Advertisement
*SIRRIN MU*
*BY*
_✍🏾 NIMCYLUV_
Advertisements
_it’s 500 via 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 ga ƴan Niger suyi mgn ta nan 84506476_
🆓P
EPISODE 1️⃣7️⃣-1️⃣8️⃣
Da sauri yarinyar ta dakatar da shi ta hanyar faɗin “Yumba rukuna” (Am so tired), murmushinsu na manya Barrister yayi mata yana ƙarewa ƙyakkyawar fuskarta kallo wacce ta ƙara tafiya da zuciyarsa bai taɓa tunanin zan samu kansa da zazzafar soyayyar ƙaramar yarinyar like her ba, sai gashi in one time dukkan ƙofofin zuciyarsa sun kamu da son yarinyar. Shafa fuskarsa yayi kafin yace “let me introduce myself to u” Shiru yayi sbd ganin idanunta ya cicciko da ƙwalla ta marai-raice fuska kamar zatai kuka, a nan ya fahimci zallar shagwaɓar yarinyar ɗaurawa yayi da faɗin “My name is Barrister Hamdan Balarabe, but abokan aiki da kuma ƴan uwa na faɗa min Barrister, am the second born of my parents, ina da big bro but he’s passed away shekaru masu yawa kenan, Mahaifina sunansa Balarabe Mumtah ya daɗe da rasuwa shi ma ina tare da mamana , we call her Granny, seriously i love her soo much more than anything, bayan ita sai first son ɗina yafi komai muhimmanci a gare ni, yara uku gare ni da babban ɗana Sheikh sai Fareeq mai bin Sheikh sai Auta Bahaiyya but duk suna school soon zasu dawo after holiday, ina da mata her name is Saudat but we call her Mami, nayi karatu mai yawa akan Shari’a, now am working with Sharia Court Of Appeal, sannan ina manyan contract da masu ƙasar Nigeria am the richer old man, Zaki yi farin ciki sosai zan shagwaɓa ki da kalar soyayyar manyan mutane” zuwa lokacin tuni idanunta sun kawo ruwa wanda ya sauka saman kuncinta, ware idanunsa yayi yace “Ohh my God, what exactly make you cry beauty?” Kamar zatai kuka tace “Dan Allah am going za’a min faɗa” Jinjina kai yayi yace “Ok you can go amma kimin mgn da mahaifinki please” bata ce komai ba tai gaba abinta, bayanta yabi har zuwa ƙofar gidansu tana zuwa ta shige gida, a parlour ta samu Yakura (yayar Mama) zaune tana cin abinci brabisko da miyan yakuwa wanda ya ji nama manya-manya, zama tayi saman kujera tana lumshe idanunta a hankali kuma ta zare airpies ɗin kunanta, ɗan tsaki taja kaɗan tana zamewa akan kujerar idanunta cike da hawaye wanda ita kanta bata san na menene ba, Yakura ce tace “Wushe(sannu)” buɗe ido tayi kafin ta miƙe tsaye tana jin zuciyarta duk ba daɗi tace “ina su Yaya Falta da Yana?” Kai tsaye Yakura tace “suna cikin ɗaki” hanyar cikin ɗakin tayi da ido kawai Yakura ta bita saboda yanayin ta da ta ga ya sauya, bata da tambaya sosai shiyasa ta ja bakinta tai shiru.
A cikin ɗaki ta samu Yana da Yaya Falta suna turara kayansu da wani tureren ice mai ƙamshi AL’AJABU, ƙarasa shiga ciki tayi da sauri Yana tace “kin daɗe da yawa” murmushi kawai tayi masu tace “Kunyi kyau” tashi Ya Falta tayi tace “duk ƙyan mu ai bamu kama ƙafar ƙaramar ƙanwar mu Fannah ba” kwaɓe fuska tayi tace “ni duk isa ta kuke da wani kyau? Ƙyan da bashi da wani amfani” dafa shoulder ta Ya Falta tayi tace “babu wanda bai san cewa kaf family kinfi kowa kyau ba ke dai kawai wani dalili naki ya hana bawa wanda suke sonki da Aure damar masu dama ba” Yana ce tace “Abinda kike so is complicated Fannah, kowa nada tasa ƙaddarar amma haƙuri da juriyar mutum ke sawa, ƙaddarar ta zama mai sauƙi, look dani da Ya Falta mun isa good example to you, we’re your sisters Ya Falta babba then me sai ke duk muna gida zaune Allah bai kawo mana mijin Aure ba, dukkan sa’aninmu suna ɗakin mazajansu, do u think we’re happy?? No! Muna fatan wata rana ace muma muna ɗakin mazajan mu, amma ai bamu nuna wata alama ta damuwa ba, takura damuwa bata taɓa sawa Ubangiji ya bamu Mijin Aure” Ya Falta tace “Muna farin ciki kin samu masu sonki zamu ragu a gaban iyayen mu amma kina wasa da damar ki? Wallahi kina cutar kanki zuciyarki na yaudarar ki, how wannan mutum zai san da zamanki? Uhm ki ɗauka ya sanki amma bazai taɓa ko love dake ba bare Aure abeg my friend do what is right is not is easy” kuka Fanna tasa tace “Wallahi zuciyata ba zata taɓa Yaudara ta a kansa ba, kuma insha Allah zai na samu farin ciki na da kuma muradin zuciya ta just watch and see” da kallo kawai suke bin ta domin da alama ƙanwar tasu tayi nisa bata jin kira..
Advertisements
A can waje kuwa Barrister ne da mahaifin Fannah mai suna Baa’na, Murmushi Baba Baa’na yayi yace “To Barrister bazan hanaka auren Fannah domin basan kalan nata ƙaddarar ba, a wannan karan kuma bazan nemi shawararta ba, domin na gaji da banzar ɗabi’arta” ƙasa Barrister yayi sa kansa yace “Ayya! Abba kasan yaran yanzu sai addu’a ai mata a hankali”, “wake bin yara yanzu? Ba damar da ake basu yasa suke iskancin dasu ka ga dama ba?” Barrister yace “haka ne Abba nagode sosai da fahimtar da kayi har ka yarda ka bani Auren Fannah, zaka iya yin bincike a kaina domin ka samu full information ɗin da kake buƙata a kaina”, Murmushi Baba Baa’na yayi yace “Kada ka damu wannan abinda ya zama dole ne, ka je zuwa gobe, in Allah yadda zaka ji mu” Barrister ya shafa kansa yace “Abba zan iya magana da ita?” Kallonsa Baba Baa’na yay yace “No ka je goben sai ka dawo, Autar tawa rigimarta yayi mata yawa” Sallama sukai Barrister ya ɗauki kuɗi masu yawa ya bawa Baba Baa’na yace “A’a sam-sam kada ka fara ka bari muga kamun ludayin”, “to shikenan Abba na gode da karamci”
Sheikh ne kwance saman makaken gadonsa yana juyi tare da rungume pillow, yana ɗan sakin murmushi, idanunsa ya ɗaga zuwa Jamus jikin bango Ya kalli zanan Airah da yayi she looks so beautiful, musamman daya zanata tana murmushi, zuwa yanzu ƙaunarta ta kama ratsa dukkan jikinsa, murmushi yayi yana ƙanƙame pillow shi ɗaya cikin ƙasa da murya very slowly yace ” I only want you, is only you i want to spent my life with” ajjiyar zuciya ya sauke kafin yasa soft hands ɗinsa ya shafi fuskarsa zuwa gemunsa yace “the you know what Aljanata? Don’t ever try to leave me, i cant spend my life without you, you make Sheikh Imam hamdan, happy Yeah you make me happy, just like you says, but why is my heart telling me one day you pass away from me?? No i can’t leave you, please Airah my Aljana promise you always be by my side, you’re mine Airah..” ya ƙarasa maganar yana jan wani wahalallan numfashi tun bayan dawowarsa daga wajan aiki babu wanda yazo ya dubasa bare a ji yana buƙatar wani abu, he missed his Airah bai san mene yasa gaba ɗaya yau bata neme sa ba, lumshe idanunsa yayi sbd fitsarin daya cika masa mara, a hankali kuma idanunsa ya fara sauya kala sbd zafin da zuciyarsa ta farayi masa, ƙofar da aka turo yasa ya ware idanunsa a hankali ya kai kallonsa zuwa ga ƙofar haɗa ido sukai da Mami tana sanye cikin wata Orange ɗin atamfa ɗinkin fitted gown, ta ɗaura head har gaban goshi sai ƙamshi take kayan sun zauna a jikinta dukkan shape ɗinta sun bai yana, murmushi tai masa Sheikh kam tuni ya janye idanunsa daga Kallonta, “So sorry sweet, Granny bata jin daɗi ni kuma nai baƙuwa shiyasa ka ji shiru, na kira Arjun he’s on his way”, ta ƙarasa maganar tana zama kusa da shi tare ƙare masa kallo can tace “the you need something?” Muryarsa a can maƙoshinsa yace “Yeah! I do” idanunta ta sauke saman ƙirjinsa da sauri kuma ta lumshe idanunta tace “what?” Kai tsaye yace “I want to ease myself” miƙewa tai tana kama hannunsa tace “Ohh sorry my darling” Wheelchair ta ɗauka zuwa inda yake kafin ta fara ƙoƙarin taimaka masa wajan hawa Wheelchair hannunta ya sauka saman mararsa gaba ɗaya jikinta ya ɗauki rawa musamman da taji tudun mararsa, kasa ɗauke hannunta tayi sai ma ƙara kwantar dashi da tayi, Sheikh kam ko a jikinsa hanunsa kawai yasa ya zare nata hannun, bayan ya hau Wheelchair ya fara murzata zuwa bathroom sosai ya ke jin fitsari kamar zai fasa mararsa ya fito, Mami ficewa tai daga bedroom ɗin idanunta na sauya kala, yana shiga daga zaunan ya zare Manhood zuwa cikin toilet kana yay tsarki, ki fa kansa yayi saman sink yana fesar da numfashi zuciyarsa fal da tausayin kansa gefe guda kuma ga rashin Aljanarsa, ji yayi an shafa sumar kansa wata sassanyar ajjiyar zuciya ya sauke kafin ya ƙara rufe idanunsa rufe, Murmushi Airah tayi kafin ta murza Wheelchair ɗin zuwa cikin bedroom, gyara masa komai tayi sannan ta zauna kusa dashi tana danna masa ƙafarsa tace “Kayi haƙuri kaji, ban ƙarawa nayi ƙoƙarin zuwa gare ka amma na kasa am so sorry Rayuwata” ƙin kallonta yayi sai ma ƙasa daya ƙarayi da kansa yana sauke tagwayen ajjiyar zuciya, leƙa fuskarsa tayi a karo na farko taga hawaye masu zafi suna sauka daga cikin idanunsa zuwa tafin hannunsa, jikinta har rawa yake ta shiga faɗin “What..What.. are you cry? Ka yafe min please” kasa magana yayi sai jawota jikinsa da yayi tare da fashewa da kuka.
Da yamma Arjun ya shigo gidan fuskarsa babu yabo babu fallasa Granny ce tace “Ya haka kuma? Kamar dai wanda aka cewa Sadiya ta mutu? To Allah dai ya kyauta, ko ita Aliliyan tace bata sonka??” Kallonta kawai yake kafin yace “a’a Granny ba ko ɗaya daga ciki, hasali ma yau Papa ya je gidansu shida Abba Barrister” haɓa Granny ta riƙe tace “shi Barrister dama yana nan ne? Yace min zai tafiya zuwa Barno sai jibi zai dawo Abuja _( a farkon labari na ambaci Maiduguri wannan duk cikin mafarki ne,amma garin dasu Imam suke shine Abuja)._
Arjun yace “Ni dai na ganshi” tace “to Allah ya kyauta yayi mana maganin abinda ya dame mu, na ji ance gata su Hayya zasu dawo” Arjun na zama yace “haka na. ji Mami ta ce” bata ƙara magana ba ta cigaba da damawa Sheikh fura wacce ta ji Zuma ga wata dakakkiyar fura da aka zuba akai, kindirmon yay sanyi sosai, ba shi tayi tace “sai ka sakamar min mara nai fitsari” kyakƙyawan murmushinsa ya saki wanda yake ƙara masa kyau yace “da riƙe maki nai ko?” Granny tace “Allah dai ya kawo mai maka abinda nake maka”, cikin ransa yace “already i have it” “magana kake?” Shiru yayi tare da yin bisimillah ya fara shan furar, daɗi da kuma garɗinta yasa yayi baya kaɗan yana Lumshe idanunsa, girgiza kai Arjun yay yace “Am Engaged ” Sheikh na Murmushi yace “congratulations hankali ya kwanta,what ever, am happy too saboda farin cikin ka is my happiness” da sauri Arjun yace “Ohh really??” bai kulasa ba ya cigaba da shan furarsa, domin yasan maganar da take damun Arjun, miƙewa Arjun yace “akwai sabon contract na makaranta zaka zana ana buƙata nan da kwana biyu sun bada kuɗin da komai na zuba kuɗin cikin account ɗinka” Idanunsa a lumshe yace “why me? Ka ɗauka duk kayi hidimar biki” kallon baka da hankali Arjun yayi masa kuɗi masu shegen yawa zai ce ya ɗauka “Next two months bikin”, “Allah ya nuna mana, babu wata bidi’a da Za’ai kama shirya” daga nan sallama su kai Arjun yabar gidan ya nufi gida
Fitowa tayi daga bathroom sanye da kayan bacci komai na jikinta a bayyane, da kallo Barrister dake gefen gadon ya bi ta har ta shige ta nufi gaban dressing mirror ta shiga shafa humura masu ƙamshi sosai, miƙewa Barrister yayi tare da ƙarasawa wajan ta yana ƙoƙarin riƙe tace “Kada ka fara, banga me zaka amfana min ba, banda gayyar siya mutum jiki duk infection ya kashe sa” cikin ɓacin rai Barrister yace “look ba ihu nace kimin ba domin har yanzu My son Yana parloo shida Granny, just nazo KI ban haƙƙi na” cikin fuskata tace “na ƙarfi ne haƙƙin ka zo ka ƙwata” Kallonta yayi yace “kin san zan iya,vamma bazan hakan ba kawai ina baki shawara ki sauke nauyin dake kanki Saudat”, “ok ka jira next but now am not in the mood” kallonta yayi yace “kamar ya you are not in the mood Saudat, look how erect i am” Ya nuna Manhood ɗinsa daya mik’e da cikin sleeping dress yace “Saudat wacce irin mata ce ke??”, Cikin ɗaga Murya tace “kai ma wanne irin miji ne?nafa san komai a kanka Barrister kar ka mai dani sakarai” jinjina kai yayi yace “Ok get ready am getting marriage soon”, ware kafaɗa tayi tace “dana fi kowa farin ciki” cikin zafin nama Barrister ya nufi inda take tsaye hana zuwa yasa hannu ya fincike rigar dake jikinta.”Ni kikewa wulaƙanci akan ina buƙatar haƙƙi na dake a kanki? Baki tsoran fushin Mala’iku?” Mami ta kallesa tace “ni fa bawai so ne ba nayi ba kai ne bana sha’awarka kwata bana jin wani feelings a kan ka” , cikin ɓacin rai yace “ko ki so ko kada kiso wallahi sai na amshi haƙƙina yanzun nan” yana faɗin hakan ya cilla ta saman gado….
*Topic gareku mata*
Rashin sha’awar jima’i na yin tasiri a rayuwar mata da miji
Mata sun fi yiwuwar rashin son jima’i ninki biyu idan aka kwatanta su da abokan zamansu maza, in ji wani rahoto kan yadda ake jima’i a Birtaniya.
Rahoton ya gano cewa a yayin da mata da miji ke nuna rashin sha’awar yin jima’i a lokacin da suke kara manyanta, ita macen takan ji ba ta sha’awar yin jima’in saboda dadewar da aka yi tare.
A takaice, rashin isasshiyar lafiya da shauki tsakanin mata da miji yana yin tasiri wurin sha’awarsu ta yin jima’i.
*ABUBUWAN DA SUKE KAWO SAB’ANI WURIN JIMA’I TSAKANIN MATA DA MIJI*
mazaje su ne kawai suke yin jima’i domin jin dadi amma abin ba haka yake ba, a wurin mata ba wai ana nufin cewa mata ba sa jin dadi wurin jima’i bane.
Abin da ake nufi, shine ita mace bayan ta ji dadin jima’i akwai kuma abin da zai iya biyo baya wato shi ne daukar ciki da wahalahlunsa, saboda haka, kafin namiji ya iya buɗe kafofin sha’awar mace sai ya sami karbuwa a zuciyarta tukunna,
rashin yin la’akari da wannan shi ke kawo rashin cin nasarar mijin wurin jawo hankalin matarsa, kafin miji wurin jawo hankalin matarsa, kafin miji ya fara kokarin ta da sha’awar mace, ya kamata ya fara kokarin samun shiga zuciyarta tukunna ta hanyar yin amfani da maganaganu na soyayya masu sa zuciya nutsuwa.
bayan wannan akwai wasu abubuwan da su ke kawo sab’ani wurin jima’i, tsakanin mata da miji wadannan kuwa su ne:
Remain 1 page🤕
Share do Allah Fisabilillahi
GIPHY App Key not set. Please check settings