JUHUD 22

Advertisement

 

*JH022* Shiru sukayi na dan lkc ta janye a kasalce ta shiga bathroom ba wani abu zatayi ba kallon yanayinsa ne yake sauke mata kasala shiyasa ta zabi tadan qaurace masa kada ya fahimci rauninta da wuri tabbas ta rasa ma’aunin da zata auna qaunar da Rasheed yakeyi mata inda wanine irin yanda tayi watsi da lamuransa ta zabi Kareem akansa da tuni ya cire mata tallafi maimakon hakan ma shi sai ya zabi rasa komansa akanta a hankali ta zame ta zauna a saman set toilet din wani kuka me ban tausayi ya qwace mata tayi saurin toshe kunnenta saboda gudun kada ya jiyota.

Shirun nata yaji tayi yawa ya nufo bathroom din shassheqa kunnensa ya jiyo masa ya qara kasa kunnen da gaske kuka takeyi ya murda bathroom din ya shiga ya isa gabanta da sauri ya dago kanta taja zuciya ya miqar da ita ya dagata cak ya nufi waje da ita ya wankenta fuskarta yana  girgiza mata kai yace “banyi tunanin nayi miki wani laifi a yau da zaisaki yimin asarar wannan tsaddaddun hawayen naki ba bama wannan ba meye dalilin kukan naki?” Dago idanunta tayi tana kallonsa tana shassheqa tace “ina gdy da halaccin  babana mijina gareni na rasa da wanne irin halacci zan saka maka naka Baffa’am” lakace mata hanci yayi yace “zama da Amana kiyi hqr da yanayin mijinki Meenah niba mijin raguwar mace bane please kada ki taba gajiyawa dani kinji?”

Dagansa kai tayi yaja numfashi ya miqe ya kama hannunta suka fito ya bude wardrobe ya dauko mata mayafi ya miqa mata yace “muje mu zaga gari” da murnarta tayi dariya yaji dadin yanda yaga ta saki jiki da fitar da sukayi tanata walwalarta lamarin yarinyar Yana basa mamaki tausayinta Yana kashe masa jiki komanta abin a tsaya a duba ne danginta basa qaunarta abinda ta sanar dashi daban da abinda suka sanar dashi lkcn daya nemesu domin dauransa aure da ita to Wai me hakan yake nufi?”

Yayi nisa a tunanin yaji tana mgn baisan me tace ba ya juyo ya dubeta ta turo baki tace “tun dazun nake maka mgn ka shareni” lumshe idonsa yayi ya bude yace “am very sorry My Meenah” murmushi tayi tace “yaushe zaka koma aiki?” Numfashi ya sauke ya dubeta yace “kin gaji danine?” Zaro ido tayi tace “habadai da can ma ban gaji dakai ba balle yanzun nikam bana gajiya dakai kawai dai inason katafi danine banson ka rinqa barina ko Kuma idan zaka tafi ka kaini Daura gurinsu Ya’isha…….. ” Fuskarsa taga ta sauya tayi saurin gimtsewa yaja fasali yace “banson surutu” dolenta tayi shiru har suka isa wani shopping Mall bata Kuma cewa komai ba yana kallonta Yana dibanta kaya kamar Wanda zai hadanta lefe bayan ya gama sukaje ya biya suka Kuma shiga wani guri suka zauna aka kawo musu gurasa me zuma itakam bata iyaci shine yaci yasa aka kawo mata farfesun yan shilla to sune ma ta danci yayi musu take-away suka tafi.

Advertisements

Tun a hanya ta lura da yanayinsa sai wani satar kallonta yakeyi itadai gabanta sai faduwa yakeyi gashi magrib ta fara kawo jiki suna zuwa ya fita masallaci ita Kuma ta nufi saman tayi sallah rashin aikinyi yasata daukar jakar kayansa ta bude ta fara jera masa kayan a wardrobe takai qarshen shirya kayan tana karkade jakar wani kwali ya fado takai hannu zata dauka yayi saurin daukewa ta dago suka hada ido ya qaqalo murmushi yace “sorry ci gaba da aikinki” bata samu damar ganin meye ba saboda ko rubutun batakai ga karantawa ba ya dauke itadai hankalinta bai kwanta ba ta dago tace.

“Baffa’am mine wannan din?” Juyowa yayi ya zubanta ido tayi qasa da nata ya dade yana nazarin me zaice mata ta sake dagowa suka sake hada ido ya zaro wani kwalin a aljihunsa ya miqa mata tasa hannu ta karba ta duba tayi dariya tare da sauke ajiyar zuciya tace “nafa zata comdom ne ashe sweet ce bani daya” hadiye wani abu yayi yana fuskewa yace “haba me kuka zanyi da comdom” binsa tayi da kallo Yana fita ta bude kwalin ta dauki alewar daya ta jefa a bakinta taci gaba da shirya kayan bayan ta gama ta fada wanka ta fito ta shafa mai ta fesa turaruka tayi sallar Isha ta kwanta tana lallatsa wayarta ganin Ya’isha a online yasata gyara kwanciya ya shigo kwanta a bayanta ya rungumeta taja numfashi dumin jikinsa na sauke mata kasala tace “ka gama training din?” Daganta gira yayi yace “yanzun ma wani training din zanyi” juyawa tayi ta zubansa ido shima ita yake kallo sukayi murmushi tare tace “kuma a gado?” Daganta kai yayi kafin tayi mgn ya zare zip din wandonsa tayi saurin rufe idonta tace “Allah Ni kada ka cire waikai Baffa’am bakada kunya ne…..” Bakinta ya rufe da nasa ya lumshe idonsa ya tura hannunsa cikin rigarta yana zagaye nononta da hannunsa taja ajiyar zuciya me qarfi saboda yanda taji tsigar jikinta na tashi

Tanajin saqon nasa har cikin bargonta ta mirgina ra shige jikinsa ya matseta a faffadan qirjinsa tayi luf da ita tanajin wani yanayi game da mijin nata na ratsa zuciyarta bakinsa yasa cikin kunnenta yana lasa da harshensa tana qara shigewa jikinsa komansa a nutse yakeyinsa Yana lasar kunnen nata Yana shafa dogon gashinta zuwa bayanta har ya gangara ya zura hannunsa cikin wandonta ya fara matsa tattausan bombom dinta itadai tayi luf a jikinsa Yana shafeta ta lumshe idonta tana karbar saqon Yana shiganta bai bata damar miqewa ba ya tashi ya zarenta komai na jikinta ya kwanto ya dora harshensa ya kama nipples dinta taja numfashi yanda ya lashi nonon nata ba qaramin gigita duniyarta yayi ba tayi wata doguwar miqa hakan yabasa damar sanya tausasan lips dinsa ya cafki nipples din ta qanqameshi tace “ohhh Baffa’am so sweet….” 

Bata iya qarasawa ba yanda yake cafkar nonon nata Yana cakudasu a hannunsa da bakinsa yayi bala’in kidimata bata taba samun damar jin wannan yanayin ba sai yau gaskiyar mutane Shirin zaune yafi na tsaye….. Tura masa nonon takeyi Yana shafawa yanasha Yana sakin wani nishi me sanyi yana bude idonsa Yana lumshewa Yana sakin nipples din nata Yana Kiran sunanta sannan ya sake kamawa zare boobs din yayi daga bakinsa ya zubanta ido sannan ya sakeyin qasa ya Sanya bakinsa Yana lasar cibiyanta a hankali yayi qasa yasa harshensa yana lasar saman belinta ta zame tare da cewa “baf’am…..” Bai kulata ba Kuma bai daina ba saima qara sanya hannunsa da yayi ya budata sosai yasa harshensa yana lasar gabanta zuwa saman ta lumshe idonta gabadaya jikinta rawa yakeyi tanajin saqon nasa over tace “ohhhhhhhh Baffa’am hmmmmm oh God!!!” Shiru tayi lkcn da jikinta ya sake daukar sabuwar rawa ta shiga yi masa release a bakinsa ya sake lumshe idonsa yaci gaba da zuqota Yana kasheta da dadinsa   gabadaya ya rikita yar mutane da salonsa tun tana jurewa har hqrnta ya qare ta sa masa kuka ya tsaya ya zubanta ido ta bude idanunta ta dubashi cikin nasa gabadaya ya wani murde Building body dinsa tsokar jikinsa sai rawa take yace “why crying?” Cikin in…. Ina tace “ni kanata so ka haukatani don Allah kayi ka gama kaga fah 12:30am”

Advertisements

Dagata yayi cak ya zata samansa yace “ok Amma banson raki ke kin cika nuna gajiya dazun ba wani abu nayi ba Amma kin kamamin kuka” batayi mgn ba taji ya sake dagata ya saitata a cinyarsa ya jingina bayansa jikin fuskar gadon ya kwantar da ita ya buda cinyoyinta ya saita dick dinsa Yana turawa a hankali da salonsa na dabarar kada tayi masa tallasa aikuwa yana wucce gejinta jikinta yadau rawa ta fara janyewa yayi saurin janyota ta saki qara lkcn daya janyota din saboda wani abu da taji ya zunguro mata a ciki ya sauke wata ajiyar zuciya me qarfi yaci gaba da lilata Yana lumshe ido tare da sakin nishi me qarfi saboda wani dadi da yakeji na fitar hayyaci itakam yanayin kwanciyar azaba kawai take bata gabadaya jikinta rawa yakeyi batasan inda yaje ya zunguro mata ba mararta ta daure fam.

Tsayin lkc sannan ya kwanta a gadon ta dawo samansa ya rinqa sama da qasa da ita yana nishi Yana Kiran sunanta Yana fadin “don….don Allah Aminah karki barni ki kulamin da kanki bantabacin mace me dadinki ba ahhhhh sweet baby ohhhhhh washhhhh!….” Samu tayi Allah ya taimaketa ya sake juyata ta koma qasa yaci gaba da pompim nata tun tana daukan abin wasa harta fara tsorata ganin ana neman biyun dare ko alamun zai gaji, daqyar ta samu ya qyaleta ta kwanta manne dashi yana tandar baki yana Kiran sunanta Yana cewa “I luv ur Meenah” itadai jikinta ya gama dahuwa tayi laqwas bacci me dadi ya fara daukarta can tsakiyar kanta ta rinqajin saqonsa aikuwa tana bude ido Yana tura babynsa cikin jikinta gurin sai zugi yakeyi mata batasan sanda tasa masa kuka ba yayi maza ya rufenta baki da nasa yaci gaba da cinta ta gicciye nanma sun bata yafi 40 minutes sannan yayi release ya matseta a jikinsa bacci ya daukesu.

Sannu a hankali kwanaki suka rinqa tafiya cike da walwala ga Juhud da Rasheed hutun wata biyu ya dauka yayi mata a KD zuwa lkcn tayi wani mugun haske tayi wata fitinanniyar qiba ta daukar hankali komanta daukar hankalin Rasheed yakeyi a  cikin wata gudan abu daya ne yake neman Basu matsala Meenah bayan quruciya tanada tsoro ta kasa sakin jiki dashi ta fannin kwanciyar aure duk da tana bakin qoqarinta shidinne baya misalta lissafinsa baiqi kowanne lkc suna manne ba kamar gum lamarinsa har tsoro yake bata a Rana bai nemeta ba shine zaiyi sau biyu safe zuwa dare da dare kam baya barinta bacci kullum cikin layi take da mayen bacci.

Wannan tana damunta sosai badai ta cika son nuna masa bane kasancewar ta fahimci shi indai akan wannan abinne yanzu zaku kwasota dashi hakanan take bakin qoqarinta Amma baya gani kullum cikin cewa yake da ita ita raguwa ce shiyasa yaqi aure saida qaddarar sonta ta gifta badon haka ba da 10k dinsa saiya kwana Yana sukuwa a kan mace ya gama tace masa sannu. 

Idan ya Fadi haka sai yakan Sanyaya mata jiki ko Kuma hakanan ya dauki fushi da ita ya yini baiyi mata mgn idan ma zata biye masa sai su kwana babu me cewa wani Amma hakan baya hanashi tumurmusata.

Yau ta kama daren lahadi ne gobe litinin take shirye²n komawa aiki tun safe taketa aiki a kitchen soya wannan kwashe soya wannan duk dominsa tana aikin ne da qarfin hali kasancewar tafi wata sati guda tanajin wani baqon yanayi a jikinta  ta gama soya masa nama kenan wani zazzabi me zafi ya rufeta dole ta hqr da aikace aikacen ta gyara kitchen din ta nufi dakinsu ta shiga bathroom tayi wanka ta dawo ta shafa mai tasa kayan bacci ta duba agogo goma harda rabi taja numfashi yanzu sabuwar dabi’arsa kenan idan ya fita sai yakai 12 bai dawo ba daya shigo zai fara ciccin magani Yana fuffuskewa don kada ta tambayeshi.

Hayewa gado tayi bayan ta watsa paracetamol ta kwanta ba baccine ya dauketa ba sai wajen 11:30pm lkcn daya dawo zazzabin ya sauka sai rashin kuzari hakanan ta daure ta tashi ta nufo falon ta tsaya jikin makarin benen ya juyo suka hada ido gabanta ya fadi lkcn da idanunta ya sauka a kuncinsa hoton bakin mace ne radau yasha jambaki, ganin kallon da takeyi masa ne yasashi shan jinin jikinsa ya fara caje kansa ta juya zata haura saman ya cafko hannunta yace “Meenah meye Kuma hakan?” Dagowa tayi idanunta ya ciko da hawaye tace “babu komi Baffa’am ka sakeni….” Saurin sunkuyar da kansa yayi zai dora bakinsa a nata ta fizge da qarfin da batasan tanadashi ba ta kwasa da gudu ya kuwa tsaya sake da baki yanabinta da kallo, tabe baki yayi ya nufi saman ya shiga dakin ya hangeta ta qudundune a gado sai rawar sanyi take tanata gursheqen kuka ya nufota da sauri ya hauro gadon yace “Oh God Meenah meye Kuma nayi miki ne din Allah yini nayi fa bananan bare kice na takura miki ko baki da lfy ne naji jikinki da zafi” dagowa tayi ta sake kallon fuskarsa sai ta Kuma fashewa da kuka tace “kaje Baffa’am kaje banson ganin fuskarka don Allah meye ne na gaza maka nikam bansan wanne irin miji Allah yabani kai ba baka ganin qoqarina baka yabamin duk da rashin sabona Baffa’am ban isheka ba saika nemi matan banza Allah na dade Ina qyamar zina meyesa ka jarabceni da miji Mazina…..” 

Damqar wuyanta yayi a nufinsa na kare kansa yace “ke banzar inace da zaki kalli idona kicemin mazinaci ni kike cewa mazinaci Aminah kawai don kinga Ina qyaleki?” Cikin kuka tace “qarya nayi Baffa’am am sau nawa Ina ganin condom cikin kayanka sau nawa ina ganin jambaki jikin kayanka idan nayi maka mgn kacemin nacika zargi idan baka bani qofa ba meye yasa zanyi zarginka bayan nasan banida duniyar data fika a wannan duniyar meye yasa zaka ke munafurtata kake zagayeni kana tafiya gurin wasu……. 

Baqar zafin zuciyarsa yasata dauketa da wani mari daya sata fadawa daga gadon ta kifa akan hannunta ta rintse idonta ta saki wata qara me sauti ya miqe a fusace yace “an nemi matan kudinki ko nawa burarki ko tawa banza dake wawuya da batasan yanda zata tafiyar d rayuwarta ba……” Mgnr ce ta maqale lkcn daya dora idanunsa a madubi yaga shatin bakin Fannah radau akan kuncinsa nandanan Kuma jikinsa yayi mugum sanyi ya nufota da sauri kafin ya iso ta miqe tana layi waje riqe da hannunta ya biyota da sauri Yana kiranta Fadi yake Kinga Aminatuh tsaya kiji bafa abinda kike tunani bane…..” Ai kamar wacce take tafiya da iska yaga ta kama katangar quarters din ta haura Yana Isa tana dirawa ya dafe da sauri Yana kiranta ya dira qasan tuni ta miqe ta zuba a guje tana kuka daqyar da taimakon wani sojansu daya fito shima yawon ta zubar dinsa ya samu suka cimmata ta zube a gurin tana wani irin kuka me cin zuciya da Sanya nadama.

Yana isowa ya tsugunna gabanta yakai hannu ya riqe hannunta ta saki qara ya saki da sauri yace “me kikeson aikatawa ne a wannan tsohon daren Meenah Ina zakije a garin nan waye kika sani” cikin kuka da shaqewar murya tace “najema na mutu mota trailer tabi takaina Mana Ina ruwanka meye asararka banida wani Wanda yayi asara don na mutu kaima bakada ita tunda kanada karuwanka wlh tallahi Bazan iya zaman aure da qazamin mutum irinka ba iyakar wuya zan jure Amma banajin qasqancina yakai na zauna da mazinac…..” 

_Assalamu alaikum_

_Masoya na masu son littafaina nice dai Oum Hairan nazo domin sanar daku abinda ke faruwa. Am akwai wasu mutane Dana samu suna tura maku book dina da nakeyi yanzun wato _Juhud suna cewa daku ku biya 100 su rinqa turo muku har sunace maku sudin agent dinane wasunku Kuma saboda son bulus suna tura musu kudi a qarshe suyi block naku batare da sun baku littafin ba._

_Nidai nasani Kuma kusan duk Wanda yake bibiyata yasani tun shekara uku baya number na daya ne a WhatsApp wato wannan._        👇🏼

_09013718241_

_Indai kika tura kudi a akasinta to ke kikaso su damfareki sannan littafin Juhud ba 100 bane 300 ne VIP 600  idan kinada ra’ayin biya ki tura ta wannan account din 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank ko katin waya MTN ta number dake sama vtu Kuma ta wannan 09031307566 saiki tura screenshot na biyanki a wannan number_ _09013718241_ 

_Na gde_

_Taku_

*_Oum Hairan_*

Leave your vote

-4 Points
Upvote Downvote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like

JUHUD 9

Advertisement   *JUHUD* *(OUM HAIRAN)* Advertisements *( Pure love sex nd romantic)* *FREE PAGE NINE 9* *SANARWA* Wannan…

JUHUD 10

Advertisement  *JUHUD* *(OUM HAIRAN)* Advertisements *(Pure love sex nd romantic story)* *LAST FREE PAGE TEN 10* *Qarshen Free…

JUHUD 1

Advertisement   *JUHUD* *(OUM HAIRAN)* *(LOVE AND ROMANTIC STORY)* Advertisements *FP ONE* *Tunatarwa* Abubuwa kan faru da yawa…