Heedaya complete Hausa Novel

Advertisement

 

written by miemie👄

  “Don’t forget to do your homework nd submit it tomorrow, okay?” Maganan da auntin su heedayah na primary 3 a ‘YAN DUTSE COLEEGE dake kano ta fada musu knan suka amsa da “yes ma!” Kowa yashiga tattara books nasa dake an tashi. Abin da auntin su heedayah tayi noticing ranan shine heedayah bata cikin walwala itada kullum cikin disturbing class take da surutu…ta kai bakin kofa knan auntin ta kirata da “heedayah my dear” ba tare da bata lokaci ba ta juya “yes ma”, auntin tace “come here dear” taku daya bayan daya kamar yadda ta saba tayi har ta karaso table din auntin da fuskarta ba yabo ba

fallasa auntin tafara da cewa “my dear whats wrong today ure not urself, what is it?” Heedayah bata ce komi ba sanda auntin takuma nanata abnda tafada sannan ta gyara murya tace “nothing ma its just that my stomach is paining me” acikin siririyar muryarta me zaki kaman zuma game sauraro auntin ta jawo ta jiki “ohh sorry my dear lemmi call ur mum to come and pick u immediately” nan danan takira maman heedayah wacce take kira da heedaya’s mum suka gaisa sannan take fadi mata abinda ke faruwa nan take hankalinta ya tashy tafara masifa shin me driver yake da har ynxu bezo daukan princess nata ba tace “gani nan zuwa da kaina”, auntin tabata hkr sannan ta katse wayar ta dawo da kallonta kan kyakkyawan fuskar heedayah tace “sorry my dear ur mom is on her way so worry not, okay?” Heedayah ta gyada mata kai tare da fadin”thank you i’ll go now” auntin tace “wont u wait here?” Girgiza kai kawai heedayah tayi da nunin a’a taja trolley jakanta na disney princesses ta fice tun kafin isarta gun da aka tanadar wa ‘yan primary sch in sun tashy ta hango yan matan ss1 dagani ita suke jira atake ta juya dayan tace” inakuma zaki?” Suka karaso gun heedayah data maraice ta zuba musu daradaran idanunta daya daga cikin yan matan tace “baraki fita daga harkan don moha bako? Imagine hafsat jez look at her yarinya ko nono bata dashy yar pri 3 amman tasan tayi soyayya, wlh ki fice daga rayuwan don moha kona qona ki da acid haka kawai ki makale wa hadadden gayen nan mtsw the thing is pissing me off so bad” yar uwartata tace “yi hkri baby mu tafi da Allah, kekuma heedayah kome kike tun wuri kifita ki bar harkan don moha senseless gurl kawai” ta zungure wa heedayah kai suka fice, neman gu tayi ta zauna da hawaye suna ambaliya a face nata bayan tafiyansu da 3 mins don moha ya iso gun ya durkusa a gaban heedayah da har ynxu kuka take ya riko face nata  yana murmushi da hannunsa daya yace  “my baby whats wrong kke kuka? Bakida lfya ne?” Kwace face nata tayi by pushing him away frm her, yin haka ba karamin bama don moha mamaki yayi ba ya tashy ya zauna kusa da ita yace “haba my baby meya faru? Yi hakuri nd tell me kinji, wani ne ya tabaki?” Wani wawan kallo ta watsa masa sannan ta share hawayenta tace “stay away frm me don moha, i dont love you pls” sekuma ta kuma fashewa da sabon kuka ganin haka yasa don moha shafa bayanta yana bata hkr be kuma cewa komi ba ana cikin haka mumyn heedayah ta karaso du a gigice my princess sannu ko ta dauki jakan heedayah don moha ya gaishe ta, ta amsa a takaice yace “mumy meke damun heedayah” tace “wallh muhammad bansani ba wai cikinta ke ciwo inji auntinta bari de muje asibiti tukunna” ta dawo da kallonta kan heedyah dake ta share hawayenta tun daxu tace “tashi mutafi ko princess sorry stop crying” ta riko hannun heedayah suka kama hanya suka bar sch din don moha yabi su da kallo sannan  ya tashi a sanyaye yakoma class. Acikin mota mumy tace “sorry ko bari muje dr ya duba ki, me kka ci ne?” Heedayah ta shakwabance sannan tace “ni mumy banason ganin dr muje gda kibany mgn” mumy tace “but why my princess?” heedayah tace “ciwon is not that much” mumy tace “toh Allah sawake mum’s lil angel muje gdah kici abinci seki sha mgn ki kwanta ko?” Heedayah tace “laaa mumy ai aunty tabamu assignmnt na tie and dye nd tace gobe muyi submitting”

DOWNLOAD

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like