Advertisement
๐๐๐๐๐๐๐๐
*TAYI MIN ฦANฦANTA*
๐๐๐๐๐๐๐๐
*Zahra Surbajo*
*5*
ฦara shigewa jikinshi take,sabida sanyin da takeji,a hankali ya miฦa hannu ya zagayeta,ฦara kwantar da kai tayi ajikinshi tana rawar sanyin.
Duk yadda Hammad yaso ya yaฦi zuciyarshi akan Zahrau ina shaiษanne ya shiga ฦawata mishi ita a zuciyarshi..
Advertisements
A hankali yake shafa kanta,sannu a hankali ya zame ษankwalin dake kanta,gashin kanta yake wasa dashi,
A zuciyarsa beson abinda yake matan amma shaiษan yariga dayafi ฦarfinsa,
ฦoฦarin kwance mata zani yake,se alokacin ta farga ta fara riฦewa,ฦarfi ya gwada mata ya rabata da zanin yayi fatali da ษan wandon dake jikinta,
Sanda ya afka mata wata gigitacciyar ฦara ta saki sabida azabar datakeji,cikin kuka take faษin”soja me ulcer ba kyau kar kayimin,don Allah ka tausayamin,kayi haฦuri,soja me ulcer!!!!!!”haka take kuka tana dukan gadon bayansa.
Hammad shima kukan yake,yayi iya yinshi wajen ganin ya kaucewa faruwar hakan amma ina ciwon da marainansa ke masa da shaiษan su suka taru sukai galaba akanshi.
Be saurara mata ba seda buฦatarsa ta biya,Ya gangare gefe yana kuka,baiwar Allah kukan ma gaba ษaya babushi a idonta ware ido kawai take cikin duhu,
Advertisements
A hankali ya miฦa hannu ya lalubota jikinshi ya janyota ya rungume yana cigaba da kukan,”Kiyi haฦuri da abinda nayi miki,sharrin zuciyane,kiyafemin nayi alฦawarin kulawa dake har ฦarshen rayuwata,zan miki gata in zamo katanga agareki,ina matiฦar ฦaunarki ฦดarfillo”kukane yaci ฦarfinsa yayi shuru.
Lamo tayi ajikinshi bata ko motsi se hawaye dake biyo fuskarta,a haka suka kwana kowa be runtsa ba,shi zazzabi itama haka.
Ratsowar haske cikin bukkar ne yasa Hammad farkawa daga baccin daya saceshi,lokacin itama zahra’u baccin takeyi.
Kwantar da ita yayi aฦasa ya rarrafa ya fita daga bukkar,neman inda ze samu ruwa yana fitowa yafara laluben hanya,sabida duhu kawai yake gani,yana cikin tafiya yayi karo da bishiya ya yanke jiki ya faษi ฦasa sumamme.
Zahra’u farkawa tayi taga se ita kaษai a bukkar shi ya fice,se agogon hannunsa dake ajiye agefe,a hankali ta miฦe jikinta na mata raษaษi ta ษaura zaninta tana kuka,agogon ta ษauka ta fito da ฦyar daga cikin bukkar tana kuka.dan tafiyar da ฦyar take yinta.
Sojojin bada agajin gaggawane suka shigo cikin jejin,anan suka ci karo da Hamnad yashe aฦasa da hanzari suka ษaukeshi suka fice dashi da gudu kasancewar sunga yana da rai,suna kaishi bakin barikin cikin motar ambulance akasa shi da sauran sojojin da suka samu rauni a kayi kaduna dasu asibitin 44.
Da ฦyar Zahrau ta ฦaraso bakin titin tana kuka,isowarta tayi daidai da isowar motar ษibar ฦดan gudun hijira,ganin ฦดan ฦauyensu da yawa agurin harda ฦawarta Hanne yasa batai tunanin komai ba itama tashiga motar,guri guda suka zauna da hanne suka rungume juna suna kuka sabida itama hanne an kashe iyayenta.
Tunda motar ta taso bata tsaya ko ina dasu ba se sansanin ฦดan gudun hijira dake Abuja.
koda suka isa tantina suka samu an kafa musu agurin.
Banษaki Zahrau tashiga sabida ta wanke ruwan dake zubo mata tun da safe,ga mamakinta harda jini tagani gawata ฦดar tsoka dake lilo kamar leda koda ta ja zafi taji dole tasaki ta wanke jikinta sannan tayi wankan tsarki ta fito,tana rawar sanyi sabida da ruwan sanyi tayi.
Gurin hanne ta koma ta zauna tana cigaba da kuka,yayin da azuciyarta take tsinewa soja me ulcer bisa keta mata haddin da yayi.
Muje zuwa
Surbajo for life.
GIPHY App Key not set. Please check settings