Advertisement
ππππππππ
*TAYI MIN ΖANΖANTA*
ππππππππ
*Zahra Surbajo*
*Hindatou Auwal,wannan shafi sadaukarwane agareki,bisa dogon nazari da kikeyi kamin kiyi comments akan kowanne post nawa,nagode sosai Allah yabar zumunci*
Advertisements
*4*
Yana tsaka da gudu,yayi tuntuΙe da wani dutse beyi auneba seji yayi sun faΙi,kanshi ne ya bugu da dutsen amma be damuba ya miΖe sede ga mamakinsa,ko kaΙan baya gani,hannu yasa ya murje idanunsa sam basa gani duhu ne gaba Ιaya ya mamaye idanun nasa.
Tashin hankali baa sa maka rana,Hammad dirza idonsa yake iya Ζarfinsa amma ganinsa be dawo ba,
FaΙuwa yayi agurin yana kuka,yama rasa me zeyi,wannan wacce irin masifa ce,kuka yake me tsuma zuciya,a hankali ya miΖa hannu yana laluben inda Jameel yake, amma yakasa jinshi.
Rarrafawa yayi yana ci gaba da lalubawa,Amma be jiyoshi,ba,abinda be sani ba,inda suka faΙi kusa ne da wani Ιan tabkin ruwa,Jameel cikin ruwan ya faΙa.
A hankali ya miΖe yafara tafiya yana ci gaba da laluben hanya,yama rasa ina zebi haka yake tafiya,ya faΙi ya miΖe,haka ya nausa cikin jejin yana zubar da hawaye.
Advertisements
Zahra’u ko tunda aka fara harbe harben nan,tasamu ta falla da gudu hanyar rugarsu,gudu take kamar zata tashi sama,har ta iso,sede ga mamakinta gidan nasu gaba Ιaya a Ζone yake,ga gawar innarta kwance a harbeta a kai.
Ihu tasaka ta nufi innar tata tana kwalla mata kira amma ina,kifewa tayi akanta tana kuka me tsuma zuciya.
Kuka take kamar ranta ze fita,tunowa tayi da Jameel dan haka miΖewa tayi da wani mahaukacin gudu ta koma inda tafito da zummar yazo ya taimaki innarta.
Lokacin data iso titin ne yaΖin ya Ζazanta,dan haka tsallaka titin tayi da gudu ta nausa cikin jejin domin tasamu mafaka kamim komai ya lafa taje ga jameel Ιin.
Tayi gudu me yawa acikin jejin,ruwan da aka fara yi ne kamar da bakin Ζwarya yasa ta fara neman mafaka,dan batason dukan ruwan sama,wata tsohuwar bukka ta hanga acikin jejin dan haka da gudu ta Ζarasa cikin bukkar tana rawar sanyi.
Shigarta ba jimawa shima Hammad ya Ζaraso gurin,jin yataΙa bukkar ne yasa yafara neman hanyar daze shiga ciki,da saurinshi ya shige shima,Ζofar bukkar yashiga laluba har yasamu ya Ιauka ya rufe sabida feshin ruwan dake shigowa.gefe ya samu ya zauna,ga mamakinsa ji yayi ya taΙa mutum a hankali ya Ζara kai hannunsa yana faΙin”waye anan?”
Zahra’u wacce tunda ya shigo tsoro yagama cinyeta,tace bakinta na rawa “Batulun inna ce,sun Ζona gidanmu ne kuma sin kashemin inna ta,shine nazo kiran capt Jameel Ahmad yazo ya taimakamin”ta Ζarasa maganar tana kuka.
Cikin firgici,yace “kece Ζ΄ar filanin dake dafo mana abinci?”
Da sauri Zahrau tace “eh nice,kaine abokinsa me ulcer?”
Da sauri shima ya gyaΙa mata kai sannan ya shaida mata Jameel ya rasu,sakamakom harbin da akai masa.
Sosai take kuka kamar ranta ze fita,daga inda5 yake, yake bata haΖuri gamida rarrashinta.
Suna cikin bukkar har dare yayi,sosai ake xuba wani sanyi me rikita mutum,zahra’u se rawar sanyi take sabida zazzabin daya kamata,
Shiko Hammad addua kawai yake ruwan ya tsagaita ya fice daga cikin bukkar sabida shi irin mazan nanne masu Ζarfin shaawa koya sanyi ya taΙa shi gabanshi miΖewa yake kamar ze faso masa wando,ga zafin da marainansa suke masa.
Addu’a yakeyi azuciyarsa,Zahra’u wacce zafin zazzaΙi yasata neman inda zataji Ιumi a hankali ta matso jikin Hammad bakinta na rawa,tace “Soja me ulcer dan Allah ka lulluΙeni sanyi nakeji”ta faΙi sanda ta kutsa mazaunanta gabanshi ta kwantar da kanta a kirjinshi.
Wani abu ne ya tasowa Hammad tun daga tafin Ζafarsa zuwa kansa,runtse idonsa yayi gam yana ambato Allah sanda yaji mazaunan Zahra’u na gugar bananarsa.
Muje zuwa
Surbajo for life.
GIPHY App Key not set. Please check settings