MATAR UBA 34

Advertisement

 

πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦

     *MATAR UBA*

πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦

Daga Alkalamin ✍️

      

       *Milly*

                   Fadilah Yakub

Advertisements

                 *(MILHAAT)*

*🌍MANAZARTA WRITERS ASSOCIATIONπŸ“šπŸ–ŠοΈ*

                   *M. W. A*

 *Bismillahir Rahmanir Rahim*

CHAPTER 34

Riko hannun Asiyah tayi ta fara zare mata kayan jikinta, har ta cire mata su tass, Baraka na ganin  kirjin Asiyah ya bayyana ta kuma rikicewa, Asiyah kasa motsi tayi sai yanda Baraka tayi da ita,kwantar da ita tayi Tana mata wassani da taimakon turaren da ke jikin Baraka Asiyah ta fara Maida mata da martani.

πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦

…………Baraka Jin ta take a wata duniyar daga ita har Asiyah sun manta inda suke, Sai da duk suka gamsar da junan su kana Baraka ta tashi tayi wants, ta bar Asiyah a kwance duk jikin ta ba karfin Banda kuka Babu abinda take yi, Baraka na fitowa daga Ban ‘daki ta daka mata tsawa Tace “Munafuka tashi ki sa kayan ki ki fice min a d’aki”

Advertisements

Jiki na rawa Asiya ta hau sa kayan ta, Baraka tace “Daga yanzu irin horin da zan Rika Miki Kenan kin ci sa’a naji dad’in ki fiye da yanda nake jin dad’in Safiyya da Wallahi yau sai kin d’an d’ana  Kud’arki”

Ganin Asiyar ta gama sa Kaya a tsawace Tace “Get out!!!

Da gudu ta fita tana kuka, d’akin ta tashiga ta fad’a Kan gado ta Shiga rera kuka, wayar ta taji yana ringing d’ago kanta tayi ta duba don ganin wa ke karinta tana ganin number Hashim ta sake fashewa da kuka, kuka take sosai har bacci ‘barawo ya kwashe ta.

Baraka dariya take tana jin Dad’i bata da sauran damuwa, kwasam taji hankalin ta ya kuma tashi, Murmushi tayi ta kuma d’auko turaren Nan ta fesa a d’akin ta Kuma sawa a jikinta, wayarta ta d’auko ta kira Safiyya, Safiyya na Shiga ta nemi wuri ta zauna a Lokacin Baraka na sallar karya.

Safiyya a zuciyar ta tace “Yau water rana Mummy da sallah”

Bata daina sallar ba har Saida ta tabbata yanayin Yesmin ya cabza dake Yesmin jarrababbiyace kamar uwarta ita da kanta ta fara neman maman, suka sheke Aya su son ransu.

“Ni a gaskiya na gaji,Dole Asiyah ta bar gidan nan,Taya za a yi a Maida ita kamar wata baiwa a cikin gidan uban ta,ka duba kaga yanda ta mare ta,wato ni na lura ma cin zalin Asiyah a jinin jikin ta yake” Hashim ke wannan maganar Yana driving.

Girgiza Kai a farees yayi yace “Ya Isa haka man Hashim tun fitowar mu kake ta surutai,wasu maganganun baka San kana fad’a ba”

“Baza ka gane bane,wani irin ciwo nake ji a kirjina ba,a gaban idona fa ta mari Asiyah”

“Na sani,na sani, da ciwo Amma babu abinda zaka yi a kai , tabbas  Asiyah abar tausayi Ce addu’a kawaii zamu mata”

Cike da takaici ya ciza laben sa tace”Hmm Wallahi akwai abunda zan yi a kai”

“Kamar me Kenan fa?”

“idan na aure ta akwai Wanda ya Isa ya tab’a min ita ne, Wallahi ko da Wasa aka tab’a min ita sai munyi shariya da koma waye”

Farees Yar karamar dariya yayi yace “Think straight yallab’ai, maganar Asiya da Baraka  fa ake a Nan, idan Kuma so kake Baraka ta kashe Asiyar ita ma to bismillah”

Taka birkii yayi Wanda baisan sanda ya taka ba, wani irin Kara motar tayi farees sai ambaton Inna lillahi wa inna ilaihirraji’un yake a tsawace yace “Hashim so kake ka kashe mu?”

Kansa ya d’aura a Kan sterin motar sa ya dad’e a haka kana yayi ajiyar zuciya yace “am sorry Wallahi na rud’e ne Dana ji ka ambaci mutuwa,yanzu Kai Dan Allah farees yanda nake a yanzu sai ka tsaya danganta Asiya da mutuwa? Fisabilillah kamin adalci Kennan?”

” Mene ne rashin adalci a nan mutuwar Nan fa Dole ne duk zamu mutu tunda duk jiranta muke”

“Na San da hakan amma……”

” Ya Isa haka Hashim ka tada motar Nan mu tafi dan Allah kaga Faisal sai kirana yake tun ‘dazu”

“Dole yau din nan a d’auki mataki akan Baraka, Abun nata gaba gaba yake,Allah ne kad’ai yasan abinda zata Mata yau,gashi ina ta Kiran ta bata picking”

Farees yace ” Hashim” Shiru Bai amsa ba

Ya Kuma cewa “Hashim”

‘dago Kai kawai yayi ya kalle sa, farees yace “ka sauka”

Kallon ban fahimce ka ba yake Masa.

Farees yace “zan jaa motar ne,don na lura Sam baka hayyacinka so ni ban shirya mutuwa yanzu ba”

Ba musu ya sauka, farees ya koma wurin Zama driver hashim Kuma ya koma wurin zaman Mai zaman banza.

Key ya sa wa motar suka cigaba da tafiya, Babu Wanda ya sake magana har suka Isa gidan su Yesmin Faisal na ganin su ya taso Yana Shirin rufe su da masifa, ganin fuskar su ba annashiwa yace “Lafiya na ganku haka?”

Yesmin dake biye da Faisal tace “Yaya Hashim ya na ganku haka wani abune ta Faru?”

Kallon ta yayi da idanun sa Wanda suka kad’a sukayi jaa yace “Ina Mummy da Daddy suke?”

Cikin sanyin murya Tace “Suna ciki”

Bai tsaya Bata amsa ba ya nufi cikin gidan,su kuwa suna ganin haka suka mara Masa baya.

Kai tsaye Bud’e kofar parlor yayi hade da Sallama, yayi sa’a suna zaune a parlor, har kasa ya durkusa ya gaida cikin sakin fuska suka qmsa gaisuwar tasa.

Cikin nuna kula da damuwa Nana tace “Hashim kana lafiya kuwa? Naga kamar kana cikin tashin hankali Ko dai baka da lafiya ne?”

Cikin tashin hankali yace “Bana Lafiya Kuma bazan tab’a samun sukuni da kwanciyar da hankali ba muddun ba a Kama Baraka ba”

Gyara Zama khamal yayi yace “Wani abun ta Kuma yiwa Asiyah?”

“Eh yanzu daga gidan mule……” Sai ya jero masa duk yanda sukayi.

Girgiza Kai yayi yace “Ni kaina na gaji da abin Nan,babban tashin hankalina ma anan shine Kar ta gane plan d’in mu ta cutar da Asiyah”

Nana Tace “Safiyya ce zata kawo Mana saukin abun nan, haryanzu jira nake Tace min ta fasa kwaryan Nan,daga Nan fa Shikenan sai yanda mukayi da Baraka”

Hashim yace “To a Kira ta Mana a Sanar da ita abinda zatayi don Wallahi in dai zata cigaba da musguna mata zanje Ni har gidan in asa a Kama Baraka Kuma na tafi da Asiya”

A tsawace Nana Tace “Kul Kar ka kuskura ka aikata wannan gangancin, don Wallahi ba Kai ka d’ai ba har mu saita shafa”

Faysal yace “Ni ma fa nayi tunanin gara a yiwa Safiyya magana”

“zan kirata anjima kad’an muyi magana”

Khamal yace “Ka kwantar da hankalin ka Hashim yanzu dai ku tashi Muje masallaci Lokacin sallar Maghriba tayi”

Ba musu duk suka fita,Nana ta Mike ta haura d’akin ta,Yesmin ma haka.

Suna idar da sallan suka dawo gidan, a dai dai Nan Kiran waya ta shigo wayan Hashim Yana dubawa yaga Asiya ce hannu na Rawa yayi picking.

Yace “Kina lafiya ko? Ina fatan dai Babu abinda ta Miki?”

Magana take kokarin yi Amma ta kasa sai kuka ya kwace mata,ai kuwa hankalin Hashim ya Kara tashi fiye da na baya.

Sai cewa yake “Hello Asiyah kimin magana Mana me ta Miki”

Khamal ne ya fizgi wayar a hannun sa ya kashe wayar.

Hashim binsa kawai da kallo yayi kamar wani soko, khamal yace “Kai farees Kira Safiyya muji me ke faruwa  ne Kam”

Ba musu yayi dialling har sau biyu bata d’aga ba, khamal kallon Nana yayi yace ki d’auko mayafin ki kine gidan nan Muji me ke faruwane, hankali na ya tashi ita wanchan tana kuka ita Kuma wannan bata d’aga wayar”

Ba musu ta d’auko ta nufi hanyar fita Faisal yace “Mummy barin kaiki in case in akwai wata matsala akwai na Miji a kusa”

Murmushi tayi Tace “Toh” key d’in motar Hashim ya karb’a, suka fice daga gidan, connecting na laptop d’insa yayi da cameran da ke gun Nana,suna Isa kofar gidan yayi horn Mai gadi ya Bud’e musu,sabida ya ga motar da ta shigo d’azune.

Parking space sukayi parking sannan ta fice a motar tace Masa idan kaji kirana ka shigo kawai”

Kai ya d’aga mata had’e da fad’in “To.”

Knocking na kofar ta shigayi tana addu’o’i tana fargaban Shiga gidan, ba dad’ewa aka Bud’e kofar , Baraka na ganin ta cike da mamaki tace “Qawata kece?”

Kirkirerren Murmushi tayi tace “Eh nice”

“Shigo Mana,naji Dad’in ganin ki kuwa”

Tana shiga a parlor suka zauna tace “ke kuwa daga ina kike haka dare dare?”

Yar karamar dariya tayi tace “Wallahi daga gidan mu naje gaida su Mamane”

“Allah sarki ya jikin nata ban samu damar zuwa duba jikin nata ba”

“Eh kin San komai sai Allah yayi,kince  kinji dad’in gani na,akwai wani Labari ne?” 

Dariya tayi sosai Tace “Labari Mai dad’i kuwa kin san yau hakata ta cimma ruwa”

“To me ya Faru?”

“Maganar yarinyar Nan Asiyah” gyara Zama tayi tace “Eh me ya same ta?”

Ba Nana kadai ba har su Hashim,khamal, Yesmin da farees suna son Jin abunda ya same ta.

Dariya ta Kuma yi tace “Ashe haka yarinyar Nan take da dad’i? Na dad’e banji Dad’in irin na yauba”

Zaro Ido tayi tace “Kina nufin kin…..” Kan ta karasa maganar Tace “kin fiye son jan magana ai na fad’a Miki yarinyar ta cika ta ko Inna,musamman kirjinta a yau hankali na ya kwanta na shasu nayi Wasa da su son raina”

“Tohhh Kuma Asiyar bata hanaki ba?”

“Ai bazaiyu ba,sabida ita kanta taji dad’in abun Baki ga yanda ta rikice ba”

“ban Gane ba?”

” Ke matsalata dake wauta, ai ba haka kawaii bane turare na shaka mata,ta bada Kai”

“Oh na fahimta,yanzu tana ina ne?”

“Tana d’aki sai aikin kuka take”

“Allah sarki Baraka is high time ki daina abinda kike d’in Nan ki nitsu ki tuba ki koma ga Allah”

” Mtsww Dan Allah ki daina kawo min irin wannan maganar, yanzu kizo muje in shaka mata turaren Nan ki d’ana ta kiji”

” A a nikam ai na fad’a Miki na daina aikin kazantar nan”

Tab’e Baki tayi tace “Chaan Miki”

Mikewa Nana Tayi tace “Ina daughter na take?”

“Tana d’akin ta ita ma yanzu na gama ligwigwiya ta” 

Rike baki Nana tayi tace “Oh Baraka jarrabar ki ta wuce misali,bari ba shiga Naga Safiyyar”

“okay ni zan Shiga kitchen yunwa nake ji”

Baraka ta nufi kitchen ita Kuma ta haura d’akin Safiyya.

Tana Bud’e kofar Safiyya na ganin ta tayi Murmushi, murmushin ita ma ta Maida mata ta Mata hannu alamun kizo.

‘dakin Asiyah suka shiga Asiyah na Jin motsi a zabure ta tashi ta zauna, Nana tace “Yi hakuri Asiyah mune”

Ajiyar zuciya tayi had’e da mikewa tace “Ina wuni mummy”

Ta amsa da “Lafiya Lau, Babu dogon gaisuwa” ta Maida kallon ta ga Safiyya tace “Hankalin mu ya tashi Hashim yanzu haka suna gidana,Ina fatan babu abinda ta Muku?”

Cikin muryar kuka Safiyya tace “Tayi abunda ta Saba”

“Shikenan Shikenan, safiya ya kamata ki d’auko kwaryar Nan in ba haka ba Wallahi duk baza muji Dad’i ba don na lura tana gab da kamamu”

“Wallahi mummy ina son d’auka Amma idan naje sai naji na kasa,ban San meyasa ba”

“Duk wannan Mai sauki ne kina karanta ayatul qursiyu falaki da nasi da sallatin Annabi Shikenan”

” In ko hakane zanje na d’auko yanzun Nan ki jira ni”

“A a ai gara ki bari in Bata gida”

” Duk ‘daya ina kince Ana d’auka karfinta ya Kare?”

” Eh hakane”

Cikin sauri Safiyya ta fita ta shige d’akin Baraka,Kai tsaye Waldrop d’in ta nufa dake ta San inda yake bata Sha wahalar nema ba”

Tana gani ta yi dukkanin addu’o’in da Nana Tace tayi ga mamakin ta tana sa hannu ta d’auko kwaryan, ba ta tsaya ‘bata lokaci ba ta Maida kayan yanda suke ta fice daga d’akin,tana Shiga d’akin Asiyah Nana na gani Saida ta tsorata Tace “Innalillahi wa Inna ilaihirraji’un ya Naga kwaryar ta Kara girma?”

“Mummy yanzu ki fita da kwaryan Nan”

“In Kai ina Safiyya fasashi ya kamata kiyi”

” Kar ki damu ki tafi dashi gida Ni zan Zo na fasa shi”

“A a ni hakan bai min ba,ai gara ki fasa shi Yan……”

” Ki taho dashi Nana” muryar khamal taji a ear piece d’in dake makale a kunnen ta.

Ba musu ta karb’a,anyi sa’a ta Zo da jakar hannu irin Mama’s Bag d’in nan,tana karb’a ta sashi a ciki.

Da sauri ta fice a d’akin, Safiyya tabi bayan ta Asiya zata bi bayan su, Safiyya tayi saurin fad’in “Ki zauna in case ko ta ganmu baza ta zargi wani Abu ba”

Kai kawaii ta d’aga ta koma d’akin ta Amma ta makale a bakin kofa tana son ganin fitar Nana.

Nana na Isa parlor tana ganin Baraka batae parlor tayi saurin fita,yayin da Safiyya ta tsaya tana leke Nana na Isa gun Motar Baraka ta fito, kallon Safiyya ta tsaya yi cikin sanyin murya tace “Safiyya leken me kike haka?”

Cikin Rawar murya Tace “Mummy Nana Ce ta fita Tace min in gaya Miki Abban Yesmin Na jiran ta a gida.”

Tab’e baki tayi tace “shine ba sallama Bari na duba ta na gani”

“A a mummy ai ba sai kin bita ba ai ta Riga ta Shiga mota”

Kallon ta kawaii tayi ta sa kai ta fita.

Motar ta nufa Kai tsaye a dai dai Lokacin da Nana da Faisal ke kokarin sa ka kwaryar a cikin Booth na motar, kanta tasa tana leken cikin Booth d’in Tace “Nana me kike sawa a Nan,Kuma meyasa Kika fito ba tare da kin min Sallama ba?”

Nana ta tsorata matuka hatta Faisal kasa magana yayi sai kallon kallo sukeyi wa juna.

πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦

Please comment and share

Milhat ce

Yar Terawa

Leave your vote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

GIPHY App Key not set. Please check settings

You May Also Like

MATAR UBA 33

Advertisement   πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦      *MATAR UBA* πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦ Daga Alkalamin ✍️               *Milly*…

MATAR UBA 24

Advertisement πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦      *MATAR UBA* πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦ Daga Alkalamin ✍️               *Milly*  …

MATAR UBA 4

Advertisement  πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦           *MATAR UBA*  πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦        _( CHAPTER 4 πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦ ……..…

MATAR UBA 21

Advertisement πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦      *MATAR UBA* πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦ Daga Alkalamin ✍️               *Milly*  …

MATAR UBA 19

Advertisement πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦         *MATAR UBA* πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦ Daga Alkalamin ✍️             …

MARAR UBA 1

Advertisement   πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦πŸ’¦              *MATAR UBA*  πŸ’¦  “`CHAPTER 1“`  Zaune na gansu a…