my khady taso kiji wata mgn”bbu musu ta tashi tana murmushi”itama kanta hjy abun yamata dad’i.tasan sai hjy rabi taji haushin abun aranta…ficewa sukayi dg bed room d’in”hjy rabi aranta tace nayiwa kaina “nayiwa y’ata tsiya”yanzun hjy bbu shamaki son Khadija takeyi iya ranta…fashewa da kuka tayi” ta matso gaban hjyta duk’a k’asa  ta Kama k’afafunta tana rok’onta akan tayafe Mata.”hannunta hjy ta Kama tace”.tashi kizauna !bbu musu ta zauna”hjy tashare k’wallar data cika Mata ido na tausayin y’ar uwartata” da ita Bata Mata son datake mata.kiyi shiru rabi”dama ni ban k’ullace kiba.nabarki da duniya ne sbd kigane gsky Koda gaba zakiyi nadama.to gashi kinyi d’in”hannunka be rub’ewa ka yanke ka Yar”tunkafin mahaifiyemu ta rasu takemana nasihar mu had’a kanmu”sannan ad’azun dana gani a TV photon jamilu mijinta Yana cikin k’ungiyar yan Shan jini nashiga damuwa… sbd haka nayafemiki Allah yasa har zuci kinsaduda….sannan nima kinyi k’ok’arin cusamun k’iyayyar kishiyata da y’arta”saigashi dakika gujeni keda y’arki.itad’in dai itace da y’arta suka yiwa nawa d’an halacci”sbd haka bbu ruwanki da Khadija da mamanta sai gaisuwa.nikaina abinda namusu abaya ayanzun innatuna inajin nauyi sosai.

Sannan hakan yazamarmun iznah”domin na k’aru da cewa baduk  abinda kakeso yake Zama alkhairi ga rayuwarkaba.hakama ba abinda kake k’iba yake xama sharri arayuwarkaba…. sosai jikin hjy rabi yyi sanyi”tashare hawayenta tana yiwa yayar tata godiya da fatan alkhairi da Kuma cewar zata so Khadija tsakani da Allah…da haka sukayi sallama ta bar gidan…

Yaya mahmod kuwa suna fitowa yakama hannunta guda”cikin kasalallar murya yace”.my khady dabanzoba kina nufin bazakijeba kenan?

Ah ah my special one!Nina Isa nak’i cika maka al’kawarinka.cikin jin dad’in sunan data kirashi dashi yace aguna Zaki kwanako?”my khady pls kitausayamun wlh bazan miki komaiba.nafiso najiki akusada Dani”Yaya nifa kunya nakeji Allah”karfa hjy taga banida kunya.tafada suna shiga cikin parlourn sa.my khady aitasan nine nazo natafi dake ko?bazuwa kikayiba”yafad’a suna zama kan kujera 2 seeter.

       shiru kawai tayi sbd batasan mezatace mishi ba”kamota yyi ya azata asaman cinyarsa Yana cewa Yaya jikin?inafatan gurin nomal yake?cike da kunya tace”ummm Kawai”

Tunda bazakiyi mgn ba saikibarni naduba da kaina to…zaro ido tayi tana k’ok’arin mgn harya sauketa dg kan cinyarsa Yana k’ok’arin kwantar da ita kan kujerar…atsorace tace”meye haka Yaya?nidai banaso” har yanxun inajin zafi ,kabari dan Allah karka dubamun abuna… tafad’a tana sakin kukan shagwaba ta matse k’afafunta.hakan Kuma saiyabashi haushi “had’e fuska yyi had’e da cewa tashi kikoma inda kika fito tunda bazaki iya bin umarninaba amatsayina na mijinki….

cike da mamakin saurin fushinsa take kallonsa”saima yatashi ya wuce bed room d’in sa yabarta anan…

Cire jallabiyar jikinsa yyi ya kwanta kan bed d’in dg shi sai boxer”

Khadija kuwa tashiga damuwar fushinsa akanta”dama anty tamata nasihar karta bari ko Yaya mijinta yazauna da fushinta aransa”hakan nasa sonki yaragu aransa…idanunta cike da k’walla ta tashi ahankali ta shiga bed room d’in…bemaji shigowartaba saidai yajita saman k’irjinsa ta kwanta tana sakar mishi kukan zallar shagwaba…my khady!kinsan bansan kukanki ko?Amma sbd kinason b’acin raina shine kikeyi ko?da sauri tayi shiru tana shafa gashin dake kwance a kirjinsa tace”bakaine kake fushi daniba”murya can k’asa yace”yanzun zaki Bari naduba ko kuwa bakyaso?idanunta alumshe tace”zan tsaya Mana sbd abinda kakeso shinake so nima.. sanyayyen murmushi yasaki” kafin yace”yauwa my khady na.yanzunma fa kenake tunani kika shigo Ina ganin kamar ban kyauta mikiba…nidai kawai Yaya banaso kana yawan fushi dani”shikenan bazan komaba my honey na!sauka tayi dg jikinsa ta kwanta gefensa”bbu kunya yyi sama da doguwar rigar dake jikinta”ya haska wayarsa Yana duba gurin….wani irin tausayinta yaji yakamashi da tsananin sonta daya nunku aransa…shikansa yanzun ya yarda da laifinsa beje Mata ta sauk’iba.gashi itada ba haihuwa ba ammata d’inki har gefe 2″gyara Mata kwanciyar yyi ajikinsa bayan yamaida Mata rigarta.cikin damuwa yace” sannu my khady”kiyi hakuri kinji?wlh kece kika rud’ani harna fice hayyacina na aikata hakan…shigewa jikinsa tayi sosai”kafin tace”nifa Yaya bbu komai Allah.yanzun sai bayan sati 3 “kokuma 30days sukace zamu sake ma’amala?eh haka sukace Yaya” ai bazakamun komaiba ko?bbu abinda zan Miki my khady .Koda wata3 ne ko shekara kuwa..ke nakeso ba jikinkiba..hakane Yaya na Allah yabarmu tare.ameen my khady”dama ki daure muyi kwanciyarmu anan ko? yafad’a Yana shafa gashin kanta zuwa bayanta”yyinda hannunsa guda ke cikin nata”

Shikenan Yaya Zan Kwana anan”Amma da safe saika samu abinda zaka fad’amun nasanarwa hjy.dan nidai wlh kunya nakeji..hmmm my khady ai dasafe insha Allah gidanki zamuje kafin kowa yatashi.saidai abiki da kayanki”dan nidai bbu maganar wani wata 2 Allah. sai muje nizan dunga kulawa dake ko…gsky Yaya na yarda bakada kunya.yana murmushi yace”shine nakeso kema nakoya Miki ko?yanzun saikawai nabika mu koma gidanmu bbu sanin kowa kenan?

“Eh Mana “miye aciki?narigada d’azun nasaka anyi jere anshare ko Ina da ko ina.akwai me gadi da mebawa flowers ruwa.dama na tsara gobe ko jibi zan d’aukeki mu gudu”Kinga tunda gaki aguna”Dana dawo dg sallar asuba sai muyi tafiyarmu ko my khady?

Um um nidai wlh zanyi missing kowa da kowa nacikin AGIDA D’AYA…hmmm tunda dai nidake AGIDA D’AYA zamu zauna miye na damuwa Kuma? yafad’a Yana kashe hasken d’akin.kafin yace”bara namana addua mukwanta “Amma my khady abani ko d’an kiss ne pls! yafad’a Yana lalubar bakinta”bata hanashiba yayi yanda yakeso har yagama.yamusu addua suka kwanta..

Hjy kuwa hartagaji dajin shirun”ganin har 10 ta wuce nadare  yasa ta tabbatar acan Khadija zata kwana… girgiza kanta tayi tana cewa mahmod Allah yashiryaka…

Washe gari kamar yadda yatsara suna dawowa dg masjeed  “lokacinma hartayi wanka ad’akinsa”duk abinda yakeda da buk’ata ad’akin sai da yakwashe .yajata Gurin karfe 6:30 suka hau mota…sai nassarawa G R A.

Saida Khadija tayi adduar samun nassara azamanta gidan tukum tasaka k’afarta acikin katafaren parlorn ta…. yahad’u yakuma tsaru..wow Masha Allah! tafad’a tana k’arewa parlourn kallo.yana murmushi yace”nan shine babban parlourn gidan nan”waccan k’ofar zata sadaki da parlourn ki da kitchen d bed room d’in ki…nikuma sashena inkika hau upstairs ne.zomuje kigani ma.yanafadin hakan suka wuce saman.

Ko Ina da ko Ina Saida yaya mahmod yakaita taduba”tasaka albarka da fatannsamun zaman lfy atsakanin su..rungumota jikinsa yyi Yana cewa ameen mace ta gari”sajensa ta shafa tana cewa kaikuma miji nagari ba…my khady yanzun ki zauna naje namana take aways anjima sainatayi kiyi girkin Rana ko?b’ata fuska tayi had’e da cewa nidai bazaka barni Ni d’ayaba anan..Kinga yanzun gida zanje nasanar musu “sainatafo Miki da kayanki duka ko?anjima saimuje office tare.hakan yyi?

Janye jikinta tayi batace komai ba ta kwanta akan bed d’insa.kasancewar suna a d’akinsa ne.

My khady miye na fushi ?umm! yafad’a Yana haurowa kan bed d’in”k’ok’arin janyota jikinsa yyi ta mirgina gefensa”hakan yabashi damar hayewa samanta.nishi tasaki tana turo baki tace”nidai nauyine dakai sosai katashi.hancinta yaja Yana cewa”wlh zakijawa kanki Tom…Amma Yaya dg zuwa saikuma kabarni ni d’aya.nifa tsoro najeji wlh…. had’e bakinsu yyi Yana bata wani hot kiss”bbu musu ta biye mishi suka Fara romancing d’in juna.bata dawo hayyacinta ba saida taji yacireta Mata rigar jikinta…

yayaaaaaa!pls katashi katafi karkayi latti”shareta yyi yanata romancing d’in ta.haryagaji dan kansa yasaketa Yana maida numfashi.

Ita kuwa rufe jikinta tayi tana murmushi”yaja hancinta had’e da cewa Kinga kinsaka bawan Allah yin wankan Dole batare Dana shiryaba…yanafadin hakan ya wuce toilet sbd sai yyi wankan wajibi”Yana shiga ta tashi ta mayar da rigarta ta fito dg d’akin ta nufi parlourn ta.wayarta dake kan kujera ta d’auka ta hau online..

Bayan yafito yacanza Kaya”kafin yazo yasameta azaune tana chats….kekkkkk! yafad’a abayanta Yana Mata tafi.atsorace ta juyo tana hararar sa da turo baki tace”shine katsora tani ko?”hmmm tunda ga waya agunki kidaure kibani 20 minit nadawo”kinji baby nah”tana murmushi tace”to shikenan my special one Allah yatsare hanya”matsowa yyi kusada ita ya sumbaci goshinta da labbanta”kafin yace”ki kalleni mu had’a ido tukum zantafi..harga Allah kunyarsa takeji sosai”Amma bbu yadda ta iya tasan yanzun bbu wuya yayi fushi”ta kallesa suka had’a ido.saurin janye idanunta tayi tana murmushi…. shima Yana murmusawa yafice…

Hjy na zaune a bed room d’in ta”sai Maryam dake shafa gaban mirror.yaya mahmod yashigo”Maryam ta amsa sallamar tana gaisheshi.amsawa yyi kafin yace”ke jeki kicewa anty ta nuna Miki kayan Khadija”ki kwaso su duka kikamun yanzun.dato Maryam ta amsa taja hijab nata ta fice..hjy kuwa mamaki fal aranta”batace uffan ba tanaso taga gudun ruwansa ne.gaida ita yyi”kansa ak’asa yace”kiyi hakuri hjy dan Allah yanzun haka Khadija na gidanta munkoma yau….zaro ido hjy tayi tana salati”kafin tace”sannu shugaban mararsa kunyar duniya.kayi daidai kajiko”Inka sake jimata wani ciwon aitaji ajikinta tunda ta yarda da dad’in bakin ka tabika…kiyi hakuri hjy kifahimceni !abinda kike zato bazai faruba insha Allah.itama tabini ne sbd bin umarnina. Amma bataso hakanba…kafin hjy tace wani abu Abba yashigo d’akin.

Gaisheshi Yaya mahmod yayi”Abba na dubansa yace”Ina khadijar zata koma ne?Naga Maryam na kwashe kayan ta tace”.Kaine  katurota…..hjy tashiga korama Abba bayani…amamakinta saitaga Yana murmushi yace”hakan dayyi shine daidai”Allah yabaku zaman lfy da zuria d’aiyiba…hjy ta amsa da ameen”

Batace komai ba sbd ganin Abba yagoyi bayansa”Abba yace”yamaganar karatunta to?eh Abba zata koma skul next week insha Allah.dakaina ma zanje makarantar sbd kaga kusanfa 4 month batajeba.abba yace”hakane kam .

     Hjy tace”zanyiwa asabe mgn tasamo wacce zata dinga Kama Mata aiki tunda zata koma makaranta.abba yace hakan yyi kyau hjy”murmushi tayi hakan yayi daidai da shigowar Maryam tace”Yaya komai nacikin boot nabawa isah driver yasaka.da to ya amsa Yana tashi tsaye”hjy tace jeki had’amusu kayan break fast yatafi dashi”Abba yajuya yafice yanajin dad’in yadda hjy ta canza sosai yanzun..

Komai Maryam ta had’a takaimishi mota”ya wuce gidansa..

Khadija kuwa sake gyara parlourn tayi dukda baida komai”da fesheshi da air fresheners data gani akan mirror nata.

Wanka tashiga a toilet Bata sbd akwai komai harda towels.

Tana fitowa Yaya mahmod na shigowa”rufe fuskarta tayi tana murmushi”k’arasowa yyi kusada ita Yana cewa anyi daidai kenan?ga kayanki harda lefenki duk nataho dasu”Yana fad’in hakan yajuya ya koma parlourn.yaciba da shigowa da kayan”shafa Mai da  turaruka masu sanyin k’amshi tayi.kafin tasaka riga da siket na kanti dasuka fito Mata da suran jiki”

Lokacin da yashigo yaganta”besan lokacin dayace wow my beauty “yafad’a Yana rungumota jikinsa yace muje kiyi break fast saina tayaki mujera kayan nakiko?dato ta amsa sunaficewa parlourn…

Da marece kuwa su duka y’an matan gidan sukazo suka tayata girkin dare”kowace saurayinta yazo anan haraban gidan suka tsaya”illa Maryam ce kawai ke parlourn sbd Yaya Kamal har yanxun yakasa furtawa saidai yadinka nunamata sabbin abubuwa…

Aharaban gidan suke zaune kan fararen kujeru”Yaya Yusuf da hafsat”sai ummi da Tahir”da zee da Yaya nura.kasancewar itace tasanar Mata sunacan shine yazo nan..

Yaya mahmod kuwa office yatafi sbd yanaso abashi hutun sati ko 2 ne” yahuta da babynsa sosai…sai kusan 6 ya iso gidan.

Yana gama parking yafito…cak yatsaya sbd hango su Yaya Yusuf nata sakarwa matansu smiles.aransa yace”lallai ma yaran nan gidan nawa zasu mayarmun da dandalin fira?Yana juyowa yahango Nura”afili yace”k’aton banza cikin yara.yana fad’in hakan yarufe motar yanufi gurinsu…✍️

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like

A GIDA DAYA 57-58

Advertisement  ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾       🌹A GIDA D’AYA🌹             🏘️🏘️ 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 Advertisements  …

A GIDA D’AYA 29-30

Advertisement  ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾       🌹A GIDA D’AYA🌹             🏘️🏘️ 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 Advertisements  …

A GIDA DAYA 7-8

Advertisement  ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾   🌹A GIDA D’AYA🌹           🏘️🏘️ 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 Story& written by mmn faree…

A GIDA D’AYA 31-32

Advertisement  ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾ðŸ¾       🌹A GIDA D’AYA🌹             🏘️🏘️ 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 Advertisements  …

A GIDA DAYA 45-46

Advertisement   🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾       🌹A GIDA D’AYA🌹             🏘️🏘️ 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 Advertisements…

A GIDA DAYA 17-18

Advertisement   🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾       🌹A GIDA D’AYA🌹             🏘️🏘️ 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 Advertisements…