MOON 73-74

Advertisement

 *MOON*

*_NLUV💞_*

✍🏾73-74

*Attention*

Advertisements

_Duba da cewa mutane da yawa suna son shiga grp ɗina hakan yasa zan basu dama domin suyi JOIN na *MOON comment section* amma dan Allah dan Annabi wanda yake *Nimcy’s library* da *MOON FANS* ka yay join in sha Allah daga wannan grp ɗin babu wani grp da zan sake dan haka kuyi ƙoƙarin kiyaye dokar grp domin idan ka fita ba zaka dawo ba Tabbas🤙🏽_

https://chat.whatsapp.com/EuAqeBcFlW9L8so5ElJ5L8

Kwantar da ita yay a saman bed ɗin dake hotel ɗin daya sauka, har lokacin ko addu’a ɗaya bai mata ba shi a lokacin ma Aljanun dry suke bashi hakan yasa yay baya kaɗan tare da zame alƙyabbar jikinsa daman ba wani damunsa tayi ba zama yay saman sofar dake kusa da bed ɗin ya tsorawa bakinta ido yana jin wani shauƙi da ƙaunar matar tasa, ganin yadda take mutsa bakinta da kuma yadda jikinta ke rawa yasa ya miƙe a sanyaye ya zare raguwar kayan jikinsa ya rage daga shi sai boxer dan sam baya ga maciji da manyan kaya, cikin nutsuwa ya taga zuwa bakin gadon ya zauna a hankali ya sanya tattausan hannunsa ya jawota jikinsa cikin nutsuwa ya zame mata kayan ya barta da iner rungume ta yay sosai a jikinsa tare da manna bakinsa a kunanta kamar mai raɗa ya shigayi mata karatu cike da nutsuwa da kamala cikin daddaɗar muryarsa kai taushi da kuma sanyi yake karatun yana fidda sauti mai amo, babu jimawa jikinta ya saki ta shiga miƙa tare dayin hamma sai kuma bacci ya ɗauke ta a jikinsa, kwantar da ita da yay shi kuma ya nufi cikin bathroom ya sakarwa kansa ruwa mai sanyi yana jin wani daɗi na ratsa shi ko babu komai hau zai kwana jikin matarsa,yana gama wankan ya zura wata jallabiya kai tsaye yay ya fita tare da sanya key ya rufe ƙofar. Murmushi kawai Sarki Aliyu Al’amin yay yana gdy ga Allah daya bawa ƴarsa miji nagari mai sonta da ƙaunarta shi har ransa Deen ya birgesa ya kuma jin daɗin tafiyar da sukai, Besty ne yace “Allah ya shirya Aliyou” Sarki Aliyu Al’amin yace “Da yay me?” Yace “banda rashin kunya ta ɗan yanzu kawai ka ɗauki yarinyar kamar ƙasar da ita kamar haka yaga anayi?” Murmushi kawai Aliyu Al’amin yay kafin yace “Ni yay min dai-dai sau nayawa yana son a bashi matarsa anaƙi yanzu kam kaga yay mgnin abun idan yaso ma sai bari sai watan haihuwa ya kama ya dawo da ita” dry Besty yay yace “Daman na daɗe da sanin kai kake ɗaure masa…yake rashin kunyar da yaga dama Aliyou sam bashi da kunya akan abinda ya keso musamman da yake Ganin kamar ba za’a bashi matar sa ba” Aliyu Al’amin yace “Yayi maganin abin yanzu ai” miƙewa Besty yay yace “Bari na tashi jet ɗinmu na jira daman sallama nazo muyi” yace “To shkknan Nagode sosai da karamci su kuma Ubangiji ya masu zama lfy da zuri’a ɗayi ba” har airport ya rakasa suka hau jirgi Besty Nene sai Yayinda. Amarya M.k an kawota cikin Masarauta ɓangare guda da aka warewa Faizak waje ne mai shegen kyau da kuma tsari sai kuka take taji baƙin cikin rashin zuwan familyn ɗita daman ana ɗaura auren Faizak yay gaba da matarsa bayan ankawota ne aka haɗa dinner shine a wajan dinner Deen ya gudu da tasa matar Amma shi anja an riƙeta kamar bashi ne mijin ba, sai da aka gama shiryata cikin farar Alƙyabba sai ƙamshi take wajan Aliyu Al’amin aka kaita bayan ta zube ta gaishesa yace “Allah yay mata albarka ta kula da haƙƙin mijinta,taje Allah ya basu zama lfy” yana da hope akan Faizak yana da hqr da ɗauke kai dan all nasihar da zai sai dai yayi akan matar tasa, haka aka kaita har ɓangaren mijinta aka kaita tana kuka lokacin yana can tare da wani Best friend ɗinsa da yazu daga U.k bayan sun yi Sallama ya nufi ɓangaren sa zuciyarsa fal farin ciki dan zuwa yanzu babu son Moon sai kuma yanzu ya fahimci son da yake mata na jini ne kawai, a zaune ya sameta sai kuka take da ido kawai ya bisa kafin a hankali ya nufi inda take. Turo ƙofar room akai da sauri ta sunkuyar da kanta ƙasa zuciyarta na bugawa cikin ƙasaita da zallar izza yake Kallonta tana zaune inda ya barta Kallonta ya shigayi frm head to toe sai a lokacin yasan ba ƙaramar baiwa Ubangiji ya bawa Moon ba tana tsarin halitta mai ɗaukan hankali duk Namijin daya kalleta, sanye take da ƙaramar rigar daya maƙala mata ta bacci wacce ta tsaya iya cinyoyinta kana iya ganin komai na jikinta laluban inda ta sanya hijab ɗin ta take amma bata gani ba, tunda suka zo ƙasar bai samu damar tarewa da matarsa ba sbd period ɗin daya kawo masa cikas, lumshe idanunsa yay ya buɗe a hankali ya fara takawa kusa da ita kasa mutsawa tayi tana jin sanda ya haɗata da jikinsa yana sauke numfashi cikin ƙasa da murya yace “My Queen kin wahalar dani shanyar ya isa haka” shiru tai masa kafin ya zareta a jikinta yace “Olright jeki alwala” kanta a ƙasa tace “ina da ita” bai mgna ba ya shige bathroom ya ɗaura alwala kana ya fito hijab ya sanya mata kana ya shimfiɗa masu Dadduma jansu yay Sallah raka’a biyu bayan sun idar ya juya ya kalleta itama kallonsa tayi murmushi kawai yay mata kafin ya miƙa hannunsa ya ɗura a saman kanta ya shigayi mata addu’a, sanin tana da iliminta yasa bai tsaya wata wahalar tambayarta ba, miƙe ƙafafuwansa yay ganin yay mata shiru da alama sarautar ce ta mutsa yasa ta turo baki gaba tace “ni bacci na keji” ware idanunsa yay kafin yace “abinci fa?” Girgiza kai tayi tace “I’m full” yace “Sure?” Tace “eh” yace “kada ki tashan cikin dare to” kwaɓe fuska tayi tace “to zanyi bacci” sakewar da tayi dashi yasa bata iya bacci ba’a jikinsa ba sbd sabon da yay mata da kuma ganin babu abinda yay mata, ware mata hannayensa yay alamar tazo tace “to a ƙasa kuma?” Kai kawai ya ɗaga mata bata ce komai ba ta nufi wajansa tare da kwanciya a jikinsa hannunsa yasa ya zame hijab ɗin ita kuma ta zagaye hannayenta a west ɗinsa tare da kwantar da kanta a ƙirjinsa, tunanin yadda zai mata yake shidai kam a yau bazai iya hqr da ita ba, ganin ta fara bacci yasa ya miƙe da ita a jikinsa tare da kwantar da ita kashe hasken ɗakin yay tare da zame rigar jikinsa sosai ya shigar da ita jikinsa yana shafa bayanta tare sauke mata numfashi a fuska hakan yasa ta buɗe idanunta ganinsa a naked itama haka a yadda bata taɓa ganinsa ba yasa duk ta gigice da alamar tambayar take kallonsa shima kallonta yay yace “What?” Baki ta buɗe zata sakar masa kuka yay saurin yi mata gurbi da bakinsa, zare ido tayi shi kuma ya lumshe nasa idon yana jin daɗin bakinta domin har wani garɗi yake masa Idanunta taja ta rufe tana jin kiss ɗin yau na musamman ta yarda Haydar ɗinta is the best kisser ya ƙware wajan sarrafa baki, jin hannunsa na yawo a jikinta yasa tai saurin zare bakinta tana maida numfashi tace “Dad stop” da jajayen idanunsa yake Kallonta  kafin a hankali yace “Maimunatou…!” Saurin kallon shi tayi ya daɗe bai kira sunanta haka ba idanunsa yaja ya lumshe Murya kamar ta mai koyan magana yace “Please ki bari na ɗura maki idda ta akanki ki bari na sanya baki ƙwai na a cikin mahaifarki ina da tabbacin a daren yau Ubangiji zai amsa addu’a zai bani zuri’a masu yawa, so dan Allah ki bari na maidaki cikakkiyar mace kamar sauran matan aure” ya ƙare maganar yana ɗura dukkan hannayensa a saman ƙirjinta kuka ta sanya masa tace “Dad tsoro ina ji” idanunsa a lumshe yace “why? Am your husband you don’t have to worry Queen Maimunatou” ya ƙare maganar yana manna bakinsa a saman ƙirjinta jikinta ta ne ya ɗauki rawa da sauri ta riƙe kansa tana jin tsigar jikinta na tashi, Yasubuhanallah! Wani Irin sha yake masu wanda bata taɓa tunanin zai mata irinsa ba, gaba ɗaya sallama sa tai domin tasan yau ba zata tsallake tarkonsa ba a wannan lokacin babu inda bakin Deen bai taɓa ba a jikin Queen Maimunatou, sai kuma a yanzu ya ƙara tabbatar da ƙarfin soyayyyar da yake mata, lokacin daya ɗura bakinsa a ƙasanta kamar yadda yay tunani hakanne ya kasance domin nan take ta sakar masa fitsari, baya son ratsa jikinta a yanzu domin yasan ba ƙaramar wahala zata sha ba amma yadda jikinsa ke rawa da yadda Deen ɗinsa take neman agaji yasa ya fara ƙoƙarin ratsa jikin jikinta jikinsa duk rawa yake bakinsa ɗauke da addu’ar kasancewa da ilyali;

   *_باسم الله، اللهم جنبنا الشيطان، وجنب الشيطان ما رزقتنا، فإنه إن يقدر بينهما ولد في ذلك لم يضره شيطان أبداً)* [ر:141]_

Ya faɗa a dai-dai lokacin da yake ratsa cikin jikinta a kusan tare suka saki kuka yau dai Ubangiji ya nuna masa ranar da yake fata kuma yake mafarkin ganinta, sosai Moon tasha baƙar wahala a wajan Deen bata tunanin abin haka yake sai yanzu ji take kamar yana sanya wuƙa yana yanka mata jiki haka ta keji, zafi da bala’in abun ba zai taɓa faɗuwa a gareta ba. Washe gari da same tana zaune yana bata tea sai dry yake mata ita kuma ta cika tai fam kamar zata fashe dan baƙin ciki kashi duk ya shige mata ga wani zazzaɓi daya fara saukar mata sbd tsabar wahalar daya gana mata tasha wahala iya wahala ajjiye cup ɗin yay yana jawota jikinsa luff tayi domin bata da wajan daya huce jikin nasa sai lokacin soyayyar JALILERH da UNCLE ɗinta ya faɗo ta cikin littafin UNCLE NE, jiya data ƙarasa karanta SIRRIN MU ji take duk duniya babu littafi Mai daɗi da zallar soyayya kamar SIRRIN MU shiyasa take jinjinawa marubuciyar har ranta kuma take tausayin Sheikh har jira take Monday yayi taga ya zata kaya, kanta ya shafa yana zura hannunsa cikin ƙirjinta yace “so gamon jini ne, yayin da jinina ya gamu da naki sai na jini tamkar ana shayar da ni zuma da madara.

Ya ke sassanya mai sanyaya zuciyata, farin wata mai haskaka duniyar mafarki na.

ya ke sahiba sadanin farin ciki na mai wanke dukkan damuwata tare da maye gurbinta da farinciki.

Advertisements

Ya ke tauraruwar taurari haske mai yaye duhu zuma wadda ta kere madi.

Hakika so da kaunarki sun mamaye dukkan wani gurbi na cikin zuciyata, ina fatan za ki bani so da kauna domin su ne kawai abincin da ke kawar da yunwar da ke cikin zuciyata ruwan da ke kawar da kishin da ke cikin zuciyata” kallonsa kawai take domin bata taɓa tunanin ya iya wannan kalmar soyayyar ba yana murza Nippy ɗinta yace “You do a million little things that bring to joy to my life. I know fairy tales come true because I have you. There are only two times that I want to be with you: Now and Forever. My six word love story: “I can’t imagine life without you.” Rungomesa tayi sosai yauta ƙara gas gata love ɗinsa a gareta kallonsa idanunta cike da hawaye tace “Dad dame zan saka maka na sanyaka farin cikin daka sani?” Dry yay mata yana lumshe idanunsa ya nuna mata ƙirjinta da sauri ta ɗaga rigar ta tare da sanya hannunta ta riƙe ƙasan ƙirjinta jikinsa na rawa ya kafa ya fara yi masu wani irin sha, da sauri itama ta sanya hannunta cikin wandonsa ta riƙe Deen dinsay nan da nan suka ƙara birkita junansu ganin yana shirin ƙara maimaici yasa ta Marai-raice fuska. Rayuwa kenan sai da sukayu wata huɗu ciff suna zagaye a duniya Sannan suka sauka a ƙasa Naija lokacin tana da cikinta wata huɗu ciff ta zama babbar mace son kowa ƙin wanda ta rasa Aliyou Eneye Ahuoyza ya kan karagar mulki ya fara gudanar da mulkinsa cikin tsafta da bawa Kowa haƙƙinsa, ɓangaren Sarki Aliyu Al’amin shima tunie yay murabus Faizak ya hau kan kujerar mulki. Suna zaune a Parlo lokacin cikinta yana 9mth haihuwa yau ko gobe wata Jakadiya ce ta zube gaban Deen tace “Allah ya ƙarawa sarki lfya da nisan kwana” ganin yay shiru bai mgna yasa Moon faɗin “Ameen lfy dai?” Kan Jakadiya a ƙasa tace “wasu mata ke zarya tun ba yanzu ba ganin yanzu kana ƙasar yasa nace bari na nema masu iso” baki ya buɗe zai mgn Moon tai saurin rufe bakinsa tace “an basu izini” Kallonta yay tace “Afuwa My King” ganin masu shigowar yasa Deen sakin tsaki kaɗan jikinsu na rawa suka zube suna diɓan gaisuwa Moon ce kawai ke amsawa shikam kwantar da kansa yay a cinyarta yama bar inda suke cikin kuka Yasmin tace “Allah ya ƙara maki lfy dan Allah ki yafe min naso cutar da rayuwarki Allah bai nufa ba gashi cutar da nayiwa wasu ance har abada bazan taɓa haihuwa ba, mahaifata ta samu matsala sbd abinda na dinga aikatawa dan Allah ki yafe min ko zanga dai-dai” kafin tai magana Eki tace “Dan Allah nima ki yafe min kusan nice na haddasa rabin abun naso mijikin kamar raina daga baya na fahimci ba sonsa nake ba kawai sha’awa ce tunda akan ido aka ɗaura masa bom ma kasa yin komai sai mai sonsa da gsku Salmerh ita ta sadaukar da ranta domin ganin ya tsira dana sa dan Allah kuyi hqr” Murmushi kawai Moon tayi tace “Allah sarki kada kuji komai Allah ya yafe mana baki ɗaya” Eki tace “Mijin naki fa?” Tace “kada ki damu ya yafe maku” haka su ka tashi jiki babu ƙwari bayan fitarsu yace “And you mai waccen ta aikata maki” sai lokacin ta bashi labarin komai, Kallonta kawai yay ba tare da yay mgn. A farkon sati na watan 10 Moon ta haifi ɗan ta namiji mai masifar kyau da shiga zcy Lokacin M.k tana da sati wajan uku da haihuwa da itama kuma ta haifi mace Deen yafi kowa farin ciki musamman ɗan daya ɗebo kamaninsa hatta gashin kan irin na Deen ne anyuy shagali sosai kuma sun zaga dangi. After 5years Zaune suke tsakiyar Yaransu Ɗan so na farko mai suna Nuruddeen ana ce masai Prince Noor Shekarar sa shida ciff sai Ɗa na biyu mai suna Arman sai na ukun mai suna Amman duk farare ne kuma maza sai yanzu take ɗauke da wani ƙaramin ciki wanda suke sanya ran samun princess. Sun shagala sosai kafin sukaisu bedroom ɗinsu kowa bed ɗinsa daban duk sai da sukai masu addu’a sannan suka nufi nasu flat ɗin ganin yadda take tafiya duk a ganiye yasa ya ɗaga ta cak sai dry take a haka suka zube a gado suma maida numfashi. Zare mata kaya ya fara yace “tun safe an hanani abinci fisabilillahi har su nake yaran nan su ƙara wayo duk subar ƙasar ko zasu ban Papi ɗinsu ya sarara da matarsa” dry tai masa tana jan sajensa tace “Kishi kake da yaran naka” yace “No at all kawai Nima ina buƙatar Maminsu ai” ya fara yana haɗe bakinsu feedback ta bashi kafin a hankali tace “Thank you!” Yana sakin murmushi yace “for what?” Tace “For everything ka zame min komai a rayuwata kai ne Duniyar Maimunatou bana da bakin gdy a gareka” bai kulata ba yaci gaba da Abinda yake tace “You came into my life and made it a blooming world to live in….. 

The more you go away from me, the closer I come towards you. … 

Love is like sunshine. … 

I have never loved the way I love you neither can I ever love any other person than you, my sweetheart, I love you heartily! Ta faɗa tana bashi wani hot kiss…

*ALLAHAMDULILLAH I’d like to say to all my fans out there, thanks for the support! And to all my doubters, Thank! you very much because you guys have also pushed me. I just wanna give a big shout out to all the fans out there who have followed my work up until now. You guys are amazing!! Hearing from fans is the best feeling in the world. Wow duk Yadda kuke tunanin zan gode maku abun ya huce haka Jazakallah bilkhair barakallahu fikuuuuuu jazakallahu bilkhair Habibaties 🥰 NIMCYLUV Always be with you thanks for the love and care really appreciate this book is DEDICATED to my Papa Alhaji Sulaiman shu’aibu dagacin ja’oji, Thank you My Shamsudeen (Deen)your love means everything to me Thank you Aliyu Sufyan (Aliyu) thank you ANTY Maimunatou (Moon) thank you my sweet sis (Yasmin) love you Soo much my daughter Khadijertou (Nana khadii) thank you my big bro Bashir (Alhaji Bashir Yahya gidan iko) Thank you soo much ALLAH yaywa rayuwarku Albarka*

_A nan na kawo ƙarshen Littafin MOON abinda nai dai-dai Allah ya kaban ladansa wanda nai kuskure Allah ka yafe min, wanda na ɓatawa a masoyana ina neman afuwarsu gaba ɗaya Labarin fiction story ne amma nasan definitely zai dai-dai da rayuwar wasu, so ko yafewa Sis Na’ima_

Daga yau zuwa gobe zan rufe sai da littafin mu SIRRIN MU as 300 daman promo ne sbd masoya Deen da Moon da haka dukkan wanda zai siya daga yau zuwa gobe yana nan akan 300 via 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 ga ƴan Niger suyi mgn ta nan 84506476 littafin SIRRIN MU yafi Moon komai akwai challenge musan ga ƴan uwa mata masu aure so dan haka ku nemi naku duk mace mai daraja da aji ta huce kaya sata sister kada ki zama ƴar son banza da bati ASSOCIATIONS. Daga kan Moon kuma in sha Allah na DAINA free book sbd abinda ake min koda nayi zan barsa iya wattpad dan Allah kuyi following nawa, sannan kuyi share ɗinsa please fisabilillahi bana da Gruops.

Bye Nimcy love’s you😍😍

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like