TAYI MIN KANKANTA 25

Advertisement

 ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

 *TAYI MIN ฦ˜ANฦ˜ANTA*

๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

*Zahra Surbajo*

*25*

Advertisements

Koda ya ษ—orata a gadon bata saki towel ษ—in dake jikinshi ba kuma bata buษ—e idonta ba.

Kwantar da ita yayi,sannan ya ษ—an bita da kallo,murmushi yayi sannan ya miฦ™e ya shiga toilet.

ฦ˜arar rufe ฦ™ofar ne yasa zahra buษ—e idonta da sauri takai dubanta hannunta tawul ษ—inshi ne a hannun,wato sintir kenan yashiga toilet ษ—in.

Firgigit ta sauko daga kan gadon,tana waige waige,da sauri ta yar da tawul ษ—in ta fice daga ษ—akin se haki take ta nufi nata ษ—akin.

Koda taje ษ—aki,kulle ฦ™ofarta tayi sannan ta nufi toilet,pant ษ—in ta ciro dan taga meke zubo mata,farin abu tagani me yauฦ™i da kauri,sosai kanta ya kulle,dan ita bata san na menene ba,gabanta ne ya fadi,ta shiga adduar Allah yasa ba wata cutar bace sabuwa.

Advertisements

Wankewa tayi sannan tayi wanka ta fito ta kimtsa,kanta acikin doguwar riga,me bin jiki,sosai rigar ta fito da surarta,bata yi wata kwalliya me yawa ba tasa hularta kalar kayan,da Surayya ta siyo musu  a MB FASHION COLLECTION.sosai tayi kyau da hular sabida kamfanin sun ฦ™ware gurin yin huluna na zamani,masu ษ—aukar hankali,na amare dana ฦดan matan amare,na yara da manya daidai biyan bukatarku,(ga me buฦ™atar aykinsu 07044463344 suna turawa ko ina a faษ—in duniya,cikin farashi me sauฦ™i).

A hankali ta sauke ajiyar zuciya bayan ta tuno da abinda ya wakana tsakaninta da yayan nata ษ—azu.komawa tayi gefen gado ta zauna ta zuba tagumi,ta rasa meke mata daษ—i yunwa takeji amma kunyar fita ta haษ—u dashi takeyi.

Shiko hammad koda ya fito be ganta ba,be damuba dan yasan guduwa tayi kimtsawa yayi cikin ฦ™ananan kayan da suka dace da zubin jikinshi.,sosai yake jin kanshi cikin farin ciki mara misaltuwa,dan yafiyar zahra dama yake nema kuma yasamu,shiyasa yakejin bashi da sauran damuwa.

Falon ya fito,a zatonshi ze sameta acan,amma bata nan,se mummy dake zaune kan dinning tana lunch.

Gunta ya ฦ™arasa yana murmushi yaษ—an rusuna ya gaisheta sannan yaja kujera ya zauna,

Abincin ta zuba masa ta tura masa gabansa sannan tace”ษ—azu zahra tazo min da zancan makaranta nace tasameka,shin kunyi maganar,wanne hukunci ka zartar?”

Murmushi yayi me ฦ™ayatarwa sannan yace”ta faษ—amin mummy,kuma naga dacewar hakan,sabida nima kinga next two month hutuna ze ฦ™are in koma bakin ayki,to zanyi ฦ™oฦ™arin ganin an samo mata gurbin karatun”ya faษ—i cikin tsantsar biyayya.

Murmushin jin daษ—i mummy tayi tace”hakan yayi Muhammad Allah yay muku albarka,ayta haฦ™uri de kasan mu mata se a hankali”

Murmushi yayi yace”insha Allahu mummy,anjima zamu wuce gidanmu tunda naga jikin nata ya warware sosai”ya faษ—i aษ—an kunyace.

“to dama waya hanaku,rigimar matarka ce,yanzu kuma inta amince zata koma fine bame hanaku”mummy tayi maganar cikin murmushi.

Godiya yay mata,ta miฦ™e tabar gurin,plate din abincin ya ajiye ya ฦ™ara wani abincin akai,ya ษ—auki ruwa da juice ya ษ—ora akan faranti sannan ya ษ—auka ya nufi ษ—akin zahra.

ฦ˜wanฦ™wasa ฦ™ofar yayi,zumbur zahra ta miฦ™e kamar mara gaskiya,dan duk zatonta mummy ce.

Jiki ba ฦ™wari tazo ta buษ—e masa ฦ™ofar,tana ganin shine tayi baya ta sunkuyar da kanta ฦ™asa,sabida wata kunyarshi da takeji.

Wucewa yayi cikin ษ—akin ya ajiye abincin sannan ya nemi gefen gadon ya zauna yana ฦ™are mata kallo,sosai ฦ™irar ta ke ษ—imautashi,sede ฦ™anฦ™antar shekarunta bazasu bari ya mori jikin yadda yakesoba.sabida tayi masa ฦ™anฦ™anta.

Tura ฦ™ofar zahra tayi a hankali ta kulle sannan ta tsaya a gurin.ta ษ—ago ido asace zata kalleshi,hannu hammad ya miฦ™a mata alamar ta ฦ™araso gurinshi.a kunyace ta taka ta isa gun shi tana wasa da yatsun hannunta.

Kan ciyarshi ya zaunar da ita,ay tana zama taji zubar wani abu a pant ษ—inta,sosao ta tsorata da jin zubowar tashi,hakanne yasa ta haฦ™iฦ™ance cutace ta kamata.iduk tsorone fal cikinta,sosai hammad ya lura da hakan,dan haka cikin kulawa ya ruฦ™o hannunta yace a tausashe.

“oya faษ—amin,me kike tsoro baby na?”

ฦŠago fararan idanunta tayi ta kalleshi,bakinta har harษ—ewa yakeyi hawaye na bin idonta,tace cikin matsananciyar kunya”yaya wani abune ke zubomin daga jikina tunda na baro ษ—akinka,na wanke amma sake zuwa yakeyi, yanzu ma seda ya zubo dana hau cinyarka,kuma gun har motsi yakeyi,in ka riฦ™e hannuna”

Sosai ya tattaro natsuwarshi,ya miฦ™a mata,cikin rarrashi yace”ta ina yake zubo miki babyna kuma ya kalarshi take?”yayi tambayar yana kallon idanunta.

Cikin matsananciyar kunya tace”tace farine me yauฦ™i,sannan kuma ta gabana yake fitowa,yaya ina tsoron ko ciwone”ta ฦ™arasa maganar cikin kuka.

Sosai Hammad ya fahimceta,dariyace ta kusa kubce masa amma seya cije,yace cikin rarrashi.yana sinsina wuyanta,cikin muryar tada shaawa.

“bazamu iya tabbatarwa ba,amma bari in duba ingani ko,dan atari abun da wuri”ya faษ—i yana kashe mata idanu.

A hankali ta gyaษ—a masa kai alamun ta amince ya dubata ya bata magani.

Muje zuwa

Surbajo for life.

Leave your vote

-7 Points
Upvote Downvote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like

TAYI MIN KANKANTA 5

Advertisement  ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€ *TAYI MIN ฦ˜ANฦ˜ANTA* ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€ *Zahra Surbajo* *5* ฦ˜ara shigewa jikinshi take,sabida sanyin da takeji,a hankali ya…

TAYI MIN KANKANTA 40

Advertisement  ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€  *TAYI MIN ฦ˜ANฦ˜ANTA* ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€ *Zahra Surbajo* *ku hanzarta ku sayi littafin SHIMFIฦŠAR AURENA dan maฦ™urane gurin…

RAYIMIN KANKANTA 23

Advertisement ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€ *TAYI MIN ฦ˜ANฦ˜ANTA* ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€ *Zahra Surbajo* Advertisements *23* Likitocine suka rufu akanta dan gano meke damunta,…

TAYI MIN KANKANTA 14

Advertisement  ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€   *TAYIMIN ฦ˜ANฦ˜ANTA* ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€ *Zahra Surbajo* *ayi haฦ™uri ina tare da mara lafiya ne,shiyasa,* Advertisements *14* Tana…

TAYI MIN KANKANTA 36

Advertisement ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€ *TAYI MIN ฦ˜ANฦ˜ANTA* ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€ *Zahra Surbajo* *KIN SIYA KO KINA JIRAN A SATO MIKI KI KARANTA…

TAYI MIN KANKANTA 34

Advertisement  ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€  *TAYI MIN ฦ˜ANฦ˜ANTA* ๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€ *Zahra Surbajo* Tayi min ฦ™anฦ™anta bafa na kuษ—i bane,shimfiษ—ar aurena shine na…