KIBIYAR AJALI 24

Advertisement

 _

Sunana Nafisa k Abdullahi am a singer, actress.. wakokina are based on siyasa da kuma na sarakuna _

_This my YouTube channel IN SHAA ALLH! I will be bringing you my latest films, and musical videos at lit more_

_Wannan duk daga bakin shahararriyar jarumar nan ce.. NAFISA👆🏾_

_Shin kunsan sabuwar fucacciyar jarumar nan ta film ta bude YouTube site d’inta? *nafisakabdullahi…*  Tana kan manhajar YouTube. Sabon shafin tane dake kan YouTube inda zata dinga kawo muku sabbin fina finai da bidiyo da sauran abubuwa na amfani…_

Advertisements

_Ina masoya makaranta books na zafafa? Ku fito ga dama ta samu, Munason a nuna mana k’auna ta hanyar subscribing a sabuwar channel dinnan ta Nafisa mai suna a sama. 👆🏾A kalla a kuma danna kararrawa domin sauraron shirye shiryen ta a duk sanda ta dora.._

_Danna kararrawa domin kasancewa da ita da zarar ta dora sabbin shirye shrye._

_DAN ALLAH! Ayi subscribing, Akuma dinga viewing, Inda hali ma ayi comment da sharing zuwa ga wanda basu sani ba…_

_Akwai Facebook site dinta mai suna: https://www.facebook.com/preetyfeenat.abdullahi_

_Domin karin bayani sai a tuntub’i Nafisa kai tsaye ta number ta: _

_08071172003_

Advertisements

_Please show some love… Follow, Subscribe, View, Click on bell.. Stay tuned🥰🧚🏻‍♂️_.

_B2_

_PG:24_

Da sauri ya riko hannu na cikin tsantsar damuwa,

“Meyasa kika ce haka Zawjatii…? Na gaya miki ke nake kauna dan kankin kan ki.. Babu ruwana da inda kika fito….”

Murmushi nai kawai wanda sai da gajerun hakora na suka bayyana,

“A lokacin fa bazaka gane bane, Surutu nama kadai ya ishe ka..”

“Ina son komai naki.. Komai naki yana burge ni..”

Zanyi magana kenan najiyo ana danna door bell, 

“Nayi baki… Ka tashi ka koma bangaren ka.”

“Nazo zancen ace na tafi? Ai banci lokaci na ba, Ko su waye sai dai su koma.”

Mikewa nai na leka, hango kayuwan su gwaggon ta fada nayi, Itada addah maryama da wasu da me aikin su..

“Su Gwaggo ne…”

Na juya na kalle shi ina nuna mai kofar, Mikewa yai yana yafito ni da hannu naje kusa dashi, Jan hannu na yai muka hau sama, Dai dai kofar sirrin da zata sadaka da sashen ya jingina ni yana ciccije lebe,

“Baby ya zaki yi dani yanzu…?”

“Hakura zakai ka tafi.. Dan Allah dan matsa naje na bude musu.. Ka jiyo wayata tana ringing a kasa.? Nasan kuma su suke kira….”

“To bazan samu komai ba kenan…?”

Na shiga ture shi, Hannuwan sa yasa ya tokare ni a jikin kofar. Ya rankwafo sosai yadda nake jiyo turaren jikin sa, Gefen kunne na ya sumbata, Kafin ya koma kan wuya na, Can ya dawo kan kirji nai saurin tare shi,

“Wayyo Allah dan Allah Kayi hak’uri ka tafi…”

“Wai meyasa bakya kira na da irin pet names haka…? Love… why?”

“Dan Allah mezan maka ka kyaleni naje na bude musu k’ofa yanzu…?”

Murmushi yai yana sosa bayan k’eyar sa, Sai bayan na tambaye shi jiki na yafara bani mugunta zai mun, Ai kuwa ban gama tunanin da nake yi ba ya rik’o hannu na,

“Kiss me… Kiss me with love.. French kiss nake so kuma..”

Yai maganar yana turo bakin sa, Takaici da kuma su Gwaggo suna jira, Ahankali kamar me tsoro na matsa daf dashi, Banma gama gyarawa ba kawai naji ya karb’i ragamar, Ranar dai labbana, harshe na sun gayawa aya zakin ta.. Ture shi nake amma tamkar ina ture dutse, A dole na hakura na ky’ale shi dan kansa ya saki bakin. Yasa tattausan hannun sa akan labbana yana gogewa,

“Dan Vaseline da kika shafa duk na shanye.. Zawjatii I love you wildly, insanely, infinitely, passionately, breathlessly. My lips…on your body tell more than my words about my everlasting love.. I love to kiss those luscious lips of yours every seconds oganniyatahh…!”

Samun kai na nayi da murmushi, Inde fagen soyayya ne anya yanada na biyu kuwa? Yadda yake da tarairaya sekace a film? 

“Ina son ki Dijee naaa…A game dinnan fa yakamata ki dinga nuna mun so kema haka muka yi agreement.”

Kamar an tsunkule ni na mike ina gyara mayafin jiki na, 

“Sai da safe…”

Ficewa nai da sauri na sauka kasa na bude musu kofar ina basu hak’urin wanka nake. Addah maryama tayi dariya tana kallo na,

“Zahiri… Ga kamshin hugo boss nan kam.”

Takarasa tana kannemun Ido d’aya, Na sosa hanci na na basu hanya suka wuce, Ashe daga wajen Ammi suke, Gwaggo taje mata barkar dawowar hankalin Salman da Abdullah…. Ba mu jiba muna hira ba suka tashi zasu tafi. Addah maryama ta mikomin wata leda na rike,

“pure zuma (honey) ce sai wani gari, kawai zaki zuba shi ki dinga sha da daddare acikin zumar, Karki wasa.”

Godia na mata.. Na rakasu har bakin gate sannan na koma sama, Inata mamakin ina hadimai na suke nasan duk aikin Salman ne….Baya dakin ya koma bangaren sa, Dadi naji ya mamaye ni, Na zauna na sha zumata son rai na, Domin tun a durbun haka nake da son zaki, Tsabar shirme ko tambayar ta maganin menene banyi ba, Nasha sosai, Sannan na rufe na ajiye. Ban’daki na shige nayo wanka, Na zura kayan bacci bayan nayi sallah. Drama din dazu na cigaba da kalla bacci yafara dauka ta. Bansan sanda na bingire ba nafara bacci..

Can cikin bacci, Gani da shegen nauyin bacci, Naji tamkar anamun tafiyar tsutsa a jiki na, Idanu na cike da bacci na fara bude su ahankali na sauke akan Salman, Ba kunya ya kwakwume ni yana sarrafawa, Cikin tsantsar firgici na mike ina rufe jiki na da bargo,

 “Meye haka…? Yaushe ka shigo?”

“Haramun ne…? Dan na shigo dakin halaliya tah?”

Na sauke ajiyar zucia ina hamma,

“Bacci nake ji wallahi…”

“Nima baccin nake ji….. Kuma tsoro nake ji ni kadai acan shi yasa nazo wajen ki.”

“Katoto da kai?”

“Mu komaa kiji yadda ake wani irin kukan tsintsaye? Gwaggo basu baki labari ba?”

Girgiza kai kawai nayi na shige cikin bargo na kudundune saboda baccin dake fuzgata, Amman dan anacen nan sai daya sake rungumo ni ta baya,

“Wajen ya dena zafi…?”

“Bansani ba…”

“To bara na duba…”

Dagowa nai na kalleshi, Kallon akan wane dalili? Na juya masa baya hade dasa pillow a tsakanin mu na kwanta, Baisan azabar danasha bane rannan din shiysa. Dariya ta tahowa Salman ya danne ganin yadda tasa pillow ta raba tsakamin su. Zame pillown yai ya maye gurbin sa, ya rungume ta tamkar wani zai k’wace ta,

“Tsoro nake ji….. “

Ban kula shi ba na cigaba da bacci na, Salman kuwa ganin yadda tafara lumshe idanu bacci yafara daukarta.. Ahankali yasa hannu ya zare hular kanta, Kalbar datai guda biyu suka bayyana,

“Zawjatiii…. Kina jina?”

“Uhm….”

Na fada ahankali saboda yadda shafar kan ke sani bacci.

“Your hair smells lovely zawjatiii…. If I could define how you mean to me, I will say you are the air I breathe… Ina kaunar ki sosai.. Kullum kaunar ki daduwa take a zucia ta, Bansan wacce irin madaukakiyar godia zan miki ba ki amshi tallafin kokan barar soyayyata…”

“Bacci… Nake ji.”

Na bashi amsa a ahankali ina rufe hammar da nayi, Hadari sai had’uwa yake, Dama tun safe yake haduwa, Can aka fara ruwa sosai, Na kudindune shi saboda yadda wata iska ke buso mana,

“Ina zuwa bara na rufe windows din..”

Mikewa yai ya zame ni ahankali ya rufe koina ya dawo ya kwanta yana sake janyo ni jikin sa, Wani irin abu ya shiga yimin wanda na tsinci kai na da sakar masa jiki na gaba d’aya, Ina jiyo sanda ya maida hasken dakin zuwa dim light, Ya sake janyo bargo ya rufemu, Nan kidan ya fara canza salo…

“Dan Allah….Kayi hak’uri.”

“Sssh oganniya ce fa ke…. Banda raki mana.. kinji? Rai na na kaunar ki Zawjatii… Bansan dadin aure ba sai akan ki trust me.. Gaba d’aya rayu…wa …nahh”

Yana magana yana sarrafa dije son ransa, Tana hawayen zafi yana hawayen farin ciki. Aka rasa mai bawa dan uwan sa hak’uri. Wata irin ingattacciyar kauna marar gauraye ya shayar da Dije a daren ranar,..Tasha sumbatu kala kala na yabo da sanyawar madaukakiyar albarka daga bakin Sarki Salman ibn Aliy..

DA Asubah: A hankali na bude idanu na saboda nauyin da yake yimun na azabar dana sha jia a hannun Salman. Ji na nayi katakam ya rike ni, Na daga bargon na hango yanayin da muke ciki, Rintse idanu nai, Ina kallon gefen gadon ko zan hango kayan baccin jikina. Na shiga zame jiki na amma yaki saki na, Mikewa yai yana mika da salati,

“Rise and shine my love…”

Ban kulashi ba na nannade bargo ajiki na na shiga bandaki na rufo kofar, Sai dana tabbatar na tsaftace jiki na sannan na fito na dakko wasu kayan na saka, Da alama dayan dakin yaje shima har yayo wanka, 

“Ya ruwan dare mai dad’ada duniyar masoya… Yesternight was fun.. Zawjatii naaa! Ko ince fitila mai haskaka zucia tah, Deeeja… Na rasa wacce irin godia zanyi ga Allah, Don nuna farin cikin samun ki a rayuwa tah, Zawjati kin kawo haske da farin ciki a rayuwar Salman ibn Aliy, Tabbas kin zamto mata tagari.. Bani da kokwanta zaki kasance Uwa tagari ga ‘ya’yan mu….” 

Inata jiyo shi yana maimaitawa, Shiru nai na fesa body sprays ajiki na, Na zura hijabi. Sakkowa yai daga kan kujerar dayake zaune ya tada sallah nabi bayan sa muka sallame. A dole fushi nake dashi Saboda na lura harda cin zali a game din nasa. Wannan game daga yau na dena yadda amun game over Insha Allah…

“Barka da Asubah….”

“Barka rabin rainaah… Ya jiki?”

Shiru nayi masa na maida kai na gefe, Sai gashi ya dawo kusa dani,

“Ya jiki…?”

“Lapia ta lau ni”

“Dan Allah? To dan karamun third round pls.”

Wata uwar harara na dankara saboda takaici. Ina jiyo sa yana babbaka daria. 

“Bansan ya zan mika godia ta agare ki ba… Amma nan gaba kadan zan miki wata babbar kyauta Insha Allah… Amma kafin sannan Zawjatii.. please a sassauta mun kinji? Yanzu zan koma b’angare na, Akwai wani videos da nakeson saving dinsu awani file…..Zan iya tafiya?”

“Ah ka zauna..”

Na fada da gatse. Sai kuwa ya kwantar da kansa akan cinyata yana wasa da jelar gashi na,

“Wai me kike sawa a gashin ki…! Laushiii, kamshiii, Dadi..”

“Ka fasa tafiyar ne?”

“Kince na zauna…”

“Wasa nake fa… Rufamin asiri”

“Asirin ki a rufe yake my love.. Ki sani kin zama Oganniyar Salman sai yadda kikai dashi.. A fada ne nake sarki, Amman a wajen ki na zama bawa, Dan aike, Sai yadda ki kai dani.. Kin zama rakumi na zama akala..”

“To ka tashi kaje.. Amma abinci fa?”

“Ai da sauran time.. Zan sha coffee.”

Mikewa yai bayan yamun peck a kumatu na,

“Later…! My darling…”

Gyada masa kai nayi kawai, Ya fice, Ajiyar zuciya na sauke ina kambama hali irin nasa, Gaba d’aya ba zaka taba cewa shine me magana haka ba, Ga iya tarairayar da soyayya kamar wani film. Akan sallayar wani baccin yai awun gaba dani…

<><><><>

  Gaba d’aya a zazzaune suke, Sunyi gurfane, Shi kuma yana hakimce akan kujera yana danna wayar hannun sa…

“Ranka ya dade.. Ya zamuyi kenan yanzu.?”

Cewar wambai yana sake rissina kai cike da girmamawa.

Waziri ya zare rawanin ya jefar yana sakato cikin kunnen sa da takardar da Wambai ya mika mai,

“Wannan bayanin naka bemun ba, Takardar nan tsinken sakacen kunne ya futa muhimmanci.. Ai kun konamin rai rannan.. Mena gaya muku? Duk runtsi karku yadda da kudin account din waje na, Kuce sai ya kara, Sannan lalle ku ce masa kun bashi sati biyu ko uku ko ku aura masa acikin yaran nan dole, Ko zubaidah (pharmacist) Ko Fulani Raheenirth  dake ikko.. Ga yaran nan birjik, Ai kun batamun shiri.”

“Allah ya huci zuciar mai girma.. Subutar harshe ne, Ni ne nayi sub’utar…”

Waziri ya sake jan tsaki a karo na ba adadi yana karkada kafafuwa..

“Haka yarinyar can shaheedah gaba d’aya du zata bata mana lissafi… Munce tabamu hadin kai taki, Gashi nan tayi wani abun ba adaidai ba ya koma kanta. Haj Huwaila ce da kanta take sanarmun dazu. Tace duk kunyi maganar..”

Nan suka shiga jinjina zancen shaheeda da yadda zasu b’ullowa lamarin. Waziri ya sake nisawa kafin yace,

“Yau zan sake komawa bayan gari muji yadda zata kaya da yarinyar can. Wannan wannan aure da yayi na kasa gane kan wasu abubuwan, Wato yarinyar nan Khadija take ko? Akwai ayar tambaya akanta…”

“Kuma ranka ya dade anata shedamun kusan kullum seta ziyarci sashen mai babban da’ki…Shin yanzu hak’uri zamuyi da zancen tarewar ta a sabon sashen nan?”

“No wannan ba wani abu bane, Tunda ancemun basa ziyarar juna shi da ita… Kullum tana wajenta sai dai taje wajen mai babban da’ki…”

“Ya maganar Abdullah…? Shima ranka ya dade dashi akai hawan bikin su Munaya, Samb’al dashi dik babu abubuwan nan da yake, Shin meke faruwa ne ranka ya dade?”

Waziri ya tunkudawa chiroma center table din daya dora kafafun sa,

“Ya za’ai na sani? Bayan ku na dora akan komai? A kaskanta musu rayuwa, A lalata musu rayuwa, A rabasu da farin ciki.. Amma gaba d’aya shiririta kukasa agaba, Komai yana neman birkice mana. Saboda haka wannan ya zama na karshe….”

Hak’uri suka zube suna bashi, Ya daga musu hannu kawai , Ahankali kowannen su jiki a sanyaya suka mike suka masa sallama suka fice. Waziri ya shiga zagaye dakin yana dafe da goshin sa…

Show some love: follow/like and refer my scented products to ur beloved ones❤️ IG:yerwaincense_and_more

ZAFAFA BIYAR

NA KUDI NE::: 

Duka BIYAR 5 zaku samesu akan garabasar naira 700 kacal,

Guda hudu 4 Kuma 500,

Guda uku 3 Kuma 450,

Guda biyu 2 Kuma 400,

Guda daya akan 300.

Ma’ana

Each one is 300

2 is 400

3 is 450

4 is 500

5 is 700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇

ACCOUNT NO- *0812652655*

ACCOUNT NAME- *HAFSAT LAWAN GAMBO*

BANK NAME: *ACCESS BANK*

saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇

*+234 903 234 5899*

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇

*09033181070*

Karku Bari ayi Babu ku domin wannnan salon na daban ne

SABUWAR SHEKARA 

SABON SALO

TEAM#ZAFAFABIYAR🔥

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like

KIBIYAR AJALI 32

Advertisement  _I’m on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ayfowzb2ah8k&utm_content=6k8ur6p_ _BOOKS DIN…

KIBIYAR AJALI 28

Advertisement  _I’m on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ayfowzb2ah8k&utm_content=6k8ur6p_ _BOOKS DIN…

KIBIYAR AJALI 29

Advertisement  _I’m on Instagram as yerwaincense_and_more. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ayfowzb2ah8k&utm_content=6k8ur6p_ _BOOKS DIN…