Advertisement
๐๐๐๐๐๐๐๐
*TAYIMIN ฦANฦANTA*
๐๐๐๐๐๐๐๐
*Zahra Surbajo*
*ayi haฦuri ina tare da mara lafiya ne,shiyasa,*
Advertisements
*14*
Tana isa falon plate ษin abincin ta ษauko ta buษe ga mamakinta ba komai aciki se ฦayoyin kifin.
Tsayawa tayi riฦe da plate ษin hawaye na biyo kumatunta,a haka ya ฦaraso falon.
Be kulata ba yaje ya zauna,yafi minti goma azaune be waiwayi inda take ba,seda ga ฦarshe ya waigo,ga mamakinsa kuka take riฦe da plate ษin daya gama cin abinci tana jujjuyawa a hannunta.
“me ya faru kike kuka?”ya tambaya.
Advertisements
Cikin kukan tace”wannan abincin dan kaina na dafa mummy tace in kawo maka tasan zaka rage bazaka cinyeba,nima se inci amma kuma gashi ka cinyen ni ban ciba ga dare yayi,tsoron shiga kitchen zanji bare indafa wani”ta ฦarasa maganar ashagwaษe.
Tunda ta fara maganar Hammad ษan ฦaramin bakinta kawai yake kallo,yadda take motsashi da yadda take ษan turoshi gaba,sosai hakan ya burgeshi,kuma ya ฦara fito da yarintarta.
Miฦewa yayi ya ฦaraso gabanta,yace a tausashe”Ayya zahra ayni bansan mu biyu ne dashi ba shiyasa na cinye”
Turo bakin gaba tayi tace”da baka sani ba seka tambaya amma kawani zauna ka kwasawa cikinka abinci harda hakkina”
Murmushi yayi me ฦayatarwa yace”tuba nake zahra,muje in rakaki kitchen ษin ki dafa wani”
ฦago fararen idanuwanta tayi ta kalleshi,sannan ta juya batace komai ba ya bita a baya,har zuwa kitchen ษin gidan.
Gefen gas ษin yaje ya tsaya ya zuba hannayensa cikin aljihun wansonsa,ita kuma hankali kwance ta rataye hijab ษinta jikin ฦofa,ta fara girka wata indomie,duk inda tayi idonshi na kanta,aranshi yana mamakin cikar halitta irin ta zahra duk da ฦanฦantar shekarunta,sabida koya ta taka mazaunanta rawa suke,haka ฦirjinta kamar wacce take girgizawa,musamman yanzu daba bra a jikinta,rigar bacci ne kawai ajikinta.
ฦanyan kifi ta ษauko ta fara wankewa sannan ta zuba masa kayan ฦamshi da ษan magi kaษan ta juya,tazo ta fara soyawa.
Cikin rashin saa ษaya yace tuuuss ya fallatso mata mai a ฦirjinta,da hannunta,a gigice tasa ฦara,ta fara tsalle riฦe da gurin tana kuka gami da yarfa hannu.
Da sauri,Hammad ya ฦaraso gunta ya ruฦota yana tambayarta a ina ta ฦonen,ita ko kuka take cin ฦarfinta tana faษin”duka jikina ya ฦone,wayyo ni ta inna na boni”
Taฦi tsayawa ma ya duba yagani,gas ษin ya kashe,surarta yayi gaba ษayanta,zuwa ษakinshi tana ci gaba da kukanta,kan doguwa kujera ya kwantar da ita sannan ya tsuguna agabanta yace a hankali”sannu zahra,ki natsu ki nunamin inda kikejin zafin,insa miki magani kinji”ya faษi cikin sigar rarrashi.
A hankali ta nuna tsakiyar ฦirjinta da hannu.
A hankali yakai hannunsa gurin,yace “nan gurin?”
Gyaษa masa kao tayi tana kuka.
Miฦar da ita zaune yayi ya saษule rigar,yabi gurin da kallo,sosai ta bashi tausayi ganin yadda gurin yayi ja yana shirin tashi,kuma ฦunar nada ษan yawa bame cewa ma man kifine ya fallatso mata.
Cikin ษakinshi yaje ya ษauko firstaid box yazo yasa mata magani agurin,ya gama kenan tace”wallahi yunwa nakeji”
Da sauri ya miฦe ya wuce cikin gidan,be jima ba ya dawo ษauke da kofi da cokali,dispenser yaje ya ษebo ruwan zafi sannan ya haษa mata tea da bread ya kawo mata,
A hankali ta miฦe zaune ta amshi tea ษin ta fara sha,hankalinta kwance sam bata jin kunyar muhammad,aganinta,inda yafi komai daraja ma ajikinta,yagani yasa hannu ba adadi.to me yayi saura.shiko muhammad kallon boobs ษinta da yake a tsatstsaye suna kallonshi kamar zasi kirashi ya amsa,shi yafi komai ษaga mishi hankali,shiyasa yake ษauke idonshi akanta har ta gama shan tea ษin ta miฦo masa kofin.
Baccine ya ษauketa agurin yayin da muhammad ya kwana ya na sheฦawa kansa ruwan sanyi,sabida zazzafar shaawar data taso masa.
Muje zuwa.
Surbajo for life.
GIPHY App Key not set. Please check settings