Advertisement
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
๐น SALON SO ๐น
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
BOOK ONE ๐
Advertisements
Story & written by
Mommyn fareesa
wannan shafin nakune ZUMUNTA NOVELS,SALON SO FANS,MMN SHUKRA NOVELS,NOVELS GRP ONLY & AWESOME WRITERS ASS……love you wujuga wujuga๐ป๐๐ป๐๐ป๐ฅฐina mugun yinku guys acigaba da zazzafan sharhi
๐ ฟ๏ธ17&18
……..yasmeen ta k’wallah wata gigitacciyar k’ara”wacce imaan data fito dg toilet taji”
wani wawan mari aymaan yad’auke yasmeen dashi….atake bakinta yafashe yakama jini”ya rik’e mata hannuwa”takoma fasa k’ara”yasake d’auke ta da wani marin dayafi na farko”yana fisgo d’an kwalinta yad’aure mata baki”hawaye kawai ke zuba afuskarta”jikinta na rawa”aymaan na k’ok’ari cire rigarsa imaan tafara jijjiga k’ofar tana kiran sunan yasmeen”amma shiru babu ko motsinta”yasmeen nason tayi mgn amma yad’aure mata baki”addua kawai yasmeen keyi aranta sbd ganin Ayman dg shi sai boxer yarage yana k’okarin hawa jikinta”tayi saurin mirginowa dg kan kujerar…jikake tim”k’arar fad’uwar ta ya ankarar da imaan da akwai matsala”dressing mirror ta d’auko da sauri ta taka” ta zuro kanta ta yar hudar glass dake saman k’ofar” ….gabanta yyi mugun fad’uwa sbd ganin aymaan dg shi sai gajeran wando yana k’okarin ketawa yasmeen rigar jikinta….. arud’e imaan ta duro tajawo wayarta”hannuwanta na kirma ta shiga kiran mr Aliyu”bugu 2 yad’aga yana cewa “baby kinjini shir…..yaya akwai matsala babba fa!kana ina yanzun dan Allah? tafad’a akidime”menene imaan?? Anty yasmeen yaya!!! what’s?meya faru da ita??”
Advertisements
Aymaan ne keshirin yimata fyade wlh ayanzun!kayi wani abu akai yaya mutuncinta…. bansan tayaya yashigo ba ina dai wanka najiyo ihunta”innalillahi wa inna ilaihir raju’un!!”kina ina imaan?gani ad’akina amma yarufe da key shida ita suna a parlou”maza imaan ki bubbuga k’ofar kice masa yabarta koki sanarmun….ganinan ahanya nanda 7 minit zan iso gida”bara nakira police”yana fad’in hakan yakashe wayar”
Imaan ta cillar da wayar ,takoma lek’awa tasamu aymaan yaketawa yasmeen riga dg ita sai vest da bra”da siket d’in jikinta”
suma vest d’in yana k’okarin rabata da ita”ita kuma tana k’okarin kare kanta”duk yanata dukanta sbd tak’i bada had’in kai…..ihu imaan ta k’wallah iya k’arfinta”
wlh kokazo kabude k’ofar nan kona kira yaya awaya nasanar masa”
Cewar imaan cikin ihu”gaban aymaan yafad’i”
Amma shaid’an naraya masa yyi saurin biyan buk’atar sa yagudu”sai yace”.sharri aka masa, su kawo shaidar su”
Da wannan tunanin ya damk’o yasmeen yasake mayar da ita kan kujera d’in”yayo kanta zai haye samanta”yasmeen cikin zafin nama ta kauce”yana juyowa ta rarumi flower d’in dake kan center table ta kwad’a masa”
tana yin saurin tashi tsaye arikice tana kwance bakinta daya d’aure mata”yyinda aymaan dukan be wani shigesaba”
Aganinsa gara yagwada mata k’wanji kafin asirinsa yatonu”
ganin yasmeen ta nufi k’ofar da zata sadaka da sashen mr Aliyu aguje”yasaka yabita aguje shima”kafin ta bud’e k’ofar harya fisgota”
yad’aga hannu da niyar ya mareta aka hankad’o k’ofar shigowa parlourn”da wani fitinan nan k’arfi……arikice aymaan yakalli k’ofar”
Mr Aliyu yabayyana acikin parlourn yana huci”idanuwansa sunyi jajir”
Kallo d’aya yyi wa yasmeen yyi saurin d’auke kansa”da sauri yazare suit d’in jikinsa ta sama”ya wurga mata”
Tayi saurin cafewa tana kuka tarufe jikinta”
Yyinda aymaan nadama da dana sani suka rufesa”
Mr Aliyu yaja ajiyar zuciya sbd ganin abinda yaguda be faruba”
saidai yafahimci rashin faruwar nada alak’a da yasmeen taso k’watar kanta”
gadan gadan yanufi aymaan fuskarsa bbu annuri”
Yaya Ali…..girgiza kansa mr Aliyu yyi cikin dakkiyar muryarsa yace”.niba yayanka bane! sbd banida d’an uwa d’an iska”
yana fad’in hakan yafisgo aymaan yafara bashi punches tako ina”yanata zuba ihu….
Jin ihun aymaan da imaan taji” yasaka tasaka kaya da sauri tazo tana jijjiga k’ofar”
yasmeen taje ta murd’a key d’in ta bud’e”imaan na fitowa yasmeen ta fad’a jikin ta ta fashe da kuka gwanin ban tausayi”
hakan yyi daidai da shigowar police guda 3 cikin parlourn”
duk yaya Aliyu ya kumburawa aymaan fuska”yafashe masa hanci da baki.
Kusaka masa ankwa afita dashi ahaka” da dare zanzo nida daddy” kugana masa azaba sosai”
nina san meye zan baku”police da son kud’i”sukace ai bbu matsala”suka saka masa ankwa”ayadda yake dg shi sai boxer suka fice dashi dg parlourn”
yasmeen ta fashe da kuka aguje tazo tafad’a jikin mr Aliyu tana kuka gwanin ban tausayi….
wani irin mugun electric shock mr Aliyu yaji”tunda yake mace bata tab’a yin hugging nasaba irin haka”inba imaan y’ar uwarsaba”
Lumshe ido yyi yana shafa kan yasmeen”cikin cool voice yace”.ya isa haka kiyi shiru”
zansaka amasa hukunci “kuma shida gidan nan har abada bazai dawo”
Imaan itama tana share hawayenta ta matso jikinsa tace”.yaya dukanta fa yadingayi gashi fuskarta duk shatin marinsa….mr Aliyu na k’ok’arin mgn anty amarya ta shigo parlourn arikice” sbd suna a parlourn aka zo za’a wuce da aymaan” taga wannan tashin hankali”ta tsayar dasu amma basu sauraretaba”sundai fad’a mata mr Aliyu ne yakirasu sbd yaron yyi yunk’urin yiwa y’ar mutane fyad’e….
Aliyu me aymaan ya aikata maka haka?daka zab’i yimasa sharri da tozarci agaban bainar jama’a??”
Mr Aliyu yi yayi tamkar beson da shogowarta da maganar ta acikin parlourn ba”
saima janye yasmeen dake kuka ajikinsa yyi”yakama hannun ta suka zauna kan kujera”
yad’auki wayarsa yafara k’okarin kiran family doctor d’in su”
Anty amarya na tsaye tana binsu da wani irin mugun kallo”
Taja kwafa tajuya tana cewa idan kai kak’i kulani ai ubanka zai kulani….
Cikin shasshekar kuka yasmeen ta kalli imaan tace”.gida zanje nidai yanxun” bazan koma zuwaba nadena aikin”
Ah ah dan Allah anty yasmeen”maganar ki ajiye yiwa yaya aiki be tasoba”ai yaya zai d’auki mataki sosai akansa ko?
yasmeen batace komaiba tana sauraron wayar da mr Aliyu keyi da doctor d’in”
kallon imaan mr Aliyu yyi bayan yagama wayar yace”.baby jeki kiramun inna me kuka “nasan sai magrib take tafiya gida”
dato imaan ta amsa ta tashi ta fita”
yasmeen dake zaune a gefensa ta matsa sosai dg kusa dashi”
Kanta ak’asa tace”.yaya Aliyu gida zantafi dan Allah”
Babu Inda zakije doctor zaizo yadubaki”abaki magani”zan sanar wa inna me kuka”cewa tasanar agidanku bana gari….zaki tsaya anan ku kwana da imaan sbd gujewa mamanki tasani bazataji dad’i ba”
Kayi hak’uri dan Allah kabarni naje”
.yasmeeennnnnnnnn!kina wahalar da kanki nariga nagama mgn”aymaan yabar gidan nan har abada”sannan zan saka amasa hukunci”zan kuma yiwa security d’in gidan nan mgn sbd basusan aikinsu ba”
magana ta k’arshe kinsan bana son musu ko gaddama ko?
Amma yaya Aliyu da wuya ummana ta yarda”
saiki kirata kimata bayani kafin inna me kuka taje”yasmeen na k’ok’arin mgn inna me kuka tashigo itada imaan”
Kallo d’aya tayiwa yasmeen taji gabanta yafad’i sbd ganin fuskarta da leb’onta na sama akumbure”
zama tayi suka gaisa da mr Aliyu”kafin anutse yamata bayanin abinda yafaru”
yad’ora da fad’in zamansa yak’are agidan nan”za’a masa hukunci”zanyi mgn da security d’in gidan nan”
yanzun idan yasmeeen ta koma gida k’ila mamanta tama hanata aikin baki d’aya”nikuma bazanso tasaniba bbu dad’i gsky…hakan yasa na yanke hukuncin ta kwana da yasmeen zuwa safe insha Allah fuskarta ta daidaita”
inna me kuka tace”. hakane gsky zan mata bayanin insha Allah yanzun dana koma”tayi zamanta anan”Allah yak’ara tsarewa baki d’aya”
suka amsa da Ameen”yasmeen kanta ak’asa tana share k’wallarta”tana godewa Allah daya karb’e ta yakawo mata agaji”
Tashi inna me kuka tayi ta fita”imaan dake zaune kusada yasmeen”tace”.anty yasmeen tashi muje ciki
yasmeen kallon mr Aliyu tayi tace”.zakayi wankan?ta lafiyarki akeyi ba wani aikiba”ku zauna dr yakusa k’arasowa”yana fad’in hakan yatashi tsaye yyi hanyar sashensa”sbd agajiye yake yasamu wannan tashin hankalin”
Jakarsa ya ajiye yarage kayan jikin sa”yad’auki remote yakunna kallo”atake duk abinda yafaru tsakanin aymaan da yasmeen ya bayyana acikin TV d’in”
sosai yasmeen tabashi tausayi”takuma burgesa ayadda tayi k’okarin k’watar kanta”
Ayanzun yaji ya yadda da yasmeen๐ฏbisa๐ฏ”
wayarsa tayi ringing”yaduba yaga doctor Fahad ne”
Tashi tsaye yyi yasaka jallabiya brown ya fito”
D’akin imaan ya wuce yasamesu zaune gefen bed”yasmeen tayi tagumi”
kanta bbu d’an kwali”tulin parking gashin kanta atsakkiyar kanta”
Kwata kwata bataji sallamar saba”saidai kawai taji anjanye mata tagumi d’in data yi”tana kokarin d’ago kanta taga yad’auki d’an kwalin ta dake gefenta ya yafa mata asaman kanta”
Ido cikin ido yace”.ga doctor zaishigo yadubaki”
yana fad’in hakan yajuya yafita”itadai yasmeen tana mamakin sauya mata d’in da yayi ayau”gashi ayau yafara kiran sunanta”saitaji sunan yamafi dad’i abakinsa”
sallama dr fahad yyi anutse suka shigo” bayan sun gaisa”
mr Aliyu yanuna yasmeen yace”.kisanarwa dr yadda kikejin jikin naki”
Kodai abamu guri muyi mgn”atake mr Aliyu yahad’e girar sama data k’asa”kaga doctor meye abin abaku guri?”kadubata karubuta magani mana”
yasmeen kanta ak’asa tasanar wa dr yadda takeji”
Okay za’a yi miki allura”atsorace ta kalli mr Aliyu ta wani narke murya harda shasshekar kuka”nidai yaya Aliyu banaso amun allura dan Allah”
kaga doctor tunda bataso inaga abari kawai “kabata magunguna d’in”
shidai doctor kallon yasmeen da mr Aliyu yakeyi”yarubuta magani yasanarwa mr Aliyu agasa mata fuskarta da leb’onta da ruwan d’umi”haka zaisa fuskar tayi saurin saki”kafin yamusu sallama yatafi…
Atake mr Aliyu yyi waya yafad’i sunan magungunan”
ya kalli imaan yace”.baby ki had’a mata ruwan d’umi tayi wanka”
Anjima zandawo idan an amso magungunan”kikuma gasa mata wurin”
Dato imaan ta amsa yasaka kai ya fice”
Acikin 30 minit”yasmeen tayi wanka tasaka doguwar riga ta material acikin kayan imaan”
zama tayi gefen bed”aranta tana yabon kirkin mr Aliyu”
Imaan ta shigo d’akin,d’auke da bowl da ruwan zafi aciki da towel”
zama gefen yasmeen tayi”ta tatsoma towel d’in ta matse, tana k’okarin fara gasa mata wurin”tana fara gasa mata”
yasmeen tasaki k’ara ahhhhhhh!!wlh da zafi imaan”dan Allah kidena”kibarshi kawai idan nasha magani normal gurin zaiyi…
Imaan na k’okarin mgn mr Aliyu yashigo bed room d’in”
Tab’e baki yyi yana kallon imaan yace”.kin gadai ragguwace ko”tun a main
parlour nakejin rakinta”bani nan nagasa mata da kaina” sai taji dad’in yin ihun da hujjah”yafad’a yana zama gefen yasmeen….โ๏ธ
Comments kawai guys
yanxun za’a fara buga game d’in๐ป๐ฅฐ๐คฃ
GIPHY App Key not set. Please check settings