Advertisement
๐๐๐๐๐๐๐๐
*TAYI MIN ฦANฦANTA*
๐๐๐๐๐๐๐๐
*Zahra Surbajo*
*nagode da addu’o’inku,jiki Alhmdllh,Allah yasaka da alkhairi*
Advertisements
*17*
A inda ya barta nan yasameta,da sauri ta taso tazo gunshi fuskarta ษauke da murmushi,hannunshi ta kamo tace”yaya dama wata kakeso shiyasa ni baka sona?”
Murmushi yayi mata sannan yace “da aurene de bana sonki,amma ina sonki a ฦดar ฦanwata mana”ya ฦarasa maganar yana jan hancinta.
Hanyar ษakinshi yayi da sauri ta bishi da gudu tasha gabanshi tace “to yaya shi auran me akeyi aciki da ni kake ganin bazan iya ba?”
Advertisements
“abubuwa da yawa zahra,acikin aure bazaki iyasu ba”ya faษi sanda ya tura ฦofar ษakin nashi suka shiga.
Sosai ษakin ya burge zahra,ya haษu matuฦa,a hankali tace “Yaya to Allah ya baka wacce kakeso ษin”ta faษi kamar zatai kuka.
“Amin ฦดarฦanwata,shiyasa kike burgenj akwai ki da hankali,Maza jeki falo ki ษauki tsarabarki kije ษakin ki ki cinye”
Ba musu ta juya taje ta ษauko sannan ta wuce ษakin nata ta zauna taci ta ฦoshi tashiga wanka tayo brush,tazo tasa kayan baccinta tayi kwanciyarta a gado,bacci yay awon gaba da ita.
Jameel ko da ฦyar ya ฦarasa gida,sabida tsananin mamakin ganin ฦดarfillo da yayi.
Ya ฦosa yaji dangantakar dake tsakanin hammad da ita,da har tasa sukai aure.
Ranar bacci ษarawo ne yasaceshi.
A nashi ษangaren Hammad shima da ฦyar ya iya baccIn sakamakon ruwan sama da aka kwana anayi,kuma shi lalurarsa inde akwai sanyi to zata motsa.
Da Asuba ya nufo ษakin ta domin ya tasheta,sallah,dan yayi shirim masallaci.
bacci take hankalinta kwance,kafaษarta ya ษan jijjiga gamida kiran sunanta,”zahra tashi kiyi sallah zani masallaci”
Yaye bargon dake jikinta tayi sannan ta miฦe zaune,ฦafafun hammad rawa suka farayi,sakamakom gaba ษaya boobs ษinta a waje suke rigar me ฦaton wiyace to ta sauka ฦasansu.
Miฦa tayi gamida ฦara gantsarewa tana salati,yawun bakinshi gaba ษaya ya ฦafe,cikin wandonshi se zillo ake masa,
Da sauri taja rigar ta rufe su,sannan tace cikin muryar bacci”yaya har asubar tayi ne?”
Kai kawai ya gyaษa mata sannan,ya fice daga ษakin yana jan ฦafa sakamakon nauyin da wandonsa yay masa,ษakinshi ya koma dan baze iya fita masallacin a haka ba.
Duk yadda yaso ya biya buฦatarsa da kansa abun yaci tura,abar se ฦara hanฦoro take,tana zubda ruwa,durฦusawa yayi ฦasa ya riฦeta a hannunshi yana murzata,.
Zahra ko na idar da sallah tasako hijabin ta nufi ษakinshi domin gaisheshi kamar yadda mummy ta koya mata.
Muje zuwa
Surbajo for life.
GIPHY App Key not set. Please check settings