Advertisement
๐๐๐๐๐๐๐๐
*TAYI MIN ฦANฦANTA*
๐๐๐๐๐๐๐๐
*Zahra Surbajo*
Advertisements
*18*
A hankali ta tura ฦofar ษakin ta shiga bakinta ษauke da sallama cikin ฦดar siriruwar muryarta.
Jin shuru baa amsa mata bane yasa ta shiga ciki bedroom ษinshi,sosai ta gigice da ganin da tai masa cikin mawuyacin hali.
Da sauri ta ฦarasa gunshi ta dafa shi,tace a ruษe”yaya me ya sameka?baka da lafiya ne?”
Shuru yayi be bata amsa ba illa runtse idonsa da yayi jikinsa na rawa,zahra gigicewa tayi,ta kamoshi jikinta tana girgiza shi tana kuka,
Hijabinta ta cire sannan ta fara ฦoฦarin miฦar dashi “yaya katashi don Allah pls ka miฦe”da ฦyar da taimakonsa ta miฦar dashi ya faษa kan gadon,da ike riฦe take dashi tare suka faษa,ita asamansa.
Advertisements
Lumshe ido Hammad yayi sakamakom boobs ษin zahra dake tokare da ฦirjinsa,yayin da joystick ษinshi ta shige tsakanin cinyoyinta,wani irin daษi yaji mara misaltuwa.
Zahra ko batai ฦoฦarin sauka ajikin nashi ba,tallafo fuskarshi tayi tana kuka tace”yaya me ya sameka,don Allah karka mutu yaya ka kira mummy a wayarka kaji”
ฦan jujjuyawar da take ajikinsa sosai yafara samun saida ajikinsa,domin abinda ya ษaure masa marar ya fara fita.a hankali ya buษe ido ya kalleta,da ฦyar yace”cikina ke ciwo zahra,amma yanzu da sauฦi”ya faษi yana cije leษansa.
Yunฦurawa tayi zata sauka a jikinshi da sauri ya riฦeta yace”ina zaki kuma zahra?”
“Ruwa zan kawoma kasha”ta faษin cikin tausayawa.
Maida ita yayi jikin nasa yace “maza kwanta kiyi bacci,nasamu sauฦi,anjima kya bani ruwan”kwantar da kanta tayi a ฦirjinshi,batare da tace komai ba.
Hannu ya maida ya tallafeta da kyau,dan sosai yake samun natsuwa.
Zahra ko wani yanayi ta tsinci kanta aciki,sakamakon jinta da take ajikinsa,sosai yanayim ke mata daษi,dan haka ฦara shigewa take jikin nasa tana ta zungure mai sandar girman batare data sani ba.
Bata jima ba ko bacci yayi gaba da ita,shiko hammad se da aka jima sannan yasamu ya fitar da abinda ke damunsa,har wani gurnani yake,ya jima yana maida numfashi kamin yasamu kuzarin miฦewa a hankali ya kwantar da ita sannan ya shige toilet ya tsarkake kansa,ya sako rigar wanka yazo yasauya wasu kayan,ya yi sallah,sannan ya wuce falo ya kwanta akan doguwar kujera.
Basu farka ba,se sha ษaya nasafe.Zahra batare da tunanin komai ba ta fito daga bedroom ษinshi a falo ta sameshi shima tashinshi kenan.
Murmushi tayi masa shima ya mayar mata,tace”yaya ya jikin naka?”
“Naji sauฦi ฦanwata,ya kuka?”
Murmushi tayi ta juya ta fice daga ษakin zuwa nata,bayanta yabi da kallo cike da mamakin cikar halitta irin tata duk da ฦarancin shekarunta.
Wanka tayi tasako doguwar rigarta mekyau data dace da zubin jikinta,tayi kwalliya bame yawa ba,abinka da me kyau sosai tayi kyau.
Falo ta dawo,inda tasamu shima ya shirya ga wasu kulolin abinci a gabanshi,tana zuwa tace”yaya abinci ne wannan?”ta faษi tana nuna kular.
“to acici abinci ne naki ya ษace ne?”ya faษi yana ฦare mata kallo,sosai tayi masa kyau,turo ษan ฦaramin bakinta tayi gaba,tace a shagwaษe”yunwa fa nikeji ni”
“to maza ki zuba kici kamin ulcer ta kamaki ace nine”
Batace komai ba ta ja abincin gabanta ta zuba shima ta zuba masa suka ci.
Hammad seda yayi sallar azahar ya fice agidan,bayan yasha daru gun zahra kan cewa ita bazata zauna ita kaษai ba.
Yana ficewa jameel ya shigo gidan,gun da aka tanada domin ajiye motoci nan ya sa motarsa,sannan ya fita ya nufi cikin gidan,hankalinshi kwance dan besan hammad ษin baya nan ba.
Hammad wanda fitarsa ya hangi motar jameel ษin na shiga gidan ta mirror,murmushi yayi dan yasan jameel be ganshi ba,kuma besan baya gidanba dan haka juya kan tashi motar yayi ya koma shima gidan,
Jameel ฦwanฦwasa ฦofar yayi,zahra dake zaune a falon tana kallo da saurinta ta zo buษe ฦofar dan tunaninta surayya ce,
Idonta ne ya sauka kan na jameel,wata uwar ฦara ta saki sannan ta faษa jikinshi ta rungumeshi tana kuka,daidai lokacin Hammad ya fito daga motarsa ya ฦaraso gurin batare da sum ganshi ba.
Zahra wacce ta rasa inda zatasa jameel,shiko se ฦoฦarin tureta yakeyi itako taฦi barin jikinshi bakinta har rawa yake cikin kuka tace”ina kashige nake ta nemanka a duniya babu kai,narasa me taimakamin,na haษu da wani yamin ฦaryar ya sanka,yace ka mutu ฦarshe yayi min….”da sauri yasa hannu ya toshe mata baki yace cikin tausayawa”kidena kuka kinsan banason damuwarki,ni tun jiya na ganeki,ban de yi magana bane na bari se yau in nadawo,nima na nemeki ban gankiba,kamar zan mutu haka naji daban sameki ba,amma yanzu naji daษi tunda gashi na sameki cikin sauki,se mu ษora daga inda muka tsaya,…..”be ฦarasa faษin abinda yakeson faษi ba Hammad ya ษaukeshi da wani gigitancen mari.
Jikake tasssssss.
Muje zuwa
surbajo for life
GIPHY App Key not set. Please check settings