JUHUD 9

Advertisement

*JUHUD*

*(OUM HAIRAN)*

Advertisements

*( Pure love sex nd romantic)*

*FREE PAGE NINE 9*

*SANARWA*

Wannan littafin na kudine idan kina buƙatar ci gaba da samunsa bayan gama free page kiyi ƙasa a ƙarshe an faɗi hanyoyin da zakubi don biya da karatu cikin Aminci.

Advertisements

*SUBSCRIBE*

_DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV_

https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ

*CIGABA*

Qarfe uku na yammaci ta tashi tayi sallar azahar tana idarwa taji ana Kiran la’asar itama ta miqata ta zauna kan sallayar tana wasa da yatsunta taji an taba qofar ta dago suks hada ido Saida gabanta ya Fadi ganinsa cikin shigarsu ta sojoji fuskarnan a murtuke kamar bai taba dariya ba tsayawa yayi akanta mazantakar ta motsa ganin yanda duk ta firgice yasashi sassauta fuskarsa yace “ki kula da kanki zan fita wani aiki maybe sai gobe zan dawo akwai yaron gidannan Gebral duk abinda kike buqata ki fada masa banason yawo ki zauna a gda ki kula da kanki kinji?” Jinjina masa kai tayi tayi masa fatan Alkhairi ya fice yaja numfashi itakam mugun kwarjini yakeyi mata cikin kayan soji ko kadan batason ganinsa da kakinnan, tana gama abinda takeyi ta tashi ta gyara sakinta ta shiga dakinsa ta gyara masa ta fito ta gyara parloun ta zauna da karambani ta kunna kayan kallo tana kallon arewa24 batayi aune ba taji Kiran magrib ta miqe tayi ta dawo ta zauna.

Bata jima da zama ba taji ana buga qofar ta miqe ta bude da girmamawa qaramin sojan ya bata kayan hannunsa yace “Ogane yace akawo miki ki duba idan da wani abu da kike buqata ki fada” bude ledar tayi shirgin kayan zaqi ne sai ksyan tea tayi murmushin jin dadi tace “bana buqatar komai” juyawa yayi ya tafi ta kulle falon ta zauna tanashan sweet din da biscuits tana kallo bata tashi a falon ba sai 11:20pm taje ta kwanta.

Sunci gaba da rayuwarsu da Baffa’am dinta a garin Maiduguri komai yagani ya rakito daughtersa duk Wanda yasansa a wannan ritsin to yasan yarsa Meenah a tsarin tahowar da sukayi daga Jos wata guda zaiyi a Maiduguri ya koma Amma yanayin aiki ya zaunar dasu gashi har sun tafi wata biyar a cikin wata biyar dinnan gabadayanta bai zauna a gida yakai na wata guda ba yau Yana can gobe Yana can, 

Fuskanta yayi yartasa tana shigs damuwar kadaici hakan yasa ya daukar mata malami take zuwa har gda yanayi mata lesson na boko dana addini, sunada maqota badon ransa naso ba yabata damar shiga maqotan dake sunada yarinya da bata wucce tsararta ba, daga lkcn data fara fitar ne abubuwa suka soma lalacewa sojojin sunga jar yarinya yar duma² kowa tambaya yakeyi itan wacece? Wadanda suka san gskyr lamarin sukan ce yar riqoce a wajensa wasu Kuma suce qarya ne satota yayi yayi Camping nata suke zaman zina wasu Kuma suce a barikinsa yayiwa wata ciki ta Haifa masa ita.

Duk yanajin wannan hasashen na mutane baisa komai aransa ba balle ya dameshi iyakar saninsa shidai jinta yakeyi a cikin jininsa qauna yakeyi mata ta gskyr da da mahaifi duk da a mafi yawan lokuta shaidan yakan qawata masa surar yar tasa koda baya gari ya rinqa ganin tanayi masa gizo.

Haka yake yaqarsa ya danni zuciyarsa a hankali wutar sha’awarta take ruruwa a zuciyarsa har ya kasance idan baiji ko ganta ba yakan rasa nutsuwarsa gabadaya akwai ranar da baya mantawa ya dawo Yana kwance a falo itakuma tana kitchen kasancewar yanzu batada aiki saidai tayi masa list na kayan girki wai ya siyo mata girkin yan gayu take koya gurin Maman Humaida to shima dake dan zuga gwaiwa ne ta hau qaya haka zaije ya lodo mata duk abinda ta buqata.

To yau dinma hakance ta faru takanas saboda siyayyar ta ya dawo yana bata ta fice a gdan bata shigo ba sai gaf da magrib gabadaya hankalinta yayi gaba tama manta da Baffa’am din nata yana gidan tana shigowa ta yage hijjab din ta jefar daga ita sai towel din da bai rufe mata cinyoyinta ba wani shocked ne ya hadu a jijiyoyinsa lkcn data kunna hasken daya kashe na falon yabi santala² santalan cinyoyinta da kallo yanajin tsartsatsin wutar azabar feeling yana bijiro masa.

Juyowar da zatayi suka hada ido taja baya da sauri tace “lah Baffa’am dama kananan” bai iya bata Amsa ba saboda yanayin da yake karba ya wucce tunani bin sassan jikinta kawai yakeyi da kallo abubuwa suna bijiro masa wawuyar kam bata gane komai ba tazo ta zauna kusa dashi tace “yau shinkafar zuma Mmn Humaida ta koyamin da miyar qwai Baffa’am in kawo maka zakaci?” Tana mgnr tana maida hankalinta garesa idanunsa daya jima da lumshewa tun zamanta ya bude akan qirjinta ya janyesu zuwa kan fuskarta suka shiga cikin nata sun wani qanqance sun kada sunyi jawur hakan yasata saurin zamewa takai hannunta cinyarsa tace “Baffa’am bakada lfy ne?”

Janye hannunta yayi cikin yanayi na dimuwa da tashin hankali ya miqe zaune gabadaya tsigar jikinsa ta gama tashi tana jorner masa hannunta sai yaji kamar ta ninka masa yanayin da yake ciki idanunsa suka qara qanqancewa jikinsa har wata rawa yakeyi shi kansa idan ya shiga irin wannan yanayin tsoron kansa yakeji da sauri ya miqe yabar gurin zuwa dakinsa saboda saqar da zuciyarsa takeyi masa ba mai kyau bace, ci gaba da ganinta a haka zai iya janyo afkuwar komai, tunda Allah ya hadasa da ita yake addu’ar kada Allah ya kawo ranar da hankalinsa zaikai gareta harma yaji wani abu game da itan Amma Ina ya makara.

Key yayiwa dakinsa ya fada katifarsa cikin yanayi na gushewar hankali ya rinqa miqa Yana shafa mararsa zuwa twins dinsa yana danna saman dick dinsa a hankali tare da mulmula kanta yana nishi Yana jan numfashi, ya dauka dogon lkc a haka kafin ya samu relief ya sake gyara kwanciyarsa rigingine Yana mayar da numfashi zuwa lkcn ya fara azabtuwa da feelings Yartasa tabbas idan yaci gaba da kadaicewa tsakaninsa da ita to kuwa zaayi abin kunya wanda baya fata burinsa bai wucce yaga ya samu damar aurar da ita da qimarta ba zaiji kunya zaiyi kaico ace shine ya zama silar lalata amanarsa da Allah ya dauka ya bashi.

Juhud ta jima a tsugunne a gurin tana tunanin abinda damun Baffa’am din nata duk jikinta yayi sanyi ko kadan batason taganshi cikin yanayi daba na walwala ba, miqewa tayi ta shige dakinta ta Sanya rigarta ta zauna tayi tagumi tana tunanin halin da Baffanta yake ciki miqewa tayi ta fita ta nufi dakinsa ta qwanqwasa ta jima tana bugawa kafin taji an murda qofar an bude ganinta a tsaye yasashi furzar da iska yace mata.

“Ya akayi? Yanayin da yayi mgnr yasata dagowa tayi saurin sunkuyar da kanta bazata iya kallon idanunsa ba yau bataga alamun rahama a tattare dashi ba, tsawa ya daka mata data sanyata ja baya da sauri tayi qwalqwal da ido hawaye ya balle mata ya cafki hannunta yace “ba mgn nakeyi miki bane?” Cikin in…Ina da rawar murya tace “bansan laifin da nayi maka ba Baffa’am am don Allah kayi hqr bazan qara ba banason ganinka da fushi bayayi maka kyau….” Yanda ya kafeta da idone yasata katse maganar ta zauna a gefen katifar ta kama shusshura qafa tana kuka, abin ya bashi dariya yarinyar kullum qara sangarcewa takeyi ya lura shagwabarta bata tashi sai taganshi cikin yanayi kawai ta mayar dashi wani qaramin yaro shima Kuma da sakarci sai biye mata yakeyi.

Ganin da gaske takeyi ba shiru zatayi ba indai ba rarrashinta yayi ba yasashi zama yace “to me kikeso nace miki ne na fada miki banason kina zama tsirara ki rinqa suturce jikinki Meenah kinqi gani kikeyi kamar takura miki nakeyi haba don Allah kasheni kikeson yi ko?” Dagowa tayi da mugun sauri tace “kisa Baffa’am nidin?” Daga mata kai yayi da karsashi yace “Yeah indai kikaci gaba da nunamin kanki a yanayin da kika zomin yau zan hadiye zuciya na mutu ko Kuma naje nakai kaina gurin yan boko Haram su kasheni Kinga kin huta sai kiyi rayuwarki ke kadai…….”  Baiyi aune ba yajita a jikinsa ta maqalqaleshi tana kuka tana cewa “ka daina fada Baffa’am banason ka mutu ni ka daina Allah na daina kaji?” 

Sosai yaji yanayi a jikinsa tabbas lkc yayi daya kamata ya nisanta kansa da Meenah shaidan ya fara galaba ga zuciyarsa falsafa tana neman qwace masa dole ya nemi wata mafitar, janyeta yayi yace “shikenan na daina cewa kema ki daina tashi kije dakinki ki kwanta dare ya fara Saida safe” miqewa tayi har taje bakin qofar ta dawo tace “bazaka mutu ba ko?” Jinjina mata kai yayi yana kallonta tayi dariya ta fice ya miqe ya rufe qofar ya dawo ya zauna Yana tunanin mafitarsa ta gaba.

Wayarsa ya dauka ya lalubo number mahaifinsa bugu biyu ya daga cikin barkwancinsa yace “soja marmari daga nesa yau ranar tunawa da iyaye ce ta duniya kenan?” Murmushi yayi a kunyace shi kansa bazai iya tuna rabon da ya Kira mahaifin nasa ba kusan tun farkon dawowarsu Maiduguri daya kirasa yake fada masa yayi masa mata a daura yar sarki Badamasi yayansa me rasuwa tun ranar ko Mai martaba ya kirasa baya dagawa shi a dole yayi fushi,

Ajiyar zuciya yaja yace “dama wata alfarma nake nema gurinka Abba don Allah karkace aa nasanka me tausayi da jinqai  ne kai Kuma nasan idan kaji zaka jinjinawa qoqarina wajen ceton rayuwa da nayi” murmusawa Mai martaba yayi yace “inajinka Abdulrasheed meye Kuma ya faru?” Nan ya zayyanewa mahaifin nasa komai a qarshe yace “so yanzu wata tafiya ce ta tasomin zuwa Benin shine nake neman amincewarka na kawota nan gida Katsina suci gaba da rayuwa dasu Ya’isha da Amrah Abba inajin yarinyar a cikin jinina banson wani abu ya taba martabarta shiyasa kaga inata takatsantsan wajen kiyaye amanarta” shiru Mai martaba yayi Yana nazarin kalaman dannasa can yaja fasali yace.

“Kayi ganganci Rasheed ka zauna da yar Amana dagakai sai ita Ina tunaninka ya tafi da tun farko bakaji a ranka Bari ka kawota cikin yan’uwanka ba haba Son wannan tunanin naka na quruciya yaushe zai barka kawai ka dauki yarinya kuyita yawo a daji babu lissafi haka, shi da da dukiya ai na kowa ne Allah kadai yasan me morarsu sannan shi riqon maraya alkhairansa yawa gareshi, yanzu kam dare yayi Amma gobe lallai ka taho da ita itama zatafi samun sakewa cikin yan’uwanta mata” 

Dadi sosai Rasheed yaji ya miqe yace “ok Abba na gde sai kajimu” kashe wayar yayi ya fita daga gdan bashi ya shigo ba sai wajen daya na dare da kaya niqi² ya ajiye a falo ya shige dakinsa ya kwanta, batasan bikin da akeyi ba tun asuba ya tashi cikin bacci taji ana buga qofar ta tashi ta bude masa baiko kalleta ba yace “kije kiyi wanka ki shiryo tafiya ce ta sameni ta gaggawa zan kaiki Daura zaki zauna a gdanmu nasan zaki samu sakewa fiye da nan”

Tunda ya fara mgnr zuciyarta ta karye hakanan taji tafiyar bata kwanta mata ba Amma jin yace gdansu saita dan samu nutsuwa ta juya ta shige bathroom din ta sakarma kanta ruwa tayi brush tayi sallah suka dauki hanyar Katsinan Dikko tunda suka taho babu me cewa wani qala kowa da abinda yake saqawa a ransa baitaba kawo cewa masomin faruwar komai zai fara ne daga zuwanta Masarautar Daura ba tunaninsa baitaba bashi zuwan nata zai zamo makullin kullewar duk wata nutsuwarsa ba.

Balle ita da batasan komai itadai kawai taji jikinta yayi sanyi ne da tafiyar ba sanin ko Ina tayi ba don haka batasan iya lkcn da suka dauka ba kafin su shiga cikin garin Daura itadai taga sun nufi wani shararren titi yanata maka gudu har suka shiga qwaryar birnin Daura ya nufi wata hanya da zata sadashi da gdan nasu babban gidane ginin sarautar zamani da aka qawatashi da fentika na daukar hankalin me kallo tun daga qofar farko ta shiga gdan taga ana zubewa ana gaishesa Yana daga mawa mutane hannu itadai bin bangarorin gidan takeyi da kallo tana mamakin girma da tsaruwar gdan har sukakai harabar asalin gdan sarautar yayi parking ya bude ya fita ta saman bene Ya’isha ta hangosu ta sauko a guje tana “ga Yaya ga Yaya” da gudu Amrah ta fito itama suka fito Yana ganinsu ya daure fuska duk sai sukaja suka tsaya daqyar Ya’isha tayi qarfin halin matsawa ta kama hannun Juhud tace.

 “Masha Allah Yaya babyn kyakkyawa jiya har mafarki nayi da Mai Martaba ya kiramu ya fada Mana zamu qara yawa munyi sabuwar sister” 

Sakin fuskarsa yayi da yaji kalamanta Amrah ta kama dayan hanun tace “ki saki jikinki a gdannan rayuwar yanci akeyi babu me takura miki saidai in ke kika takurawa kanki” shidai bai kulasu ba yasa aka dauki kayan suka rankaya ciki Addah Abulle ce ta miqe ta tari Juhud da fara’arta tana cewa “lale lale sannu da zuwa Aminatu barka da zuwa Sarki Waziri Fam” sunkuyar dakai tayi tare da rusunawa ta gaisheta, Dagowar da zatayi idonta ya sauka kan Mom hakanan taji wata faduwar gaba ta musamman tayi qasa da kanta murmushi Mom tayi tace “masha Allah kamar sarauniyar Aljanu wannan ya taka Rasheed dakyau take” shafa sumarsa yayi lkcn da yake zama yace “wlh Mom kinganta nan sai wahalar dani takeyi daughter ga Mom dina ki dauketa matsayin kakarki kinji?” Dariya sukayi dukkansu Mai Martaba dake saukowa daga sama yace “Iyee kai Ina jikar tawa take zo ki bani kudin goro” rufe fuskarta tayi tana dariya ta fada jikin Rasheed ya shafa kanta yace “kunga fah matsalarku zaku tsoratamin ya da maganarku”momy ce ta sakar masa ranqwashi tace “qaryan banza wai yarsa ko kunya baiji baba babu mata kekam Amina kinyi sa’ar uba aure sai inda hali yayi Kuma an shiga kwale² yo uba baiyi ba ya isa ya takurawa yarsa tayi ne” kafin wani yayi mgn Kareem da Muntaz suka shigo Muntaz yayi wani ihu yace “hyeee My Bro ashe kan…na…..han….ya…..” Mgnr a rarrabe ta qarasa fita idanunsa nakan Juhud inda Kareem yayi murmushinsa me tsada yace “ Barakallahu ahsanal Khaliqin, tabbas ubangiji ya kyautata halittarsa” Bro wannan babyn fah?” Cewar Muntaz wani mugun kallo Rasheed ya watsa masa zaiyi mgn Ya’isha ta cafe da cewa “kayy kama kanka wannan babbar kadara ce yar Big boss ce wlh kanayin wargi harsashi zaiyi nutso a kwanyarka”…………

_Hmmm akwai kwantacciyar qura cikin wannan gda ga Juhud a tsakiyar zakuna uku fah kowa zuciyarsa na aika masa da saqo akanta🤔_

     *THIS BOOK IS NOT FREE… REGULAR GROUP 300  VIP 600 VIA BANK ACCOUNT  0255526235 FAUZIYYA TASIU UMAR GTBANK OR CARD FOR THIS NUMBER  09013718241 ONLY WHATSAPP OR VTU ONLY FOR DIS 09031307566*

*DON ALLAH IDAN KIN/KA TURA KUDINKA BANA BUQATAR DOGUWAR GAISUWA KAWAI EVIDENCE OF PAYMENT DA SUNAN LITTAFIN DA KIKESO NAKE BUQATAR GANI KO BANA ONLINE KIBARMIN IN NA HAU ZAN GANI KUMA ZANYI ADD NAKI A GROUP DINA COURSE MUTANEN DA YAWA.*

*Shares Please*

*Oum Hairan*

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like

JUHUD 3

Advertisement  *JUHUD* *(OUM HAIRAN)* Advertisements *( Pure love sex nd romantic)* *FP THREE* *SUBSCRIBE* _DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV_…

JUHUD 4

Advertisement   *JUHUD* *(OUM HAIRAN)* Advertisements *( Pure love sex nd romantic)* *FREE PAGE FOUR 4* *SUBSCRIBE* Advertisements…

JUHUD 2

Advertisement  *JUHUD* *(OUM HAIRAN)* *(LOVE AND ROMANTIC STORY)* Advertisements *FP TWO* *SUBSCRIBE* _DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV_ Advertisements https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ…

JUHUD 1

Advertisement   *JUHUD* *(OUM HAIRAN)* *(LOVE AND ROMANTIC STORY)* Advertisements *FP ONE* *Tunatarwa* Abubuwa kan faru da yawa…