MATAR UBA 28

Advertisement

 πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦

     *MATAR UBA*

πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦

Daga Alkalamin ✍️

      

       *Milly*

                   Fadilah Yakub

Advertisements

                 *(MILHAAT)*

*🌍MANAZARTA WRITERS ASSOCIATIONπŸ“šπŸ–ŠοΈ*

                   *M. W. A*

 *Bismillahir Rahmanir Rahim*

CHAPTER 28

Not edited

Diyya Kam tun da suka baro gidan ta kasa sakin jikinta, hashin kura da ita ya gano kishine ke cinta “To meyasa baza tayi koyi da Asiyah ba ita Sam bata damu ba Kuma yasan Asiyah na son shi” a ransa yake ayyana hakan ,cikin wannan tunanin suka Isa gidan su Diyya.

Advertisements

πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦

………. Murmushin kyeta tayi Tace “Nana kece?”

“Eh nice”

“Hmm bismillah shigo Mana”

Suna shiga Nana baki a Bud’e Tace 

“Ya haka? Lafiya dai ko na ga Safiyya haka, duk nonuwan ta a wake?”

“Lafiya Lau, yanzu Kenan dawo wata daga unguwa wurin wani alhaji naje nasha abubuwa da dama Amma mutumin Nan bai gamsar dani ba,shiyasa nake so na d’an huta da Safiyya”

“Baraka Kennan Wai ke har yanzu baza ki bar yarinyar Nan haka ba, Ina tsoron kar ta rasa budurcin ta”

“to saime? Me budurcin zai Mata? Kan tayi aure Zan toshe bakin mijin yanzu haka ma an kusa bikin ta”

“biki Safiyyan?”

“Eh ita fa”

“baza ki Bari ta karasa secondary School ba?”

“a’a babu abinda zai Mata, ‘dan Ahmad shettima zata aura mene ne Basu dashi?”

“Duk da hakan ki barta ta gama ke d’in ba Albarkacin karatun kike ciki bane Kike kula da business na Sadeeq?”

“Na Riga na yanke shawara, ke da Kika juya min baya me ma ya kawo ki gidana?”

“Nazo ne na baki hakuri Akan abinda ya faru a tsakanin mu, Saida muka rabu na gane bazan iya rubuwa dake ba”

“Hmmm na sani ai dole Zaki dawo, kamar kin sani Nima nayi kewar ki”

Tasowa tayi ta zauna a gefen ta tana kokarin sa mata hannu a Riga, Abban Yesmin na ganin hakan yayi saurin kiranta a waya.

Jiki na rawa ta ‘daga, yace “Ina Kika je na dawo gida bakya Nan?”

“umm ummm naje gidane Amma yanzu zan dawo”

“Okay yi sauri Dan Allah”

“Toh”

Tsaki Baraka tayi tace “Wai dama d’an iskan mijin ki na nan”

“Uhm Yana Nan”

“Toh yanzu ya za’ayi nifa a hannu nake fa”

“Am sorry kinji kin San bana so ya gane cewar mun had’u ki Bari a hankali har Allah yasa Muje gidan malam mu juya Masa hankali”

“To Shikenan, kinsan nafi samun gamsuwa dake bayan Sadeeq kece kad’ai kike sarrafani”

Murmushi kawai tayi tace “Ni zan tafi, sai munyi waya”

Maso kusa da ita tayi ta rike kugun ta tana kokarin had’a bakin su, Nana na ganin hakan ta Fara tari.

Baraka tayi saurin sakinta “Nana ya dai?”

“Mura nake yi”

“Bari na kawo Miki ruwa”

“A a Kar ki damu, nagode” tana kainan ta fice, Baraka tab’e Baki tayi,ta sunkuci Safiyya ta kaita d’akin ta,Kayan jikinta ta cire sannan ta cirewa Safiyya na ta, wasa take tayi da ita irin yanda Yan lesbian keyi,bata kyaleta ba har Saida taga ta Fara motsi alamun zata tashi ta kyaleta

khamal Nan ganin Nana ta shigo gida ya sauke wani ajiyar zuciya had’e da fad’in “Alhamdulillah”

Dariya tayi Tace “Ya dai sweetheart irin wannan ajiyar zuciya haka?”

“Ke dai bari matar Nan ta wuce duk inda nake tunani,ki duba kiga abinda take yi”

“Hmm kad’an Ka gani Baraka sunyi hannun Riga da tsoron Allah,Sam Bata ma San waye shi ba Kuma bata tsoron sa,sannan Bata tunanin makomarta”

“Kya jiki da wani zance kefe kikace Bata tsoron Allah to me zai sa tayi tunanin makomar ta” yana maganar ya karasa inda take tsaye hannun sa ya sa ya rike kugun ta ya d’aura da fad’in “Wannan property nane ban yarda ki Bari ta Kuma tab’a min abuna ba”

Yar karamar dariya tayi tana kokarin tureshi wani irin kallo ya mata na tahuma idonta a cikin nasa Tace “Lafiya dai ko yallab’ai?”

Cikin wani irin salo na magana yace “Ina fa lafiya,ki duba kiga yanda suke kallo na ba?”

Sai da ta lura da abinda yake kallon kirjinta ya zuba wa Ido Kamar idanun shi zasu fad’o Tace “zaka Sha?”

Had’e da kifta Masa ido Kai kawaii ya d’aga Mata don zuwa yanzu ta gama kunna shi da salon ta irin na bariki,gani nayi ta jaa da baya ta kashe wutan d’akin, Ni ko nace tunda ba a so nayi gulma Bari na ja musu kofar, Bari na leka gidan Alhaji Ahmad shettima.

“Kai Dan Allah dai son,kaje gidan Nana?”

“Eh Mom kin San maganar Asiyar Nan ne muke yi” Nan ya fada mata plan d’insu had’i da rashin Jin dad’i plan d’in da baiyi ba.

“Tabbas Baraka bata da imani Bata da tausayi Amma Ni Sam ban San abun nata ya Kai ga haka ba,harda kisa Dole kaji tsoron komawar Asiyah gidan nan,Amma ka kwantar da hankalin ka komai zai Zo da sauki,Amma kamun Nan please ka kawo min ita Kan ta koma chan so nake naga yarinyar da ta rikitar min da son”

Sosa keya yayi yace “To mom Insha Allah ,Zan kawo Miki ita ki ganta Zaki ga dalilin da yasa son d’inki ya rikice”

Dariya tayi irin tasu ta manya Tace “Ina fatan ba dai kyawu ka gani Bako son”

“Mom ai ina gaya miki yarinyar ta had’u ta ko ina,Momy Asiyah mace ce, tafiyar ta ,kyawun surarta, gata da zazzkar murya uwa uba kyawun fuska gata yarinya ce mai kunya da ilimi,ya Allah ka mallaka min Asiyah” hannun d’aga yana rokon Allah sannan ya shafa a fuskar sa.

Mom yarfa hannnu ta shiga yi Tace “Son Ni kake fad’awa haka lallai yaran yanzu ka haife sune baka haifi halin su ba,yanzu Kai ko irin kunyar Nan babu?”

“Mom kunyar me Kuma kece fa a wlh Nikam ba wani kunya” mikewa yayi taace “Ina zaka Kuma muna Hira?”

“Zanje gun Faisal ne tun d’azu yake ta Kira yanzu Haka ma Kinga kirana yake” picking yayi cike da masifa yace “Dallah malam gani Nan zuwa,ka bi ka takurani”

“Malam kana Ina gani nan a gidan ku”

“Au biyo ni kayi Kenan?”

“Eh Mana”

“To ka shigo ina part na Mom”

Ba dad’e wa ya shigo Baki sa d’auke yake da sallama, mom ce kawaii ta amsa yayin da Hashim ya wurga mishi wani harara yace “Malama ya haka ko dai in koma ne?”

Tsaki kawaii yayi ya cigaba da Danna wayar sa.

Murmushi Mom tayi Tace “Ku dai haryanzu baza Ku girma da shirmen Nan naku ba kenan ko faiysal”

Murmushi yayi ya duka har kasa yace “Mom ina wuni?”

“Lafiya Lau Faisal,ya mutanen gida?”

” Lafiya Lau mom”

” Tashi man ka zauna ga wuri Nan zauna”

Tana nuna Masa kujerar dake gefen Hashim Mai d’aukan mutum d’aya.

Wani irin kallo Hashim ya Masa “Yace tunda kazo sai mu tafi ko?”

“Eh,mu tafin Farees ne ya shigo nake so muje”

Har gyara Zama yayi yace “Dan Allah da gaske Yana Ina?”

“Yana gidan shi Mana,ginin da ya Gina a tumfure”

“Tashi Muje”

“Hash lafiya dai? Farees fa nace maka ya shigo gari ba gun Asiya Zamuje ba”

“and so na sani Mana,Muje”

Ganin yanda Hashim d’in ya rike ya fice ba tare da ya musu magana ba.

Mom ne Tace wa Faisal “Me ke faruwane?”

“Wallahi mom ban sani ba, Amma bari naje naji koma mene Ne,sai mun dawo” 

Ta amsa da “To a dawo lafiya”

A jikin motar Faisal ya riske shi, sai faman jijjiga kafarsa yake,Yana ganin ya fito yace “Kayi sauri Mana Muje”

“Wai Kai don Allah me hakane?”

“Muje chan d’in koma mene zakaji”

“Toooh”

Ganin ya tsaya kallon sa ne ya fizge key d’in ya Bud’e motar ya shiga ya sa Mata key.

Faisal yasan halin Hashim zai iya tafiya ya barshi ya zaga ya shige, horn yayi Mai gadi ya Bud’e gate ya fizgi motar sai tumfure.

Horn sukayi Amma shiru, Faisal be ta zaro wayarsa a aljihun rigar sa yayi dialing number farees,duka biyu yayi ya d’auka.

“Hello fav Cousin ya akayi? Naji ka shiru ko ka fasa zuwa ne?”

“A’a gami a bakin gate,Kuma Kamar a kulle”

“Okay Ina zuwa”

Yana fito wa ya Bud’e musu gate din inda aka tanadar don ajiye motoci yayi ya yi parking, Faisal ne ya fara fita.

Rungumar juna sukayi farees yace “Am sorry dake kasan sabon gidane ban samu mai gadi ba tukunna”

“Kai dama Banda gulma meyasa zaka sauka anan bayan ga gida,Kai bada Mata ba”

” Kai Dan Allah bar maganar matan Nan”

“Ai wallahi baka Isa ba,Ni ba karamin dad’i naji ba da ka rabu da arniyar Nan jennet ba”

Tab’e Baki yayi “Kai dai ka sani,Kai da wane……” 

Bai karasa maganar da yake ba ya hango Hashim ya fito daga cikin motar.

‘dan kauda Kai yayi Hashim Murmushi yayi a zuciyar sa yace “har yanzu Yana fushi Dani Kenan? matsalar  gajeren mutum Kenan fad’in Rai” Mika Masa hannu yayi kallon hannun sa ya tsaya yayi gyaran murya Hashim yayi “Assalamualaikum”

Mika Masa yayi shim murya chan ciki yace “Wa Alaikassalam” ya Mika Masa hannu had’e da zarewa.

Murmushin gefen Baki yayi yace “Farees it seems like haryanzu fushi kake Dani ko?”

“Fushi Kuma a Kan me?”

“Action speaks louder than voice farees”

“Wai Dan Allah me ke faruwane? Kun Sani a duhu”

Nan Hashim ya fad’a Masa tsaki yayi yace “Wai duk wannan akan Diyya ne? To farees ai wahalar da kanka kake tunda yanzu haka maganar aure ne a tsakanin Diyya da hash”

Zaro Ido yayi yace “Don’t tell me,are you serious?”

“Yeah am serious sun dai daita ai, infact mata biyu zai aura”

Yar karamar dariya yayi yace “Amma dai wasa kake ko?”

Hashim yace “A a da gaske ne, and it’s a long story”

“To mu shiga daga ciki mana”

Suna shiga ya kawo musu lemon gora da cups, Nan Hashim ya labarta Masa komai da komai.

“Tirkashi,yanzu duk su biyun zaka aura?”

“Eh ya Zama Dole, bazan ‘boye muku ba naso Diyya a baya Amma a yanzu duk bana jinta a Raina Kamar Asiyah, Ina ji bazan iya rubuwa da ita ba,auren Diyya da zanyi don farin cikin Asiyah ne ba don yin kaina ba”

Farees yace “To Kai kana ganin auren su duk su biyun shine mafita karfa ka d’auki abunda baza ka iya ba”

“Hmm insha Allah Zan iya Asiyah Bata da matsala don Sam bata kishi da ita Amma kaga Diyya hmm”

Faisal yace “That’s the difference between babba da yaro Kenan Asiyah na Kara girma tana sanin ciwon kanta zata yi”

Farees yace “Ko Kuma su had’a maka Kai su Rika gara ka”

Dariya duk sukayi Hashim yace “Wato 

Sun samu garegare ko?”

Farees yace “Kai dai ka sani” ya Maida kallon sa ga faysal “Kai  ya labarin Yar budurwar taka?”

“Hmm Kai dai Bari,magana tayi karfi a tsakanin mu Amma yarinyar Nan ta samu wani gara Mai tsuke wando, babu irin rashin mutuncin da bata shuka min ba”

Dariya Hashim ya shiga yi yace “Yaushe akayi haka Dan Allah bani da Labari”

“Ai Kaji matsalata da Kai Kenan shiysa  fa ban fad’a maka ba don na San Hali”

Cikin dariya yace “Am sorry Abokina abun ne  sai a hankali duk yanda take mutuwar son Kan Nan har zata iya ganin wani?”

“Gashi kuwa tayi”

“to me zai Hana ka leka gidan su Yesmin, yarinyar na da nitsuwa sosai”

“Ehhhh ka kawo shawara Mai kyau Amma kasan ban Santa ba”

” Ka Santa ka dai manta da ita ne,sai ka ganta kawaii”

“To yanzu yaushe zamuje?”

‘dan jingina Hashim yayi a jikin kujerar da yake zaune ya zaro wayar sa chan ciki yace “Sai na shirya”

“Hash da ace za a baka mulkin Nigeria da mun shiga uku”

Farees yace “abun harda warayyane Nima a nema min Mana ko Asiya zaka bani” cike da zolaya yake maganar.

“Tab Ashe zanyi kisa,but idan kana so Zan had’a ka da kanwar Asiyar”

“Gani bola ko Kai ka kita bayan kasan yarinyar bata da ‘da’a”

” No wallahi bata da laifi idan vaka manta ba a cikin labarin da na baka asiri a ka mata Kuma yana karyewa Shikenan”

“Tun tashin ta take fama”

“Eh Amma idan aka kwana biyu bata Sha ba normal take sai an Kuma bata”

” Toh Allah ya bata lafiya”

Hashim yace ” Ameen”

Faisal yace “Kaga Sai a had’a bikin Rana d’aya”

Farees yace “Kai da ma ba a San da zaman ka ba”

“Kai din an San da naka ne?”

“Za a sani ai soon”

” Nima soon”

Dariya ya Hashim ya shiga yi yace ” Zaku Fara ko anjima idan kunyi nesa a Fara cewa I miss my favourite cousin this and that”

Nan suka fara Hirar yaushe gamo,sun cikin hirar ne wayar Hashim ta Fara ringing wakan M Shareef ne Mai taken Yar budurwa ta ya Budurwata Asiya sonki yay nisa a zuciya.

Farees da Faisal kallon juna sukayi suka kwashe da dariya Hashim yasan dalilin dariyar taso hakan yasa Bai kula su ba.

Ganin Sunan Safiyya a fuskar wayarsa yace “Farees mutuniyar kace fa”

“Kai haba,Kayi picking Mana”

Picking yayi cikin muryar Shagwab’a Tace “Prince ashe ka dawo? Tunda ka tafi baka nemi ba”

“am sorry princess manta wayata nayi a Nija shiyasa jiyan Nan na dawo”

“Amma shine baka nemi ni ba?”

“Sorry princess yanzu Haka na shiryaa ne Zan Zo ganin my princess”

Yar karamar tsalle tayi tace ” Dan Allah dagaske”

“Allah kuwa da gaske nake,gani Nan zuwa yanzu”

“To sai kazo”

Ganin farees sukayi ya tashi ya shiga d’aki Bai dad’e ba ya fito jikinsa sanye yake da shadda fari kal, yayi mutukar kyau, Hashim yace “Malam ina zuwa?”

“inda zaka je Mana,ai tare zamu je”

“Lallai aiki ya same ka”

Faysal yace “Daga Nan mu wuce gidan su Yesmin?”

Hashim yace “Allah shi kyauta”

Suka fice,motar da suka Zo dashi suka shiga Kai tsaye sai gidan su Safiyya.

πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦

Please vote and Comment

MILHAT CE

YAR TERAWA

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like

MATAR UBA 6

Advertisement  πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦       *MATAR UBA*  CHAPTER 6 πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦ ……… altine na gani a kitchen tana shara…

MATAR UBA 2

Advertisement   πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦           *MATAR UBA*  ”’CHAPTER 2”’  πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦ ……….. Zaune take a Parlor…

MATAR UBA 37

Advertisement  πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦      *MATAR UBA* πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦ Daga Alkalamin ✍️               *Milly*  …

MATAR UBA 21

Advertisement πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦      *MATAR UBA* πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦ Daga Alkalamin ✍️               *Milly*  …

MATAR UBA 23

Advertisement  πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦      *MATAR UBA* πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦ Daga Alkalamin ✍️               *Milly*  …

MATAR UBA 27

Advertisement  πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦      *MATAR UBA* πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦ Daga Alkalamin ✍️               *Milly*  …