Advertisement
๐๐๐๐๐๐๐๐
*TAYI MIN ฦANฦANTA*
๐๐๐๐๐๐๐๐
*Zahra Surbajo*
*To sabon sauyi acikin tafiya,๐akwai sabon novels ษina dazan saki wata me kamawa in muna da rai da lafiya,sunan shi SHIMFIฦAR AURENA na kuษi ne duk meso ze iya turo
Advertisements
kuษinsa tun yanzu naira 500 kacal,update biyu arana,safe da dare,insha Allahu, ku biya ku karanta daga jin sunan kunsan zaa ษata hankalin dare,ga wanda yasan hannun surbajo yasan bazata bashi kunya ba karku bari abaku labari,SHIMFIฦAR AURENA, daban yake da saura,siyan nagari maida kuษi gida*
Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA
07044600044 Aturo shaidar biyan tanan.
*27*
A Gida ya sauketa cikin nuna kulawa yace mata lokacin da zata fice a motar”ki kula min da kanki kinji baby ta”
Advertisements
Kai ta gyaษa masa fuskarta ษauke da murmushi ta fice daga motar zuwa cikin gidan.
Juyawa yayi ya fice daga gidan,ya nufi makarantar da yakeson sa ta.
Yana kan hanya wayar jameel ta shigo,parking yayi sannan ya ษaga yace”ya akayine gwauro?”
Dariya jameel yayi sannan yace”naji bakomai, zaka sani ne,”sauya hirar yayi da faษin”zaka shigo ne yanzu,?”
“aa gaskiya dan beauty na karatu takeso yi,yanzu haka prince college nakeson zuwa yi mata register”hammad ya faษi yana dariya.
“kazo gida muyi magana tukuna kan kaje yanzu”jameel ya faษi sannan ya kashe wayar.
Hammad juya kan motar yayi ya nufi gurin jameel ษin,a harabar gidan yasameshi zaune yana jiransa.
ฦarasawa yayi gurinshi sannan yayo parking ya fito fuskarshi ษauke da murmushi yace”kai zan tafi uzurin madam ka kirani faษi da sauri karka ษatamin lokaci”Hammad ya faษi lokacin da yake ฦoฦarin hawa boot ษin motar.
“gani nayi be kyautu ace zahra kasata a secondry school ba,waec da neco kawai zaka biya mata ta zana sabida shekarunta na tafiya inde karatun akeso tayi”jameel ya faษi yana murmushi.
“wallahi sam tunani na be kai nan ba,amma fa wannan shawara taka tayi wallahi,shiyasa kullum nake ฦara sonka ษan uwa”
Duka Jameel yakai masa suka kwashe da dariya.
A nan gun jameel ya gama ษata lokacinshi,suna hira,yana shaida masa zahra ta yafe masa yanzu sun shirya.
Dariya jameel yayi sannan yace”shege mutumina ashe arna kake ta kashewa kwana biyu shiyasa naga har wani ฦyalli kakeyi,kace mun kusa zama uncles”ya faษi yana dariya.
“kai wanne kashe arna jameel da ฦดar ฦaramar yarinya irin zahra,dukanta fa bata wuce 16 ba,ay bazata iya ษaukar lalura ta ba sabida tayi min ฦanฦanta”
“lalle hammad baka da kai,wato zahran ce tayi ma ฦanฦantar,ina nan,zaka zo ka sameni,in bata haฦuri wallahi bazanje ba”jameel ya faษi yana dariya.
“Allah ya kyauta ni nasan kan matata, bana buฦatar taimakonka,duk lokacin dana buฦaci angwancewa yin abuna zanyi”hammad ya faษi lokacin da yake ฦoฦarin barin gurin.
“Allah ya shiryeka mutumina”jameel ya faษi,lokacin da yake ribas ze fice agidan.
Super market Hammad ya biya yayiwa zahransa shopping sannan ya nufi gida cikin hanzari,dan yaga sanyin yamma ya fara sakkowa.
Zahra ko tunda ya tafi bata zauna ba seda ta gyara gidan fess sannan ta dafa abinci me rai da lfy,ta jere a dinning sannan ta shiga wanka bayan tayi sallah.
Haษe kanta tayi cikin wasu riga fara da wando pencil,maroon color,ta raba gashin kanta gida biyu,ta kama kowanne ษangare da ribbon fari da maroon,gashin ya sakko har ฦasan wiyanta,sosai tayi kyau ta fito a ฦดar babynta.
ฦirjinta Allah ya wadatashi da dukiyar fulani,yayin da kugunta ke cike da mazaunai da hips masu kyan tsari.wanda koya ta motsa suma se sun motsa.
Falo ta dawo ta zauna ฦafarta sanye cikin farin takalmi mara tudu me taushi.
Tv take kallo amma rabin hankalinta na gun Hammad taji shi shuru da yawa,gashi bata da waya bare ta nemeshi,hakan ne yasa ta zauna cikin kaษaici.Gashi ta ฦosa ya zo taji labarin makarantar.
Tana zaune taji ฦarar shigowarshi,da gudu ta miฦe tayi waje,tun kan ya gama parking,ya hangeta,kan motar ne ya kusa kwace masa sabida tsabar kyan da yaga ta masa,
Itako tsaye take kan barandar gidan tana tsallen ganinshi,da sauri yayi parking ya fito ya nufeta,
Yana ฦarasowa ta ษan taka da gudu ta shige jikinsa,tana faษin “oyoyo yayana”tayi maganar cikin shagwaษa.
Rungumeta yayi tsam a kirjinshi,yana sinsina gashin kanta da yay matuฦar burgeshi.
“babyna anyi missing ษinane?”ya tambayeta yana kallon idonta.
ฦan ฦaramin bakinta ta turo gaba sannan tace”ina ta jiranka kai tafiyarka ka barni”
“tuba nake gimbiyata,muje ciki in bada haฦurin da kyau”
Sakinshi tayi ta juya zuwa falon,wata zabura joy stick ษinshi tayi ta miฦe tsaye,sabida yadda mazaunan zahra ke juyawa,da sauri yasa hannu akan wandon nasa gudun kar megadi ya gano shi,yabita abaya yana lashe leษษansa da suka bushe yanzu yanzu.
Muje zuwa
Surbajo for life.
GIPHY App Key not set. Please check settings