SIRRIN MU 11-12

Advertisement

*SIRRIN MU*

*BY*

_✍🏾 NIMCYLUV_

_It’s #500 via 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 ga ƴan Niger suyi mgn a nan 84506476_

Advertisements

         

🆓P

EPISODE1️⃣1️⃣-1️⃣2️⃣

Idanunsa ne suka kaɗa tare da yin jaa,bai san ya ya ake samun farin ciki a wajan mace ba, haka nan bai san yaya ake jin son wata ɗiya mace a duniya ba, hasali ma duk matanan duniya kallon mugwaye yake masu,ba tare daya san dalilin da yake masu wannan kallo ba.

Advertisements

Sai gashi yanzu a karan farko yaji yana son kasan cewa da mace,yana son jin ɗumin jikin mace wanda ya rabonsa dashi tun sanda mahaifiyarsa ta kawosa duniya, bai san daɗin zama da uwa ba, Uban ma bai san daɗin zama dashi ba, Granny ya sani sai kuma Arjun ɗinsa wanda ya zame masa komai.

Yau shi Imam yake jin kewa mace na damunsa kewar ma ta ALJANA,daga jiya zuwa yau yaji komai ya sauya masa lokaci kaɗan ne wanda zai zo ya huce wanda zaiji bai yi tunaninta,ko kuma  bai murza zoben dake maƙale a hanunsa ba.

Kallonsa Airah tayi ta ce “Bakai bacci ba?” Kai ya ɗaga mata kamar ƙaramin yaro kafin kuma ta ce “Ka san me?” Nan ma ya girgiza mata kasance yay alamar a’a, ta ce “I want to sleep with you, ina son yin bacci a shoulder ka, i want make you happy zan baka farin cikin duk daka rasa a rayuwarka” idanunsa a lumshe yake ya ce “sure?” Da sauri ta ce “Of cos my life” zareta yay a jikinsa yana fesar da numfashi ya ce “Tell me something Air..aah!!” Yadda yay pronouncing sunanta a ɗan rarrabe yasa ta lumshe idanunta, ta ce “Ina jinka” kallonta yay ido cikin ido da sauri ta ɗauke nata idanun domin bata iya jure kallonsa, ajjiyar zuciya ya sauke kafin yace “Da gaske Uwa na barin ɗan ta riƙo a hannun ex-husband ɗinta? What i mean duk Uwar da take da tausayi da kuma jin ƙai,bai dace ace dan sun samu Matsala da mijinta ta ce zata ajjiye ɗan da gaba ɗaya ko 1week bai cika da haihu ba,hakan shi zai sanya mijinta ya dawo da ita ko kuma ya fahimci cewa abinda yake ba dai-dai ba ne? She leave me  ta rabu dani tun ina cikin zanin goyo ban san daɗin nonon uwa ba,ban san daɗin jikin Uwa ba,ban san farin cikin da ake samu idan ana tare da Uwa ba,mene laifi na? Me yasa zata ɗauki laifin mahaifina ta ɗura min, bata san cewa ɗan ta na buƙatar ta bane? Bata san cewa am nothing without her ba? Ba ta san cewa ta haifi nakashasshe wanda bashi da gata bashi da mai kula da shi ba, i want to my Mother  ina buƙatar ta, i missed her a lot”.

Airah tsayawa tai tana kallonsa kafin ta ce “No at all, baka san dalilin rabuwa kai da tayi ba,baka san irin zafin da taji a lokacin da zata rabu da kai ba, sannan baka san damuwar da take shiga idan ta tuna ka ba,zata iya yiwuwa duk abinda ta aikata she’s not her fault, koda tana sani babu wanda baya kuskure a rayuwarsa, nasan one day she most come back to her son definitely, so you don’t have to worry about that My life”.

Ajiyar zuciya ya shiga saukewa yana rungome pillow hannunsa a ƙirjinsa da gaske yana buƙatar kulawar Uwa,yana son Uwa ta rungome sa,yana son yaji mahaiyarsa na lallashinsa, yana son ya faɗa mata yadda yay missed nata da kuma abinda yake damunsa, amma bashi da wannan freedom ɗin dole ya samawa kansa salama ya amshi rayuwa a yadda tazo masa.

Zare pillow dake ƙirjinsa tayi tace “Why are you hurting your self like this? Come on! Hug your wife not pillow,hug me you’ll feel better”.

A karo na biyu kenan a iya kacin rayuwarsa daya rungome mace, koda yake bazai iya sanya Airah matsayin mutum ba,amma yadda take tsaye gabansa babu wanda zai ce mata ta haɗa jinsi da Aljanu bare kuma kayi tunanin Aljanar ce.. Rungome ta yay sosai yana sakin ajjiyar zuciya, a yadda ya rungome ta kaɗai zai tabbatar bai taɓa riƙe hannun mace ba bare ya rungome ta,ya nayin komai a ɗan tsorace amma tsoransa iya kan mace ya tsaya da dukkan alamu mata sunyi masa tabo a zuciya.

Kallonsa tayi taga ya rufe idanunsa kamar mai bacci, jajayen laɓɓansa ta shafa tana jin wani difference feelings na ratsa jikinta tana son Sheikh fiye da sosai,domin a kansa ta karya al’adar su ta shiga jikin Bil’adam bare har su tare a inda suke,amma yaya zatai? Sonsa ya ja mata komai ba iya sonsa ba tana son kasancewa da shi ne domin bashi kariya tana son lokacin da Tijama ta ɗauka ya cika a ranar Sheikh zai san komai game dashi.

 Gashin dake ƙwance saman ƙirjinsa ta shafa tace “Ina son zame maka Uwa, ina son zame maka Aboki,ƙawa Sannan ina ka amince dani matsayin matarka, ba zan taɓa cutarka ba, zan baka dukkan farin cikin daka rasa ka yarda dani Please”

Ƙara lumshe idanunsa yay still kuma yana riƙe da ita a jikinsa yace “Your request accepted my fairy”.

Miƙewa tayi ta kashe all light ɗin dake ɗakin ta window’n baya ta leƙa taga yadda garin yay duhu ga wata iska mai daɗi da take kaɗawa,sai walƙiya da ake da alama a koda yaushe ruwa na iya sauka “Uhm what are you looking for?” Kai tsaye tace “the weather,garin yay daɗi musamman sky abin sha’awa” bai ƙara magana ba yaja ba kinsa ya rufe,wajansa ta ƙarasu tace “ko kana son fita ne?” Ware manyan idanunsa yay yace “kai No!!” Kusa dashi ta kwanta tare da ɗura kanta saman damtsen hanunsa idanunta akan lips ɗinsa tace “Sheikh!” kasa amsa ta yay sbd gudun da zuciyarsa take masa bai taɓa very  close da mace irin yau ba,hakan yasa ya kejinsa duk wani iri.

Yatsarta tasa ta fara zagaye lips ɗinsa da ita da sauri ya riƙe hannunta sbd tsigar jikinsa data tashi muryarsa na sharking ya ce “Stop” da sauri ita ma ta ce “No i can’t, don’t Stop me Sheikh I’ll do it just for you, i promise to make you happy,so leave hakanne kaɗai zai sanya ka manta da damuwar zuciyarka, bedside am your wife banga abin damuwa ba” tana faɗin hakan tai saurin haɗe bakinsu waje guda bata bashi damar faɗin komai ba.

Lubb yay a jikinta yana fesar da numfashi jikinsa har ɗan rawa yake tunda uwarsa ta haifesa bai taɓa shiga yanayin daya shiga ba, sai yanzu yasan dalilin Arjun na son yin aure tabbas dole ya kiɗi me yaƙi kwantar da hankali sa,shima kansa da bai san daɗin mace ba mai san yaya ake zama da mace aji daɗin ta ba,amma yau yana jin daɗin zama da Aljanarsa kawai a fuska ne baya nuna mata,amma indai ya ganta ko ta raɓu dashi yana jin wani sanyi na ratsa jikinsa, ya yarda Airah zata iya bashi farin cikin daya rasa kuma zata iya zama gurbin mahaifiyarsa,Amma tayaya zai iya zama da Aljana?.

Lumshe idanunsa yana ƙara tura fuskarsa tsakanin wuyanta, slowly Airah take sarrafa bakinsa dake cikin nata, bata san lokacin da yay bacci ba sai saukar numfashinsa da taji a saman wuyanta.

Murmushi jin daɗi tayi domin daman abin da take buƙata kenan ta ga yay bacci,tasan bazai taɓa barinta tayi abin da take buƙata ba, a hankali ta zare boxer dake jikinsa  kafin ƙifta ido ta dawo kamanin ta na Aljana Airah, ƙafarsa ta miƙar sosai ta shiga shafa masa wani abu a saman laps ɗinsa zuwa tafin ƙafarsa, tana jin yadda yake sauke ajjiyar zuciya yana ƙara miƙar da ƙafarsa har ƙara yake,duk da cikin bacci yake amma abun da Airah take shafa masa mai kama da magani yana jin daɗinsa sosai har cikin ransa,tana gamawa ta ƙarayin girgiza ta koma kamarta ta mutane.

Idanunta da suke cike da soyayyarsa ta zuba masa tana jin kamar tabi abinda zuciyarta take gaya mata,amma bata son sanya shi cikin damuwa amma yadda zuciyarta take cike da ƙaunarsa yasa ta kejin ba zata iya hqr da abinda take ji game dashi ba, ba tare data bari zuciyarta ta sake gaya mata wani abu ba tayi saurin sanya hannunta ta kama Sheikh ɗinsa take kwance yana bacci like yadda Imam ke yin bacci ta sanya cikin bakinta,wata zabura Sheikh Imam yay lokaci ɗaya kuma gargasar jikinsa ta mimmiƙe ba tare daya buɗe ido ba ya saki wata ƴar ƙaramar ƙara yana faɗin “Auchhhhhi” ganin yana ƙoƙarin tashi zaune tai saurin kaɗa masa hannunta da sauri ya koma ya kwanta saboda iskar data ƙara ratsa sa yana jin wani sabon yanayi game dashi.

Washe gari da safe ya kama Monday, Sheikh na zaune saman duguwar sofa daga shi sai 3gauther idanunsa na saman plasma yana kallon Sunna t.v, wa’azin da yay na Ramadan a shekarar data huce suke ƙara maimai tashi sbd Sheikh ya faɗakar da al’umma a wannan lokacin mutane da yawa sai da sukai kuka,hatta shi da yake wa’azin sai da idanunsa suka fidda hawaye.

Granny ce ta ƙarasu wajansa ta zauna tana faɗin “Imamu kai ka amince da auren ƴar gidan Gumma na ɗin?Nidai nasan babu abinda uban ƴar zai nunawa Barrister na kuɗi,sai dai kawai ya nuna masa ɗaukaka,Ni mana son a dinga yi maka kallon mai son zuciya da kuma ƙwaɗayi, mutane da yawa suna kawo yaransu ka aura amma kaƙi, hatta sarkin kano ya baka Auren ƴarsa kaƙi,sai kuma rana tsaka aji an ɗaura maka Aure da ƴar gidan Gumna? A’a wlh Wannan abun kunyar  ba dani ba,bazan zama sallamammiya kamar Ubanka ba” duk maganar da take yana jinta amma yay mata shiru sbd bai san abin da zai ce mata ba, shi kansa yasan tsofa ya gama cin Granny ɗin sa, ƙoƙari kawai take wajan ganin ta bashi farin ciki.

“Meye haka? Mutum ana magana amma yana jinka a iska ko dai kaima ka zama gantalalle bana da labari? a’a wlh wannan ba halin zama cikin Mutane ba ne” ware fararan idanunsa yay yace “Uhm, Granny I’m not interested  Aure soyayya friendship duk bana da ra’ayi, i only want my mother babu wanda kemin mgnarta i missed her a lot,idan farin ciki kuke son nayi kuyi mgnar Ammi na where is she?”.

Barrister dake shigowa cikin parlour’n sbd yau Friday daga shi har Mami basu daɗewa wajan aiki yace “Uhm Your Mother? You’ll find everything soon or later” yana faɗin hakan ya shige flat ɗinsa, da kallo Sheikh ya bisa wai wannan shine mahaifinsa? Baya damuwa dashi damuwarsa ɗaya shine aikinsa,tayaya kuma yake tunanin wata rana zaizo da buƙata a matsayinsa na mahaifinsa ya biya masa? Ajiyar zuciya Sheikh ya sauke yana ƙara nutsewa cikin kujerar, miƙewa Granny tayi tace “A’a kadai kai bacci a nan,kamar dai wani mara gata?” Girgiza mata kai yay yace “No! Granny am not sleeping ina jiran Arjun lokacin Mosque ya kusa”.

“Ohh to Allah ya kasuwa lafiya Ranjun yaron kirki wlh”.

Misalin 12:30 Mami ta shigo cikin parlour’n hannunta riƙe da hand bag ɗinta ɗayan kuma wayarta ce, jingina jikinta tayi da jikin door maganganun da sukai da ƙawarta suna dawo mata cikin kunanta,gaba ɗaya kanta ya ɗaure tayaya zata iya Wannan abun,gwamma kawai ta samu wata hanyar ba wannan ba, harɗe hannayen ta tayi tana ƙara ware idanunta saman fuskarsa zuwa jajayen laɓɓansa da suka ƙarayin jaa sunyi fresh sai Shinny suke, numfashi ta sauke tana taune bakinta, for the frist time taji ta amince da shawarar Aminiyar ta ta..

A gefen ƙafafuwansa ta zauna tana ƙara ƙarewa babban yatsarsa kallo, imagine tayi idan har babban yatsarsa zai kasance haka,to yaya abinda take tunani girmansa zai kasance? Hannunta ta miƙa kamar zata gyara masa ƙafafuwansa sai kuma ta nufi wajan waist ɗinsa,da sauri ya riƙe hannunta idanunta ya sauke cikin nasa tana wani lumshewa idanunta, cikin ƙarfin hali yace “Mamii” zame hannunta tayi a nasa tana sakar masa Murmushi tare da shafa beard ɗinsa tace “My dear how are you?” Ba tare daya kalleta ba ya ce “Allahamdulillah!” Gira ta ɗaga masa tace “Why kake kallo na haka? Am your mother kona sauya maka kama ne” Girgiza mata kai yay tace “how long kake kai ɗaya a nan? Ya kamata yau muje shopping dakai my dear bana son ganinka cikin damuwa” da sauri ya ce “Oh really?” “Of cos my dear”  tashi zaune yay yana naɗe ƙafafuwan sa wanda bai taɓa tanƙwashe su ba sai yau da mmki Mami tace “Oh Wow! Sweet at lest wani ci gaba ya samu yau” ɗan taune bakinsa yay da sauri Mami tace “stop hurting your self dear why kake punishing lips ɗinsa haka?” Ta ƙarasa faɗin maganar tana ɗura hannunta saman leɓansa tare da murzawa, bakinta takai ta shiga hura masa masa isa sbd kula da jan da wajan yay “Kana abu like a baby? Ni zaka hukunta tunda ni na tafi na barka kai ɗaya nasa haushin hakan yasa kake yiwa kanta hukunci,am so sorry I never ever leave you again sorry sweet”.

Kasa magana yay sbd ganin yadda Mami take basa hqr with all her heart, shi kansa yasan yana jin haushinta sbd barinsa da suke a gida,hawaye ne ya kawo idanunsa muryarsa na rawa yace “Why? Me yasa Mami?”. 

Kansa ta shafa tace “sorry bari na duba maka bakin ba kaji ciwo ba ko?” Girgiza kai yay yace “No! at all kawai i wanted to you to come back” yana faɗin hakan ya shige jikinta yana sauke ajjiyar zuciya idanunsa cike da hawaye, tamkar uwa mahaifiya haka ya ɗauki step mother ɗin tasa, daɗi ne ya cika zuciyar Mami, sannu a hankali zata sanya Sheikh ya sake da ita, yadda duk abinda tai masa bazai zargi wani abu a tare da ita ba, ƙara matse sa tayi a jikinta tana jin yadda jikinsa ya fara rawa.

Misalin 1:30 Sheikh ya gama shiryawa cikin bayan kayansa mai babbar riga da Jamper sai wando,ya sanya black half covert shoe mai kyau, shaddarsa fara ƙal sai ɗaukan ido takeyi ya sanya hirami a sama ya ɗura wata half ɗin hula hula mai kyau,sai tashin ƙamshi yake,but kana kallonsa kasan babu farin ciki saman fuskarsa he look worried a sanyaye yake bin Granny da duk abinda tace,babu abin da yaja hakan sai rashin ganin Aljanarsa da bai ba, rabonsa da ita tunda ya kwanta bacci cikin dare,yana dubawa ya ga babu ita.

Har cikin mota Granny ta rakasa zai zabga masa addu’a take, hannunta ya kama tare da sumbata yace “Jazakillah bilkhair Granny Allah ya bani abinda zan saka maki dashi”  hararar wasa ta cilla masa tace “ɗan nema” Arjun kam cewa yay “just pray Buddy” Sheikh yace “In sha Allah” Granny ta kalli Arjun ta ce “Ranjun ka tafi dashi a hankali”  dry Arjun yay yace “Granny ai ya ce shi zai driving da kansa fa” Harara Sheikh ya watsa masa tare dayi masa wani kallo wanda yake nuni da “Munafiki” bai jira me Granny za ta ce ba yayi saurin rufe motar bakinsa ɗauke da addu’a yaywa motar reverse kana ya jata da gudu suka nufi Mosque sbd shine liman ɗin da zai ja dubban jama’a sallar Juma’a, suna tafiya Sheikh ya lumshe idanunsa yana jin me Arjun yake cewa da “Uhm” kawai yake binsa “I love her so much Buddy ina son Aliyah sosai, can’t stop loving her wlh Please ka rakani wajanta yau nai missed nata sosai” Sheikh a cikin ransa ya ce “i also missed my Airah too i missed my wife” da sauri Arjun ya kalli Sheikh ya ce “What! Your wife? Uhm who is Airah?…

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like

SIRRIN MU 15-16

Advertisement  *SIRRIN MU* *BY* _✍🏾 NIMCYLUV_ Advertisements _it’s #500 via 0116886423 Sulaiman Naima s union bank evidence of…

SIRRIN MU 19-20

Advertisement   *SIRRIN MU* *BY* _✍🏾 NIMCYLUV_ Advertisements Dan Allah kuyi SUBSCRIBE na youtube channel ɗina mai suna …

SIRRIN MU 9-10

Advertisement   *SIRRIN MU* *BY* _✍🏾 NIMCYLUV_ Advertisements      _Ina ganin masu cewa ko yaya zaman Sheikh…

SIRRIN MU 5-6

Advertisement  *SIRRIN MU* *BY* _✍🏾 NIMCYLUV_ Advertisements _This book is for sale it’s #500 via  0116886423 Sulaiman Naima…

SIRRIN MU 17-18

Advertisement  *SIRRIN MU* *BY* _✍🏾 NIMCYLUV_ Advertisements _it’s 500 via 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of…

SIRRIN MU 3-4

Advertisement   *SIRRIN MU* *BY* _✍🏾 NIMCYLUV_ Advertisements EPISODE3️⃣-4️⃣ With much surprise wanda aka kira da Sheikh Imam…