Advertisement
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
๐นA GIDA D’AYA๐น
๐๏ธ๐๏ธ
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
Advertisements
Story & written by mmn fareesa
The end
๐ ฟ๏ธ 61&61
………Kallon khadija yyi kafin yace”madam ataso ajidani pls tunda gajiyar biki ta sake ki ko? murmushi kawai tayi”ahankali yace”Khadija Ina alfahari dake amatsayin Mata ta.kinamun biyayya Koda bakyasan abu “idan nabaki umarni.inason abu” kina nunamun kinfinison abun.fatana Allah yasaukeki lfy!ameen” tana murmushi tace”ameen miji na gari abin alfahari ga kowace mace”bantab’a zaton Yaya mahmod zaka zama mallakinaba”na zauna dakai cikin kwanciyar hankali.ajiyar zuciya yasaki had’e da cewa shiyasa nasha fad’amiki kiyi hakuri komai zai wuce.kinga ayanzun bbu na buyunki agurin hjy ko?tana murmushi tace”.nasani Mana tunda kana kishi dani ko?Yana murmushi yace”ai nadena yanzun tunda banga ribar kishinba..Yana fad’in hakan yatashi zaune Yana binta da wani mayen kallo kafin yace”. Mrs mahmod atashi aje ajida baby mahmod….dariya tayi har fararen hak’oranta suka bayyana “waishine baby?shima dariyar shakiyanci yyi yace”. eh Mana shine agurin my khady kawai ko kuwa?kafin tayi mgn yyi wuf yad’auketa suka nufi bed room d’in su….
******************
Advertisements
Kwanci tashi akace asaran mai rai”wata rana zuma wata rana mad’aci”ayanzu dai cikin Khadija yashiga watan haihuwa “yau ko gobe.gaba d’aya antanadi komai da komai na haihuwa” kuma hjy tagaya mishi idan ta haihu gida za’a maidota tayi wankan gida anan..bece dai komaiba yabari ta haihun tukum.yyinda inno jiki yak’i dad’i”yau lfy gobe bbu haka aketa tafiya da rayuwar “sbd yanayin jikin girma da tsufa sosai….gefen Amare kuwa watansu 5 kenan anata zuba love tamkar bbu gobe…yyinda hafsat da ummi da khairat duk sun d’auki cikuna.naja da Maryam da zee ce kawai basuda ciki.
Ibbi ma sun daidaita da yarinyar da zai aura anyi aurensu”suna zaune lfy da dad’i da bbu dad’i.idan kaga ibbi yanzun”bazaka tab’a cewa shine Yayi miyagun halayensa abayaba. yyi mugun canzawa…duk abokansa y’an iska sun gujeshi sbd ganin beda kud’i kamarda.dukda ko yanzunma alhmdllh ba a cikin talauci yakeba…yyinda alh Ayuba umma na kula dashi iyakar iyawarta.wani lokacin idan Yana zaune saiyayita kuka sbd abinda suka aikata abaya…ga miyagun mafarkai yanayi da alh mudi ana mishi azaba akabarinsa.dakuma mafarkai akan dodonsu.sosai hankalin alh Ayuba yatashi”haka yadage da sadaka da istigifari…
Jamil kuwa dama asalinsa agidan marayu yatashi”besan suwaye iyayenshiba.lokacin dayakai munzalin balaga”yafara k’ok’arin bata yara 2 ta hanyar samusu hannu agaba.da aka lura da hakan aka koreshi….yayita yawo bayanan baya can”burinsa yyi kud’i kota wace hanya.kwatsam yahad’u da alh mudi”shine silar shigarsa k’ungiyar shan jini”
Bayan rabuwarsa da khairat befi wata 2 ba”komai nashi d’aya mallaka yak’one”kud’ad’en suka zama takardu”har gidansa da motocinsa duka suka k’one..Saida yyi k’aramin hauka.sannan Kuma yaje ya nemi inda dodon suka saba had’uwa dashi”saidai bayan bayyanar dodon yasanar mishi shizai zuk’e jininsa sbd cikin matarsa yazube.shikuma bazaiyi asara ba…Jamil na k’ok’arin mishi magiya saidai kawai yafara kakkafewa.ko shurawa beyiba yace”ga garinku nan.Allah yasa muyi kyakykyawan k’arshe da makoma me kyau…
******************
Da misalin k’arfe 5:30 pm na ranar asabar”Khadija ce kwance gefen Yaya mahmod yagama tumurmusarta.gaba d’aya daurewa kawai takeyi har yagama abinda zaiyi yasamu nutsuwa.sukayi wanka shine tace kwanciya zatayi yace” to kartayi baccin marece…baya da Mara had’e da k’ugunta kemata wani irin ciwo.da farko tafara k’ok’arin daurewa.lokacin da cikin ya murd’a taji wata azaba amararta hakan yasa ta saki k’ara….Yaya mahmod yayi saurin sakin wayarsa dake hannunsa Yana latse latse.ya juyo yadubeta arud’e!my khady lfy meke damun ki kodai haihuwarce???”duk yajera Mata tambayoyin atare Yana k’ok’arin tada ita zaune.tana rintse idanunta tace”Yaya mutuwa zanyi pls kaciremun cikin nan…arikice yace”sannu kinji bazaki mutuba.haihuwace k’ila muje asibiti kinjiko?Yana fad’in hakan yyi saurin sakinta”yabud’e ward rope yafito Mata da hijab.yasaka Mata yajawo wani babban trolley da kayan haihuwar ke ciki yakaishi parlour.lokacin d’aya dawo harta Fara zufa…asukwane ya d’auketa yayo waje da ita Yana k’walawa maigadi Kira yabud’e mishi get…
Kai tsaye suna Isa asibitin aka wuce da ita labour room”bbu jumawa hjy da mama jummai suka iso asibitin”kallo d’aya zaka ma Yaya mahmod kasan baya cikin nutsuwarsa.sai uban gumi yakeyi”yyi tsaye bakin k’ofar shiga labou room d’in”yanata romon about!yahana kowane namiji likita yadubamishi Mata”doctors Mata 2 ne kanta da nurse guda.
Khadija kuwa Tama Gama cire ranta dasake rayuwa”azatonta mutuwa zatayi”Bata tab’a tunanin azabar haihuwa takai hakaba…sai addua kawai takeyi”tana Kiran sunan Yaya mahmod nata…cikin ikon Allah fire nafashewa baby girl tayo waje tana tsala kukan shigowa duniya….wani kasisirit Khadija taji ajikinta.duk tadena jin ciwon”tayiwa Allah godiya aranta.goge babyn akayi”ita Kuma suka Mata kwalfar jini”aka kaita toilet ta dauraye jikinta”ta fito ta shirya jikinta tasaka kaya.bbu laifi jikin da sauk’i s bd ba’a Mata d’inki ba…. doctor ta dubi Khadija tace”d’akin hutu zamu kaiki kici abinci zamu sakamiki Karin ruwa da alluran bacci saiki huta zuwa safe abaku sallama.da to ta amsa tana kallon doctor guda data fita da babyn.ta lumshe ido tana tuna yadda Yaya mahmod yarude d’azun kamarshine meyin nak’udar.ta lumshe idanuwanta tana ayyana irin farin cikin dazaiyi sbd dama burunsa ta haifi mace..
Suna fitowa suka nufi Yaya mahmod da babyn ga hannu”beko khalli babynba yace”Ina matata yajikinta wane hali take???”doctor na k’ok’arin mishi mgn yayi saurin Danna Kai a labou room d’in…kawai Khadija saidai ganinsa tayi yafad’o d’akin kamar dg sama”tashi tsaye tayi tana kallonsa”yasaki ajiyar zuciya yarungume ta ajikinsa.kafin yace “Alhmdllh my khady tunda naganki normal”sannu kinji?kinbiyani my khady fad’amun yanzun bakijin wani gurin namiki ciwo?”
Tana k’ara shigewa jikinsa tace”ah ah Yaya” Amma d’azun naci wuya wlh! dama haka ake wahala gurin haihu? nidai bazan koma ba gsky.yana dariya yace” haba Mrs mahmod Yaya da sarewa haka”dg yin haihuwa guda,nida nakeso kihaifamun yara 12 ma.taff Yaya badaniba Kau”yanajan hancinta yace”dake kuwa”sbd kinsan ni sharf shooter ne.kafin kiyi 40 nasake baki ajiyar wani babyn.
d’an zaro ido tayi had’e da cewa aini bazamu komayin wannan abunba…yanzun kaga babyn? tafad’a tana canxa topic d’in.
Yana shafa bayanta yace”ai banma ganiba”banma san meye kika haifa.duk haushi suka bani”sunata d’okin wani baby bata lafiyarki suke ba..lumshe ido tayi”bata tab’a zaton sonda yya mahmod kemata yakai hakanba.. k’ok’arin mgn takeyi”taji salatin hjy na cewa “mezan gani ni hakeema?da jegon mahmod zakazo kana tab’ata?saurin sakinta yyi cike da basarwa”Khadija Kuma cike da kunya ta zauna gefen bed d’in kanta ak’asa.hjy taja tsaki had’e da cewa nidakaine wlh”kekuma da jegon kike yadda yana tab’aki”wato kinmanta wahalar haihuwa ko?
Khadija aranta tace”tayaya zamanta kuwa.mik’a mishi yarinyar akayi”Yana murmushi yanata kallonta sbd ganin yadda take mugun Kama dashi”yasunbaci goshinta da lips d’inta.yafara tofa Mata addu’a”doctor ta dubi hjy tace”mama abata wani abu taci zamuyi Mata allurar
Bacci Tasha magani ta kwanta.hjy tace to shikenan muje d’akin…
Bayan Khadija Tasha tea Mai kauri”Yaya mahmod yafita yasiyo Mata kaji gasassu anan kusa”hjy ta tasata gaba akan taci ta k’oshi”ba’a so mejego nazama da yunwa.haka Khadija tadinga cin naman harya gundureta.aka d’aura Mata drip da Mata allurai “dandanan bacci yyi awon gaba da ita.sai asannan Yaya mahmod yafita yyi sallar magrib.yyinda hjy da asabe (Mai aiki)aka bari tare da khadija.mama jummai na gida zasu kawo ruwan zafi ayiwa baby wanka”sai sukawo abincin dare.
Hjy ta Kira mama rabi tasanarmata”
Uban gayyar kuwa”da kansa yasanarwa su nura muhseen,Tahir harda Abdallah dake skul” daidai sauransu…sai gashi kafin isha’i d’akin cike yake da dangi da y’an uwa”
Yaran amaren kuwa su shidda”suna a tabarma guda sunata shewa..ummi da hafsat da khairat cikunnansu harsun fito.zee da naja sune yanzun suke gautsan laulayin”Maryam daice shiru har yanzun.
Babu shiri hjy tabasu waje sbd su sake da yawa.
Khadija sai 9pm ta tashi dg bacci”anan suka fara Mata sannu da barka”kafin sufara Mata shegantaka..Wai watanta 9 cif ta haihu.khadija na murmushi tace”aibbu komai ummi da hafsat da khairat suma ai hakan zasuyi”fatanmu ku haihu rana d’aya ma…duk sukayi dariya suna cewa da kuwa anga rungutsimi A GIDA D’AYA..duk suka saka dariya”hakan yyi daidai da shigowar nura da Tahir acikin room d’in.bbu kunya nura yatsuguna agaban zee Yana tab’a gefen wuyanta.ajiyar zuciya yasaki sbd jin bbu zafi ajikinta..Yana wani binta kallo”my sugar baby yajikinki?Saida rawani langab’e Kai kafin tace”da sauk’i yanzun tuwo miyan kuka zanci…zee tah babyn namu nabaki wahala”nasaka umma ta Miki har angama Dana saimuwuce mu karb’a mutafi gida ko?tana murmushi tace”eh….d’ago kansa yyi yaga duk sunata kallonsu”yyinda Tahir ke zaune kusada ummi da babyn ahannunsa.d’age gira nura yyi had’e da cewa malamai wannan kallonfa?
Hafsat na murmushi tace” Ah ah Yaya Nura da idanunmu saimuki kallon kowa”lallai hafsat Yusuf ya iya kiwo.tunda gashi kina mgn haka”duk suka saka dariya.ummi kuwa mgn suke k’asa k’asa yadda bbu maijinsun.itadai Khadija nata murmushi tana zaune kan bed ta jingina bayanta da pillow.tashi tsaye nura yyi Yana cewa Tahir bani abun ganin nagani….Masha Allah! yafad’a Yana kallon babyn bayan ya karb’e ta”kallon khadija yyi yace”congratulations Mrs mahmod! Allah yaraya Mana baby”abokina Yana Ina?yaje gida yadawo ,cewar Khadija tana murmushi…kafin tayi mgn Yaya Kamal da Yaya Yusuf sunshigo cikin room d’in.
Hafsat tuni tajefeshi da wani killer smile”kasa d’auke idanunsa yyi akanta”amsa gaisuwar da Khadija ke mishi yyi”ya karb’i babyn hannun Yaya nura.saida yagama yimata addua yabawa Yaya Kamal da shima hankalinsa nagun Maryam”sbd yalura tana cikin damuwa.kodan sbd taga kowa nada ciki ita Banda ita.
Duk suna acikin room d’in”saiga Yaya kabeer da Yaya Hakeem da Yaya mahmod duk sunshigo”bbu kunya Yaya mahmod yazauna kusada khadija”yakama hannunta guda Yana cewa my khady yajikin naki?gaba d’aya kasa cewa komai Khadija tayi sbd kunya gashi anata kallonsu…wata dariyar shakiyanci Yaya Nura yyi”kafin yace”abokina kana yadda kakeso wlh.juyowa yyi yakallesa yabanko mishi harara had’e da cewa meyafi raina?bbu abokina”Allah yabar k’auna”yamaganar yarinyar nan dakake Shirin sake aure?wani uban tari yasark’e khadija.yaya mahmod na murmushi yace”kodai wacce kake Shirin aura.ni ai mijin mace 1 ne insha Allah.gata agabana”Yana murza hannunta yace”barni dashi my khady soyake yatayarmiki da hankali”inada ke wazan kallah? araina nace hmmmm!
Sosai bbu laifi Yaya mahmod yasaki jiki akasha fira da y’an k’annan nashi da mazajensu.sai 10pm duk suka tashi da niyar gobe matan sudawo zaman barka….suna fitowa yyi saurin rungumota jikinsa yace”my khady Kinga hajiyarki nason maidani gwauron k’arfi da yaji ko?kayi hakuri ai Muna tare ko?hmmm!my khady gida fa tace”Zaki koma.nidai saidai mutare acan muduka sbd bazan iya jurewa ba gsky.nasaba dake nake komai”sai yanzun hjy zata rabamu….saurin sakinta yyi yatashi tsaye.hakan yyi daidai da shigowar hjy cikin d’akin.d’an basarwa yyi sbd karta zargesu”kallonta yyi yace”hjy nizan wuce”mikukeda buk’atane?
Hjy tace”bbu komai Allah yabamu alkhairi”badan yasoba yafice Yana kallon Khadija.itama kanta saitaji bbu dad’i ,Koda suka kwanta sai juye juye takeyi”hjy najinta”aranta tace”gara daban matsaba Kar yaran nan su mallaki juna.dubi gaba d’aya dabasa tare yadda Khadija keyi….kukan babyn yasaka hjy tashi”tana cewa Khadija tashi kidaure kibata mama tasha.naga Baki Fara bata ba”tun d’azun…tashi zaune Khadija tayi tagyara zamanta.ta zuge zif na rigarta”hjy ta mik’o ruwa da wata roba tace wanke ciki kiyi addua saiki Bata…
Lokacin da Khadija ta ji tafara tsotsa saida ta rintse idanunta sbd zafi”hjy nacewa sunnu!zai Dena zafin ahankali”ita kuwa babyn sai k’ara zuk’an maman takeyi…suna ahaka wayar Khadija tayi ringing”kasa d’agawa tayi sbd ganin Yaya mahmod ne.hjy na lura da hakan saita shige toilet kawai sbd dare yyi.yaya mahmod kuwa kasa bacci yyi ashimfidarsu ,yasaba tare suke kwana dukda tsufan cikin,suyi wankansu atare…lokacin data d’aga wayar Saida yasaki ajiyar zuciya.khadija tasaka mishi kukan shagwab’a.murya k’asa k’asa yace”menene my khady?cin turo baki tace”ba wannan babyn taka bace keshamun mama said zafi nakeji”sorry my khady zai Dena zafin”Amma ni idan inasha meyasa ba’a mun rowa? sai babyna ke ba’a so tasha.nidai hjy na nanfa”nayi shiru bakyaso?eh Mana”meyasa bakayi bacciba?sbd baki kusa dani my khady!saidai nasha maganin bacci.sbd kada nayi ciwon Kai”nimafa Yaya nakasa baccin wlh sai Kai naketa tunawa”Allah my khady na?eh Mana”to idan nazo da safe meye Zaki bani?yayanah kenan zanmaka 2 hots kisses”Yana lumshe ido yace”dame Kuma?cikin shagwaba tace”ai sunyi ko?nidai gsky basuyimun ba my khady.yafad’a Yana kwaikwayon muryarta.batasan lokacin datayi murmushi ba.tama manta da wani zafin mama da babyn keta zuk’a.
Murya can k’asa yace ilove u!tana murmushi tace ilove u too!habiby nah”kasha maganin bacci ka kwanta ga hjy nan zata fito dg toilet.tana fad’in hakan ta kashe wayar hjy ta fito ta karb’i babyn suka kwanta..
Washe gari bayan sun gama break fast”asabe ta goya babyn”aka basu sallama”hjy ta fice da Kaya ahannunta itada asabe.
Yaya mahmod naganinsu yyi saurin shigewa room d’in batare da sun ganshiba”
Khadija na k’ok’arin saka hijab yashigo”da sauri ta nufesa ta fad’a jikinsa tana murmushi.rungumeta yyi yace”my khady jegon yakarb’e kamar bakeba”yanzun Ina alk’awarin mu?tana sinne kanta ak’irjinsa tace”aibance nayi ba ko?kinma Isa yarinya”Allah kibani hots kisses kawai.d’ago Kanta tayi dg jikinsa”yarufe Mata Baki danashi bakin…Saida yyi me isarsa tukum yasaketa”suka fito dg cikin d’akin.abakin k’ofa sukayi clash da hjy”tace Khadija mutafi gida kinji?Yana murmushi yace”nifa hjy? hararar sa tayi tayi gaba abinta.
Bayan sun koma gida”anty baraka k’anwar anty tayiwa khadija wanka na usuli “tagasata sosai da sosai.saigashi har bacci Khadija tayi bayan ta fito dg wankan…
Dg 11_12 gidan yacika da dangi da y’an uwa anata karb’an barka”Khadija kuwa saidai suyi waya da Yaya mahmod kawai sbd bbu damar had’uwa.sbd mutane”gefe guda Kuma su bilkisu da salim da Abdallah sai murnan sunyi y’a j sukeyi.sbd shima Abdallah yau ya iso sai bayan anyi suna zaikoma skul..
Su hafsat dasu ummi kuwa majalissarsu daban suna arerewa”suci wannan suci wancan.sbd yaran cukun nan dake garesu”kokuma wata takira mijinta tace kaza da kaza takeso”ya kuwa Aiko Mata dasu duka…
Haka aka cigaba da zaman jegon.yaya mahmod dasun sami sarari”saisunshq romancing d’in juna.kokuma suyi mgn ta waya ko ta chats..da haka har gobe take suna…
Washe gari.
Y’a taci sunan inno(FATIMA ZARAH) kowa yadinga kiranta da zarah.masha khadija Tasha make up na zamani”anmata d’aurin d’an kwalin daya k’arawa fuskarta kyawu.tana sanye da maroon d’in doguwar rigar shadda gizna ajikinta.yaya mahmod yakirata awaya yace su fito itada babyn za’a musu photuna na suna.
Lokacin data fito taganshi sanye da shadda irin ta jikinta.tayi murmushi ya iso Yana karb’an babyn.murya can k’asa k’asa yace”my khady kinyi kyau har naji kishin me photo d’in kala 3 zaiyi Mana sunyi banaso yyita ganinki.dato ta amsa sbd tasansa akan kishi idonsa rufewa yakeyi..kala3 akayi tasallameshi yace ta koma ciki”sun Ida pics d’in da iPhone kawai.
Raguna manya3 aka yankawa Khadija “Yaya mahmod kuwa saida sukayi walima tasu ta abokansu.
gurin karfe 4:pm Mai DJ ya iso yafara sakin kid’a”tuni bilkisu da salim suka Fara cashewa”yyinda su hafsat duk suka fito gurin”Khadija na k’ok’arin fitowa zuwa gurin.sbd tacanza Kaya “tana sanye da wani had’add’an tsadaddan leshi anmata d’aurin d’an kwali Mai ma’ana.kamshin turaren wata hamshak’iyar mace taji”suna had’a ido da ita tasakar Mata murmushi”Khadija tace” sannunki da zuwa.murmushi tayi tana rik’e da hannun wata fine baby”tace”sunana SUMAYYA!Khadija na dariya tace”kodai summyn safana ce? sumayya na murmushi tace”agun mijinki kikaji wannan sunan”Khadija tace”.k’warai kuwa”shigo ciki Dan Allah.har kan bed sumayya ta zauna.dandanan Khadija tasaka aka cika gabanta da abincicciki”lemo d ruwa da snacks kawai taci”sukayi musayar contact”kafin tabawa khadija k’atuwar leda me d’auke da kayan baby d turmin atamfa.ta aza Mata 50k inji safana.nikuwa nace kaga harkan girma.๐
Bayan tafiyar sumayya Khadija tacigaba da tarban bak’i sbd bbu damar zuwa Gurin DJ.ko bak’in Yaya mahmod sunma isheta .da haka taro yatashi lfy Mai jego tasami gifts itada babyn tamkar bbu gobe….
Bayan 40 days
Alhamdullh yau kwansu Khadija 45 da haihuwa ayau zata koma d’akinta sbd uban gayyar har yyi fushi”2 days bezo gidanba.hjy nata fad’a sai Khadija tayi 50 days tukum zata koma.saida mama jummai da anty dasu Abba suka saka Baki tukum”ita kanta khadijar Gurin mijinta takeso”dukda yanzun wani tsoronsa ma takeyi sbd anjima ba’a haduba.
Bayan sun gama shirya komai nasu”inno da bilkisu da isah driver suka rakasu har gida.
Yaya mahmod besan yau zasu dawoba.yanama Gurin aiki”Koda suka dawo gidan fes yake”kullum sai yasaka angyara ko Ina shikuma yagyara waiting parlour da bed room nasa.kitchen kawai Mai aikin Khadija da bilkisu suka gyara da bed room d’in Khadija suka turare ko Ina sai gab da magrib suka tafi gida.
Yaya mahmod kuwa Koda yatashi dg gurin aiki”kamar yaje gida sbd azatonsa rashin zuwansa zai saka suce yazo yad’auki abarsa sutafi gida.
kawai saiya fasa zuwa yanufo gida kawai”Yana Gama parking yafito da niyar yaje yayi alwallah”Yana murd’a k’ofar parlourn yaga Khadija tsaye da goyon zarah abayanta tana jijjigata….suman tsaye yyi Yana binta da wani irin mayen kallo.turo baki tayi had’e da juya Masa baya… murmushin farin ciki yasaki had’e da cewa yada haka kuma my khady?keda zakiyi farin cikin dawowata nasami wannan suprise haka.lallai Dole nayi kyauta babba.muda kake fushi damu”ai ganinku tare dani yasaka na manta ma akan menake fushi daku.yanzun pls my khady kijuyo ki kalli sahibinki Kuma gwaninki d’aya dad’e da matsakaiciyar k’ishirwar rashinki… murmushi tasaki Mai sauti kafin tace”kodai dabana nan zance kake zuwa Gurin y’an mata.irin wa’an nan zafafan kalamai haka.matsowa yyi kusa da ita Yana kamota jikinsa yace”ah ah my khady duk sbd ke na adanasu.kinga yadda kikayi kyau Masha Allah.yanzu nan ke tawace?kamar yadda ninakine?tana murmushi tace”k’warai kuwa my habiby.kaje gashican ana Kira banaso karasa jam’in magrib.sakinta yyi yace”to shikenan muje ciki”atare suka wuce bed room d’in sa..
Hmmm fad’in irin budurin dasu Khadija da mahmod sukasha a master bed room d’in su Bata lokaci be.mai karatu ya kiyasta aransa kawai.sabbatu da kalaman k’auna had’e da alk’awarirrika Khadija tajisu abakin Yaya mahmod awannan dare.
*Bayan shekara 6*
Alhmdllh haka rayuwa ta mik’a cikin farinciki”wata Rana akasin hakan”ayanzun Khadija yaranta 3 da Yaya mahmod”yyinda su ummi hafsat duk 2garesu zasuyi na ukku”Maryam Kuma batajima da haihuwar fariba.saida suka shekara 5 da aure tukum tasami ciki.ta haifi namiji.sunsha murna itada Yaya Kamal.sbd Ada sunma cire Rai da samun haihuwa.
Inno kuwa shekaranta 3 kenan da rasuwa”hjy rabi da hjy hakimah sosai suke zumunci.khairat itama yaranta2 da ciki na 3″
Sosai anty da hjy da mama jummai suka had’a kansu suna zaune cikin mutunta juna sbd duk sunzama surukan juna.kowa d’an kowace na auren y’ar wannan.ayanzun haka ansaka auren bilkisu da Abdallah wata 3″bilkisu tayi SSCE d’inta agidansa zata cigaba da karatu”yyinda Abdallah yagama degree nashi haryyi service yasami aiki.ayanzun shekarunsa 24 yrs”bilkisu 18 yrs.
Khadija ma Yaya mahmod bebarta tayi aikiba.yadai bud’e Mata Gurin yin make up”yasaka ma’aikata tana biyansu.kuma alhmdllh tana samu sosai da wannan sana’a tata.sosai take taimaka wa mahaifinta da yanzun yasami lfy sosai”Yaya mahmod yasaka anmishi sanduna dasu yake taka k’afar sa guda.har gobe yanashiga damuwa idan yatuna yadda son zuciya yasakashi aikata Abu marar kyau ga y’a’yan sa.gashi yanzun ta inwar haihuwa yake hutawa.duk sadda Khadija da Abdallah sukaje gaisheshi saiyyi kuka yarok’i gafarar su hakan nasosa ransu da k’yar suka samu ya Dena.
**************
Zaune Khadija take a wani katafaren parlorn dayasha kayan alatu na more rayuwa” su Zara na zaune tanayiwa affan assignment (Adam)
Abdallah da bilkisu suka yi sallama sukanshigo…inbacin muryar bilkisu danaji dabanza ganetaba.sbd yadda mak’erin y’an mata ya kerata”Abdallah yyi kyau da wayewa.ga wani saje daya aje yak’ara ma kyau da kwarjini”Khadija na murmushi tace lovers birds dariya abdallah yyi yace”anty ai bamu kaiku ba.ku fanninku ba’a mgn.zarah tace”uncle da anty Billy sannunku da zuwa.billy tace”yauwa my daughter ya skul?zarah tace alhmdllh.kamshin turaren Yaya mahmod sukaji”hakan yasa Khadija sakin murmushi tace”daddy kadawo?madam badoleba tunda kinyi kira.gaba d’aya sukayi murmushi.yaya mahmod yace”auta amarya yaushe rabonki da kizo gidana sai yau ko?
Lah Yaya bafa haka bane kasan mun askul sai yanzun muke enop time”hakan yyi kyau keda Abdallah naki ko? murmushi Billy tayi ta rufe fuskarta.Abdallah na dariya yagaida Yaya mahmod Yana cewa yaufa zumunci mukeyi sosai”harda gidan Yaya muhseen dasu anty ummi duk zamuje.
Yaya mahmod yace”ai kun kyauta”ga zarah ma nabaku ta rakaku…tashi tsaye zarah tayi”cikin murna tabarwa affan assignment nashi.tabisu Billy suka fice.
Bayan fitarsu”Yaya mahmod yakalli affan yace”daddy’s boy kaje kayi bacci ad’akinku zansaka ammi wani aiki kaji.tashi affan yyi yawuce dakinsu bece komaiba.sbd yagado miskilancin Yaya mahmod.
Murmushi Khadija tayi kafin tace.my teacher tunda ka tura yaran muje saika koyan wani darasin.yana wata y’ar dariya yace”kamar kuwa kinsani.yau zazzafan darasi zankoya miki.ina little? (hakeema)itace yayayya.tana bacci ne”okay muje yafad’a suna tashi yarufe k’ofar parlourn suka wuce bed room d’in su…
Tamatt bi hamdilillahi๐๐ป
Alhmdllh ala kully halin.tsira da amincin Allah sutabbata ga shuganmu annabi Muhammad (S A W)
Yah Allah kuskuran danayi awannan book yah Allah kayafemin๐ kabani ladar fadakarwar danayi.
Nagode ! Nagode!! Gareku na hannun damata Kuma y’an gaban goshina…sunayanku bazai fad’uba sbd yawa.kun nunamun k’auna ta hanyar bina da duk abinda nakeso…hak’ik’a wasu sunci albarkacinku zasu Ida karanta Agida d’aya bayan ku kunjima da karantawa.nagode Allah yabarmu tare.๐ฅฐ๐๐๐
Ina muku albishir da sabon book nawa…NIDA D’ALIBATA (sabon taku) hmmm labarine na zazzafan soyayya karku manta wancan nida d’alibata daban yake. Wannan kuwa sabon salone.karki Bari ayi bbu ke masoyan asali ๐ฅฐ
Da yawanku nasha fad’amuku idan har abinda Zaki bini pc kisanar mun bame mahinmanci bane tobazan kulaki ba.inada abubuwa nayi masu mahimmanci wasu da yawa suna neman number and kawai suji meyasa ba’a cigaban agida d’aya….
Ga wasu tambayoyi da wasunkemun kusan 2yr later.
Momyn fareesa meyasa abook naki kusan 3 aboki keyiwa abokinsa halacci?
Dan Allah mommyn fareesa meyasa bakya saka batsa a book naki sai soyayya zazzafa Kuma Mai tsafta?nagode sainaji dg gareki.
Dan Allah meyasa books naki suke da dad’i bbu na yarwa aciki?
Inaso Dan ALLAH kisanarmun meyasa abook naki auren wata shidda da Yau da gobe duka stars d’in sukeyiwa mazansu halacci?shima Agida d’aya tayi mishi hallacci?
Nasami tambayoyi fin hakan dg gareku.saidai k’ila amsar tana a book nagaba.
Amsa guda zan bayar.itace meyasa bana saka batsa?
Wa’iya zubillahi!Ina rok’awa masu saka batsa a novels nasu shiriya”ni fad’akantar da al’umma nakeso nayi da hannunka Mai sanda agaresu domin mudugu tare mutsira tare.rubuta bad’ala bashine zai saka kasami fans ba.kuma hakan beda kyau a musulinci da tarbiyyar musulmai.da yawa koyine ake da fasik’ai kafirai yahudawa”ana kamanta abubuwan dasukeyi da matan banza ana rubutawa a novels.ke amatsayinki na musulma waiki karanta harkiyi koyi dasu.kawai sbd ki burge namiji?misali ansaka tashanye sperm๐คฆ๐ปโโ๏ธnajasa kazanta”kisaka abakinki kina musulma”Kisha gaban namiji”bacin shi da wuya yamiki hakan kina haihuwa da period ta Gurin.
GIPHY App Key not set. Please check settings