MOON 71-72

Advertisement

 

*MOON*

*_Nluv💞_*

_✍🏾71-72_

Da sauri² Zuciyar Moon ta fara halbawa sbd tsoran daya gama cika zuciyarta, infact ma batai tunanin ganinsa yanzu ba, mene yasa yazo? Waya kirasa? Bayan ance mata sai ranar kilisa zaizo, ana igobe ɗaurin auren Yaah Faizak, runtsa idanunta tayi sosai tana jin yadda ya shige jikinta amma duk da hakan bai hana ta sauke numfashi fa,ita kanta tasan tayi missed Mijinta,kewa ba ɗan kaɗan ba, idanunta tane

duk ya cicciko da ƙwalla bakinta na rawa tace “Dad!!” Lumshewa idanunsa yay tare da sanya dukkan hannayensa ya juyo da ita gabansa muryarsa can ƙasa yace “Ohh wow! Say ita again” shiru tai masa sbd ya fara firgita ta, tsoranta ɗaya kada Fulani ko Yakumbo ko kuma Jakadiya Salifa tazo ta kanta a haka, yana murza faffaɗan west ɗinta yace “say my name Queen Maimunatou, just say it nasan zaifi daɗi abakin ki fiye dana kowa, yeah! All ears Sarauniyar Nufaz” ƙara runtsa idanunta tayi sosai sbd yadda sukai kusanci da juna gaba ɗaya ya gama firgita da yanayinsa jin tayi shiru yasa ya fara ƙasa da

Advertisements

 hannayensa zuwa West ɗinta da sauri ta riƙe sa tana faɗin “leave me please Dad!” Idanunsa a lumshe yace “Uhm can You understand how happy da nke ciki, Soon matana uwar gidana amaryana zata tare da fadarta zaki dawo ƙarƙashin inuwar Aliyou Eneye Ahuoyza, dukkan ɗawainiyarki zai dawo under King Aliyou” kwaɓe fuska tayi tace “toka sakeni mana,idan na shirya zan fito ai” ware gajiyayyun idanunsa yay a kanta yace “Ko?” Da sauri ta ɗaga masa kanta tana ƙara matsu ƙwallar shagwaɓa, sosai ya shigar da ita jikinsa yana sauke mata numfashi gaba ɗaya ya daina mata kallon Lollynsa or Dolly yasan she’s still a young girl amma sam idanunsa da zuciyarsa basa mata kallon hakan, damuwarsa ɗaya da addu’ar sa Allah yasa ta iya ɗauke dukkan buƙatunsa, domin yasan shi ɗin mabuƙaci ne wanda a koda yaushe kuma a ko wanne lokaci zai buƙaci matarsa, jin yay Shiru yana fesa mata Numfashinsa yasa ta fara

 ƙoƙarin zame jikinta amma ko mutsi ta kasa sbd mugun riƙon da yay mata, Idanunta na kawo ruwa tace “Dad let go of me” idanunsa a rufe yace “Uhm just say my, that’s what i wanted” turo baki tayi gaba tace “To Dad” idanunsa ya buɗe tare da saukewa a kanta Muryarsa harta fara sauyawa yace “Meye?” Kai tsaye tace “Dad” idanunsa ya lumshe yace “Olright” ya faɗa yana ƙara tura hannayensa a cikin towel ɗin data ɗaura a jikinta, bakinta na rawa tace “Ohhh..okey zan faɗa but stop this frist” tsayawa yay da abinda yake tace “to ai ban san me zance ba,Ni Dad na sanka dashi tun ina ƙarama” wani

 ƙawataccen Murmushi yay wanda ya ƙara fidda zallar kyansa yace “Ohhh! my Queen, yanzu kin zama big gal kin samu big boms and bombom and you still called me Dad Wow!” Washe baki tayi tace “Ai You are my Dad since before” hannunsa guda ɗaya ya zame tare da sanyawa a haɓarta ya ɗan ɗago kanta kaɗan shi kuma ya ɗura forehead ɗinsa a saman nata, cikin ƙasa da Murya yace “Uhm Say my name now” ƙirjinta na harbawa tace “Da…,”  Kafin  ƙarasa yay saurin sanya mata tongue ɗinsa ba cikin bakin, datse bakinta tayi shi kuma yasa hannu ya matse gefen cikinta, ƴar ƙaramar ƙara ta saki hakan ya bawa bakinta damar buɗewa da sauri ya cafke bakinta ya shiga bata wani hot kiss na yaushe gamo, domin baƙin cikin hanashi tarewa da matarsa yasa ya bar ƙasar baki daɗin da ɗawa da kuma laifen da zai mata, haka nan kuma ya sanya a sauya launin Masarautar yay kyau sosai, shine fa a ranar daya dawo ko gida baije ba ya tsaya a nan garin kayan kuma za’a kai har gida, yana shigowa bai tsaya a fada ba kai tsaye ya shiga cikin gidan a nan parlo ya samu Faizak yana shirin zuwa Paris wajan Amaryarsa, sai ranar ɗaurin aure zai dawo tare da matar da yamma kuma a tafi dinner, kallon Faizak yay yace “Hello” Faizak ya saki Murmushi yace “wlcm basai ka tambaya kaci sa’a tana flat ɗin ta so you can go” jinjina kai yay ba tare kuma da yay mgna ba, ya nufi cikin flat ɗin bai tsaya ko ina sai cikin bedroom ɗin ta shine ya risketa a haka. Zare bakinta tayi da sauri tana maida numfashi tare da kwantar da kanta a

 ƙirjinsa riƙeta yay sosai ya na maida numfashi shima yace “say it now?” Runtsa idanunta tayi da ƙarfi tace “Nifa kunya na keji” bakinta ya kalla yaga yadda lips ɗinta ya ƙara Shinny ga wani kyau da kauri daya ƙara yace “Au haba? So ki fanshi kanki da small touch ɗin da zan maki” riƙesa tayi tace “No! Zan faɗa” yace “all ears” kamar zatai kuka tana jin wata faɗuwar gaba bakinta na rawa tace

Advertisements

 “HAY…HAYDAR..” kallonta kawai ya shigayi ko ƙiftawa ba yayi bai taɓa tunanin sunan da zata bashi ba kenan, but yaji sunan har tsakiyar kansa Musamman yadda taja sunan daga ƙarshe sai yaji duk tsigar jikinsa ta tashi, rungome ta yay tare da sumbatar forehead ɗinta kana ya juya da sauri yana faɗin “wear your clothe am waiting for you ok!” Ya faɗi hakan yana ficewa daga cikin ɗakin dan baya jin zai iya ƙara wani second a ɗakin ba tare da yay mata wani abun ba, zubewa tayi a bed ta shiga maida numfashi,harga Allah yanzu tsoro yake mata. Kasancewar Moon dana aureta yasa ba wani sabon Aure za’ai ba sai manyan event da aka haɗa, yauta kama Soldiers day, da misalin karfe 10 hall ɗin Meena event ya cika maƙil da manyan sojoji ko ka kalli p.cap ɗinsa za kaga an rubuta M&A  matan wajan sun sanya amy color ɗin wando with p.cap maza ma haka, waje ya cika sosai da mutane ENEYE AHUOYZA  shida SARKI ALIYU AL’AMIN suna zaune a manyan kujeru kowa yasha Alƙyabba amy color da white ɗin rawani, sunyi masifar kyau haka ma matansu, waje ya rage zuwan amarya da ango kawai ake jira, bayan an gama taron yau za’a hau jet zuwa Paris domin halartar dinner ɗin da m.k suka haɗa, Misalin 10:30 m.c ya fara Sanarwa a shirya ga iyayen gayyana nan, kowa ya miƙe domin girmamawa, wani sound aka saka mai daɗi a hankali suka fara shigowa cikin hall, Yana sanye da

 Manyan kayan sojoji asalin na gsken ga wasu guns a cikin aljihun gaba da baya gaban rigar sa akwai Rang na girmamawa ya cike dukkan wasu ƙa’ido shirya sanya dukkan rang ɗin ɗin ya cike su, ga ƙwantaccen gashin daya sauka har baya wanda yasha saloon ya ɗura p.cap akan sumar sai ya zamana ya rufe wajan rabin fuskarsa sai jajayen laɓɓansa kawai ake gani, amma kallo ɗaya zakai masa kasan cewa Tabbas yakai ƙarshe wajan kyau da kuma tsari, MOON na gefensa itama tana sanye da wando sojoji kamar na Deen, sai farar rigar wacce daga baya da kuma gaba aka sanya MRS Captain Aliyou, sumar kanta an ɗaure ta yadda p.cap ɗin kanta ya samu zama, yanayin yadda hips ɗinta ya bai yana sosai sbd belt ɗin da aka ɗaure mata wandon yasa Deen da kansa ya nema mata wata amy color ɗin Alƙyabba mai ratsin fari a saman uniform ɗin sojojin, itama an sanya mata wata ƙatuwar bindiga tai kyau, mmki ne ya kusa kashe ni lokacin da naga wanda suke mara masu baya manyan marubuta suma suna sanya da

 uniform ɗin sojoji, layin farko M.shakur sai Real Smasher sai Nu’ayymerh Abdul, ga maman fareesa (LADINGO) gefe guda ga Autar manya sai BABYLUV writer ɗin Amir rockstar, ga Feenerh matar soja, daga can gefen Billygaladanci with Billynabdull ga Hafsat Rano, daga ɓangaren matasa kuma ga Nana khadii sai Heroine, Nanatou Ayushacool, suna tafe cikin nutsuwa kowa yasha ado kamar su sukai kansu da kyau, bayan komai ya lafa amarya da ango sun zauna, aka nemi wata ta buɗe taro da addu’a sunan Aisha Aliyu garkuwa ya sanya kowa ya juya, wani side ne mata na zaune a nan naga ashe Fauziya d sulaiman ce da Garkuwa dai Sumayya t.kori, ga zuwariya gere with Nasir nid, dryar da akai a gefe yasa na juya ware ido nayi naga Nimcyluv tasha ado cikin white ɗin Lace ta ɗura red ɗin Alƙyabba a saman lace ɗinta, hannunta riƙe da p.cap ta sojoji tana tsakiyar fans ɗinta sai murmushi take kana ganinta kasan tana enjoy na duk shirar da suke mata, babu wacce ta cikata da mgna irin Sapna sai ta biyun ta Cutee Meeyrah, duk ƴan Nimcy’s library da Moon fans sai Moon COMMENT SECTION, ga kuma SIRRIN MU vip yawancin shirar ta littafin SIRRIN MU ake wasu na faɗin har kuka sukai da

 mutuwar Airah wasu kuma na cewa sunji daɗi, wasu na tsinewa Mami gefe guda ana mmki wa Sheikh zai kusanta har ya samu lfy, duk ina jinsu  Fatima Ali Adam ce tace “ai littafi na gaba ga ABU MALEEK ga AUREN FANSA, amma wlh nafi ƙaunar ai ABU MALEEK sbd yadda sunan ya tafi dani kun san Yaruba people akwai iya soyayya musamman da akace mata uku ne dashi kunga akwai bayani” gaba ɗaya wajan ya ruɗe wasu nata faɗin a basu acct number su fara payment domin littafin ya tafi dasu tun ba’a fara ba, dry nai sosai domin har raina ina son fans ɗina jinsu nake kamar ƴan uwana OPTION na Basu sbd book ɗin 1 & 2 nace all 500 idan sunfi gane a fara book to zai tashi 300 then book 2 ma 300 gaba ɗaya suka ɗauki 500 ɗin. Anci ansha an bada gift wasu an basu iphone wasu iPad wasu laptop wasu fridge sai kayan ciye ciye a wata babbar bag mai kyau, an sanya sunan amaran dan Deen ya hana a maƙala photon matarsa yace shi ba shasha ba ne, a ranar Arjit sin ne yazo ansha rawa yana gamawa ko 1min bai ƙarawa ba ya hau jet ya huce India. A daran aka nufi Paris bayan an kammala dinner da daran ranar aka dawo masarautar Aliyu Al’amin. Juma’a ya kama ɗaurin aure manyan Mutane sun halarci

 ɗaurin auren Faizak Aliyu Al’amin tare da Amaryarsa Maimunatu Khalid, Faizak tun yana Ƙarami yake wajan sarki Aliyu Al’amin Yaya a wajan Mahaifinsa Chiroma, Sadaki dubu 100k With car key, bayan an kammala Faizak ya dawo Masarauta tare da matarsa Sai wasu few mutane daga danginta, da yama aka fara shirin zuwa dinner ranar colour of the day aka bada, kowa yay kyau barin dai Moon ta zama kamar wata balarabiya, ta sanya farin lace tass ko ratsin kala babu sai green ɗin Alƙyabba ranar kam dole saida ta taka sbd daɗi da waƙar Arman Maleek tai mata Murmushi kawai Deen ke mata shima kansa dan bai san yaya ake rawa ba musamman daya fara waƙar.

 *_🎻🎸 Juda hum ho gaye maana,Magar ye jaan lo jaana, kabhi Main Yaad aauna to, Chale aana! Chale aana! 🎸🎻_*

Ni kaina a lokacin dan i don’t know how to dance ne da babu abinda zai hana sarauta girgizawa tunda tanar tamu ce, lura da yadda yaga Moon na ƙafe Idanunta jikinta ya fara rawa launin Idanunta ya fara sauyawa da alamu mutanan ne zasu kawo gaisuwa da kuma fatan alkairi ga aurensuy yasa ya faki idon mutane ya ɗauki Amaryarsa cak, ya fita ta ƙofar baya, a harabar hall ɗin ya samu Adyan da sauri ya shiga mota yace akai shi airport, dan ya ɗauki alwashin ko gida ba zashi kai tsaye Honeymoon zai huce da ita, tana maƙale a jikinsa yana shafa kanta dan lokacin harta fara masa surutai baya son mutane su fahimci hakan yasa ya kifa kansa a fuskarta tare da haɗe bakinsu waje guda a dai-dai nan kuma jirginsu ya ɗaga zuwa NEW YORK…

1 page remaining.

Wanda bai karanta SIRRIN MU Tabbas yana ruwa😂😂

0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616

Share dan Alfarmar Annabi..

Leave your vote

-1 Points
Upvote Downvote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like

MOON 67-68

Advertisement  *MOON* _✍🏾67-68_ Please Subscribe my YouTube channel *Nimcyluv T.V* https://youtube.com/channel/UClywbagpRx5qlVyOy0ZPPDA Advertisements SIRRIN MU love and romantic story…