Advertisement
_I’m on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ayfowzb2ah8k&utm_content=6k8ur6p_
_KIBIYAR AJALI…..!_
_(sulke baya tare ta sai ta wuce)_
_BOOKS DIN KUDI NE, KI NEMI NUMBOBIN MU DAKE KASAN SHAFUKAN MU, DON MALLAKAR NAKU, KI GUJI SHIGA HAKKIN WANDA SUKA SIYA. DAMA MASU RUBUTAWAR.. KODA KIN SIYA DAN ALLAH KARKI MANA SHARING.. 🤲🏻_
Advertisements
_PG:21_
_BOOK:2_
_Masu bukatar makeup.. Casual, special casual, simple glam, bridal makeup, fixing of lashes, gele and turban, modeling. Sai ya tuntubi BEELANAH BEAUTY.. Instagram handle: Beelanah_Beauty… Tana kano nigeria. Available to travel. #blush it up 🥂_
<><>
Wata irin duniya Salman ya jefani a wannan lokacin, gabaki daya ni kuma na kasa komai banda karbar sakonninsa da yake aika min dasu cikin kwakwalwa da ruhi na. Shi kansa ya fara fita hayyacinsa jin da yayi na sakar masa jikin harma da bashi gudun mawar riko masa kai, alamar dai ni kai na bana son ya bar yi min.
Zagin da Shaheedah ta narkawa baiwarta wanda muka jiyo ta cikin computer shine ya sanya Salman saurin barin abinda yake min, ya mai da kallonsa kan screen d’in yana kallonta. Tsoro zagin ya bashi dan ni kai na banda na shaga shauki ya dace ace na fishi girgiza da jin zagin saboda girmansa, kamar wata karamar bamagujiya. Salman yasa hannu ya kashe yana faman cizon lips da alama wani radadin yake ji a zuciyarsa.
Ya dawo da dubansa kai na tare da kamo ni na tashi zaune, Sai kawar da kai nake yi cike da jin kunyarsa amman shi naga ko ajikinsa. Kai na ya riko yana son mu hada ido amman na hana hakan faruwa dan kuwa rufe idon nayi kirjina na ta faman dagowa saboda tsabar harbawa da yake yi.
Advertisements
“Muje na raka ki dakin ki kinga gobe za’a fara hidimar bikin nan.”
“Kana nufin nima na shiga sabgar bikinsu bayan ba so na suke yi ba.?”
“Ya kamata ki shiga cikin bikin dan samo mana wasu evidence d’in.”
Na turo baki still ido na yana rufe dan fuskarsa tana gab da tawa har yanzu.
“Kasan fa ni bana daukar rainin hankali, Ana min nake ramawa indai abu be yi min ba.”
“Dan nuna min irin action d’in da kike dauka in an miki abu.”
Bude ido nayi na kallesa cikin mamaki, ta ya zan nuna hukunci a yanzu bayan kuma ba ai min laifin komai ba? Dariyar da naga yana yi ce tasa na gane rai na min wayo zai yi.
“Mijin Shaheedah ka barni na tafi na kwanta.”
“Shaheedah da wa? Ai kin san dai ni ba karamin yaro bane mijin mace biyu ne ni.”
“Toh da wadda zata zo shikenan?”
“Kina lalata mana shiri da ko bakya son na cika miki burin ki.?”
Cikin sauri na girgiza masa kai tare da cewa.
“Mijin Khadija da Shaheedah na gyara.”
“Good girl ashe dai kina sane da alkawarin mu. Shikenan tashi muje.”
“Ka daga ni mana.”
“Oh sorry wallahi dadin kwanciya naji, musamman ma da nai pillow da wadannan f…”
Ban bari ya karasa ba saboda gane inda maganar ta nufa, yai saurin dagani yana dariya kasa-kasa. Maza ma dai wallahi basu san kunya ba sam, yanzu shi saboda tsabar me ma zance, har zai iya bude baki ya fadi akan inda ya yi pillow. Hmmm shine da furucin amman nice da jin nauyin kalmar, ganin yadda nake sauri zan gudu yasa shi kamo ni ya rungume ta bayana yana cewa.
“Haba hajiya babu ko dan good night kiss?” Nace Ina turo baki.
“Gaskiya ni dai a’a.”
Ya sake matse ni a jikinsa tare da hura min iskar bakin shi a cikin kunne na ya ce.
“Yana cikin agreement d’in mu hajiya.”
Wallahi Salman d’in nan ya raina min wayo, banda haka ta ya ya zai ta kawo min abubuwan da yasan sunyi min tsauri amman ya dinga cewa yana cikin yarjejeniyar mu? Amman ya zan yi, idan ban yi masa ba toh ba zai taba bari na ba gashi bacci nake ji sosai. Hannu nasa na zare nasa daga rungumar da ya yi min, na juya ba tare da na bari mun hada ido ba na sakar mai wani zazzafan kiss a saman lips d’in shi, cikin sauri kuma na juya da gudu Ina dariya na barshi tsaye.
Bayan fitar Khadija, Salman ya kira falaki yaji ko yaga video din daya tura masa ta whatsapp? Bugu biyu Falaki ya dauka yana rissinawa a inda yake a tsaye tamkar Salman din na ganin sa, Cikeda girmamawa ya shiga bashi amsa, Salman din na amsa masa a nasa bangaren,
“Okay…! Ka ciro? Yauwa. Sai kaje ka kuma tabbatar kayi recording abinda yake cewa.”
Kit ya katse kiran yana kallon wayar tasa. Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya mike ya shiga ban’daki.
****
Falaki kuwa bayan ya ciro kayan tsibbun a wata jaka ya zura su, Ya maida shukar ya dasata. Sannan ya fice daga cikin masarautar, Can wajen gari yaje inda ake samun masu ilimin tsibbu.
“Shigo da baya… Shigo da baya ba sallama.”
Sam baibi takansa ba ya shiga da gaban yai kuma sallama. Bokan yaja dogon tsaki yana bubbuga tsintsiyar gaban sa a wata kwarya.
“Kai yaro… Zan maka uzuri saboda baka taba zuwa wajen nan ba. Amma nan gaba ka tabbatar Idan zaka Shigo bakayi sallama ba kuma da baya zaka Shigo, Meke tafe da kai…?”
Falaki yai murmushi kawai yana mamakin wannan babban lamari na shirka,
“Oga na ne ya turo ni, Shi ba zai iya zuwa ba, Yace nan gaba kad’an zai nemi ganin ka akan wasu makiya da suka sashi agaba ne, Yace yanason sanin ma’anar wannan asiri da aka binne…”
Falaki ya zaro komai ya mikawa bokan, Shi kuma ya karba yana duddubawa. Ya jinjina kai yana nuna kowanne,
“Kaga wannan…. Gaba d’aya da ba’kin asiri akai kome, Da miyagun aljanu aka hada akai aikin. Wanene Salman wacece Khadija?..”
“Mata da miji ne…”
“Toh raba tsakanin su akeso ayi.. Ba’ason wata auratayya tashiga tsakanin su. Saboda asirin mutane da yawa zai tonu, Kaga layar dake cikin bakin kwadon nan? Anyita ne dan rufe bakin mahaifar ita khadijan. Kar mahaifarta ta dauki cikin Salman kwata kwata. Anyi amfani da kwadon nan an binne ne saboda a hallaka ita yarinyar nan Khadija..
“Sannan shi Salman din ya manceta a rayuwar sa baki d’aya.. Sai shaheedah.. Wacece ita? Okay basshi aljani zakurawana ya shaida mun matar sa, Toh dai babban sihiri akai.. Ba’kin asiri ne da bakin aljani. Amma tunda anyi nasarar tonashi ancire a ranar da sanya, Babu abinda zai faru, Sai ma tsoratarwa da firgici ga wanda ya dasa ya binne wato ainihin wanda yasa akai asirin. Sannan gudun faruwar wani abun a gaba.. Yakamata shi wannan Salman ya hanzarta don yin auratayya da matarsa, Kafin shaidanu su sake shiga.”
“To Allah ya shiga tsakanin nagari da mugu. Kuma Mungode kwarai da karin haske da ka mana akan wannan bakin asiri da akayi. Ga wannan kaci goro, Sai gani na biyu.”
Karb’a yayi ya ajiye a gefe yana cigaba da bubbuga tsintsiyar hannun sa, Shi kuma falaki ya fice ya koma masarauta, ta message ya turawa Salman recording din abinda ya faru. Salman na saurara ya mike yana tunanin yadda zai aikata komai ayau. Koda Khadija ba Zata bada had’in kai ba.
*********
*GIM. KHADIJA*
Lemon kwakwa na hada wanda yaji dabino da madara na jefa yar kankara kamar yadda sanyin ba zai yi yawa ba, ragowar kuma na saka cikin fridge na koma parlor na zauna ina sha hankali kwance. A hankali nake sha ina lumshe ido, jefi-jefi nakan tunano Baffa na ina ina ma ace Allah ya bar min shi a raye da yaga gatan da babu mahaifin da ya taba samun irinsa, ban san dalilin da yasa nafi damuwa dashi ba akan mahaifiyata, kodan shi na tashi na rayu dashi ne? Tinawa nai da hango yadda su Wambai suka sa ana rami a jikin bangon bayan kujerar da Salman yake zama a fada, sun saka wani bakin abu sun rufe, gashi ban karasa gani ba mouse keys d’in da yake controlling cctv d’in ya samu matsala.
Da sauri na mike na haye sama, Ina shiga nasa key a dakin sannan na nufi dakin sirri. Ina shiga na fara kokarin yadda zan gyara shi amman na kasa, gabaki daya na rude saboda ina son ganin me yake faruwa yau a cikin masarautar. Sam banji shigowarsa ba sai ji nayi ya rungume ni ta baya, kasan cewar nasan babu mai shogowa gurin sai shi kuma ga dad’ad’an turarukan jikinsa masu matukar sanyaya zuciya shi yasa banji tsoro ba. Sannan yadda ya saba da mun hadu sai ya rungume ni koya kama hannu na nasan iyakar shi kenan, shi yasa ma bana jin haushi yanzu, na kan ce yaje ya yi ta yi shine a wahale.
Ganin yadda nake ta faman bubbuga mouse keys d’in yasa shi sake rungume ni yana rike min hannu, cikin wata kasalalliyar murya yace min.
“Meya faru da shi.?”
Na dan yataina fuska na ce masa.
“Ina jin mouse pad din nan ya samu matsala saboda baya motsawa na kasa controlling d’in sa.”
Salman ya sake kwantar da kansa jikin wuya na yana sakar min wani zazzafan numfashi a fatar wuya na. A binku da lafiyayyar mace mai rai da lafiya, gashi kullum cikin cin abubuwa masu kyau da dadi tare da saukar da wadatacciyar ni’ima nake yi. Ya kuma sakar min wani numfashin hancinsa cikin kunne na, nan da nan tsigar jikina ta sake tashi, ban san lokacin da nasa hannu da sauri na shafo fuskarsa ina lumshe ido ba.
Ganin yadda nake yi ne ya tabbatar masa da cewa na fara shiga wani yanayi. Aikuwa ya gyara hannuwa ya dauke ni gabaki daya, da kafarsa ya samu ya bude kofar sai gamu a cikin bedroom d’in sa. Kallo na ya tsaya yi nima ina kallon yadda leban bakinsa yake kyalli tamkar wanda yasa lipstick, ya hura min iskar bakinsa kamshin mint ya daki hancina na lumshe ido. Kwantar da ni ya yi akan gadon ya mike zai tashi nai saurin riko masa hannu. (Ahh kin bada ni dije💔👩🏽🦯)
“Ina zuwa.” Ya fada shima cikin kasala.
Amman na kasa sakinsa saboda gani nake kamar zan yi wani abun, ganin haka yasa shi dawowa ya hau kan ciki na yana kallo na tare da shafar gashin kai na. Tafiyar tsutsar da yake min itace take sake dulmiya ni cikin wani irin fili wanda na garara fassara wanne ne. Ya samu ta cikin wannan sigar ya rabani da rigar atamfar jikina ya zame ta tayi kamar skirt kasancewar doguwar riga ce.
Hannun bra dina ya dinga ja a hankali yana saki ta yadda ba zanji zafi ba saboda dayan hannun nasa yana cikin yalwataccen gashi na. Murya tamkar ta me bacci yake min magana a saitin kunne na tare da zaro hannunsa daga cikin gashin yana yawo dashi a saman fitilun dake kirjina yana cewa.
“Na dad’e ina kallon taurarin samaniya dan naga wacce tafi kowacce haske, sai naga bakowa bace nike gani sai ke my love.”
Ya sakar min tausassan kiss a tsakiyar kirjina ta yadda na kuma jin wani irin yarrrrr tun daga tsakiyar kai na har zuwa kan babban yatsan kafata. Ya sake maida bakin wajan kunne na yace cewa.
“Alhamdulillah ala kulli halin dole na kasance mai yawaita godiya a gurin mahaliccin mu akan baiwar da yayi mun ta kasancewa a matsayin wanda yake sonki a rayuwa. Kece burin raina a koda yaushe ina fatan ki kasance cikin farin ciki a rayuwar ki, kasancewar farin cikin ki shine mafi tsadar abu a guri na.”
Dai dai lokacin da ya gama furucinsa ya balle min bra din gabaki daya, ni kuma naji wani irin abu yana taso min a tsakiyar kirjina wanda na rasa komenene. A hankali yasa hannu ya zare bra d’in, duk da cewar idona a rufe yake, amman yadda naji komai tsit ne ya tabbatar min da cewar kallonsu yake yi. Na kasa bude ido bare na gani saboda duk jikina a mace yake, gashi hannuwana suna gefe ko Iya dagawa bana yi.
Bakinsa kawai naji akan daya yana wani irin abu da harshensa…. Nan da nan na fara wata irin kyarma jikina yana rawa Sai faman girgiza kai nake yi alaman na shiga wani stage din na daban. Ganin Ina nema fita daga hayyacina yasa shi dakatawa tare da rungumeni ya hade fatar kirjinsa da albarkatun kirjina, yana zura min harshensa cikin kunne yana yawo dashi, daga bisani yaci gaba da magana cike da shauki.
“Ba zan iya jurar ganin bacin ran ki ba koda na dakika daya ne ba, wannan shine dalilin da yasa a koda yaushe nake rokon Ubangiji mahalicci akan wannan kyakkyawar halitta da ya yi mun baiwar mallakar ki a mastayin matata ta auren sunnar ma’aiki (S. A. W). Tun ranar da Allah yayi mun baiwar mallakar ki a matsayin matata a wannan ranar nafi kowa farin ciki a rayuwa. Ina kaunarki yake Abokiyar ta. Kin San Annabin Rahama (SAW) ya gaya muna cewa ana iya Auren mace saboda kyawon ta, Asalin ta, Kudin ta ko Riko da Addinin ta, amma sai yace idan da zamubi shawarar sa to mu auri Mace mai Riko da addini. Alhamdulillah. Na godewa Allah da yadani da mace mai riko da Addini wacca Annabin Rahama (SAW) ya baiwa kowanne d’a namiji shawara ya Aure.”
Ya yi shiru tare da sanya bakinsa cikin nawa ya fara sarrafawa cikin kwarewa, nifa gabaki daya na manta da wa nake tare balle na tuna cewa jikina mallakin Mas’oud ne. Gabaki daya Salman ya mantar da ni a wace duniya nake bare na iya tantance da wa nake tare cikin wannan daddad’an yanayin. Sai da ya rabani da komai na jikina ya kuma rikeni gam kamar za a kwace masa ni, naji tattausar muryarshi yana magana.
“So gamon jinine, tabbas sonki ya zamo jinin jikina saboda kaunar da nake miki my love, jinina tare da naki yake kewayawa ni dake mun Zama daya a duniyar Masoya, ina fatan ko a gidan Aljannah Ubangiji ya had’a mu a matsayin mata da miji mu rayu har gaban abada. Kin fita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar mace sai ke, Koda yake idan nace kamar babu kyakkyawar mace kamar ke ban yi miki adalci ba, nidai a gurina kece Sarauniyar mata kuma ‘yar autar mata daga ke na rufe babin soyayya.. Yau zan nuna miki yadda nake jinki a cikin jinina.”
Yana kaiwa nan naji ya daukeni gaba dayana ya sauka daga gadon. Idona a rufe suke, shi yasa ban san ina muka dosa ba. Sai kawai saukar ruwa naji a kanmu. Sassanyar ajiyar zuciya na sauke tare da kuma cusa kaina cikin kirjinsa da ruwa ke sauka dan na fahimci shima babu riga a jikinsa sai sulbin fatarsa da na ruwan dake jikamu. ina jiyo sautin murmushinsa.
Murmushi mai sanyi sarki salman ke saki yana kallon yanda ta kunshe kanta a kirjinsa. Hanayenta duka sakale da wuyansa. Bakinsa ya matsar saitin kunnenta ruwan na cigaba da sauka a kansu. Cikin wata irin murya yace min,
“Wanka fa Zaki min.”
Bammasan lokacin dana d’agoba tare da sakin hannuwana dake sakale a wuyansa. Saurin rikoni yayi da kyau jin zan subuce masa. Tare da azamar manna bakinsa cikin nawa dan ihu na wage baki zanyi saboda tsoratar da nai na tunanin zan fadi kasa. Da wannan damar yayi amfani wajen sai-saita rudanin da nake ciki. Kafin ya ajiyeni a hankali har lokacin bakinsa na cikin nawa. Saurin mannewa nai da jikinsa na kankamesa dan kunya. Bana son ya ganni a yanda nake.
Bakinsa ya zare yana sauke numfarfashi, ya mika hannu ya jawo sosan wankansa tare da tsiyaya shower gel a kai ya fara gogamin a gadon baya.
Duk zamewar da nake da sinne-sinnen kai sai da yayi min wankan nan shima ya sakani nayi masa. Sai dai har aka yi aka gama idanuna a rufe suke. Inaji yanata min dariya kasa-kasa. Rigar wankansa ya saka min, ai kafin ya gama saka tashi tuni na nufi hanyar fita zan gudu ya rikoni.
“Zo kiyi alwala sai ki gudu sarkin kunya.”
Fuska nadan kumbura. Sai kuma na juyo kaina a kasa nai alwalan. A zuciyata kuwa mamakin yanda na kasa daukar wani mataki nake yi. Sai kace ya kafeni a dakin. (Ahh munafuka dije.. Soyayya ce ta rufe miki idanu😏)
Alwalar nayi muka fito tare. Inata faman sinne kai. Ba tare da nasan ya matso kusa da ni ba sai ji nai kawai ya zare hular wanka da ke kaina, wadda ta bama gashina kariya da ga jikewa. A hannunsa ya tattara gashin ya tufkesa yanda bazai dameni ba.
“In ara miki rigata?”
Ya fada yana dora hannunsa akan habata ya dagomin fuska. Idanuna nai saurin lumshewa dan banason mu hada idanu. Nadan bata fuska muryata can kasa nace,
“Yanzufa nai wanka amma ka sakani karayi. Ka barni naje dakina zansa acan.”
Durk’usa wa yayy gabana hannayensa duka cikin nawa yana murzawa a hankali.
“Yau matata a dakina zata kwana. Ko kin manta da alkawarinmu ne?.”
Kallonsa nai da sauri, da iya gaskiyata nace,
“Ai babu zancen kwana a daki daya dai”.
“Inji wa?…”
Yayi maganar yana waro idanu waje.
“Na rantse bakace da kwana anan ba.”
Fuskarsa da murmushi yace,
“Toh yanzu na fada. Akwai kwana daki daya a cikin game d’in. Akwai cin abinci tare. akwai wanka tare. Akwai zaman hira tare……..”
“Gaskiya wannan wayo ne.” Na katsesa da sauri.
Mikewa yayi yana dariya ya nufi wajen kayansa. Na bisa da kallo kawai ina yaba tsarin halittar da ubangiji yai masa a cikin raina. A bazata ya juyo ya kamani. Da sauri nai kasa da kaina. Dariya ya karaso yanayi. Ya ajiye kayan daya dakko yana fadin,
“Anaso ana kaiwa kasuwa. Ki rage gulma Allah.”
Harararsa nadanyi. Ya wani lumshe ido irin hakan ya masa din nan.
“Harara na miki kyau.”
Ya fada cikin kunnena yana sumbatar kuncina. Ban iya tanka masa ba ni dai. Ya mikomin farar jallabiyarsa.
“Tashi ki saka ki tayani sallah.”
“Taya salla kuma? Dama ana taya wani sallah ne?”
“Eh mana. Tunda ke matata ce zaki Iya taya ni.”
Jinai zuciyata ta dan tsarga, dan yanzu kam hankalina ya fara karkata a wani hasashe na daban. Sai dai kuma nai azamar cewa ‘kai a’a bazai aikata min hakaba har sai na yarda’.
Da wannan tunanin na saka rigar ina kare kirjina. Hijjabin daya mikomin na amsa, saida na saka sannan na saki hannuna danaketa kare kirji. Shi dai yayi kamar baiga abinda nake yi ba. Ya hau saman sallayar daya shimfida yana nuna min bayansa. Babu musu na tsaya. Cikin nutsuwarsa ya tada sallar.
Munyi salla raka’a biyu, ya juyo ya dafa kaina yayi addu’oi. Ni dai kaina a kasa na kasa dagowa. Baice dani komai ba ya mike ya fita.
Shigowa yayi hannunsa dauke da tray na saki tagumin da nayi ina kallansa da mamaki, bai ce min komai ba har ya ajiye a gefen gado inda nake shima ya zauna yana tsiyaya dafaffiyar madara a cikin glass cup. Bakinsa ya kai ya dan Sha sannan ya miko min na kawar da kai gefe.
“Idan baki shaba yau bake babu bacci.”
“Na koshi ne nasha lemo tun a daki na.”
“Wancan ya zazzage ki kara da wannan please.”
Babu yadda zanyi dole na juya ya kafa min a baki na Sha, shima ya Sha ta inda lips dina suke tabawa. A haka har muka shanye tas ya ajiye cup d’in tare da sauke tray d’in kasa.
“Ko Zaki ciro min jallabiya ta?”
Da sauri nace.
“Wacce?”
“Ta jikin ki mana ai aro daman na baki kiyi sallah.”
Ido waje na kalle cikin mamaki ban san ma lokacin da nace.
“Sai na zauna tsirara?”
Ya yi murmushi tare da cewa.
“Is better, dan sai kin fi kyau ma.”
“Kai…”
Na fada cikin tsantsar mamaki, ganin yana dariya ne yasa ni juyawa na kwanta Ina daga gefen gadon kafafuwa na suna kasa. Salman ya rage wutar dakin ta koma light green ya karaso tare da dauka ta ya dora a tsakiyar gadon yana cewa.
“Baby ai sai kiyi ciyon jiki idan na bari kika kwanta a haka bayan kuma ni na roki tayin kwanan nan.”
Ban kula shi ba ni dai saboda bacci nake ji duk kuwa da cewa masarautar ta fara cika saboda yan biki. Na lumshe ido na kawai naji ya rungume ni yana magana a hankali.
“Kin san nan dakin tsoro ake bawa mutane, bari na rike ki kar kema kiji tsoro idan muna bacci.”
Yadda yake magana numfashinsa cikin kunne na shine yasa tsigar jiki na tashi, ya dinga yawo da hannunsa ina jinsa amman kasalar da nake ji ta hanani koda motsi Sai ma jin dadin abin da yake min nake.
Daga nan kidan ya zanza salo saboda jin bakinsa a wani sashe na daban, yanayin da ya sanya ni suman da ni kaina ban san lokacin da nai bacci ba. Sai bude ido nai na ga Salman yana ta kallo na. Da sauri na yunkura zan tashi naji kasa na ya amsa da wani irin azababban zafi da rad’ad’i tare da wani irin zugi mai zafin gaske da ya sa na saki kara mai karfi na koma da baya na kwanta Ina…….
<><><
*AL-BISHIRIN KU MATA !!!*
INA KUKE MATA
INA AMARE
INA MANYAN MATA
CHEF DEEJARH BERVER
SISIN MAMA
MAMAN FAREEDA(MAI TSUMIN ‘YANGAYU)
ANEESA_DIDI
SALWISE’S KITCHEN
SUNZO MUKU DA YADDA ZAKU KARA ILIMI AKAN GIRKUNA DA GYARAN JIKINKI DA SIRRIN SACE ZUCIYAR MIJI DA YADDA ZAKUSAN MAGUNGUNAN DA YADDA ZAKI HADA CIKIN SAUKI….
GYARA SHINE MACE…
YADDA ZAKI GYARA JIKINKI YADDA ZAKI HADA MAGUNGUNAN DA KANKI..TSAFTA KWALLIYA DA GYARAN JIKI..
GIRKI MAKAMIN DIYA MACE INA MACCEN DAKE DA MATSALA DA GIRKI INA MACCEN DAKESON KARA ILIMI AGIRKI DA LEMOKU INA MASU SON KOYAN BIRTHDAY CAKE ??
KINA FAMA DA MATSALAR MATA KO INFECTION KINASO KISAN YADDA ZAKI SAMU MAGANIN GYARAN JIKINKI???KISSA DA KISISINA IYA KWALLIYA JAN HANKALIN MAIGIDA NUNAWA KAUNA GA MEGIDA SOYAYYA KAUNA HAKURI DA IYA ZAMA….ZAMU GABATAR DA KOYARWAR NAN DUK AKAN NAIRA DARI BIYAR (500)NAIRA ONLYZAMU KOYAR NE A WHATSAPP GROUP..ZAMU FARA RANAR 20 JUNE 2021 KOWACCE MACE ISHASHIYACE…
KOWACCE MACE TANADA KYAU ….KOWACCE MACE SARAUNIYA CE ….KOWACCE MACE TAGABAN GOSHIN MAI GIDA CE…..KOWACCE MACE TANADA BAIWA BABU BALLAGAZAR MACE SAI WACCE TASO TA MAIDA KANTA HAKAN…💃🏼💃🏼KINA SON SANIN SIRRIKAN HAKA???TO KI GARZAYO CIKIN GROUP DIN MU KIKARA ILIMI DUK ALAN
500 NAIR ONLY
*SA’ANNAN AKWAI BONUS NA BIRTHDAY CAKE GUDA2 DA CHEF DEEJAH BABA ZATA KOYAR* GA ACCOUNT NUMBER NAN
GA MASU BIYA
0003434251
Sadiya Garba khalil
Jaiz bank
DOMIN NEMAN KARIN BAYANI TUNTUBI WADANNAN LAMBOBI KAMAR HAKA:-
CHEF DEEJAR BERVER
08108696754
SISIN MAMA
08107499249
MAMAN FAREEDA
07033742833
SALWISES KITCHEN
08066914136
ANEESA_DIDI
08036660796
*KIYI SECREEN SHOT KITURA SHAIDAR BIYANKI TA WANNAN NUMBER 08107499249*
Show some love: follow/like and refer my scented products to ur beloved ones❤️ IG:yerwaincense_and_more
ZAFAFA BIYAR
NA KUDI NE:::
Duka BIYAR 5 zaku samesu akan garabasar naira 700 kacal,
Guda hudu 4 Kuma 500,
Guda uku 3 Kuma 450,
Guda biyu 2 Kuma 400,
Guda daya akan 300.
Ma’ana
Each one is 300
2 is 400
3 is 450
4 is 500
5 is 700
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇
ACCOUNT NO- *0812652655*
ACCOUNT NAME- *HAFSAT LAWAN GAMBO*
BANK NAME: *ACCESS BANK*
saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇
*+234 903 234 5899*
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇
*09033181070*
Karku Bari ayi Babu ku domin wannnan salon na daban ne
SABUWAR SHEKARA
SABON SALO
TEAM#ZAFAFABIYAR🔥
GIPHY App Key not set. Please check settings