JUHUD 5

Advertisement

 *JUHUD*

*(OUM HAIRAN)*

Advertisements

*( Pure love sex nd romantic)*

*FREE PAGE FIVE 5*

*SANARWA*

Wannan littafin na kudine idan kina buƙatar ci gaba da samunsa bayan gama free page kiyi ƙasa a ƙarshe an faɗi hanyoyin da zakubi don biya da karatu cikin Aminci.

Advertisements

*SUBSCRIBE*

_DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV_

https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ

_*TUNATARWA*_

Idan kayi hƙr a  yau ɗinka, to zaka tsinci ribarsa a gobenka kada mu gajiya da juriya da hƙr da dukkan halin da muka tsinci kanmu a ciki komai na duniya me wuccewa ne kada tsanani yasa ka rinqa jin kamar ubangiji ya manta dakai ne aa Allah baya mantawa da bayinsa, yabarka ne domin auna nauyin imaninka.👌🏻

 

*CIGABA*

A tsakaninsu ma suna ji da ganin abin matsayin wani abin alfahari adda Abulle tana bakin ƙoƙarinta wajen ganin ta nusar dasu illar rayuwar da suka zaɓawa kansu musamman ma mazan amma ta kasa samun nasara har takai sunayi mata kallon wata barazana ga jin dadinsu wannan ta sanya dole ta zubansu ido take binsu da addu’a, duk cikin gidan nan ɗa ɗaya ne tsarkakke wato Kareem.

Shi ɗaya ne nasihar mahaifiyarsa take tasiri a kansa har ya tattara ɗabi’ar gdansu ya zuba a kwandon shara  tasowarsa da kasancewarsa mutum da bayason raini yasa ƙannensa mata suka ɗan nutsu duk wata sheɗanarsu da iskancinsu basuyi idan yana kusa,

Hajiya Salma kullum mitar da takeyi wai ya hana mata yaranta mata sakewa idan tana wannan mitar yakanyi murmushi yace “Momy wannan takurar da kike cewa anyima Amrah da Ya’isha itane gatansu saboda haka bazan fasa ba duk yarinyar da naga xata sake layi zan hukuntata daidai da laifinta” da taji haka saita  haɗashi da Raseed to shima bai bawa mgnr muhimmaci ba abu ɗaya ya sanar da ita ai shiɗin samansu yake yasan daidai yasan akasinta.

Daga momy yarsu Ya’isha babu wanda yaji daɗin abinda Rasheed yace dole suka ja bakinsu sukayi shiru don har gara kowa ma dashi domin shi idan aka ɓata masa horon gidan soja yakeyiwa mutum wannan tasa duk gidan babu wanda baya tsoronsa hatta da Muntaz da yafi kowa lalacewa yana boye laifinsa garesa duk da ba ko yaushe yake kulawa ba to idan ya tashi kulawar akansha wahala.

************

Fitowa yayi daga wankan yana tsane jikinsa da wani towel din ya ɗauki wani mai me ƙamshi lotion ya shafawa ƙafarsa da hannunsa ya faɗa katifar yana ɗaukar wayarsa ya lalubo wata number bugu ɗaya ana biyu aka daga cikin muryar bacci bai jira sauraron me zatace ba yace “kizo gdana inason ganinki yanzu” numfashi ta sauke tace “Cornell dare fah….” ƙit ya kashe wayar yaja bargo ya rufe jikinsa yanayin sanyin yana kaɗashi yanajin yanayinsa yana sauyuwa tsaki yayi yaja miƙa a ransa yace “kayi aure mace tasaka damuwa da ƙananun shekarunka ka fara rafkanuwa a sallah, bakayi ba kuma feeling ya dameka kai kenan a cin qazamin gindi na ƙadangarun bariki” sake jan tsaki yayi daidai lkcn da yaji an turo ƙofar an shigo ya bude fuskarsa ya sauke idanunsa akan me shigowar tare da jan ajiyar zuciya.

Kawar da kansa yayi tare da sauke numfashi me ƙarfi ta ƙaraso tana kwarkwasa kamar zata karye ta zauna kusa dashi ta janye duvet  ɗin daya rufe jikinsa dashi takai hannu ta shafa gashin ƙirjinsa tace.

“Meyesa baka sanar dani  zaka dawo yau ba kamar yanda ka saba domin na tanadeka na shirya tarɓarka” iska ya furxar ya juyo tare da sanya hannunsa ya kama weast ɗinta yace “wani uzuri ne na gaggawa ya dawo dami ni kaina bansa da tahowar ba sai ɗaxun nan” yana mgnr yana ƙara shigewa jikinta yana tura kansa cikin jikinta ƙamshinta me kwantar da zuciya yana ratsashi murmushi tayi ta zame daga zaman da tayi ta kwanta a kusa dashi ta ɗora bakinta a goshinsa ta sakar masa wani hot kiss da ya sanya gashin jikinsa miƙewa.

Ƙara narkewa yayi a jikinta tare da kangwaɓar dakai tariga tasan halinsa kasancewar ba yau take tare dashi ba hakan yasata miƙewa ta cire kayan jikinta ta zare masa boxes ɗin jikinsa ta sanya hanunta ɗaya ta kama dick ɗinsa ta matsa kan circle ɗin yaja wani nishi me ƙarfi ta saki tare da sanya yatsanta tana kewaye jijiyar tsakiyan xuwa twins ɗinsa tuni ya fara tsiyaya ta sunkuya tasa bakinta ta lashe ruwan taja numfashi tare da miƙewa a hankali cikin kirsa tace “baby am feeling you nayi missing ɗin daddaɗan buranka please sexsing me…..” 

Haɗe bakinsa yayi da nata yana tsotsar lips ɗinta da salonsa na rikitarwa ita kuma tana matsaa dick ɗinsa ruwan xumarsa na fita a hankali ta samu ta zare bakinta a nasa ta kama joystick ɗin nasa ta sanya harshenta ta na lasa tana goga harshenta.

Gabaɗaya ta fitar da Rasheed daga hayyacinsa sai nishi yake da shure shuren daɗi gabaɗaya Christiana ta gama rikitashi da salonsa duk wani gashi dake jikinsa ya miƙe so kawai yake yaji yana nutso cikin tsuliyarta, hakan yasa ya tattara ragowar ƙarfinsa ya tureta ta faɗi rikicaa, abinka da me jiki yabita ya danne ya sanya hannu ya tattara nonuwanta da girmansu yasa idan ta kwanta suma suke binta su kwanta ya tura a bakinsa  ya wani lumshe ido yana goga babbar dick dinsa a saman pupssy ɗinta daya jima da jiƙewa da ruwa.

Yana sosa mata belinta zuwa murfin pupsy ɗinta tuni itama ta susuce ta rinƙa danna masa nono a baki tana maƙalƙaleshi tana nishi tana cewa “ahhhh baby ohhhhh daɗi sweet cini please zura a ciki hmmmm wohhhh baby miss ur…… saita zaman dick ɗinsa yayi ya danna da ƙarfi suka saki nishi tare ya saki nonon ya fara sukuwa a kanta yanajin yanda ruwanta ya haɗu da lafiyayyar dick ɗinsa suke wata ƙara me ƙara rikita rikitacce.

Sun jima a haka Christy tana danna masa pupsy ɗinta  yana caccaka kafin ya sake juyata ya sake zura mata kaya yana danna mata bura kamar zai rabata biyu yana buga mata gwatso da dukkannin ƙarfinsa, sake ɗaganta ƙafafu yayi ya kifa kanta a katifa yaci gaba da zungurarta iyakar jarabar Christy idan ta shiga hannun Cornell Rasheed ƙarar mata da ruwan kai dana tsuli yakeyi.

Tun tana iya taimaka masa saida ta kasa taɓuka masa komai kafin sannan taji ya ƙanƙameta ya saki ruwansa tayi saurin tureshi ta zare comdom ɗin ta tura dick ɗin a bakinta tana lashewa tare da zuƙo sauran abinda ya maƙale a ciki, ta dago suka haɗa idanu  ya sharce gumi ya janye ya miƙe yana layi kamar wani makakke ya faɗa bathroom ya sakarwa kansa ruwa ya tsarkake jikinsa.

Ya fito tana kwance taja bargo ya janye bargon ta dago suka haɗa idanu babu alamun wasa a fuskarsa sumsum ta miƙe ta faɗa bayin itama tayi wanka tasan ƙin yin wankan nata zai iya sanyawa ya koreta a wannan tsohon daren daga gidansa gashi batada damar komawa gda don babu wanda yasan ta fito daga babanta har babarta. Bayan ta fito kwanciya sukayi tanajinsa yana addu’a ya maƙaleta har bacci ya ɗaukesa basu farka ba saida safe ya tashi a gaggauce ya fada bathroom yayi wanka y dauro alwala ya dawo ya tada sallah itama ta tashi taje tayi brush ta fita ta nufi kitchen baccin be isheshi ba saboda haka yana idarwa ya koma ya kwanta baisan sanda ta gama hadansa break ɗin ba tayi wanka tasa wasu riga da wando da yake kusan ta raba kayanta biyu rabi suna gidan Cornell Rasheed rabi suna gidansu kasancewar itanma mahaifinta wani ƙaramin soja ne asalinsu katafawa ne haifaffun kaduna aiki ya kawo ubanta nan barikin Joss ɗin tunda Allah yasa ta haɗu da Rasheed ta ƙwallafa ranta akansa da farko ta fuskanci wulaƙanci a gurinsa mutane har dariya sukeyo mata sukance waike Ladi bakiga yanda kike bane kamar a kanki aka ƙare halittar muni amma saboda tsaurin ido kirasa wanda zakiso sai wannan handsome guy ɗin mi shegen jin isa da girman kan masifa. 

Duk da wannan karyar mata da gwiwada wulaƙancin da yakeyi mata baisa ta hqr ba haka zatazo gidansa da sassafe ta zauna a ƙofar gdan har sai sanda ya gama abinda yakeyi ya fito sannan zata zube ta gaisheshi wani lkcn ya amsa mata wani lkcn kuma ya watsarta yayi wuccewarsa.

wata rana tazo da dare ta tarar dashi a harabar gidan sanye da gajeran wandonsu na sojoji yanata kaiwa da komowa da waya a hannunsa tana tsayen tajishi yana kwantar da murya cikin harshen turanci yana cewa “please Kausar ki tausayamin wlh duk abinda kikeso zan baki har motar da kikeso zab siya miki Serious a matse nake ina buqatarki  kizo don Allah…….

Ji tayi yayi shiru can taga ya sauke wayar tare da cewa “Oh God Kausar ya kikeso nayi kinsan bana iya cin kowacce mace zaki gujeni a wannan lkcn…..” zama yayi ya haɗe kai da gwiwa lkc zuwa lkc yana danna wayarsa a ƙarshe yayi cilli da wayar ta tarwatse ran maza ya ɓaci ya miƙe yasa key ya buɗe gidan zai shiga ta bayansa yaji ance “Yallaɓai shin ko zan iya taimakonka?”

Jin muryar mace yasashi juyowa da sauri kanta yana ƙasa ta sake marairaice murya cikin salon jan hankalin namijin da yake a buƙace tace “babu abinda zatayi maka dani bazan iya yi maka ba na daɗe inaso ka bani wannan damar kaƙi wlh bazan taɓa cutar dakai ba nayi imani da gaskiyar Yessu Almasihu zan tsare mutuncinka da sirrinka; amma fah ba dole nakeyi maka ba amincewarka nake nema”

Zubanta idanunsa yayi da suka kaɗa sukayi jawur saboda jarabar da take cinsa zuciyarsa na kusheta amma shaiɗan yana ƙawatata a ransa batare da ya shirya ba yace “ok mu shiga ciki”  tun daga wannan rana suka ƙulla  dadiro da ita indai yana gari to gidansa take dawowa ta tare kamar matarsa komai itace takeyi masa hakan ya sake ɗauke masa hankali daga aure kasancewar shi dama a tsarinsa ma baisa da auren ba saboda kallonsa yakeyi matsayin takura musamman idan ya tuna cewa waifa idan ya auri mace shikenan kuma saita sanya masa ido ta hanashi jin dadinsa ko?

Hakan yakesa yake qara gujewa aure gashi dai yakai ace yanada iyalin amma ina kansa na dawa yafijin dadin ya nemi matansa banza babu kalar da bazai samu ba fara ko baƙa doguwa ko gajera siririya ko me ƙiba kuturu da kuɗinsa alkaki saina ƙasan kwano zaici.

Tashinsa tayi yayi miƙa tare da salati ya janyota ya hadeta da jikinsa yana  sunsunar wuyanta yace “break fast baby” murmushi tayi tace “inasonka saboda dadinka….” rufenta baki yayi ya soma aika mata da saqo batare daya cire mata kayan jikinta ba ya tura hannunsa cikin wamdonta yana karkaɗa yatsansa a gurin tun babu ruwa saida yaji ta kawo sannan ya xuge zip ɗin yaci gaba da wasa da yatsansa a gurin ita kuma tana matsa nononta tana lumshe ido daɗi takeji me gigita yanayi ganin yana neman zautata yasata tureshi ta haye samansa ta kama abar tasa tasa a bakinta saida ta gigitashi sannan ta dora gabanta kan dick dinsa tana gogawa tanajin daɗin yanayin shikuma yanata ƙoƙarin juyata ya hayeta ganin abinda yake niyyar yi yasata juya masa mazaunanta ta kama ta zura ta rinƙa up and down akansa tana matse  wutsiyarsa a ciki yana nishi yana tande baki, fa hikima tasashi yayi realise ta zare jikinta tana danna masa ƙirjinsa  bayan sunyi wanka suka fita falo domin yin karin safe zamansu keda wuya wayarsa ta fara ruri ya dauka ganin number asibiti tasashi dawowa nutsuwarsa harga Allah ya manta da babin yar fulanin daya kawo asibitin karawa yayi a kunnensa suka gaisa yace “ok ganinan xuwa” 

 Kashe wayar yayi ya miƙe Christy ta dubesa tace  “ina zaka baby bakayi break ba” yana tafe yake bata amsa da cewa “inada petiant ne a asibiti so ta farka bata a hayyaci zanje naga meye matsalar” yana gama faɗin haka ya fice ya nufi ɓangaren da asibitin yake qananun ma’aikatan sunata sara masa har ya shiga ciki ya nufi dakin da aka kwantar da Juhud ya murɗa ƙofar ya shiga idanunsa suka sauka akanta yaji wata muguwar  faɗuwar gaba da saida tasashi tsayawa a inda yake kafin ya arawa kansa juriya ya ƙarasa ya tsaya akanta idanunta a bude suke tar farare sol dasu kamar madara amma hawaye suke zubarwa hakan ya bashi damar qare mata kallo ya taɓe baki tare da kawar dakai yace.

“Meye kike tunani?” bataji shigowar ba dirar muryar yasata zabura zata miƙe yayi axamar riqeta ta saki ihun neman agaji cikin Hausarta da bata fita sosai tace “Innanillahi wa innah ilaihirraji’un Moddi ka taimakeni zai kasheni sun kashe min Baffana da Innatu nima zasu kashen…..” yanda take maganar idanunta a rintse jikinta na rawa yayi mugun bashi takaici daga tambaya ta kamayi masa hauka” tsaki yayi ya juya ya fice daga ɗakin bai jima ba suka dawo da likita har yanxu surutai takeyi tana ƙoƙarin yage bandejin da aka daurenta ƙirjinta dashi likitan yayi saurin riƙeta tare da zurkuɗa mata wata Allura ta buɗe idonta tana gani shida shida sai kuma ta sulale ta faɗi bacci me kama da suma ya ɗauketa likitan ya dubesa yace “tun ɗazu idan namiji ya shigo saita kama ihu tana cewa Baffa Rubaɗo Hammah Manga karku kasheni ku barni na rayu domin na rinƙa yima baffana da Innatu addu’a idan kuma mace ce sai ta rinƙa cewa “yawwa zo Innatu na kinji sauƙi ni dama nasan bazaki mutu ki barni ba idan kika tafi waye zai zama gatana, Sir waɗannan surutan suna nuni da cewa akwai abinda ya faru wanda ya rikita mata tunani bata ganin kowa sai waɗannan mutanen da take ambato wanda idan baa samar mata abubuwan da zasu mantar da ita bayanta ba to tabbas gabanta zata gurɓace domin wannan sign ne na zautuwa da taɓuwar brain”…………

*THIS BOOK IS NOT FREE… REGULAR GROUP 300  VIP 600 VIA BANK ACCOUNT  0255526235 FAUZIYYA TASIU UMAR GTBANK OR CARD FOR THIS NUMBER  09013718241 ONLY WHATSAPP OR VTU ONLY FOR DIS 09031307566*

*Shares Please*

*Oum Hairan*

Leave your vote

-9 Points
Upvote Downvote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like

JIHUD 7

Advertisement   *JUHUD* *(OUM HAIRAN)* Advertisements *( Pure love sex nd romantic)* *FREE PAGE SEVEN 7* *SANARWA* Wannan…

JUHUD 4

Advertisement   *JUHUD* *(OUM HAIRAN)* Advertisements *( Pure love sex nd romantic)* *FREE PAGE FOUR 4* *SUBSCRIBE* Advertisements…

JUHUD 2

Advertisement  *JUHUD* *(OUM HAIRAN)* *(LOVE AND ROMANTIC STORY)* Advertisements *FP TWO* *SUBSCRIBE* _DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV_ Advertisements https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ…

JUHUD 9

Advertisement   *JUHUD* *(OUM HAIRAN)* Advertisements *( Pure love sex nd romantic)* *FREE PAGE NINE 9* *SANARWA* Wannan…

JUHUD 6

Advertisement  *JUHUD* *(OUM HAIRAN)* Advertisements *( Pure love sex nd romantic)* *FREE PAGE SIX 6* *SANARWA* Wannan littafin…