A GIDA DAYA 57-58

Advertisement

 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

      🌹A GIDA D’AYA🌹

            🏘️🏘️

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Advertisements

    Story & written by mmn fareesa

 

🅿️ 57&58

Kansa aduk’e yanata rubuce rubucensa a wani file suka turo k’ofar.yaya mahmod ne yyi sallama”safana yad’ago kansa suka had’a ido.murmushi yasaki Yana cewa” abokina bakada kirki”bazan duba madam ba.yaya mahmod murmushi yace”abinda bazai yuyuba kenan”kaika Fara hakan.safana yacire eye glass nashi”suna zama yace”to aikaine bakasan zumunci shiyasa”Yaya mahmod yace”zangyara to”safana yace hmmm! khadija tace Ina kwana?madam lfy qlau ya babynmu?d’age gira guda Yaya mahmod yayi yace” wani irin baby Kuma?sati 3 da tarewarmu… y’ar dariya safana yyi kafin yace”nacikin cikinta Mana”itadai Khadija kanta ak’asa tana murmushi…

Safana yace”abokina d’an jarida sarkin tambaya.koban aunataba akwai ajiyar babynka atare da ita”Allah yasa hakan my friend”kaga masu gani har hanjin mutum Yaya mahmod yafad’a cikin nuna farinciki…waya ya Kira saiga wata nurse tazo ta d’ibi jinin khadija aka fita dashi zuwa lab…suna anan zaune Khadija takasa sakewa sai surutunsu sukeyi hankali kwance.har nurse d’in ta dawo..safana ya karb’i result d’in”Yana murmushi yace”ainagayamaka  tana d’auke da juna biyu na sati”3yaya mahmod ya ware ido cikin farinciki yace”Alhmdllh ! khadija itama taji dad’i Amma Bata nunaba”hannunta yakama yasunbata suna tashi tsaye”Murya can k’asa yace”.maganata ya tabbata my khady!ranar Dana warke nabaki ajiyar baby na…ehemmm!safana yamusu gyaran Murya had’e da cewa nidai abari sai anfita sai ayi soyayyar”karkusa nima nakoma gida Gurin my summy…ko yanzun aisaika koma abokina”safana yace”yakamata my summy tasan babyn nan taka gsky”hakane gsky kabari week end insha Allah zamuje.to Allah yasa nagode akula da madam Banda dai yawan….basaina  idaba kasan menake nufi”murmushi kawai Yaya mahmod yayi suka fice”bakinsa tamkar gonar auduga.

Advertisements

Suna tafiya zawa aharaban asibitin yace”my khady kinason babynmu kuwa?kallonsa tayi ta turo baki”d’age gira yyi had’e da cewa eh Mana Naga Baki nuna farin ciki ba ko?to Yaya maizance?naga kaida friend naka kunata zuba shiyasa….munata zuba ko?Inna kamaki zakisani yarinya”shagwabe fuska tayi had’e da cewa nidai fa banmaka komaiba “Kuma kaji abinda Dr yafad’a”saikin fad’an my khady nibanjiba.yafada suna shiga mota”

Hmmmm!my khady mezaki cine ?banason zamanki da yunwa”fad’amun koni saina girka Miki ko?Yaya shawarma zanci nidai”itakawai kike buk’ata ?eh kuma inason lemon citta naga bilkisu ta iya.yatsina fuska yyi had’e da cewa”wannan jaririyar yarinyar meta iya ? 12-13 yrs fa….nidai inaso pls! shikenan yi shiru zan d’aukota inmuka Isa gida” saitazo ta Miki ko?d’aga kanta tayi alamar to.yana murmushi yace”to ai sai asaki fuskar ko? d’an turo baki tayi had’e da sakin murmushi.yace”kinyi kyau my khady! Allah yasa baby girl zaki haifamun Mai Kama dake”next Kuma saikiyi baby boy… um um nidai dg haihuwa saikuma asake ?”meye aciki tunda niba raggo bane”kobaki ganiba sau1 na halba ball aragaa gashi ansami baby….nidai kadenamun zancan bana gane mekake nufi.  Yana murmushi yace”anjima zaki gane ai.yana fad’in hakan yyi parking yafito yashiga wani guri yasiya Mata shawarman.kafin yafito”akan cinyarta ya’aza Mata Yana tada motar sukabar gurin..

My khady kici kinjiko? banason kinayin aman nan pls!Yaya zanci ai”tafad’a tana bissimillah tafara ci ahankali”yanata janta da firansu ta masoya har suka iso gida…bayan yyi parking suka  fito atare”Yana rik’e da hannun ta suka bud’e k’ofar parlourn suka shiga”mayafinta yacire Mata da d’an kwalinta sbd ganin tana zufa.”hancin ta yaja had’e da cewa zoto kizauna.yafada Yana zaunar da ita kusa dashi” ya’aza k’afafunta akan a saman cinyarsa” yana matsa matasu”ita Kuma tana cin shawar Marta….sunyi kusan 10 minit ahaka”wayarsa yad’auka yakira ummi yace” insundawo dg islamiyya tacewa bilkisu tayi lemon citta suka mishi agidansa.

Tashi yyi yanufi kitchen”yad’akko Mata lemo fenta da cup yazo yazuba Mata”tana murmushi tace”nagode my real one!karki damu my khady  kigama saimuyi wanka ko?to Yaya !Amma mezan girka makane?karki damu niba wata yunwa nakejiba. anjima zanmana take away.”nifa banaso mijina nafita siyan abinci”my khady ketadabance wlh”karki damu my honey kinji.ajiye cup d’in hannunta tayi ta aza kanta akafad’arsa”yasaka tissue dake kan center table yagoge Mata bakinta da hannunta.”ahankali ta aza hannunta guda anashi. yarik’e Yana murzawa yace”inajin k’ishinki my khady banaso ace zakimun kallon me zalama”.shigewa jikinsa tayi had’e da cewa”har abada bazan tab’a maka kallon  hakanba mijina abin alfahari na.da sauri yajanyota jikinsa ya azata kan cinyarsa” by surprise yaji ta had’e bakinsu gu d’aya…tuni suka Fara kissing d’in juna.. amatuk’ar bukace yake romancing d’in ta ,tana maida mishi murtani .dg haka suka wuce bed room d’in su”khadija nada hakuri sosai akan yadda Yaya mahmod keje mata”saidai inta tuna nasihar anty akan”

*kizama jaruma a buk’atar mijinki karki nunamishi gajiyawa.*

     Styles kala kala haka Yaya mahmod yadinga bida ita”Yama manta da cewar batada lafiya..saida komai ya lafa”tukunna yafara tambayarta bbu inda kemiki ciwo ko zafi my khady??”bana gajiya da kad’aituwa tare dake.Allah yyimiki albarka yabarmu tare”tana kwance ajikinsa tace ameen Yaya na.yanzun my khady banason wannan kunyar dan Allah kidinga yimun duk abinda zanji dad’i kamar yau.bantab’a zaton zaki iya yin suc….rufemishi baki tayi da tafin hannunta”tana kukan shagwab’a.to nadena tunda bakyaso”yafad’a Yana shafa bayanta da gashin kanta daduk yabaje agadon bayanta.sunkai kusan 15 minit ahakan kafin yace”muje namiki wankan my khady”tashi tayi ajikinsa”tana daurewa sbd yadda gabanta kemata zafi”alissafinta wannan na 4 ne Yana sex da ita.amma duk Wanda zasuyi saitaji zafi”balle na yau sundad’e sosai…janye blenket d’in yayi yabarta haka bbu komai ajikinta”yace tashimuje toilet d’in”turo baki tayi tak’i yarda su had’a ido”tayi kwanciyarta ta juya mishi baya”yabi santala santalan cinyoyinta da mazaunanta da kallo Yana lumshe ido.bata auneba taji shi samanta.dg haka komai yaci gaba da wakana.kiran karfe 1da akeyi na sallar azahar.yasashi sahirta mata.yadauketa cak suka nufi bath room…

Tsaye take agaban gas cooker tana k’ok’arin dafa taliya jalop datasha spices da curry ga naman kaza aciki”sai k’amshi ketashi a kitchen d’in.runtse ido tayi Ahankali sbd yadda takejin zafi sosai agurin.dukda yagasata a toilet d’azun.amma da k’yar take zaman kirki”daurewa kawai takeyi bata nuna mishi.sbd karyadamu”

Sai sauri takeyi tagama sbd idan yadawo dg masjeed yaci abincin.kuma taga shiru gashi Tama kusa gamawa tunda ta zuba taliyarma.batafi 10 minit tsaye agurinba taga abincin yayi.saukewa tayi takashe gas din.kafin ta d’akko coolar tana k’ok’arin Fara zubawa hancinta yashak’omata k’amshin turaren sa.k’ok’arin juyowa takeyi yyi hugging nata ta baya..ya aza kansa akafad’arta,yazuro hannuwansa yazagaye cikinta dasu.

Cikin kasalallar murya yace”babynah meye kike dafawa bacin nace adena?Yaya banaso nidai kazauna da yunwa ,ai bawani jin jiki nakeba nasami sauk’i”hakane my khady amma nafiso ki huta kinji.balle nasamiki gajiya d’azun ko?tana murmushi tace”nidai Yaya banwani gajiba.Allah my khady?eh Mana”zaki bani na dare to?eh Yaya”matseta yayi ajikinsa cikin cool voice yace”ilove u!tana murmushi tace”ilove u too!sakinta yyi yakarb’e kulan da plate da spoon d’in”yyinda ita Kuma ta d’akko cups d drinks suka fito dg kitchen d’in.

bayan ya ajiye kulan”ya azata asaman cinyarsa”my khady zakici abincin ko? Ah ah Yaya tadamun xuciya yakeyi”

Kuma banajin yunwa.

gsky shawarman nan ban yadda ta k’osadda keba!anjima xanci cire Mai k’uli k’uli…Yana dariya yace”oh wannan baby yasamunke kwad’ayi ko?shiru tayi tana k’ok’arin zuba mishi abincin a plate”kafin tace”Mai gida bissimillah!wato harda tsokana ko?dariya tayi tana shafa suman kansa.yaja plate d’in abincin yayi bissimillah yafara ci…drinks ta zuba mishi ta mik’a mishi”sai kauda kai takeyi sbd k’amshin girkin bataso…jefi jefi suke fira har ya idar.

Hamdala yyi Yana goge bakinsa da tissu yace”yyi dad’i sosai my khady kwanar iya girki..tana dariya tace”zanyimaka dambun shinkafa favorite food naka gobe insha Allah!kibarshi saikin sami sauk’i”yafad’a Yana kallon ta yace “muje kirakani nacanza Kaya zan koma asibitin.atare suka shige bedroom d’insa….suit dackblue yasaka da takalmi sawu ciki”da kanta ta d’aura mishi agogo, tasaka cum tana gyara mishi tattausan sajensa daya zagaje fuskarsa dashi”shikuma yanata kallonta ta cikin mirror Yana fesa turaruka.hancinsa taja had’e da cewa you are handsome guy.murmushi mai sauti yyi Yana cewa da gske?eh Mana” karfa nayi latti”shagwabe fuska tayi nidai Yaya duk ni d’aya zaka bari”gashi mairo batazoba yau.(Mai aikin)

Sorry my khady bazan jimaba”Kinga wa’annan yaran basu zoba dasai su tayaki zama tunda week end ne.k’ila sunada uzuri Yaya… tafad’a tana biyo sa suka fito parlour.

Mezan tafo miki dashi bayan ciren dakikeso?nidai bakomai wannan ma yyi ai Yaya”nidai bemunba zan samu wani abu daya dace  natafo Miki dashi.amma duk yau banga kinci wani abincin kirki ba….kafin tayi mgn ummi da bilkisu da Maryam sunshigo parlourn.gaisheshi sukayi fuska ahad’e ya amsa Yana cewa shine sai yanzun ko?ke bilkisu zonan”

Yafad’a Yana kallon agogon hannunsa.

Jikinta na kirma tace”dan Allah Yaya kayi hakuri.kinsan laifin dakikayi?girgiza kanta tayi tana Jada baya…Khadija tamkar tamasa mgn Amma ganin yahad’e girar sama data k’asa yadawo Yaya mahmod d’insa sak nada yasa tayi shiru…Maryam da ummi kansu ak’asa suna addu’ar Allah yasa karyadaketa sunzo lfy gara su koma lfy.

Ban hanaku shafa eye shadow ba?”kahana Yaya “shine kikashafa…kafin tayi mgn Abdallah yashigo da sallama.da sauri bilkisu tanufesa hartana rik’e mishi hannu tace”Dan Allah kabawa Yaya hakuri karyadakeni….Zaki cikasa ko kuwa?saurin sakinsa tayi”abdallah bece komaiba ya zauna Yana gaida Yaya mahmod..khadija tayi saurin matsowa kusadashi”tana mgn ahankali bama aji abinda take cewa. amsa gaisuwar abdallah yyi yana kallon bilkisu datake hawaye yace” inkika koma nidakene…bejira cewarsuba yafice Khadija namishi adawo lfy.

Yana fita maryam da ummi suka saka dariya.hade da cewa aisaida mukace kigoge kika k’i ko?turo baki bilkisu tayi tana kallon abdallah suka had’a ido tace”Yaya Abdallah kaga su anty Maryam namun dariya ko”Yana murmushi yace”gsky anties kudena.zokiji dawo nan.bbu musu tadawo kusa dashi.

Khadija kuwa aganinta yyi shishshigi.miye yace wani tadawo kusa dashi”

Zama khadija tayi suka gaisa dasu Maryam”kafin tace”suje suzuba abinci dama dasu tayi”ummi na murmushi tace”to mmn baby ga sak’onki a jug”tafad’a tana k’ok’arin mik’a Mata jug d’in…. adedenan wayar Maryam tayi ringing.tana murmushi tace”Yaya Kamal Dina ne… murmushin Khadija tayi had’e da cewa Masha Allah naji dad’i Allah yatabbatar da alkhairi”ummi ta amsa da ameen ta nufi dining area.khadija ta wuce kitchen da jug ahanunta.

Maryam kuwa parlourn Khadija ta wuce tana wani kashe Murya…

Parlourn yyi saura dg bilkisu sai Abdallah”dama Yaya Abdallah kaima d’an gayune?kanada kyau wlh… murmushi yyi yace”niba d’an gayu bane bilkisu”keda kikace niba yayanki bane,Kuma kina hararata…to ai bansankaba alokacin”yanzun Kuma nasanka ko?hakane kam”ajin nawa a skul?js 2 nake”Masha Allah islamiyya fa?inazuwa ajina 3″ izif 25 muke Yan ajinmu” yace madallah kinaso muzama abokai dake?”ai ba’ayin abota mace da namiji saidai kazama Yayana”yanata kallonta da mamakin shirmenta yace”to shikenan Amma kirage surutu ,Kuma karki bawa su anty khadija da anty Maryam firan da mukayi.to ai bazan fad’a musuba.good girl”yafad’a Yana fito da ledar big bom dg aljihu yabata..nidai bazan karb’a ba an hanani karb’an abun maza…Yana dariya yace”idan Yaya mahmod yabaki Abu kina karb’a?eh Mana Ina karb’a.to ni kenan ba yayanki bane?to kayi hakuri nagode sosai.tafada tana k’ok’arin karb’a.khadija dake fitowa dg kitchen ta kallesu tayi murmushi kawai ta ajiye lemo exotic da cups agabansu.kafin tace  abdallah akamaka abinci”girgiza kansa yyi had’e da cewa ah ah nak’oshi”kefa bilkisu?nima na k’oshi tunda Yaya Abdallah bazai ciba..galala Khadija tayi tana kallonta.zuba mishi lemon tayi a cup tabashi ta koma kan kujera ta zauna.ummi tadawo ta zauna tana cewa abdallah akamaka abinci?

Bilkisu tace”ah ah munk’oshi”kena tambaya kilbabba”hmmm ai Yaya taheer zaizo gurinki yace nakiraki Yasin bazanjeba….dariya ummi tayi had’e da cewa aisaiki saka niya.maryam na shigowa parlourn tace”ohni auta da gulma duka yaushe kika san Abdallah?Khadija ta karb’e zancen da cewa kunga karku takurawa auta wlh..ai anty Khadija muka koma gida saina gayawa Abba…duk suka saka dariya…sunjima suna fira sai gab da magrib Abdallah yyiwa Khadija sallmar akan gobe inyaje asibiti zai wuce skul..

Bayan sati 2

Masha Allah Khadija kowa yasan tanada juna 2″tana samun kulawa sosai agun ogah kwata kwata wato mahmod..hjy tayi farin ciki sosai da cikin.gashi bama wani wahalar laulayi takeyiba “tunda tana zuwa skul”.gefe guda mahaifinta da baba mukhtar suna India Yaya mahmod yabiya musu sbd lafiyar abban..

Ayanzun haka Abba yasaka auren samarin gidan da y’an matan wata2″Kuma tare yasaka Dana muhseen da khairat sbd alokacin ta Gama iddarta.

Ayanzun khairat tayiwa kanta karatun ta nutsu ta rungumi muhseen amatsayin masoyi na gsky”harta samu ma aiki”kuma yace” zaibarta tadinga aikinta bayan aurensu.tarigada ta shafe babun Jamil arayuwarta..

Gaba d’aya samarin da y’an matan zuba ruwan love suke tamkar bbu gobe…yyinda shak’uwa Mai k’arfi tashiga tsakanin abdallah da bilkisu.duk week end idan yazo gidan Yana sashen mama jummai a parlourn ta”da bilkisu tadawo islamiyya suyita fira”gaba d’aya abdallah yasake acikin gidan tamkar d’an gidan haka yake…

Abba kuwa yasan samarin kowa nada gidansa sbd kowa na aikinsa lefe ne kawai yace zaiyi musu.

*************

B’angaren su ibbi kuwa”alh Ayuba yashiga tashin hankali da yaji irin mutuwar da alh mudi yayi”jikinsa yyi sanyi sosai.dgshi har ibbi”ibbi rayuwa ta sauya duk abokansa na holewa sungujesa sbd bbu wasu mahaukatan kud’i agunsa.uwa uba baimada isasshen lokaci nayin wani sakarci”sai 9 yake tafiya office”2 yadawo yaci abinci yyi wanka”ankira la’asar.da yyi sallah zaidawo gida yaciga da kula da mahaifinsa dukda yanzun bbu laifi umma na kula dashi.sannan Kuma shima yau da gobe yanayin wasu abubuwan da kansa.sbd yasaba da makantar.

Ibbi kuwa soyayyar zee na nan aransa ,yakuma san ko mutuwa zaiyi Yaya mahmod bazai Bari ya aureta ba…lokacin dayasami labarin saka ranarsu har ciwon kirji yyi..ayanzun haka wata rukayya ce dasukayi barikinsu atare “yanzun ta shiryu itace tanace mishi,Kuma umma tabashi goyan bayan ya aureta”ya amsa Amma yafi so”yayi gidan kansa.koda d’aki biyune da soro da toilet.besan yawan haya…

Kwance Khadija take”bacci yafara daukarta”wayar Yaya mahmod dake kusada ita tayi ringing.yyinda shikuma Yana kitchen zai dafamata indomie sbd yau week end bbu office.

Kusan sau3 ana Kira saina 3 din”takai hannunta ta d’aga.

Arud’e tace”wacece ke?aikin banza Muna Mata kawai…inbacin banzanci da ballagazanci kikama Kiran mijin wata… karb’e wayar yyi yakashe yayi blocking n d’in yagoge…uffan batace dashi ba.fuskarta a’daure baccin dabata idaba   kenan”sai y’an Harare Harare takeyi.zama yyi gefenta zai kamo hannunta “tayi saurin janyewa tana k’ok’arin tashi…saurin fisgota yyi jikinsa”tafara zillewa tanason ta gudu”Khadija meye haka? kaddai ace sbd wannan shashashar data Kira kikemun haka?kina nufin amanarki zanci kome?nasaba Akira ace anasona tun kafin aurenmu”Amma bana kulasu fa..kuka tafashe dashi had’e da cewa meyasa to ka karb’e wayar?wayar yad’auka yamik’a mata Yana cewa”gashi kiduba kiga kome kikeso tunda Baki yarda daniba k’arya namiki ko?yanafadin hakan yasaka Mata wayar a hannunta.yasaketa yawuce parlour.janye wayar tayi ta ajiye ta kifa kanta akan pillow tafara rera kukanta.plate d’in indomie d’in ya aza kan bed side drower.kafin yace”kitashi kici abincin inkika Gama saiki cigaba da kukan..Yana fad’in hakan yajuya ya fice.

D’akinsa ya wuce yaje ya kwanta kan bed”aransa Yana mamakin zafin kishinta”shikansa yasan Tara matan ba wani abu me kyau bane”bayada tsarin kula mace ba aurenta zaiyiba”meye amfanin hakan?inba b’atawa juna lokaciba.balle matan yanzun mafi yawansu bbu tarbiyya.amma sbd tab’ata mishi rai shine zataga laifin sa…yarasa Mata meyasa suke hauka akan kishi”befa mantaba shekaran jiya Saida yazauna sasanci tsakanin Tahir da ummi”sbd sai rantse rantse takeyi bazata aureshiba tafasa.sbd kawai wata takirashi acikin d’alibansa”saida da kansa yashiga maganar yasasantasu.bacin Tahir harda kwallansa Yana Mata rantsuwa Shiba budurwar sabace..gaba d’aya sai yaga ai sonsa datakeyi yasakata kishinsa”bekamata shima yyi fushiba”kodan sbd yadda take damuwa idan yyi fushi da ita.tashi yyi yakoma d’akin. 

Khadija kuwa banza tayi da indomie d’in”tana kukanta”motsinsa taji abayanta.yajanyota jikinsa ya rungume ta a kirjinsa Yana shafa bayanta.ahankali yace”I’m sorry kinji?ni bbu wata mace azuciyata sai Khadija! mahmod na Khadija ne ita d’aya insha Allahu.kidena wani kishi akan masu cewa suna Sona tunda ba kulasu nakeyibako?shiru kawai tayi tana shigewa jikinsa.

Cikin kasalallar murya yace”kin hakura ko?umm kawai tace”kinaso ki haifamun baby da saurin fushi ko?shiru tayi”d’ago kanta yyi ya had’e bakinsu yafara bata wani hot kiss…dg nan labarin ya sauya salo suka fad’a wata duniyar daban..

*******************

Kwanci tashi akace asaran mai Rai”ayanzun haka baban Khadija sundawo Nigeria yasami sauk’i sosai alhmdllh!Yaya mahmod yasaka anmishi sanduna 2 Yana amfani dasu Gurin tafiya.lokacin da khadija ta gane shine yabiya wa mahaifinta kud’in da aka kaishi waje sbd lafiyarsa.kukan farin ciki tayi”tanajin sonshi da k’aunarshi na nunkuwa aranta.

Abba jafar kuwa yyi nadama sosai”yakuma sake neman yafiyar su Khadija da anty.yakuma yiwa mahmod godiya sosai”ayanzun kuwa yyi alfahari da haihuwa”gashi mijin y’arsa yamasa abinda koshine ya haifesa sai haka.shikuwa duk Wanda besan haihuwa aganinsa yyi asara.

Gefe guda Kuma AGIDA D’AYA yarikice da shirye shiryen biki”har ankawo lefen zee dana ummi”Yaya kabeer ma ankai na naja gidansu.hafsat da Maryam suma Abba yamusu nasu.abun sai San barka.gaba d’aya gidan yafara cika da y’an uwa da abokan arzik’i.kasancewar gobe insha Allah za’a d’aura aure.

Yau akeyin dinner”jiya akayi wa’azi.

Khadija tun 11 am Yaya mahmod yakawota ya wuce office.idan anyi Sallar juma’a zaije ya karb’o Mata d’inkin dazata saka.sbd yanzun cikinta harya Fara fitowa Yana wata na 4..

Zazzaune suke…..✍️ 

Muhade Monday what’s app nawa Sunday zai yi update

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like

A GIDA DAYA 17-18

Advertisement   🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾       🌹A GIDA D’AYA🌹             🏘️🏘️ 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 Advertisements…

A GIDA DAYA 53-54

Advertisement 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾       🌹A GIDA D’AYA🌹             🏘️🏘️ 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 Advertisements  …

A GIDA DAYA 37-38

Advertisement   🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾       🌹A GIDA D’AYA🌹             🏘️🏘️ 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 Advertisements…

A GIDA DAYA 55-56

Advertisement 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾       🌹A GIDA D’AYA🌹             🏘️🏘️ 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾 Advertisements  …